Sashe 16
Siyasa Tah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau xamu wuce Adamawa,a gobe xana turo akan mgnan Auren namu,kar ki nuna zubaida tana hannu na,idan kuma kika nuna!!! Sai yayi shiru yana sauke hannun sa kasa na cewa kinsan dai sauran.
Kwallah ne ta goge na Allah sai ta rama a wata rana,kana aka fara shirin yimata sallama. Abun gunun mamaki ma a farfajiyar Asibitin da hannun sa M.Abdulrahman ya bude mata mota,yana wani irin murmushi da takasa gane fassarar sa da manufarsa nayin hakan!
Yau ban maku update da yawa ba,kasancewar inada shiga skul,Amma inshaallh na gaba,xaku tadda mai yawan readmore...
*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800
_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_
Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932
Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265
♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡
*MAMAN TEDDY*
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: *Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*

[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: 20_21
[19/12, 7:36 AM] MATAR MANYA: SYST
Ko A motan babu mai cemawa dan uwan sa wani Abu...Don kowa naji da miskilanci da cewar kai maka isa ba.Mamaki ne sosai ya kama Meemah ganin sun kama hanyan Adamawa,wanda a hakan ta danne ma zuciyar ta sam bata nuna masa ba,har suka isa Adamawa".
Da isan su gidan nasu ne Kamin motocin su gama tsayawa ta balle murfin moton tana nufan gidan nasu hadi dayin gaba da kofan langa_langan soron,sam bata damu da ko taji ma jikin ta rauni ba,saboda yanda komai na gidan ke bukatar gyara haka kofar ma".
A tsakar gida ne ta tadda Mama Hajjo zaune tana shikar shinkafah,hadi da cire shefi...sam bata jiyo shigowar Meemah ba,sai dai ji tayi an rungume ta.
Kuka Meemah ta saki tana fadaawa jikin mama Hajjo,wanda dagowan da Mama tayi ta ga meemarh ne tasa hannu tana rungume ta,tana kuka hadi da saka hannu tasa hannu tana rungumo autan nata wanda lokaci daya sam bata san lokacin kwallah yahau gangaro mata wanda bata shirya ba. Allahu Akbar wannan bawan Allah nada banne,kamin kasamu irin shi a wannan zamanin sai an bincika a wannan marran da rayuwa tayi wuya.
Kallon Mama tayi da son tambayar ta waye? Kamin tayi mata mgn sai ga Baba da M.Abdulrahman sun shigo cikin gidan,wanda hakan yasa Mama jiki na rawa mikewa tana shiga daki hadi da masu barka da zuwa.
Mamaki ne ya kama Meemarh wanda sam ta gaxa mikewa daga zaunen da take takaici ne da makin ciki yayi mata yawa,wanda tana taga babu nuna kyen_kyanin shi a komai na gidan nasu ya shiga Dakin Mama hajjo. Ikon Allah tom meye wannan mutumin yake cemasu Baba ne haka da har yasiye su lokaci guda,suke kaunar sa haka,tabdijam aiko da akwai Abun mamaki anan babu kadan ba!
Tana a zaunan ne tsawon mintoci tafara jin mgnan Mama kaman tana masa godiya ne,sai kuma can taji motsin sa Alamar fitowa zaiyi.da sauri Meemarh ta mike tana nufar madafin Mama da take girki acan,hadi da ixxa wuta...Fitowa yayi Baba ma na bin bayan sa wanda adai_dai wannan madafin ya tsaya yayi mawa Meemarh kur da ido,wanda shi kanshi bai san dalilin sa na tsayawan ba. Bai kuma san meyasa zuciyar shi ta kwadaitu dason ganin fuskar meemarhn ba,kodon ya kara guna mata ne?. Gayinan dai.
Itakam meemarh da ta juya bayane taji jikin ta yayi tsam,wanda hakan ya tabbatar mata da kaman ana kallon ta. A hankali ta juyo bayan ta,dai_dai fuskan ta ya hade da gumi na icen dake ta hayaki ya turnike koina na madafin.
Tsaye taga Abdul din yana kafeta da lulub idon sa,wanda idon ya zuba maka su sai kadawo na tsuwar,mara gsky kuma sai ya tsargu.
Kallon sama da kasa tayi masa tana yamutsa dan mitsulun bakin ta,hadi da murguda masa 6arayi guda. Baba ne da baisan ma meye Meemarhn tanayi ba yace"ke Meemarh zai wuce kyemasa sallama ko?.
Dan sakin fuskan ta tayi,karda Baba ya gane wani abu,sannan tace"Tom nagode!
