Sashe 4
Sanadin Soyayyar Shan Minti Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Hi handsome." Murmushi yayi wanda ya kara mashi kyau sannan yace “gaskiya my life kina da dadi, na kasa manta dan abunda mukayi dake yau kaɗai idanuwana suna bukatar sake ganin kayan madararnan taki, dan suna da lunshi sosai yanda kikasan adduga." Murmushi nayi Ina kulle fuska da hannu, shima murmushi yayi sannan yace “ai babu kunya a tsakaninmu my life ai munzama ɗaya zamu ringa jindadinmu ko."? Ɗaga mashi kai nayi kawai ina murmushi, cewa yayi fiddo man su na gani mana, sanna kuma idan mun gama ki daukarmansu picture ina kallonsu kullun ina jindadi na." ba tare da gardama ba na fiddo nononaa ya kama kallo yana fidda numfashi, nima fiddo man abarshi yayi sannan yace “kinga yanda take zullo ko my life? Abinci take bukata dan tayi kwana biyu bataci abinci ba gashi yunwa takeji yaushe zaki bata abinci taci."? Tsayawa nayi ina kallonta dan tayi man kyau sosai, sannan nace...
Share
Comment
And
Vote
[12/31/2020, 11:02 PM] Jamila writar: *A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
_na ɓata rayuwata😭_
Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*
*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________
https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t
*Wattpad JameelarhSadiq*
Page 15⏩16
"Tunda na ƙwalahama raina sai nayi soyayya nima dan naji yanda akeji dan yanda naga Aziza take gaya mana dadin soyayya nima naji inason yi, gashi inayin course mai wahala medicine and surgery,maimakon na maida hankalina wajen karatuna kamar yanda naga Dejja take sai nasa ma raina soyayya duk da ina karatu amman ba sosai ba, dan ban cika ba kaina lokaci nayi karatu ba duk da Dejja tana yi man faɗa akan nayi karatu tunda shi aka turomu kano muyi, amman sai na kama yi mata faɗa ina cewa har ni zata ce ma nayi karatu? Bayan ni ƙawar ubanta ce, baiwar Allah Dejja idan taga ina faɗa sai tace Aunty Auta yi hakuri insha Allah ba zani ƙara yi maki faɗan karatu ba, bansan ranki yana ɓaci."
"Ni kuma sai na kama fushi da ita, amman sai ta kama bina tana bani hakuri har sai taga nayi hakurin sannan hankalinta zai kwanta, haka muka ƙula abotaka nida Aziza komai tare mukeyi da ita muka ware Dejja muna cewa ai ita bata waye ba tunda bata soyayya, duk da nima a lokacin ban kai da fara soyayya ba ina bin Aziza wajen samarinta ina ganin yanda suke soyayya, dan lokacin nasha ganin Aziza tana ba saurayinta Nononta yana sha ko kuma ta kama dick dinshi tana tsotsa ni kuma ina bayan mota zaune ina kallon ikon Allah, idan suna haka abun yana burgeni dan sai naji dama ni akeyi ma abunda ake ma Aziza bayan sun gama ya dauko kudi da kayan dadi ya bata sannan mu shigo hostel idan nace mata abun ya burgeni sai tace kar nadamu nima watarana haka saurayina zai yi man, sai na kama murna ina jindadi haka zamu zube kayan da akawoma Aziza muce Dejja tazo muci sai tace ita ta koshi."
"Wata rana bayan na dawo daga raka Aziza wajen wani saurayinta mai suna Sadiq, dan kuwa ranar naga abunda da idanuna suka kasa dauka , dan kuwa a gaban idona Aziza ta kwale mashi siket ya kama tsotsar virgin dinta suna ihun tun ban dauki abun komai ba har naga yana niyar having sex da ita, da sauri nace ke Aziza baki da hankali zaki barshi yayi sex da ke? Amman bata ceman komai ba dan banyi mamaki ba ila ka bata san ina yi mata magana ba dan sunyi nisa wajen soyayyarsu, sai da suka gama duk abunda sukayi niya ya bata abun duniya sannan muka fito, kallon Aziza nayi nace amman Aziza bakiyi ma kanki faɗa ba da zaki bashi kanki ba tare da aure ba, kallona Aziza tayi tana murmushi sannan tace....
*Jiya banga ruwan comment ba, dan haka yawan comment yawan typing mudin yau bakuyi comment ba insha Allah zan daina posting daga wannan🤷♀️*

https://chat.whatsapp.com/BS0N4RFqbe6LFqlXZZ9vxD
Idan kinsan baki comment karki shigo pls
*wannan page din nakune A SANADIN SOYAYYAR MINTI FAN'S da ZEE-ABU HAUSA NOVEL DA BAN RAINA ALLURA BA FANS kuyi yanda kuke so dashi dan naji dadin comment dinku sosai inason ku cigaba da yi man haka, yana kwaraman kwarin giwwar yi maku typing sosai da sosai, ina maku son fissabillilah🤗❣️*
Page 3⏩4
"Wallahi mudun ka kuskura ka taɓa Khadija to sai na tsine maka albarka, mutumin banza wanda baya kishin uwarshi."
Cikin kuka Yaya Jamilu ya matsa kusa da Mama yana cewa. "Dan Allah Mama ki man rai kar ki biye ma kizo daga baya kina da na sani karki manta Autarki ce ba kwance cikin wannan halin, kuma hannunka baya ruɓewa ka yanke ka yada."
