Sashe 8
Sakata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Eyh, tabbas Mus'ab na dauke da cutar da ni kaina ban ma san sunan ta ba. Amma ta danganci iyali, itace wacce ke sa mata su rame sosai. Yanzu shigowarki zaki ga ina dariya, ganin ki ne yasa na tuno yayarki shine nay dariya."
Shiru tayi, ni kam sai a lokacin na tu na SaranSaramar da niya, daman ni a kwai mugun surutu, da fad'i ba a tambayeka ba."Shikenan na gode, kuma insha Allahu babu wanda zai ji maganar nan da ga bakin ki ta fito."
"Shikenan na gode." daga haka ta tashi ta fice, ni kuma na maida hankali kan abinda nake kafin ta shigo.
Haka na zauna a jin sukuku, idan wani Sangarena zuciyata ya nuna mum abinda nayi ba dai-dai ba ne, sai wani b'arin ya ce. "Kinyi d'in, shi dai-dai yake miki."
Muna tashi daga makaranta mu ka yo gida, ni dai burinah naje nayi waya da Vida.mia nah, ya fi mun wanan zancen Mus'ab Win. Sai dai ina shiga Wakin Ummanah ta aika ni Snagren sa, na kai mai Abinci. "Wai Ummah ke ce kike da ha™™in ciyar da Mus'ab ne?." Wani banzan kallo ta watsa mun wanda ya sani ficewa, ni ban san me Mus'ab kewa Ummanah ba ta ke mugun son sa haka. angaren Hajja na fara zuwa, bakina Wauke da Sallamah na shiga Wakin na ta. Ciki-ciki ta amsa mun, ni kam bai dame ni ba. "Ya na nan?."
"Waye?." ta tambayeni, kamar ba ta san wanda nake nema ba. "Mus'ab." na faWa a da™ile. "Allah magani ma™oci maye ni uwar su Yunusa matar Galadima, wanan yarinyar baki yi ba wallahi."
"Yana nan?." Na sake fada. "Yana Sangaren uwarsa." Murgu Wa baki nayi na huge, har na fita sai naji ban kyauta ba, Hajja fa ba ita ta kemun abinda Mus'ab ke mun ba, dawowa nayi na ajiye plast Win sanan na zo inda take na zauna."Hajja." na kira sunanta. "Na'am Uwatah." ta faWa. "Hajja, kin ware mutum Waya cikin jikokin, kin nuna shi kaWai kike so, kika damu da shi, kuma hakan kan haifar da tsana cikin zuri'ar ki." kallona tayi sanan ta ce. "Salame ai ni kin nuna mun ban isa da ke ba, kin nuna mun ke ware cikin jikokina, sabida kin dauki tsanar duniya kin Wora a kan wanda kika kamar na damu da shi." ganin Hajja ba zata fahimci abinda na ke so ta fahimta ba, yasa na kwashe ™afafuna nayi waje.
Ji nake kamar kar na shiga Sangaren nasu, sabida nasan Maman ciki ba ta nan, walida kuma ba ta dawo ba, har na kai bakin ™ofa wani Sangarena na zuciyata yace da ni."Yanzu fa yunwa yake ji, kuma yana jiran abincin nan, ke baki da hankali zaki kai masa yaci yayi maganin yunwar, kinga fa kin taimakeshi kenan."
Da sauri na ce."Allah kar kasa ko rana daya na zama mai taimako ga Mus'ab." ina fadin haka na canja hanya zuwa Sangaren su Sadiya, a zauren su na Soye plast din kar a gani, nasan da zarar angani topa sai nai kai mai.
Sadiya na zaune tsakar gida na shiga, washe baki nayi ganin wayar Anty a hannunta, a fili na ce. "Antyn ba ta nan?."
"Yanzu ta je gidan Anty Nadra, wai ta kawo kayan kitchen."
"Su amarya, ni Wan a ramun minti Waya nayi waya." Na faWa, ban jira cewarta ba na dau wayar, a zuwa yanzu na haddace lambar Masrur tas a kaina, kira na danna bayan na loda lambar.
Kamar ko yashe bugu Waya ya Wauka tare da faWin."Fulani nah." Wani sanyi naji a raina, sanan na ™ara yardarwa raina Masrur soyayyar gaskiyya yake mun, domin dana kirashi yake gane nice.
"Na'am Vida mia."
"Fulani, yau nayi kewarki sosai."
"Nima haka, na si kiranka da safe amma ban sami lokaci ba har na tafi makaranta."
"Nima Fulani na tanadi morning messages Wina, sai kuma na tuna wayar Ummanah ce." dariya nayi jin ya faWi Ummanah kamar yadda nake faWa."Me ya baki dariya haka?." ya tambayeni, murya cike da so da ™auna, wanda ban san lokacin da na fara gane su ba. "Wai Ummanah, irin yadda nake faWa." Dariyar yayi shima sanan ya ce. "To ba Ummnah ba ce." da sauri na ce. "Eyh, Ummanah ni kaWai."
"Wallahi ban yadda ba." ya faWa kamar zaiyi kuka, dariya yabani, ai kuwa na shiga yin abata babu ko ™a™autawa, sai da na gama sanan ya ce. "Dariya kike mun ko?." shima dai kamar zaiyi kukan. "Ni kai ne ka ban dariyan."
"To me nayi na baki dariya?."
