Sashe 8
Sanadin Soyayyar Shan Minti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________
https://chat.whatsapp.com/BS0N4RFqbe6LFqlXZZ9vxD
*Ga link nan ku shiga, kuma ku tabbatar zakuyi comment idan kun shigo dan gaskiya na daina yin posting a kowane group inba group dina ba zuwa wasu mararsa yawa dan haka duk mai son karanta a sanadin soyayyar minti kan lokaci cikin sauki ya shiga ga link nan, sannan kuma comment dole kuma kiyi dan Allah*
*magana ta biyu naji ana cewa zan maida soyayyar minti na kudi🤔, to ba haka bane soyayyar minti a kyauta nayi niyar baku shi, comment dinku shine bayanku idan kuma kuka daina comment kamar yanda kuke, to ba na kudi zai koma ba sai na na ajiye rubutun kunga sai mu hutu mu dukanmu ko🤗*
*Wannan page din nakine Hajiya Ruƙayya Allah ya kara daukaka da girma gami da lafiya mai amfani Amin*
*Gaisuwa ban girma gareki Fadeelah marubuciyar Rayuwar Husna, my Fadellah ina maki fatan alkhairy ta wajena*
*Wattpad JameelarhSadiq*
Page 11⏩12
Tafiya mai naped yake amman ni ba abunda nike idan ba kuka ba, sai zuciyata ta bani ko naje gidan Yaya Amina sai kuma naga kamar Mama taje ta dauko ni ta daura man aure da Salahu haka na kama saƙesaƙe ina hawaye dan ni yanzun so nike na kurma ihu na kama kuka ko naji saukin abunda nike ji a zuciya ta, amman ba halin yin haka haka muka shiga kofar guga har cikin tashar jibia sannan ya saukeni na bashi kudinshi ya bani chanjin, aiko nan aka fara zuwa aka anshi kayana akasa cikin boot din mota sannan na shiga, ɗari uku na bada kudin mota ba wani daɗewa nayi ba motar ta cika mu tashi zuwa garin jibia, tafiya mukayi mai dan nisa sannan muka iso magamar jibia nan nace zan sauka aiko aka saukeni na dauki kayana, a cikin wani novel na taɓa karanta sunan gari mai sunan HIRJI daga magama ake yanke hanya ake shiga cikin garin Hirji .
Garin Hirji gari na karuwar duk wata karuwa maiji da kanta ita karuwa ce to a garin Hirji take zaune, nima garin Hirji na nufa dan ban iya zama naga Mama tayi man auren dole kwara naje hirji nima na zama karuwa nayi zaman kaina ba kwalkwasin wani ba.
[12/31/2020, 11:02 PM] Jamila writar: *A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
_na ɓata rayuwata😭_
Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*Wannan page din nakine Ɓingel Allah ya kara daukaka da girma gami da lafiya mai amfani Amin*
*Gaisuwa ban girma gareki Yar'malam My Yar' Malam ina maki fatan alkhairy ta wajena*
*Wattpad JameelarhSadiq*
Page 9⏩10
Washe gari da safe Yaya Aisha ce ta fara zuwa asibiti ita da mijinta da yake ita bata da mota sai tare suka shigo dan ta gaya mashi komai ya faru dani ina zaune muna labari nida Dija sama sama sai gasu sun shigo suna shigowa muka gaidasu sannan suka zauna wa'azi mijin Yaya Aisha yayi man sosai sannan ya tafi yace zuwa mangariba zai dawo ya wuce da ita gida, rakashi tayi sannan ta dawo tace. "Auta ya jikin naki."? Da yake haushinta nikeji bugun da tayi man, dan komai ya faru dani a yanzun gani nike itace silar komai shiyasa bance mata komai ba na kauda kaina gefe, samun waje tayi ta zauna sannan tace. "Khadija nasan kina kullace dani akan abunda nayi maki amman ki sani a lokacin hankali ya gushe shiyasa na biye ma Mama mukayi maki haka, dan Allah Khadija kiyi hakuri ki yafeman ko naji saukin abunda nikeji a zuciyata mudun baki yafe man ba wallahi Khadija ba zan sake farinciki ba, dan Allah Auta ki yafeman."hawaye take yi tana maganar, kinsan ace yar'wa rabin jiki ba'a shiga tsakanin yan'uwa take nace na yafe mata har abada kuma ya wuce wajena muna cikin haka Yaya Amina da Yaya Fatima suka shigo lokaci guda suma da breakfast dinsu haka muka gaisa sukayi man ya jiki sannan suka saman abincin naci suna ban labarin ban dariya har na koshi nasha Magani, waya suka kira Yaya sukace kar yazo da abincin rana sunzo dashi, likita yazo yayi man allura yace masu zuwa anjima zai sallamaini dan yaga jikin da sauki sosai sannan sai sun kara kula da lafiya ta sosai sannan ya fita, bayan Yaya yazo ya sake dubani sannan yace masu su taso su tafi nan suka ce man zasuje su dawo kafin anjimar sannan suka tafi.
a asibiti suka bar motar Yaya Amina suka tafi da mota biyu, gidan Baba Ali suka nufa da yake a kwaɗo katsina bayan sunyi parking suka shiga suka fara gaisawa da matanshi sannan suka shiga parlourn shi samun waje sukayi suka zauna sannan suka fara gaidashi bayan sun gaidashi shiru ne ya biyo baya sannan Yaya Jamilu ya fara magana.