Shiru Mama tayi ta share hawaye, tsaki tayi ta bar mashi parlourn dan mudun ta tsaya cikin parlourn tsab zata tsine ma Jamilu, haka itama Aisha tabi bayan Mama, kallona Yaya Jamilu yayi sannan ya ida isowa wajena ya daukeni cikin sauri ya fita dani ya sani cikin motor dinshi sannan muka dauki hanyar asibiti, sosai yake ba motarshi wuta ikon Allah ne kawai ya kaimu dan gudu yake ba na wasa ba, muna zuwa ya ruga ya kira nurse suka turo bisa keken mararsa lafiya, haka aka turani rai hannu ga Allah, direct emergency room aka wuce dani, tsayawa Yaya Jamilu yayi baki emergency din yanata safa da marwa.
Niko tunda aka shiga dani likito suka dufuha kaina dan cito raina da abunda ke cikin cikina dan jini nike zubdawa bana wasa ba, sun kusa awa uku suna abu guda sannan suka samu suka tsada jinin, allurai sukayi man sannan suka kaine dakin hutu, fitowa likitan yayi yace ma Yaya Jamilu. "Alhaji Jamilu ina son ganinka a office dina." cikin damuwa Yaya Jamilu yace mashi. "Allah yayi mata cikawa ko."!? Kallon shi kawai likita yayi sannan yace."komai dai mainene meet me in my office." gwaɗa mashi kai kawai Yaya yayi sannan suka tafi office dinshi, duba da yanayin da yake ciki yasa likita ya bashi ruwa mai sanyi yasha sannan ya fara magana yana cewa. "Alhaji sai dai ayi hakuri, dan muso mu cito cikin da ke jikinta, amman Allah ya kaddara sai ya zube sakamon faduwar datayi har cikin ya bugu, sannan magana ta biyu sai anyi mata wankin ciki kuma mahaifarta bata kwari bai zama dole ta sake daukar wani cikin ba inba wani ikon Allah ba, hakuri zakayi haka Allah ya kaddara sannan zaka sa hannu domin zuwa gobe idan Allah ya kaimu ayi mata wanke cikin idan Allah ya kaimu."
Cikin tashin hankali Yaya yace. "Innalillahi wa'inna'alaihijirun, abokina kaidai kasan komai Auta bata taba aure ba, kaddara ce ta hau kanta wanda ba mai tsalake kaddara idan Allah ya kawota, ba wani abu da za'ayi mata wanda ba sai anyi mata wannan wankin ba, dan da matsala ace za'ayi ma budurwa wanki ciki ka duba dan Allah."
Kallon shi Doctor yayi cikin tausayi dan yasan abokinshi yana cikin damuwa balle yasan yanda suke son autar tasu, cewa yayi. "Wallahi Abokina babu wata hanya idan ba wannan ba, da ace anyi hakuri an raini cikin ta haifeshi da lafiya lau, dan kaddara ce kuwa, wannan yana cikin kudin kaddarar Khadija, amman garin ya hakan ta faru har Mama ta bari ta faɗi har haka."? Cikin takaici da bakin ciki Yaya Jamilu yace. "Ai daman abunda Mama take so kenan, cikin nan ya zube, taddawa nayi ita da Aisha sun mata dan'banzar duka, dakyal na samu ta barni na kawota asibiti, amman ka bani lokaci naje na gaya ma Mama halin da ake ciki komai kenan sai ka jini."
Kasa cewa komai Dr Dikko yayi, dan baiyi tsanmanin jin haka daga wajen Mama ba, cewa yayi. "To shikenan ka dawo lafiya, sannan ka dawo da wanda zata kulla da ita mutun daya, kasan dokar asibitin nan ba'a kwana amman tunda gidane mutun daya zai kwana, fatanmu Allah ya bata lafiya."
"Amin ya Allah." cewar Yaya Jamilu sannan ya fita, sai da ya fara biyawa gidanshi ya gayama matarshi halin da ake ciki sannan yace ta shirya ma Dija babbar diyarshi wanda muke sa'a daya da ita yace ta tafi dan kula dani shi kuma zaije gida suyi magana da Mama, haka aka aiko man da Dija shi kuma ya wuce gida wajen Mama.
Koda ya shiga sallama yayi ya tadda parlourn ba kowa wuce wa yayi ciki na ya tadda yaiyaina mata guda hudu duk sunzo dan an gaya masu abunda ke faruwa, sai hakuri suke ba Mama dan Yaya Aisha tunda taga halin da Yaya Jamilu ya fidda ni tayi da nasanin bugana da tayi, dan kuwa Mama bataji komai ba Yaya Fatima ce tace. "Mama ya kamata ki sama ranki hakuri, mu dauki kaddara wanann abu jarartace ya kama mun zamo masu cikon imani, ke kuma Aisha kin bani mamaki wallahi bai kama ki biye ma Mama ku bigi Auta ba, ya kamata ace kin ba Mama hakuri ba ki tayata wannan mumanan aika aika ba." cikin jimami Yaya Amina tace. "Ni ko wani hali Auta take ciki amman dan Allah Mama kiyi hakuri." ita dai Yaya Khausar bata ce komai ba, dan abun duniya yayi mata yawa so take taji muna wani asibiti domin taga lafiya ta, shigowar Yaya yasa duk suka miƙe suna tambayar shi halin da nike ciki, samun waje yayi ya zauna ya nemo jarumta ya sama kanshi, sannan ya gaya masu halin da ake, ai take suka fara koke koke, dan Yaya Aisha tafi su dan kuka take tana nadamar buguna da tayi abun Mamaki ba abunda Mama tace inba kallonsu da take ba, hawaye ne kawai suke zuba bisa idonta, kallonta Yaya sannna yace. "Mama baki ce komai ba kinji halin da ake ciki Auta tana buƙatar taimako."
Tashi Mama tayi zata bar dakin, Yaya Fatima ta riko ta tana cewa. "Mama dan Allah ya kamata ki yafema Khadija, ki anshi kaddarar da tazo mana tana bukatar taimako."