Sashe 3
Sakata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kyawawan samari ne guda biyu, suna tsaye daga gefen gidanmu. Kyawawa ne sosai da sosai, cike da nutsuwa na fara tafiya zuwa inda suke, kamar wacce aka saka. ³an mata barka. Daya cikinsu ya faWa fuskarshi da murmushi. Ina wuni. na faWa kasancewar sha-biyu ta kawo kai.
Lafiya ™alau, dan Allah ko kin san gidan Alhaji idi me mai. Waga kai nayi sanan nace. Ai kuna kusa ma, gida na uku daga gidanmu.
To inane gidan naku?. Wayan da baiyi magana ba tun dazu ya faWa, cikin wata murya mai sanyi da za™i. Kaji mazan arzi™i, ba irin su Mus ab masu maganar mata ba. na faWa a raina, a fili kuma nayi murmushi na ce. Wan can mai jan get Win shine namu, to daga na kusa da mu mai ™ofa, sai wancan mai Sakin get na farko, to mai ba™in na biyu shine.
Mungode ³an mata. nayi murmushi, kamar an cemun juya idanuna suka faWa cikin na Mus ab, Ya harWe hannye a ™irjinsa yana kallonmu. Irin kallon da yakemun naji zuciyata ta buga da ™arfi, da sauri nashiga gidansu Nana.
Sai dai ko minti biyar banyi a gidan ba, iki tazo tace wai nazo inji kawu Mudi.
Innullahi, mai wanan mutumin yaje yace nayi kuma ni. iki dai ba tace mun komai ba ta huce, na bita jikin a sanyaye. A tsakar gidan mu, na tarar dashi hannunsa rike da bulala ga Mus ab can tsaye. Kawu gani.
Tsugunna ™asa.
Kawu mai nayi.
Bazaki tsugunna ba. ban kai ga tsugunnawar ba ya fara dukana, da iya ™arfinsa, babu imani ko tausayi. Yana dukana yana faWin.
"Ke mara kunya mara tarbiyya ko, kina yin rashin kunya a gida ana kyaleki. Yanzu abun naki yakai harda fita waje, kiga mutane tsaye suna magana ki hau yimusu rashin kunya ko?. zallan mamaki ne ya hanani cewa komai, wacce irin tsana Mus ab yayi mini, mai nayi masa haka da zafi?, haka kawu mudi ya ci gaba da zabgamun bulal, har kuka shigo farkon labarin.
*Cigaba*
Nanata addu a ta nakeyi. Allah yagama Mus ab da masifar duniya. na jiyi sautin Walida, tashigo bangaren mu tana rusa kuka, Abinda ya fara zuwa raina shine. Mus ab ya mutu, afili na furta.
"Allah ka tabbatar. shigowa tayi Wakin mu tana faWin.
Ummah, Yaya Mus ab ne ya faWi, ciwon kansa. wani sanyi naji ya ratsa zuciyata, wanda kwata-kwata yau banji shi ba, tun bayan haWuwata da wanan samari guda biyu. A gigice Ummanah ta fito, kamar wacce a ka ce mata, ni ko Yaya Asma u sun faWi.
Innullahi wainna illahir raji un, Allah ka kawowa yaron nan saukin wanan ciwon kan.
Ummanah ta fada tana ficewa, da ido na bita ina taSe baki.
Allah yasa har mutuwarsa.
na fada tare da kwanciya abuna, ban farka ba sai kiran sallar asuba. Tashi nayi na shiga toilet, na daura alwala nayi sallah.
Ummah ina kwana?. Na fada daga inda nake, amma naji shiru. Ina kwana. still shiru, tashi nayi nafito falo tunda ita Ummanah na anan take zama lazimi, tun sallar asuba har bakwai. Rashin ganinta a falon yayi matukar razana ni, dakinta ta nashiga kai tsaye nan ma batanan.
A kid imi na fito xuwa b angaren Abbanah, dakinshi na shiga na tarar dashi xaune da carbi hannunsa. Kallo Waya yayimun yasan da damuwa a tare dani. Salma lafiya?.
