← Book details Sakata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 11

Sashe 6

Sakata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Sadakar me a ke yi kuma?." Umnanah ta tambaya, bayan sun ™araso inda muke tsaye. BuWe baki nayi zan fara wa'in- wa'in yaron da yake gaba na ya ce. "An gode, Allah ya bar ™auna." da sauri nayi ™asa da kai na, ban san da wane ido ne zan kalli Ummanah ba, Maman ciki kam ce wa tayi."˜aunar wa?." Shiru mu kayi nida Walida, nasan dai Walida ganin ina wajen yasa ba ta faWi komai ba, amma da ba na wajen tuni ta shai da musu. Ummanah ce ta ce."Ku shigo da kayan." sanan ta huce, Maman ciiki ma ta huce. Ido nasa na kalleshi, wata irin tsanarshi mai nauyi ta durga a ™irjina, ni ke nan ba zanyi masa mugun fa ta ya kama shi ba, duk da haka ba zan gaji ba."Allah ka gama shi da masifar duniya da ta lahira." na sake faWa ina daukan kayan. angaren Hajja suka nufa, mu kuma mu kayi bangarensu. A raina naji dadin dawowar Ummanah, ko ba komai zan Wauki wayarta na kira Masrur.

Ban daddara ba, na mai da lolipop Wita jakar islamiya ta, a ce wa ta idan na fita nayi sadakar a bata, dan wallahi sai na nunawa Allah godiyata da yabani kyakyawan saurayin kamar Masrur.

˜arfe Waya da rabi nayi shirin Islamiyya, bayan na Wau jaka ta na fito falo na ce da Ummanah. "Na huce." tsaya ki mika wa Mus'ab doyar nan. TurSune fuska nayi sanan na ce. " Na ma kara fa."

"To sai kin kai, ko abinda ya fi makara kika yi. Wai ni Salma yaushe ne zaki dai na yi wa Mus'ab wanan ™iyayyar ne?."

"Au ni ce nake ™insa?." Na faWa a raina, a fili kuma na ce. "Ni ba ™insa na ke ba, kawai ba na son kowacce kalal ala™a ta haWa ni da shi."

"Sabida ba Wan-uwanki ba ne ko me?."

"Umma kawo na kai."Na faWa domin son tsayar da waccan maganar. "Salma ba fa ke ce kika haife ni ba, kin san da haka?." shiru nayi, ni ba na son a ci gaba da maganar, domin har cikin rai na ba na son wani abu da ya shafi Mus'ab a rayuwata.

Ina tsaye ta gama soyawa ta mi™o mun."Sa a plast ki mi™a mai." ban ce uffan ba, na Wau plast Win na zuba. Ga ba daya na juye a plast din na kama hanya na fice, na fito daga Sangarn mu zan nufi Sangaren su na ga Sadiya ta dawo. Washe baki nayi da faWin. "Ka ga amarya, shine kika kwashe ™afa ki ka tafi, wato sai da a ka ce an basu shine ki ka dawo." Dariya tayi sanan ta ce. "Wallahi dazu Amina ta ce mun, Mal isah ya ce sai ya Sallani, shine ki ka ga na kwaso ™afa na dawo."

Dariya nayi sanan na ce."Ba kunya ki ka tafi gidan su saurayi ki ka zauna."

"Yoo kunyar wa zanji, ina shan zumar ™auna." ta fada ta na fari da ido."Uhm bari na mika wanan Sangaren Hajja, amma kafin nan tsaya ki amshi sadakar ki." na fada ina a jiye plast Win a ™asa. "Sadakar me?." ta tambaya ne da mamaki. "Allah ya kawo mun masoyi, na kece rai ni." Na faWa ina mi™a mata alewan."Ki ce mun kusa barin gidan Galadima."

"Mun kusa fa." na fada ina hucewa, ita ma tayi bangarensu. A hankali nayi sallama, amma ba'a amsa ba hakan yasa na shigo ciki kai tsaye.

