Sashe 15
Sanadin Soyayyar Shan Minti Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Numfasawa nayi sannan na cigaba da cewa “Tunda muka koma makaranta second semester lecture ta kankama amman ni ban zuwa lecture sai na gadama kuma soyayya nike da Nurandeen dan soyayyarmu gaba take, dan sosai yake nuna man so wanda nike gani a lokacin nafi kowa yadacen masoyi, shima Aminu ba'a barshi a baya ba yakan zo har Buk dan ya ganni amman koda na fito ba maganar arzikin da ke shiga tsanina dashi inba kalma tsana ba, abunda yake ban mamaki ko nace ma Aminu na tsaneshi sai yayi dariya yace “ni ina sonki idan ke kin tsaneni kuma ba zan daina neman aurenki ba har sai randa aka daura maki aure da wanda kika cewa kina so” tsaki nike mashi nace “maye wanda baida zuciya ance ba'asonka amman ka kasa zuciya, dan komai nike mashi ina sane Aziza ce ke sani wai dan yayi fushi ya rabu dani tunda shi bai iya soyayya, amman ko mai zan gaya amshi a banza bayayin fushin kuma bai fasa gaya man shi yana sona, haka muka kamayi da wannan masoya nawa guda biyu da Aminu da kuma Nurandeen, inda na dauki son duniya na daurama Nurandeen na kuma ɗauki tsanar duniya na daura ma Aminu, watarana ina zaune Aziza na bani wasu maganin mata dan ranar a gidan Nurandeen zan kwana, weekend zanyi mashi muyi soyayyarmu Aminu ne ya kirani waya, amman naki dauka ya kirana ya kusa sau goma amman naƙi dauka sai da Aziza tace na dauka sannan na dauka ina dauka nace mashi “lafiya malam zaka matsaman da kiran waya sai kace wani makaho."? Dariya yayi mai sauti sannan nace “wallahi kasa bacci nayi, kunnuwana muryarki suke bukatar ji kafin nayi bacci banda zaɓi shiyasa na kiraki da daren nan ayiman afuwa." tsaki nayi sannan nace “matsalarka ba tawa ba." cewa yayi "eh nasan matsalarta ce daman, amman dan Allah na tambayeki mana." cikin garaje nace “inajinka kuma kayi sauri karka ɓata man lokaci ina karatu." numfashi yayi mai sauti sannan yace “dan Allah maiyr aibuna da har kika kasa ansar soyayyata Khadija? Wallahi Khadija ina kaunarki sannan kuma ina sonki amman kina wahalar dani akan soyayyarki ya kamata kiyi man adalci mana Khadija." cikin fushi na fara yi mai magana, dan na lura Aminu ya rainani nace “ban sonka Aminu kuma ba zan taɓa sonka kaje ka samu wata, kuma abunda yasa naji ban sonka dan kai baka iya soyayya ba koda na aureka nasan ba wata soyayyar da zamuyi a gidanka tunda mun kasa yinta a waje." jinayi yana cewa “inalillahi wa'inna'alaihirajiun, haba Khadija da kinsan yanda naji a zuciya ta da baki gaya man wannan munanan kalaman ba, amman ba komai ni nagani nace inaso nagode sai da safe ilove uh with all my heart.” tsaki nayi na kashe wayar na cigaba da shiryawa ta ina gama wa Nurandeen na zuwa dauka ta, nan nayi sallama da Aziza nace sai ranar monday zani dawo, ita ta rakani har ta anshi number din Nurandeen da suna zasu ringa gaisawa ni kuma shiga mota muka tafi, tun cikin motar yake shafata da latsani ni kuma na sakar mashi jiki dan lumshe ido nayi inajin dadin abunda yake man
Koda mukaje taimaka mashi nayi yayi wanka sannan muka ci abunda ya kawo mu, dan kuwa na gurzu wajen Nurandeen kuka kuwa nayi mashi bansan adadi ba, dan Nurandeen ba daga baya ba wajen sex ba, ashe ranar da nazo gidan Nurandeen ranar akayi mana fiddo mana result ni ban sani ba ana can ina soyayya da Nurandeen, koda Dejja taji labarin fitowar result din yan medicine da saurinta taje ta duba man, amman abun mamaki tana zuwa taga duka course din na nike na faɗi wasu ma an saman empty ma'ana banyi attending ba, kuka Dejja ta fashe dashi a wurin dan danan kallo ya dawo wajenta, bata damu da kallon da akeyi mata ba, haka ta juyo tana tafiya tana kuka kawarta Jamila tana bata hakuri room din mu tayi ma tsinke, ko sallama batayi ba ta banka ta shigo Aziza ta iske tana chanza kaya, kallon Dejja tayi sannan tace “ke Dejja lafiya zaki shigo kana kuka ko wani aka ce maki ya mutu."