Tana fadin hakan ta juya hadi da juya fuskan ta barayi guda,tana cigaba da aikin ta.batasan lokacin da suka tafi ba,sai dai bambamin Baba da taji daga bayan ta yana cewa"tom almutsabbara,dama na dade da sanin ke kike korar maza idan sun nuna sonki da kanki,tom wlh wannan karon na baki wata biyu ne kacal,idon baki samu miji ba sai na koreki a gidana.
Baxa'a rufemun baki dakye wai budurwace ba,babu ruwana da wannan,itama zubaidan ta dawo,ko tayi Aure ko itama na koreta a gidana,ai baku kuka gina mun ba.
Ke Ai bakye kika haifeni ba,nina haife ki ko? Tom na za6a maki wannan bawwn Allahn Abdulrahmanu,kuma a sati mai xuwa za'a tsaida Auren ku. Itama zubaidan taje inda taje ta dawo,don babu wasu sojoji da suka kamata,kun hadu xakuyi mawa mutum sharri don ya nuna yana kaunarki,shine zaku shirya makirci wai ya gudu da zubaida,karyar banxa kawai.
Ta dawo ina jirar ta,kuna zama mun a gida kun mun ridi_ridi,tom baxan iyaba gsky. Yana gama fadin haka ya juya fuuu yaana nufar soro hadi da barin tsakar gidan.
Mama ne dake jin duk abun da Malam ke cewa ta gaxa ce masa ufan,domun ko a halin yanxu tana bukatar taga itama nata y'ay'an a leman Aure.
Meemarh abun da fah Malam ya fadi gsky ne,kiyi hakuri ki Auri Abdulrahmanu,wlh nasan baxaki wulakan ta ba a wurin shi.
Tun kan kidawo gida konace ya nemo ki,akayi mgnar Auren ku,wanda ya daukr mawa maahaifin ku komai da ake bukata na kayan daki,don dama kin san ba xuciya ne dashi ba. Hakan yasa ya kara mika wuya sosai ga Wanan Auren,kuma ni anawa ganin idan haiba ne da kamala duk wannan yaro ya tara,don haka kiyi hakuri a matsayina na Mahaifiyar ki ki aure shi.
Tom Mama shikenan,duk abun da kuka yanke akan kaina ai bani da jah". Yowa diyar Albarka,zo ki wanke shinkafar,kaman ruwan ya tafasa.
Murmushi Meemarh tayi tana nufar Mama hadi da amsan Shimkafar tana nufar rijiyar gidan don ta wanko hadi da regyewa.
*************************
Bangaren Ahyan kuwa,tun da Rahinart ta rufeta a daki bata kara waiwayar taba,tsawon kwana biyu,wanda shikam Areef ya manta wai da wata halitta ita Ahyan,sam ya manta dawai an daura masa Aure a yanxu yana da Amarya. Wanda hakan ya dadada zuciyar Rahinart,acewan ta ashe itace kadai a xuciyar Miijin nata.
Tun da ya dawo da yamma take makale a jikin sa,wanda sam zuciyar sa taki natsuwa ji yake yana da Agender na wani abu dabam da ya manta dashi,amma sam kwakwalwar sa ta kasa Tuna masa". Jornal din sa ya dauko yana dubawa,amma nan yaga komai da yake bukata yayi,saura daya_daya ne bai kammala ba".
Nufar bangaren Ammie yayi,duk da bai jima da fitiwa ba,wanda anan ya tadda ta a bedroom din ta bacci ya dauketa kasancewar dare yafara nisa,kusan 10pm.
Fitowa yayi yana mai kara kokarin tuno da wani abun da ya manta dashi,amma ya kasa...a hakan ya koma bedroom din sa,wanda acan ya tadda Rahinart zaune a gaban mirrow tana shafe jikin ta da sanyayyar turare,wanda daga shigowar sa kamshin ta ya buge sa. Lumshe segxy eyes din shi yayi,wanda kamin ya bude idon shi ne yaji ta a jiikin shi ta kwakumesa tana mai rungumesa a hankali hadi da kai bakin ta saman labban sa tana kissing na few second.
Kana ta cire tana kama hannun shi hadi da takawa tana nufar dashi Privacy. A toilet din ta hada masa komai da xai bukata ne sannan ta fito.
A natse ya watsa ruwar hadi da sakar mawa kansa shaya.
Wasu irin segxy Sleep drees ta saka,wanda ko inana jiikin ta ke abaiyane.
Fitowa yayi daga toilet din towel daure a kugun sa hannun sa daya kuma karamar towel ne yana goge kwantar can sumar kansa....komai da zai bukata ta tanadamar sa a wani irin mirro da da ya rufe kusan rabin Bango.
Nufosa tayi tana wani irin taku dake fassara abubuwa daban daban,kana ta sa hannun ta tana zagayowa ta kasan kugun sa,suna nufar wannan dressmirrow.