← Book details Sakata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 11

Sashe 1

Sakata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ÿþ*SAKATA*d'þ“&þ

<Ø;ßStroy and written<Ø;ß

By

Sayyid writer (Legend)


*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

<Ø;ß<Ø;ß<Ø;ß

_"˜ungiyar Marubuta masu tasawa, Rubutunmu shi ne tafiyar da ke wuce lokaci, mu ne masu Waukar harshen gobe a yau. Marubuci ba ya zana kalma kawai, sai dai ya zana mafarki a zuciya, ya maida shi haske ga al'umma. Wannan shi ne alwashinmu a matsayin mu na matasan marubuta. Taken mu shine Waga darajar Marubuta masu tasawa."_

<Ø;ß<Ø;ß<Ø;ß

<Ø;ßSYou

Na sadaukar da wannan littafi ga yan uwa marubuta na cikin ™ungiyarmu mai albarka *Future Writers Association*.

Ku ne ginshi™in kwarin gwiwa da hasken tafiyata a duniyar rubutu.

Wanan Littafin yafi ™arfin Shafi ko al™alami; wani Wan Sangare ne daga zukatanmu da ke Wauke da mafarki, ™alubale da burin da muke fatan cimmawa tare.

Allah ya ka Worar mana da haWin kai, ka bun™asa ™ungiyarmu, ka ba mu ikon sauya al umma ta hanyar kalmomi.

* Fatan alheri da ™auna.*

*[Sayyid writer Legend]*

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-J

SHAFI NA FARKO

(P. 01)

Dur™ushe nake, gaban kawu Mudi yana zubamun bulalal da nake jinta kamar saukar ruwan dalma a jikina. Yata ™ar™are sai zubumun bulalal yake iya ™arfinsa, idanuwa na suna a murje kamar baza su zubar da hawaye ba. A cikin raina kuma faWi nake.

Ya ubangiji ka gama Mus ab da masifar duniya, da ta lahira. Ya ubangiji kasa yayi saSani da Alkhairi, yayi ido huWu da tsautsayi , da asara.

Wata bulala da ta shigeni ce, tasa ™walla fitowa daga idona ba tare da na shirya ba. Da sauri nayi ™asa dakaina, ina goge ta da hijabi na. Mai na yiwa Mus ab a duniyar nan ya tsane ni har haka?, a kullum burinshi yaga ana jibgata kamar sabuwar jaka, ko nace tsohuwa tunda na saba da dukan.

Tabbas nasan, ina da taurin kai, da kafiya, haka naci, amma kwata-kwata bani da rashin kunya. To yanzu ma ko ina da rashin kunyar, zan tsaya a waje na fara yiwa mutane rashin kunya ba tare da sunyi mun komai ba. Mahaukaciya nake ko me?, su kuma iyayen tarbiya, gidan da yafi na kowa tarbiya. Daga ance musu gani can waje, ina yiwa mutane rashin kunya. Shine zai sani gaba da duka.

Tashi ki bani waje. Muryar kawu mudi ta shiga kunnuwa na, tashi nayi na nufi cikin Wakin mu. Nasan Mamana ba zata ce mun ko sannu ba, hakan yasa na kwanta kan doguwar kujera, ina kuka na a hankali, zuciya ta cike da ™arin tsanar Mus ab.

³an mintina kad an, Sadiya da Ummi suka shigo Wakin namu, lokacin Mamana na cikin d aki.

Gaskiyya Yaya Mus ab baya kyautawa, kullum shi burinshi yaga an dake ki, ko da yaga kina yin rashin kunyar ai shi mai yi miki faWa ne. Wani haushin Ummi ya ™ara kamani, ita yayanta bazaiyi ™arya ba kenan, sai nice nake ™arya tunda gashi sun yarda nayi rashin kunyar. Ni daga ganin mutane, suka tambayeni gidan Alhaji Idi me mai. Na nuna musu gidan, d aya cikin su yace. Mungode yan mata. Ni kuma nayi dariya shikenan kawai sabida Mus ab ya tsaneni, yasa aka jibgeni kamar ba daren jiya yasa Yaya Iliyasu ya mareni ba.