"Yanzu Mus'ab da wanna ciwon ya kashe ka fa?." Naji muryar Hajja na faWa. Ahankali na ji ya yi magana cikin sanyin muryarshi."Hajja ai ina shan magani, ba zai kashe ni ba."

"A'a nidai Mus'ab, gwanda kawai ayi auren nan. Irin wanwn ciwon na ku, aure ne kadai mafita." Nan take kwakwalwata ta gano mun cutar da ke damunshi, kuma gashi Wazu naji likita ya ce tayi Worst. "ChaS, irin su ne muke ji a Novel kenan? Wa'yanda matansu ke ramewa sabida yawan sha'awarsu." wata muguwar dariya ce ta tawo mun da ™yar na iya tare ta, sabida tinawa buduruwar da zai aura nayi kamar tsinken sigari haka ta ke. "Sai dai ta koma tsinken kwa-kwa." na fada a fili, ina dariya ™asa-™asa na shigo dakin. "Baki iya sallama ba." Hajja ta fada ta na hararata, nima hararar na mayar ma ta sanan na ce. "Kun can kuna hirar ku ai ba za ku ji ba."

"Ke dalla me yasa baki da hankali." hararar na mayar kanshi, sanan na ce. "Ni ce ma kai." azabure ya ta so ya yo kai na xai da ke ni. Hajja tayi saurin ri™eshi, tare da fadin. "A'a Mus'ab na hana ka." Koma wa yayi ya zauna ya na haki. "Ai da ka dake ni, wallahi sai ka yi da nasani, domin yanzu Allah yakawo mun mai tsayamun, wallahi Mus'ab idan ka dake ni har kotu sai mun je." Na faWa tare da ajiye plast Win na juya. "Lallai yarinyar nan tabbata ki ke ji, to wallahi zaki zo ki same ni." Hajja ta faWa, shi kuma ya ce. "Da kin barni na Sallata."

"A'a Mus'ab, ka dai na wanan saurin hannun." Shiru yayi bai ™ara ce wa komai ba. Ni kam ina fita na kaWa kai na yi makaranta abu na. A hanya nai ta yiwa yara sadaka, haka 'yan ajinmu. Duk wanda na bawa sai na ce ya ce."Allah ya bar ™auna." Kasancewar Ajin mu ba daya dasu Walida ba, ya sa ban fiya tsaya su tafiya ba. Allah bashii dawowa ma, ita kam Halima ba ma islamiyar mu Waya ba, ita hadda ta ke yi.

A haka na shigo cikin layinmu, zuciyata fes sai dai ™ara hango Musrur da nayi ya ™arawa zuciyar ta wa haske, a nuste na ci gaba da tafiya har inda ya ke. Da mayalwacin murmushi a fuskar sa ya tare ni da faWin."Sannu da dawowa ranki ya daWe." Wani sanyi na ji da ya ce ranki ya daWe. "Yawwa sannu, YallaSai." na faWa sabida kar na ce ranka ya daWe ya zama kamar na kwaikwaiye shi gwanda na zo da sabon salo abuna. "Uhm, i apprecite this name."

"You deserve it." na mayar mai cikin harshen turanci nima, domin ban son ya ga gazawa ta, ta kowanne fanni, domin yasan bani ka Wai nayi sa'ar samunshi ba, shima ya yi sa'ar samu na. "So how was the school."

"Alhmadulilah YallaSai, how was your work."

"Everything great, ya mai jiki."

"Jiki gashi can ya na fama." Na faWa, in i don't care, ban son ma ya sake mun maganarshi.

"Tun Wazu ina ta expecting kiranki." Murmushi nayi kafin na ce."Ina ta jiran Ummanah ta dawo da ga asibiti kafin na kira."