Abbanah, ina Umma?. Murmushi yayi sanan yace. Yayanku ne ba lafiya a asibiti suka kwana. A jiyar zuciya na sauke, ni kam na ma manta da wani Mus ab ba lafiya. Hanya na kama zanfita yace. Ki hada musu breakfast, kuje ke da walida. cuno baki nayi gaba, tare da ficewa.
Kitchen na shiga na fara hada breakfast, cikin ™an™anin lokaci na soya doya da ™wai, zuciya ta nayi mun tu™u™i. Nasan yadda Mus ab ke mugun ™aunar doya da ™wai, domin ko a baya a ka kaiwa Hajja ba taci sai dai ta ajiye masa, har na zuba a plast sai kuma na tuna Mus ab bai cin yamboll (˜osan doya), cikin hanzari na jawo doya nashiga ferayewa. A gaggauce na dadatsa ta na Wora ta a kan gas, tare da balbala uwar wuta. Zuba doyar nayi a plast tare da tea na mi™awaya Abbabah, na Wibi iya cikina, na Wibawa Hajja sai kuma wani bangare na zuciyata ya rayamun kar na kaiwa Hajja, domin ita ke daure masa gindi. Amma fa inason Hajja ko ya ne, fita nayi zuwa Sangarenta hannuna ri™e da doyar. Tana zaune jigom kamar wacce aka yiwa mutuwa, ina kyautata zaton jiya batayi bacci ba. Ina kwana?. na faWa, ina shiga dakin. Lafiya.
Gashi. na fada tare da mi™amata. Babar taki ta dawo ne?. girgixa kai nayi, sanan nace. Nina soya.
Menene kika soya?.
Doya ne da ™wai. Murnushi tayi sanan tace. Kin Wibi na Asibiti. a da kile nace. Uhm. daga haka na juya na fice. Ina zuwa na tarar doya ta tayi, aikuwa na sauke na fara dakawa, cikin ™an™anin lokaci na dake ta. Na yanka albasa da attatuhu na zuba a ciki, na kawo maggi da kuri na zuba a ciki, nasan baicin kifi hakan yasa na dakko kifin gwangwani na zuba a ciki, na hau mulmulawa. Cikin ™an™anin lokaci na mulmule ta tas, na kaWa kwai na hau soyawa.
Ina gama soyawa na juye a plast, nasan duk masifa yana shan ruwan zafi hakan yasa naki da fawa dasu. Zuba tea din nayi a kofi, na zuba doya da yamboll dina, na hauci. Sai dana ™oshi, na hade ragowar doyar na juye a ba™ar leda, na jefe a kwandon shara, zuciyata fari tas.
Abbanah ne ya kirani Wakinsa, bayan na zauna ya kalleni yace. Salma, kije ki shirya kuje asibitinan yanzu.
Abba wallah, ™afata ciwo takemun sosai& wani kallo da ya watsamun yasa na haWiye yawon bakina, da ragowar maganar tas, na tashi na nufi daki, dogon hijabin Ummanah na dauka na zura, aikuwa yazo mun har ™asa ina jaa. Ban ko damu ba, nashiga kicin na dakko plast din nasa a leda, a bakin ™ofar dakin na tsaya nace. Kudin mota.
Tasowa zanyi na kawo miki?. a jiye ledar nayi, nashiga dakin ya bani dubu biyu, ba godi ba nagode na kadai na tafi, tunda dai bani na tambayeshi ba.
angren su Walida na nufa, na sameta tsaye. Mai kike jira?. na tambayeta. Lami nake jira ta gama abinci na tafi dashi; ina zaki ke?. ta tambayeni , donin kowa zaiyi mamaki idan nace, Mus ab zanje kai wa abinci. "Abba ne yasani girki, wai na kai asibiti, amma tunda ga wanan kawai kizo mutafi." na faWa da biyu a raina, domin banason ya zamana abinda Ummi zata tafi dashi, Mus'ab Win nacin sa, anyi ba'ayi ba kenan.
Šaki tashiga ta saka Hijabi itama, mu ka fice. A bakin titi mu kasami napep muka shiga, kasancewar kowa yasan asibitin da ake kai Mus'ab, ba ma shi kaWai ba, kowa da kowa na gidan Galadima.