Sadiya ce, ta bawa Ummi amsa. Nikam gaskiyya abinda Yaya Mus ab yake yayi yawa, shi fa bazai hanamu abu ba, sanan bazai sa a hana mu ba. Ita kad ai yake sawa a daka, itama kuma ba sabida soyayya ba, sai dan yar tsamar dake tsakanin su. Duk gidan nan Yaya Mus ab ne kawai ke nuna ware, yana nuna ku kaWai ne ™annansa, kuma sauran yayin mu ba haka suke ba.

Sadiya gidan ku da wanan maganar, kar nasake ji kinyi ta. Gaba Waya gidannan babu wani mai ware, domin dukkan ku jini Waya ne, Hajja itace asalin ku. Kuma shi Mus ab ai yanayin sa ne a haka, bai da son mutane kwata-kwata. Ummanah dake cikin Waki ta faWa. Nikam takaici ya isheni, na yadda Ummanah bata taSa jin haushin Mus ab, juya musu baya nayi na kwanta. Tun ina jin maganarsu sama-sama har bacci ya d auke ni, zuciyata cike da tsanar Mus ab.

˜arfe 1:45 dai-dai natashi, domin nasan da zuwa islamiya hakan yasa natashi a lokacin. BanWaki na shiga na watsa ruwa, tare da Waura alwala na fito na tada sallar azhar. Ina idarwa na shiga Kitchen na lodo abinci, dan gaskiyya babu laifi Allah ya horemun ci, kamar yadda Mus ab ke dizgani cikin mutane. Yake cemun (Gara uwar ci). To kam gaskiyya ina da cin abinci, sai dai kuma idan naci yanzu fa zai iya zama naci har na dare, dan bani da yawan cin abinci akai-akai, lokacin farko dai xanci har sai yabawa mutane mamaki.

Ina gama ci na zura hijabi na, nayi makaranta, a tsarin gidan mu (Gidan Galadima) duk lokacin tafiya makaranta sai an shiga Wakin Hajja, an gaida ta, kama da makarantar safe, rana, da kuma ta dare, sabida Sacin rai da hausin Wan gaban goshinta, wanda nafi tsana sama sa kowa a duniya yasa nakaWa kai na tafi banje na gaida ta ba. Ko a islamiyyar ma haka na zauna, kamar wacce aka yiwa mutuwa. Tsana da haushin Mus ab na lugude a zuciyata. Ko da na dawo ma banje Wakin Hajja ba, Sangarenmu na nufa nayi kwanciyata.

A Sangaren Hajiya Hajja kam, tana ganin kowa na shigowa gaisuwar tafiya amma babu ni, babu alamu na. Hakan ya matu™ar damunta, tana nan zaune yan islamiyya suka fara dawowa. Ganin sun ™are babu ni yasa tace da Iki.

Ikirama, kira mini Salame. Tashi Iki tayi ta nufo Sangarenmu, ina kwance kan doguwar kujera tashigo Wakinmu. Salma, kizo inji Hajja.

Kice mata banzo ba& . ban ™arashe ba, naji an make mini baki tare da faWin.

Zanci ubanki Wallahi, Hajja kike cewa ace baza kizo ba. Sai kin ™ara tabbatar da cewa baki da kunya ko.

cuEo baki nayi gaba, tare da sakkowa daga kan kujera, banko Wauki mayafi ba na fice. Dabda Sangaren Hajja, na hango Mus ab yana tafiya a hankali, kamar wanda ™wai ya fashewa a ciki. Idanunshi sunyi jazur, kamar gauta. A fili nace. Allah yasa wanan ciwon kan ne ajalinka.

A bakin ™ofar Wakin Hajja na tsaya, tare da cewa. Gani.

Naganki tijararra, naganki. Juyawa nayi zan koma Sangaren mu, ba tare da na ce ko ™ala ba, tunda ni yau bakina jinshi nake kamar an Wora masa kwaWo, babu abinda nake ji sai tsanar Mus'ab, Hajja ta ™ara cewa. Yanzu salame, tafiya za kiyi.

Toh Hajja mene zance miki, bayan wanan kafirin la ananne jikin naki, yasa ya yanki suna dukana, sun mai dani kamar wata jaka, kowacce a ka siyo.