"Baba daman munzo ne mu gaya maka wata magana." kallonshi Baba yayi sannan yace. "Jamilu maike tafe daku Ku dukanku? lafiya kuwa dan naga kamar baku cikin natsuwarku."? Yaya ne yace. "Ba lafiya Baba, daman munzo mu gaya maka Mama ce tace zatayi ma Auta Aure kuma wai Alhaji Salahu zata aura mata." cikin zafin nama Baba Ali yace. "Wai ni maike damun Hafsat ne dan Allah dan Annabi? Ita Mamana rasa masoya tayi shiyasa zata hadata da sa'ar haihuwata ko ta isheta ne."? Girgiza kai Yaya yayi sannan yace. "Aa Baba kaddara ce ta hau kan Auta, ciki tayi amman ya zube yanzun haka tana asibiti, to dan tayi ciki shine tace zata aura mata shi wai dan ya rufa mata asiri ba yanda bamuyi da ita ba amman sai tace idan muka sake yi mata maganar sai ta tsine mana albarka." cewa Baba Ali yayi. "Subuhanalillah assha ai kaddara ce kuma hannunka baya rubewa ka yanke ka yarda ku kwantar da hankalinku yanzun nan zan tafi nayi magana da ita komai kenan zakuji ku tashi ku tafi Allah yayi maku albarka." "Amin ya Allah Baba." suka ce sannan suka tafi suna fatan dacewa.
Koda Baba Ali yaje gida wajen Mama bai damu da tarbar da tayi mashi ba, dan daman ba shiri suke ba tunda ya nemi ta bashi Yaya Amina ya rike da Babana ya rasu tace bata ba kowa ɗanta ita zata rike daga nan suke yar'ga maciji bayan sun gama gaisawa yace mata. "Hafsat nazo ne kan maganar aurar da Mamana da kikace zakayi ba tare da izinina ba ni kanan ubanta kinsan nine dai madaurin aurenta kuma an bata aure ko zuwa gaisuwar iyaye babu."? Cikin masifa Mama ta fara yi mashi magana. "Wato Ali zuwa sukayi suka hadani dakai ko? Dan sun kasa to bari kaji wallahi baka isa ka hana wannan auren ba nan da kwana sha ukku za'a daura masu aure, dan ma kun samu Alhaji Salahu zai rufa maku asiri zai aureta a haka, ai nasa bayana zaka goya a matsayinka na mai hankali da hangen nisa ba nasu ba,amman sai naga akasin haka to kasani aura tuni akayi shi aka gama ko dakai ko babu."
Baba Ali Allah yayi mashi zuciya, zuciya gareshi sosai shiyasa shima ya taso mata yana cewa. "Ni kuma wallahi zan nuna maki karfin ikona akan Khadija baki aura mata wannan tsohon banzan kuma ki sani nike da iko sa iyalan Hashim bake ba, tunda ni nono daya muka sha dashi kuma mu biyu iyayenmu suka haifa a fadin duniya ke baki isa ba kiyi mata auren dole dan kawai tayi ciki bayan zubda mata cikin da kikayi bai isheki ba sai kinyi mata auren dole ki godema Allah kece kika haifeta wallahi da sai nayi shara'a dake akan zubda mata ciki da kikayi muna son cikin a haka duk da ba na halak bane mu cikakun musulmaine tunda mun yarda da kaddara." yana gama fada mata haka ya tashi zai tafi itama cewa tayi. "Baka isa ba wallahi Ali nida kai mu zuba mu gani." bai ce mata komai ba ya fitowarshi ya hau motarshi ya wuto asibiti.
Koda Baba Ali yazo asibiti, baice ma su Yaya komai ba ni ya fara dubawa sannan ya tambaye ni jiki nace mashi da sauki, kallon su yayi sanann naga ya fita sai kuma ɗaya bayan ɗaya suka kama fita, take jikina ya bani da matsala su Yaya suke boyeman, hawaye ne suka fara zuboman dan ni yanzun kuka ya zama abokin fira ta, Dije ta kama bani hakuri ba dan na hakura ba nayi shiru sai dan naga yanda itama ta tada hankalin ta shiyasa nayi shiru amman ni kaɗa nasan irin ciwon da nakeji a kasan zuciyata.
Koda suka je wajen Baba wucewa sukayi office din Doctor suka zauna suna kallon Baba suna jiran suji abunda zai gaya masu, dan hankalinsu ba kwance yake ba yanda suka ganshi sunsan ba'a dace ba, numfasawa Baba yayi sannan yace. " na rasa wata irin mahaifiya Allah ya baku Jamilu baki ɗaya Hafsat idan tana abu sai ta koma ƙaramar yarinya wanda bata son komai ba a duniya inba nonon uwarta ba, kuyi hakuri karkuce ina gaya ma mahaifiyar ku maganganu mararsa dadi dole tasa haka har nike fadi ba yanda banyi da ita akan kartayi ma Khadija wannan Auran amman tace sai tayi, sai dai ku kwantar da hankalinku wallahi ba ta isa tayi mata aure ba sai inda karfi na ya ƙare a matsayina na uba a wajen Khadija, karku samu damuwa."
Yaya Fatima ce tayi karfin halin cewa. " Baba kayi hakuri munja maka Mama ta gaya maka maganganu mararsa dadi, dan Allah kayi hakuri kuma insha Allah muma zamu tayaka yaƙar Mama ganin bata yi ma Auta wanann auren ba."
Murmushi yayi dan Yaran dan'uwanshi suna burgeshi suna ta tarbiya sosai kuma yasan wajen mahaifiya suka samaita, sai dai idan Mama tana wani sai abun yaba kowa mamaki dan abu take kamar wanda bata taɓa zuwa makaranta ba, tashi yayi yana cewa. "Wannan abun dole nane karki damu, ku taso muje dan naga jikin da sauki ya dace ace ansallamaita haka nan."