← Book details Sakata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 11

Sashe 5

Sakata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Yanzu fa Mus'ab da ka mutu d Wanan ciwon, baka da maraba da wanda yakashe kansa, kasani kuwa." Maman ciki ta fada murya a sanyaye, Ummanah ta dora da cewa. "Mus'ab, a duniyar nan babu kamar iyaye, ba'a Soye musu komai domin kowacce mafita tana daga garesu, ka bar ganin mun girma har mun haifi kamarku, duk wata matsala idan tataso mana, idan har mijinmu bazai iya magance mana ba, to iyayen mu muke nufa da ita." Tashi Abban ciki yayi ya fice, domin yasan duk abinda zai iya fada, Maman ciki da Ummanah zasu faWeshi. "Kuyi ha™uri..." ya faWa cikin sanyin murya, Ummanah ce tace. "Dan Allah ko dan gaba ku kiyaye baki Wayanku."

"Tom insha Allahu." Yaya Ilyasu ya faWa, sanan yace dasu Ummah. "Jiya masu neman auren Sadiya sun sake zuwa, a kace dasu sudawo yau."

"Lallai ne, Sadiya lokaci yayi." Maman ciki ta fada, inda Yaya ilyasu yace. "Saura Walida da kuma Salma, su kam kamar ma ba za su kai candy ba."

"Eyh kam, bazasu kai candy ba." Ummanah ta fada, Maman ciki tayi murmushi. Can sai ga Abban ciki ya shigo,rike da ledar magunguna.

" Gashinan, suma sai kayi wasa da shan su." Maman ciki ta amsa ba tare da ta cw komai ba.

"Ni zan koma gida, zan samu Hajja nayi mata bayani, Muji abinda zata ce."

"Tom shikenan."Maman ciki ta fada, shikuma yasa kai ya fice.

Muna zaune daga gefe ya fito, da sauri muka taso tare da cewa."Abba zamu tafi muma."

"A'ah ku xauna mana, ko za kuyi musu wani aikin."

"Ai Abba zamuyi girkin rana, sanan mu na da islamiya." na fada sabida ni hankali na, na kan na koma gida nayi sadakar alewa, zan kaWeWen saurayi kamar Masrur ya ce yana so na, shine sabida nice nafi kowa butulci ba xanyi sadaka ba.

"Shikenan ." ya fada tare da fita, Walida ce ta koma daki tayi musu sallama, nikam bayan Abba nabi sabida tsoron karma ya tafi ya barmu.

Muna ™arasawa gida na sauka nayi Sangaren mu, ban ™arasa ba naji muryarshi na cewa. "Ki cewa Abbanki ya same ni Sangaren Hajja."

"Thom." na ce sanan na ci gaba da tafiya, shi kuma ya juya ga walida. "Kira mun sauran kawunnanki." itama "Tho." ta ce, ta tafi kiransu. Ina shiga na tarar da Abbanah ya gama shiryawa. "Abba mun dawo."

"Toh sannu da dawowa, ya jikin na sa?."

"ya warke." na faWa a gajar ce, sai kuma na ™ara ce wa. "Abban ciki, ya ce ka same shi Sangaren Hajja."

"Ya dawo?."

"Eyh, shine ya dawo da mu."

"Okay." daga haka ya fice, ni kuma nayi cikin Waki. A Sangaren Hajja kam, gaba Wayansu ne zaune sun sa Hajja a gaba da kallo. "Ni wai lafiyan ku?, kun haWu kuma kun bini da idanu." Hajja ta faWa, sai kuma ta ce. "ko dai Mus'abu ne ya mutu?."

"A'ah Hajja, ba mutuwa yayi ba amma akwai matsala."

"Tsarin ubangiji muke nema a kan kowacce matsala." Hajja ta faWa, Abbanah kuma ya ce. "Yanzu Salma ke ce mun ya warke."

"Eyh hakane, su za su ga kamar ya warke. Amma a bayanin da likita ya yi mana, ya ce ba cutar ciwon kai ba ce ke damun Mus'ab tun farko, ya Soye mana ne."

"Waye ya Soye mana?." Abbanah ya faWa cike da fushi, dan shi a tunaninshi likitan ne yanzu ya je suyi Wauki ba daWi, dan duk gidan Galadima babu wanda ya kai Abbanah fushi, da zafin zuciya.

"Shi Mus'ab Win."

"Innullahi wa inna illahr rajiun, yanzu wace cuta ce haka zata kashemun jika na, Wan lele nah?."

"Mus'ab, na fama da wata cuta wai ita Hypersexual Hormonal Disorder. (HHD). Ma'ana dai jikinsa ya na fitar da wani nau'in sinadarin sha'awa fiye da kima. Shi ke haifar masa da wanan ciwon cikin."

Kuka Hajja ta saki tare da faWin."Nashiga uku na, shiyasa nake ce wa yaron nan cike ke masa ciwo ba kai, sabida idan ciwon yayi zafi ciki ya ke ri™ewa ba kai ba. Amma ya ce wai A'ah, yanzu idan ciwon ya kashe shi ina yake so na sa ka kaina."

"Kiyi ha™uri Hajja." kawu Mudi ya faWa. Abban ciki ya Wora da cewa. "A yanzu likita ya ce hanyar samun sau™i guda Waya ce, ayi masa aure." Abbanah ne ya ce. "Abinda ke raina kenan, dama ai akwai yarinyar da ya ke nema ko?." gyaWa kai Abban ciki ya yi, sanan ya ce. "Amma ya na da kyau idan anje neman auren a sanar da iyayen komai."