Yanzu Salame,Mus abun kike kafurtawa, har da la ana. To fice ki bani waje.

Daman bani na kowa kaina ba, kice kika nemeni. na faWa tare da fice, a hanya na ™ara cin karo dashi, har yanzu bai kai ga shigowa ba. Dogon tsaki naja tare da cewa. Duk wanda ya Wauke zalunci a matsayin sana a, rayuwarshi zata ™are a jinya. nikaina nasan da a ce ba'a wanan halin Mus ab yake ciki ba, da kafin na ™arashe wanan maganar na kwashe ha™ora na a hannu. Ci gaba yayi da tafiyarsa, nima nayi Sangarenmu, a raina ina nanata addu a ta yar kullum. Allah yagama Mus ab da masifar duniya.

*Asalinmu*

Dafarko dai sunana: Salamatu Yunusa Galadima. Kakan mu shine Galadiman, bawai Galadima na fadar sarki ba, a ah sunane kawai yace. Mahaifina Yunusa shine Wa na Uku wajen Galadima, Yakubu shine babba, wanda muke kira da Abban ciki. Sai kuma Aisha wacce muke kira da Mami, sai Mahaifina Yunusa wanda kowa ke kiranshi da Abba, sai kuma Halima wacce ake kira da Ummah, sai Abbas da ake kira da Alhaji ™arami, daga shi sai Ilyasu da ake kira da yaya Ilyasu, shi kam shine baya son ace masa Kawu, shiyasa ake ce masa, Yaya ilyasu, sai kuma autan su Kawu Madu. A ta™aice da Galadima kakanmu yana da ya ya bakwai, maza biyar mata uku. Kuma duka wa yan nan ya yan sun fito daga matarsa guda Waya, (Hajiya Hajja).

Kakanmu Galadima, tsohon mai kuWi ne. Domin ko gidansa wanda muke ciki yanzu, yana da girman da kowanne part zau dauke mata hudu. Kafin rasuwarsa shiya bawa kowa Sangaren da zai zauna, domin bayason yaga yaranshi su raba giadaje. Yace yana da burin ganin mun tashi a zuri a Waya. Abban ciki ne ya fara aure, matarshi yar kano ce mai suna Jamila. Muna ce mata Maman ciki, idan mutunci yana yawa to ya yiwa Mamam ciki yawa, tana son mu, tana kaunar mu. Duk abu indai Maman ciki ce bata taba ware mu da yaranta, sanan mijinta shine babba. Kuma ta dau girman, domin har su Ummanah Yaya suke cemata, tana da yara guda biyar. Mai sunan Hajja ce babba, wacce yanzu take aure a Abuja, da yaranta guda biyu, yanzu gaba daya gida ance da ita, Yayar Abuja. Sai kuma Yaya Amira wacce ke aure a Zaria, Wanta guda daya ne. Shekarar da ta ™are ne, a ka aurar dasu, su hudu a cikin gidan. Daga ita Sai Mus ab, shine babba a maza a Sangarensu, sai kuma mai binsa Mai sunan kakanmu. Daga shi Sai Ummi dake auta a bangarensu. Sai kuma ya yan Mami guda shida, su kam ba a gidan Galadima suke ba, kuma basa amfani da sunan Galadima kamar yadda mukeyi. A tsarin wanan gidan, yadda mahaifanmu ke amfani da Galadima haka muma mukeyi, kwata-kwata bama amfani da sunan iyayen mu, yadda mahaifina ke amfanu da Yunusa Galadima, haka nake amfani da Salma Galadima. Kuma kowa na cikin gidan haka yake amfani dashi.

Legends pen.

(08165383931 / 08129553971).

*SAKATA*d'þ“&þ

<Ø;ßStroy and written<Ø;ß

By

Sayyid writer (Legend)


*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-J

SHAFI NA BIYU

(P.02).

Mu hudu ne wajen Mahafinmu, Yaya Asma u ce babba. Wacce tana cikin yan matan da aka aurar shekara da ta kare. Sai kuma Muhammadu dake bin ta, sai ni sai Mai sunan Hajja. Wacce itace autar mu muna ce mata Iki.
Chapter 1 · 0% Book details