← Book details Sakata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 11

Sashe 2

Sakata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Itama Ummah bata gidan Galadima, amma kuma yaranta maza uku, duka a gidan Galadima suke, sai matan ne a wajenta, wa yanda sune ™anana dan muma nun girmesu. Aliyu, shu aibu sai Kuma mai sunan Galadima. Sai kuma Sangaren Alhaji ™arami, shi ya ya uku gareshi, Yaya Khadija ce babba. Itama tana cikin wa yan da aka aurar shekarar da ta ™are, daman uku ne a cikin gidan Galadima. Sai kuma Waya daga gidan Mama. Sadiya ce ke bin Yaya Khadija, Sai kuma ™anwarta guda daya. A cikin jikoki 27 da Allah yabawa Hajja, sai Allah ya jarabce ta da son guda daya, fiye da sauran jikokin. Har ake tunanin ta mafi son shi a kan wasu yaran na ta.

Mus ab Galadima. Tun haihuwarsa take nuna masa muguwar ™auna, fiye da tsammani. Dan ko sanda yana jariri yayi kuka, nan Hajja zata fara balbalin bala i, ˜arshe dai Maman ciki, ba tajira lokacin yaye yazo ba ta mi™awa Hajja abunta. A cinyar Hajja ya taso, Wangata, Wan lele, rigimamme, mara kuma jin magana, sabida gata da ya samu wajen Hajja, kowa bai kyale ba a lokacin ™uruciyarsa, har da kawunansa wa yanda basuyi aure ba lokacin.

Haka rayuwa tai ta tafiya, har a kazo lokacin da muka diro duniya, mu uku ne a set Winmu. Sadiya ce babba, sai kuma Walidah, ni ce ™arama cikinsu. Tun tasowa ta, nake mugun son Kakata Hajja. Ina ™aunar Hajja sosai da sosai, itama ganin haka yasa take ™aunata. Sa dai Mus ab ba ya ™aunata ko kaWan.

Haka rayuwa tai ta tafiya, har a kazo lokacin da muka diro duniya, mu uku ne a set Winmu. Sadiya ce babba, sai kuma Walidah, ni ce ™arama cikinsu. Tun tasowa ta, nake mugun son Kakata Hajja. Ina ™aunar Hajja sosai da sosai, itama ganin haka yasa take ™aunata. Sa dai Mus ab ba ya ™aunata ko kaWan.

Da zarar nazo wajen Hajja, zai fara dukana, ni kuma Allah yasa mun taurin kai, kafiya, naci, da kuma rashin ha™uri. Shekaru d ai-d ai har goma ne tsakanin ni dashi, amma a wanan lokacin da nake da shekara uku, shi kuma yake da goma. Da zarar ya dake ni, ko ya buge ni, ko ya harare ni, kai ko kallon banza yayimun sai fa na rama. Wanan ramawar da nake itace abun da ta kara haifarwa da Mus ab tsanata, ni kuma wanan tsanar tashi itace ta raini tawa. Mus ab bashi da kunya, ko yayunsa maza ma yi musu yake. Wanan rashin ha™uri nawa, yawan faWa da ™arata da Mus ab ke kaiwa Hajja. Shi yaja ta fara yi mun faWa, har tana hanani zama a Sangarenta, da nazo zata fara cewa. Ni Salame, wanan halin rashin ha™uri naki ya fara isata na. Ke kenan bazaki zo ba, sai kin addabarmun yaro?.

Cikin kuka nake cewa. Hajja shine yake duka na.

Ke kuma da baki da kunya, shine sai ki rama ko?. haka kullum muke fama da Hajja, har naji zuwa Sangaren nata ya fara fita a kaina. Abinda na kwana, na tashi da sanin shi shine. Mus ab yana masifar son ganin ya kai ™arata, dan tu ina yar mitsitsiya idan ya dakeni, nayi masa Allah ya isa, sai yazo ya ce. Ya ganni a waje, ina yiwa wani Allah ya isa. haka za asani gaba, ai ta jibga kamar sabuwar jaka, nai ta kuka kamar marainiya.

Irin wa yannan abubuwan, sune suka taru suka haifar da muguwar ™iyayyar Mus ab a zuciyata. ˜iyayya irin mai girman gaske, sanan da yanda yake yiwa kowa rashin kunya, yasa na ™ara jin haushin sa. Sai da Ummanah ma Allah ya jarabce ta da ™aunar Mus ab. ˜auna ta gaske, bata taSa ganin laifinsa duk abunda zaiyi, ko da kuwa ya dakeni, ko yayi mun sharri an dake ni. Haka zan zauna nai ta kuka, amma ko a jikinta.

Kamar yanda na faWa. Gidan Galadima gidane na haWin kai, ™aunar juna. gida ne da babu wani ware, kowa yana son kowa,sanan kowa yana da set na, sakwanin haihuwa. A bangaren rayuwa, gida ne na masu rufan asiri, ba zaka ce mana masu arzi™i ba. Amma duk wani ci, sha, suttura, wajen zama, wajen karatu, munfi ™arfinsu. Muna rayuwa a nutse cike da tarbiya, kowa na ™aunar kowa.