A bakin asibitin mai napep ya sauke mu, naira duba daya na bashi ya Wau Wari biyar, yaban Wari biyar. Muka rankaya cikin asibitin, har zuwa bakin Wakin. A dai-dai na naja na tsaya, nami™a wa Walida ledar nace."Shiga da'ita, idan kinfito ina bakin nan."
"Haba salma, kishigo mana."
"Wallahi walida ba zan shiga ba, ko da ace dubashi da xanyi, itace hanyar samun saukin shi da huri.
Ba tak ara cewa komai ba, ta amshi ledar ta shige dakin ni kuma naja na tsaya, kamar wata mai gadi.
Ina tsaye kusan mintina biyar, Ummanah ta le™o sai ji nayi ance. "Sannu tabbatacciya." da sauri na juya, domin banma ji sanda aka buWe ™ofar ba, da ruguwa zanyi a guje. "Ummah ina kwana."
"Bansani ba, zaki shigo ko sai nazo nan na tsinke ki da mari." ta kowa na farayi a hankali, har zuwa bakin ™ofar Wakin, a raina ina faWin. "Lallai Walida da ni take zancen."
Yana Kwance idanunsa na kallon ™ofa, aikuwa cikin rashin sa'a muka haWa ido, aikuwa na murguWa masa baki, tare da maka mai harara, game da yi masa gwalo a lokaci guda. Karo na farko a rayuwarsa da yaga nayi abu ya burgeshi, a cikin zuciyarsa yaji hakan.
"Maman ciki ina kwana."
"Lafiya ™alau Wiyar waje." kamar kullum dai dariyar mukayi, na matsa kusa da walida ko zama ban ™arasa yi ba na maka mata mintsine tare da faWin."Wallahi kinyi da ni." da sauri tace. "Wallahi bani na ce kinzo ba, Yaya Mus'ab ne."
"Wallahi Walida ™arya kike, aina yasan nazo."
"To nima bansani ba, daga Mama ta tambayeni ya mutan gidan, nace lafiya. Sai ta ™ara cewa ke ya kike, nace ke kikayi girkin ma, shine Ummah ta ce mai yasa baki biyoni ba, ni kuma nayi shiru. Sai ji nayi yace tare kuke, na girgixa kai amma yace wai tare muke Ummah ta duba." Hararar ta nayi na ce. "Ni ban yarda ba."
³an minti na kaWan na mi™e tare da cewa. "Zamu tafi." dai-dai lokacin shikuma ya buWe baki ya ce. " Abinci..." Wani murmushi nayi tare da zama, Ummanah kuwa ta sakko tana faWin. "Walida kun manta da tea."
"Wallahi umma ba ni nayi komai ba, ko ledar ma sai a bakin Wakin nan ta bani na ri™e."
"Ai shikenan, Ummanah ta faWa tana kwance ledar.
Legends pen.
(08165383931/08129553971).
Daga page 10 zamu gama free pages, mu shiga paid pages, ¦ 500 kacal ne sai kuma masu bu™atar complete ¦ 1000.
Payment via.
8129553971
OpaY
Sani Muhammad lawan.
Shaidar biya.
08165383931.
*SAKATA*d'þ“&þ
<Ø;ßStroy and written<Ø;ß
By
Sayyid writer (Legend)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
SHAFI NA HUŠU
(P.04).
(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
"Wallahi umma bani nayi komai ba, ko ledar ma sai a bakin Wakin nan ta bani na ri™e."

Bude idanu tayi, ganin yamboll kuma ta tabbatar wanan din aiki na ne, domin kowa ya kwana ya tashi da sanin cewa. Mus'ab bai cin yamboll.
"Yunwa na keji." Mus'ab ya fada, wata dariyar mugunta ta tawomun wacce da kyar na iya tsaida ta, har sai da shi kanshi yaga alamun ina dariya.
"Salma, mene kikayi haka, kinsan baya cin yamboll ko?."
Hade rai nayi, sanan na ce. "Ummah shi ka dai ne damu."