← Book details Sakata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 11

Sashe 11

Sakata Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

"Yanzu zuwa yaushe za'asa Waurin auren?." Abban ciki yayi magana, wani irin ihu na saki tare da zubewa ™asa, domin nasan tun da Abban ciki yayi na'am da maganar to fa sai dai wani hukunci na ubangiji fasa wanan auren. Shi kan shi Mus'ab ji yake kamar ya ™walla ihun, dan yana bu™atarsa sosai."A haWe shi da na Sadiya wata biyu." Abbanah ya bashi amsa. "A'ah wallahi, tun da ita ta gida ce sati uku ko biyu ya isa, domin kusan ba lafiya ba ce dashi." Hajja ta faWa."Hakane kam Hajja, ni a ganina kwana goma sha huWun zaifi." Ummanah ta bawa Hajja amsa. "Shikenan, Allah ya nuna mana." Abban ciki ya faWa, tare da tashi, haka kowa ya tashi sai a lokacin Maman ciki ta kula da cewar bana numfashi, da sauri tayo kaina tana faWin. "Yarinyar nan fa ta suma." Dawowa su kayi kaina, banda iyayen mu maza da suka fice, Anty ce ta samu ruwa ta bawa Maman ciki ta shafa mun, can bayan 'yan mintuna na sauke ajiyar zuciya tare da buWe ido, suka sauka a kan Ummanah, ai kuwa na tsala ihu tare da tashi zan fice, da sauri suka ri™eni har da ita Ummanah Win, turza ™afa kawai nake bana iya magana. "Innullahi wa'ina illahir rajiun." kawai Hajja ke maimaitawa, kowa yayi shiru sai karatu da ake mun, tunaninsu Aljannu na tayar, nikam kawai zafin ™iyayya ce, ta samun harda haushin Ummanah, domin zuciyata babu abinda take nuna mun sai, zallan tsanar da Ummanah tayi mun, gwada kawai na bar musu gidan, son da nake su daina karatun yasa na tsaya da abinda nakeyi, hakan yasa suma su ka tsaya.

"Dan Allah kar ku auran Mus'ab, bana son shi, Ummanah mai yasa ko da yaushe kika zaSi ki ba ™anta mun." Saukar marin da naji a fuskata ya sa nasaki wani fitsari mai mugun zafi, da gudu na ™ara kwasa zan fice, Mamman ciki ta ro™oni. "Nutsu Salma, idan aka barki ina zakije da gudun." Shiru nayi ina kallon tare da zazzaro idanu, kamar wata karya.

"Ku kyaleta da gidansu, yanzu zan saka a SaSSalamun ita wallahi." Hajja ta faWa tana hararata. "Kuma wallahi Mus'ab ne, insha Allahu sai kin aure shi, kinyi biyayyar aure, kin haifa masa 'ya'ya, wanan rashin zama ™ar™ashin inuwa Wayan naku, bi'izinillahi sai ya zama Alheri a rayuwar ahalin gidan Galadima." Wani mugun Haushin Hajja yazo ya dirja a ™irjina, gaba Waya na rasa menene yake mun daWi, kukan ko shirun?."Tashi muje." Umanah ta faWa a tsawa ce, tashi nayi kamar mara laka a jikina, ji nai iska na ™o™arin dauka na tayi wurgi dani, dan gaba daya na koma 'yar tsurut. A waje muka ci karo da su Walida sun tawo da gudu, ban ko kallesu ba nayi Sangarenmu, suka rufamun baya har zuwa cikin Waki. "Salma mai ya faru?, ance kin ta da Aljanu a Wakin Hajja." ji nayi a zuciyata, daman Aljannun nayi ko na ™arya ne, nayiwa Hajja mugun duka, amma mu tara lokaci na gaba."Wai muna tambayarki, kinyi shiru."

"Ku tashi ku kyaleta, mugun hali take ji." Ummanah da ta shigo ta basu amsa, tashin su kayi suka fice, na haWa kai da gwiwa tare da fashwewa da kuka mai ™ara ina faWin. "Wallahi bazan auri Mus'ab ba, wallahi ko za'a kasheni da duka." ba ta ko kalleni ba ta ci gaba da abinda take, ni kuma na ™ara cewa. " Wallahi ko tsinemun ne sai dai ayi."

A Sangaren Mus'ab kam, Mama ce ta kalleshi, sanan ta ce. "Ka tashi mu huce ko kaima kukan zakayi?." bai ce uffan ba ya tashi yayi gaba, ai kuwa suna shiga Sangaren su ya zube a ™asa tare da faWin. "Mama Wallahi ba zan auri yarinyar nan ba." Bai kai ga rufe baki ba, Mama ta ce. "Wallahi Mus'ab ko bayan babu raina, ka ™i auren yarinyar nan, ko ka musguna mata bayan aure, ban ya fe maka ba."

To jama'a, mun iso iyakar free pages, kuma daga nan zamu faWa cikin labarin, cikin rigima da zallar ™iyayya.

Gashi dai ance za'ayi musu aure, shin Mus'ab zai bari ya auri yarinyar da bai so, ko Salma za ta auri namijin da tafi tsana?.

Idan har anyi auren, yaya zaman zai kasance, ya Salma zatayi da soyayyar Masrur?

sakata ce zallan kiyayya da dumin ™addara!

Paid pages suna Wauke da abubuwa masu matu™ar yawa, da Waure kai.

N500 kacal. Masu bu™atar complt kuma 1k ne.

8129553971

Opay

Sani Muhammad lawan.

Shaidar biya ta nan

08129553971/ 08165383931.

Paid pages zai fara zuwa ranar Monday, masu bu™atar complt 1k.
Chapter 11 · 0% Book details