"Ouh, bakya da waya!?." Ya fada da mamaki ™arara a fuskarshi. Sai naji na zama wata kala, dama bance ba. "Yaka ma ta na sama miki." Da sauri na girgiza kai. "Abbanah duka ne zai yi, kaba ri with time za'azo lokacin da zaka bani." Murmushi ya yi sanan ya ce. "I'm so glad to have you in my life." ˜asa na yi da kai na, sanan na ce."Same here." Kamar an ce Salma juya, idanu na suka sauka a kan shi, a raina na ce. "Ko uban me yake yi a nan, oho."

"Fulani, wanan kamar mara lafiyan nan ko?."

"Fulani.." na sake maimaita sunan, ya masifar yimun daWi. Na ma manta da abinda ya tambaye ni. "ko ba shi ba ne?." ya sake tambayata. "Yeah, shine." Na faWa. "Oh ya warke sosai, gida Waya kuke kenan?."

"Uhm, family house ne." Na bashi amsa, ni ban son maganar wan can Mutumin. "But you look alike kamar blood brother na ki." da sauri na girgiza kai sanan na ce. "Godforbid, cousin brother ne." Dariya ya yi sanan ya ce."Mene na Godforbid Win?."

"Ni kam, i really hate this Mus'ab, mahaukaci ne fa Wa zu fa ce wa ya yi wai zai dake ni." nan da nan ya haWe rai, sanan ya ce. "Du ka kuma?." Na Waga kai sanan na ce. "Ai bashi da hankali."

"Da'alama faa." shima ya faWa. "YallaSai bari na shiga gida, Ummanah na jira na."

"Okay, Fulani take good care I love you."

"I love you too." Na faWa tare da juyawa da sauri, har na kusa shiga gida ya ce."Am, Fulani kar ki manta ki kirani faa." Daga kai kawai nayi na huce, Mus'ab na tsaye bakin gate nazo zan huce, sai da na kalleshi wata sabuwar tsanar ta sake dirga a raina, sanan na ce. "Allah ubangiji ba danni ba, ba dan Halina ba, ba dan laifuka na ba, ka gama Mus'ab da katuwar Masifa ko iya duniya ne, masifa wacce za ta azbtar da shi."

Legends pen.

(08165383931/ 08129553971).

Daga page 10 zamu gama free pages, mu shiga paid pages, ¦ 500 kacal ne sai kuma masu bu™atar complete ¦ 1000.

Ranar litinin zamu fara posting paid pages, posting kullum, za'a fara siyar da complt ma ranar litinin, zaku iya fara payemnt tun yanzu

Payment via.

8129553971

OpaY

Sani Muhammad lawan.

Shaidar biya.

08165383931

*SAKATA*d'þ“&þ

<Ø;ßStroy and written<Ø;ß

By

Sayyid writer (Legend)


*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

SHAFI NA BAKWAI.

(P.07)..

Sanarwa!

Ranar litinin zamu fara posting paid pages, posting kullum, za'a fara siyar da complt ma ranar litinin, zaku iya fara payemnt tun yanzu

Payment via.

8129553971

OpaY

Sani Muhammad lawan.

Shaidar biya.

08165383931.

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

"I love you too." Na faWa tare da juyawa da sauri, har na kusa shiga gida ya ce."Am, Fulani kar ki manta ki kirani faa." Daga kai kawai nayi na huce, Mus'ab na tsaye bakin gate nazo zan huce, sai da na kalleshi wata sabuwar tsanar ta sake dirga a raina, sanan na ce. "Allah ubangiji ba danni ba, ba dan Halina ba, ba dan laifuka na ba, ka gama Mus'ab da katuwar Masifa ko iya duniya ne, masifa wacce za ta azbtar da shi."

"Ke wai baki san wanan masifar da like jawa Yaya Mus'ab ba, Mala'iku su na amsa da ce wa Walaki ba." Kallon Sadiya da ke zaune kan doguwar kujera a falon mu nayi sanan na ce. "Wallahi Sadiya ni dan ta tawa mai sau™i ce, indai har Mus'ab zai shiga Masifar da nake masa fata."
Chapter 6 · 0% Book details