!? Cikin tsoro tayi tambayar da ta tsorata da yanda taga Dejja tana kuka, wurga mata harara Dejja tayi sannan tace “hankalinki ya kwanta Aziza kin ɓata rayuwar Aunty Auta kin sanyata a gurɓataiciyar hanya kij koya mata bin maza kinsa ta manta da abunda iyayenta suka turota, kinsan komai kuka bani sane ku? Nasan halin da ake ciki bansan har karatu kin hanata ba sai yau da naga result dinta, ko kinsan bansan wacece ke ba Aziza? Nasan wacece ke dan nayi bincike kanki sosai a makarantarnan ke ba kowa bace face karuwa mai lasisi wanda take ɓata rayuwar yaran mutane ance idan kika damki yarinya sai kinga kin koya mata karuwanci sannan hankali yake kwanciya, kamar yanda aka koreki a makarantar nan, shekara uku kenan da korarki ke ba student bace, zaman iskanci kike a hostel dina to abunda baki sani ba wallahi bakiyi ma Aunty Auta haka a banza ba, tun yau zaki fara nadama da nasani marar musaltuwa." Dejja na gama faɗin haka ta sheƙe wuyan Aziza ita da Jamila suka fara bugunta tun tana ramawa har takai da bata iya ramawa dan ance sarkin yawa yafi sarkin karfi sai da su Dejja sukayi ma Aziza kace² cikin jini sannan suka barta, ihun da takeyi ne ya jawo da hankalin security din hostel, nan aka kama su Dejja ita kuma Aziza aka kaita hospital, da yake dare ne nan aka anshi registration number dinsu akace ranar monday suje senate danyi case din.
Ni kuwa hankali na kwance bansan wainar da ake toyawa ba sai soyayya muke sha Nurandeen haka nayi mashi weekend ranar Monday da safe ya maidoni hostel, tunda na shigo naga mutane suna kallo suna nunani take sai na tsirgu da kaina ina shiga room din naga banga Aziza ba, ban damu da inda ta tafi ba nasan ta da iya soyayya nasa tana wajen samirinta shiyasa wanka kawai nayi na kwanta na fara bacci ina cikin baccin naji an tabka man bugu a baya, firgigi na tashi naga Dejja fuskarta a murtuƙe nima murtuƙe tawa fuskar nayi sannan nace “wai Dejja bakiga bacci nike ba kika zo kika tadani ba."? Murmushi tayi mai ciwo sannan tace “nasan baki san abunda ke faruwa ba shiyasa harki samu damar yin bacci." dafe kirji nayi sannan nace “na shiga uku mai ke faruwa Dejja."!? Hawaye naga Dejja ta farayi ta samu waje ta zauna tace man “Aunty Auta an fiddo maku result kuma baki ce komai ba, duka f9 gareki." hannu na aza bisa kai na fashe na ihu ina cewa “na shiga uku na lalace karya ne Dejja ban yarda ba cutata akayi wallahi." share hawayenta tayi sannan tace “Aunty Auta ba wanda ya cuceki sai dai ke kika cuci kanki kika biye huɗubar Aziza kika dauki turbar da ba taki ba, kina bin maza kowa yasan a hostel dinan kena neman maza nima a hanya na tsinci labarin, hakan yasa shekaran jiya nazo na tadda bakinan banyi mamaki ba nasan kina wajen namiji na tadda Aziza dawowarta kenan daga wajen iskancinta na gaya mata maganganu sanann nayi mata mugun bugu wanda nan gaba ba zata sake ɓata tarbiyar wata yanzun haka tana hospital ana treatment dinta, ni kuma registra din school dinan saurayina ne yace yana sona kuma aurena zaiyi shine na gaya mashi duk halin da ake ciki yanzun ance abunda nayi ma Aziza dai dai ne, sannan kuma yace zaki ajiye wannan semester din, ki zauna har ayi hutu mu tafi dake gida, idan za'a sake bada admission sai a baki ki dawo 100 level amman bai zama dole a sake baki medicine ba."
Bansan sanda na rungume Dejja ba ina kuka, dan take naji na tsani da Aziza da halin da nike yi haka ta gama bani hakuri tace bata gaya ma kowa tunda ansamu solution din problem din na, haka na kama zaman hostel bani zuwa lecture tunda ni nayi dropping din year din baki daya, tunda na koma wajen Dejja nabar kula Nurandeen duk da yana kirana kuma yana yiman text amman ban mashi reply duk ina sonshi, itama Aziza hukumar makaranta ta koreta ance karda a sake ganinta a hostel haka ta kwashe kayanta ta koma gidan Nurandeen da zama suna sheƙe ayarsu.