"Salan su hana shi, to wallahi ba da yawo na ba." Hajja ta faWa. "Yaya ba fa cewa sukayi ya na da Mentel disorder ba, kuma ba cewa su kayi ya na sa yawan bu™ata ba. Dan haka wanan ai ba matsala ba ne." Abbanah ya faWa, Hajja ta cafeshi da ce wa."shine dai, yanzu ina so ku tashi daga nan kuyi gidan iyayenta a ba su komai da komai harda sadaki."

"Shikenan, amma ni ai babu ni za'a je ko?." Abban ciki ya faWa da alamun tambaya ga Hajja. "Uhmmm." ta faWa a gajarce, sai kuma ya ™ara cewa. "Su ma masu neman auren Sadiya fa?"

"Naga dangin Mahaifiyar ta ne, Wan gidan Yayar Mahaifiyarta uwa Waya uba Waya. Ba najin sun cancanci a hana su, duba da Mahaifinsa kowa yasan shi, tarbiyar gidansu ba Soyayye ya baci." Abbanah ya faWa.

"Sanan yaron yana zuwa nan sosai da sosai, haka mahaifiyarsa." Itama Hajja ta faWa.

"Shikenan, sai a ba su watanni. Amma kuna ganin za' a haWe dana yaron nan."

"A'ah kar ku fara, banason auren sa ya huce wata biyu fa." Hajja ta faWa cike da damuwa. "Shikenan." kawai suka ce sanan suka fice, dole sai sunyi tasu shawarar a waje.

Ina shiga cikin Wakin mu, nayi Sangaren Ummanah. ˜asan kayanta na shiga du bawa, nasan nanne wajen ajiyar kuWinta. Cikin sa' a na gano su, naira dubu daya na dauka na ™ara da Wari biyar cikin canji mota na, na fita siyo alewa sadaka. Shagon bayan gidanmu na je, na siyo lolipop mai tsinke, har leda biyu a cewa ta "idan zaka gode wa Allah, ka gode ma sa da babban masaki sai ya ™ara ma ka da wanda ya fi wanan girma."

Ina dawowa harabar gidan mu, na fara ™walawa yara kira ina faWin."Sadaka, sadaka." cikin ™an ™anin lokaci yara su ka fara ta ruwa cikin gidan mu. Daga na cikin gida har na waje, ni kuwa faWi nake. "Duk wanda ya karSa ya ce Allah yabar ™auna." ai kuwa da sun amsa za kiji suna cewa. "An gode, Allah ya bar ™auna." na cafe da. "Amin." abuna, zuciyata shar, Allah ya bani zankaWeWen saurayi da ga sama.

Walida ce ta fito wajen da na ke sadakar, ta kalli ne ta ce. "Sadakar mecece haka kuma?." Jin wani yaro ya ce. "Allah ya bar ™auna, yasa ta bi ni da idanu, ni kuwa na murje na ce. "Menene a ciki?."

"Ce wa yayi yana sonki?." ta tambaye ni. "Ba ke uwar munafukai ba, a faWa miki kije ki ya Wa mutum."

"Ya za'ayi na ya Wa ki?."

"Walida da ban san halinki ba." na faWa ina ci gaba da sadaka ta. "Wallahi ba zan fada ba."

"To ce wa yayi ya na so na, har da ba ni lambarsa." na faWa hankali kwance.

"Lallai ne, ki na cikin Alheri. Kin san Sadiya ma an ba da ita?."

"Naji ™ishin-™ishin dai." Na faWa, ni dai hankali na na kan 'yan sadaka. Ganin kamar ta ji babu daWi ya sa na ce. "Yanzu ke ma sai ki yi wa, Haidar magana kawai a kwashe mu."

"kina ganin Haidar zai yi aure yanzu?." ta tambayeni cike da damuwa.

"Mai zai hana shi tun da ya na sonki, ko ma ba za yi ba menene a ciki. Sai ki bawa wasu dama."

"Ni kam na fi sonshi."

"Sai ki zauna ki jirashi, ni dai wallahi ko yanzu a ka ce za'a Waurawa Masrur ne bin shi zanyi, na zauna na yi uban me a gidan?." Na faWa ina murguWa baki, kamar gaban iyayen nawa nake.

˜arar tsayawar Napep ya samu Wagowa tare, Su Ummah mu ka gani. Wani irin abun naji tsurum a zuciyatah, ga uban ledar alewa a hannuna, ga yara sun zangaye ni su na faWin."Allah ya bar ™auna."

Legends pen.

(08165383931/ 08129553971).

Daga page 10 zamu gama free pages, mu shiga paid pages, ¦ 500 kacal ne sai kuma masu bu™atar complete ¦ 1000.

Payment via.

8129553971

OpaY

Sani Muhammad lawan.

Shaidar biya.

08165383931.

*SAKATA*d'þ“&þ

<Ø;ßStroy and written<Ø;ß

By

Sayyid writer (Legend)


*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

SHAFI NA SHIDA

(P.06).

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

˜arar tsayawar Napep ya samu Wagowa tare, Su Ummah mu ka ga ni. Wani irin abun naji tsurum a zuciyatah, ga uban ledar alewa a hannuna, ga yara sun zagaye ni, su na faWin."Allah ya bar ™auna."

Sakkowa su ka fara yi daga cikin Napep Win, idanu na suka sauka a kan sa, a raina na furta. "Ya dawo bai mutu ba." na ja tsakin da ya fito fili, har Walida ta kalle ni, sai kuma na sake ce wa. "Kai ka Wai dai za ka ci tsiyarka, ni kam lokacin ta shi na daga gidan Galadima ya yi."
Chapter 5 · 0% Book details