"Kana magana kaman za kayi kuka."
"To ai kukan zan miki, tun da kina rabani da Ummanah."
"Ni dai ba zan baka Ummanah ba gsky." na fada, kuka har cikin raina da gaske."Shekrar ki nawa?." Naji ya tambaye ni. "Sha takwas da wata Waya." dariya yayi sanan ya ce. "Menen wata Waya?, sha takwas kawai hajiya."
"Hajiya kuma?." na tambayeshi."Eyh mana, Hajiyata, Fulanita."
"Wai nikam suna nawa ne da ni?."
"Dubu biyu." ya bani amsa, kamar yasan tambyar da zan masa kenan. "To faWo su muji."
"Tom ki shirya."
"Na shirya ai." Na bashi amsa a matse. "Fulani."
"Šaya." yayi dariya sanan ya ce. "Gimbiya." na c e. "Biyu." ya k'arayin dariya, sanan ya ce. "Mai gadon zinare."
"Uku."
"ki daina lissafawa." na ce. "Thom."
"Habibiya, Hajiya, Uwar 'ya'yana, Matata, mai Waki na, abar ™auna, wacce nake so." Dariyar da nayi ce ta tsayar dashi. "Mai ya baki dariya?."
Shiru nayi sanan na ce. "Duka kuma wa'yanan nawa ne?."
"Ai baki taaya na gama ba." bude baki nayi da niyar yin magana, naji sallamar Anty, sai a lokacin na tuna inda aka aiki ni, da sauri na ce."Kasan aike na akayi?."
"Ta ina zan sani baki fad'an ba, ina zaki."
"Wai Mus'ab a ka ce na kaiwa abinci, tun Wazu."
"Maza-maza tashi ki kai ma sa." Tashi nayi ina fad'in. "idan na dawo zan kira ka, ko a wayar Ummanah ne."
Sanarwa!
Ranar litinin zamu fara posting paid pages, posting kullum, za'a fara siyar da complt ma ranar litinin, zaku iya fara payemnt tun yanzu
Payment via.
8129553971
OpaY
Sani Muhammad lawan.
Shaidar biya.
08165383931.
ci gaba
"Shikenan sai anjima, love you." A jiye wayar nayi tare da fitowa, kai tsaye nayi Sangarensu.
Da sallama na shiga Sangaren na su, sanin Walida ba ta dawo ba, kuma tun safe Maman ciki ta fita yasa na nufi Wakin na shi, yana zaune kan kujera yana faman lallatsa da laptop Win shi, daman kowa yasan Mus'ab da aiki da na'ura, domin ko aikin da ya ke yi na na'ura ne. Suna da babban kamfani, wanda suke aiki da na'ura mai kwakwalwa sanan ma aika cin farin kaya ne, na hukumar ya™i da cin hanci da rashawa EFCC. Ciki-ciki nayi sallama, yayi kamar bai ji ni ba, nima kuma ban sa ke maimaitawa ba.
Ajiye plast Win abincin nayi tare da juyawa, sai dai kiran suna na da yayi yasa ni tsayawa, ba tare da juyowa ba."Ke Salame." bantaSa jin ya faWi suna na ba, idan an tambayeni ma zance ba lallai yasan sunan, ashe shima salamen yake cewa, sunan da na tsana. ˜in amsawa nayi jin Salame ya ce, na ci gaba da tafiya. "Ba da ke nake ba." ya faWa a fusace amma cikin sanyin murya. "Ai ba suna na Salame ba." Na faWa, zuciyata namun wani tu™wi™i domin ko kalma Waya bana ™aunar ta haWani dashi. "Ke ya dama wanan, Wauki tsintsiya ki sharemun Waki." a wane sukwane na juyo nayi mai wani kallon. "Kana shaye-shaye ne?." Ganin ina ta kallonsa, idanu na kamar sa faWo ™asa tsabagen harara ne yasa shi cewa. "Ba da ke nake ba, ko baza kiyi ba ne?."
"Wallahil azeem ba zan ba." na faWa a fili, kallo na yake cike da mamaki, rashin kunyar tawa har ta kai nan kenan?."A karo na ™arshe, ki Wau tsintsiya ki sharemun nan."
"Mitcheww." naja wani dogon tsaki, tare da yin gaba. Sai dai ban kai ™ofa ba naji an ri™omun hannu, ina juyowa a ka Wauke ni da mari, wanda nima banyi wani dogon tunani ba, na Wauke shi da nawa marin. Sai ™arar ya bada Tas! Tas
Legends pen.
(08165383931/ 08129553971).
Daga page 10 zamu gama free pages, mu shiga paid pages, ¦ 500 kacal ne sai kuma masu bu™atar complete ¦ 1000.
Payment via.
8129553971
OpaY
Sani Muhammad lawan.
Shaidar biya.
08165383931.
*SAKATA*d'þ“&þ
<Ø;ßStroy and written<Ø;ß
By
Sayyid writer (Legend)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
SHAFI NA TARA
(P.09).
(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
"Mitcheww." na ja wani dogon tsaki, tare da yin gaba. Sai dai ban kai ™ofa ba na ji an ri™o mun hannu, ina juyowa a ka Wauke ni da mari, wanda nima banyi wani dogon tunani ba, na Wauke shi da nawa marin. Sai ™arar ya bada Tas! Tas.