A Sangaren kyau kam. Duk cikin gidan Galadima babu wanda yakai yayata Asma u kyau. Duk da ance tana kama dasu Yaya Khadija, amma kowa yasan tafi kowa kyau A cikin wanan gidan. To ni da ita muna Wiban kammani, ko da baza ace nike biye mata a kyau ba. Bazan huce ta uku ba a cikin gidan Galadima. A maza kam a bayyane take, Mus ab Galadima yafi kowa kyau, dan har wani shigen kama yake da wanan jarumin na indiya. (Aditya Roy Kapur) kawai shi Mus ab yafi Aditiya faffadar fuska, kasancewar ta Aditiya yar tsurut ce.

Amma ni bana ganin wanan, sabida girmam tsanar da nayi mishi. Nikam zance ban taSa jin yakira sunana ko sau daya ba. Yoo mutumin ma da harkar arzi™i ba ta haWa ku ba, ta ina zai kira sunanki?. A haka har mu kazo matakin gama firamare, zuwa sakandire. Mukam a gidan mu ba a cewa mace ba zatayi karatu ba. Sabida iyeyenmu nan duk da iliminsu, sai dai kuma ba a taSa samun wacce taje gaba sakandire ba, domin da zarar sunje matakin siniya samari zasu fara SulSulowa kamar ruwa. Hajja kam cewa take. Tun da samarin nan sunzo, to aurar da yaran nan, sabida lokaci daya mazaje ki zu war wa mace, da zarar sun kare to tsiyayewa zasuyi kamar hawaye.

Hakan ce ta faru kuwa, da zarar yan matan gidan mu sunkai senior, zakiji anyi musu baiko. Suna kammalawa za ayi bikinsu, wasu mazajen na barin su su ci gaba, wasu kuma basa ci gaba. Auren da akayi shekarar da ta gabata, shine aure na uku da akayi, sabida idan aka tashi sai a hade mutum biyar, ko uku, maza da mata.

A yanzu mukam mun shiga Ss1. Mu uku abun mu, sanan an saka ran aurar damu tare dasu Mus ab, da wata buduruwarsa Junaidiya. Yarinyar kamar tsinken sigari haka take, ni ina mamakin yadda Mus ab yake son yarinyar nan, duk kudinshi, duk gayunshi, duk ajinshi. Sai kuma wani lokacin nace, menene nawa?.

A zuwa yanzu, tsanar Mus ab ta danne ™aunar da na kewa Hajja. Dan ko Sangarenta banni xuwa, indai Mus ab na garin. A kwanakin baya nai ta biyewa Mus ab, ina zaginsa da masa rashin kunya, shi kam sai ya dakeni sosai, sanan yasa kawunnai na, ko yayumun su zaneni. Bansan mai yasa kaf ahalin Galadima, ake yarda da maganar Mus ab ba, ni kuma ake kin yarda tawa. Ko dan shi yanayin magana cike da nutsuwa, niko da hayaniya nake magana. Sanan ina ™aryatashi a gabansu. Haka za aita jibgata kamar jaka.

Akwai wataran da nayi niyar daukan fansa a kan Mus ab, Naje har Sangarensu lokacin Maman ciki na kitchen. Da sallama nashiga Kitchen tare da faWin. Maman ciki, aiki akeyi.

Eyh, diyar ciki. dariya nayi, sabida sunan da take kirana dashi kenan. Ummi bata dawo ba kenan?.

Ke wai lafiyanki, kike mun tambayoyi haka. Murmushi nayi sanan nace. Babu komai, sai anjima.

Dawo mana, Wiyar ciki. Naji ta fada murya a sanyaye, alamun taji babu dadi. Haka kawai naji zuciyata ta karye, nafasa yin abinda ya kawo ni.

Abinda ya faru kuma, jiya da daddare har yaja Yaya ilyasu ya mareni. Mun dawo daga makarantar magariba, sai wani dan ajinmu Walid ya tareni a lokon baya. Yana tambayata a kan buduruwarsa, wacce take ™awata. Muna cikin magana, Mus ab yazo wucewa, da sauri Walid yace. Salma ga yayanki. kallon Mus ab nayi nace. Naganshi, yayi kyau kamar rago. gyaWa kai yayi yahuce, kasancewar lokon da mutane. Shi kam bazaiyi abinda xai zubda mai da mutunci gaban mutane ba.

Ina shigowa harabar gida, naganshi yafito daga bangaren Hajja. Da sauri na nufin Sangaren nata, amma yarikemun hannu, juyowa nayi zan mai masifar da nasaba. Naji ya tsinkeni da mari.

"Allah ya isa, Allah yagamaka da masifar duniya. addu ata yar kullum gareshi, wacce shi kan shi ya haddace ta. Zaki ci gidanku. ya fada tare da jana ciki, ihu na fara kur mawa, ko Allah zaisa maman ciki tajiyo ni, amma Allah bai nufita ba. Kai tsaye inda Yaya Ilyasu yake yakaini.

Yayana, nagaji da abinda yarinyar nan keyi. Har ta kai ga abokaina sun fara mun magana a kan rashin kunyar da takeyiwa mutane a waje.

Da sauri na Wago, tare da faWin. Wallahi karya yake, Mus ab kai azzaulumi ne. Yaya iliyasu ne ya tare ni da cewa.

Legends pen.

(08165383931/ 08129553971).

*SAKATA*d'þ“&þ

<Ø;ßStroy and written<Ø;ß

By

Sayyid writer (Legend)


*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*

*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*

(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-J

SHAFI NA UKU

(P.03).

Tabbas kuwa, wanan ba rashin kunya bace. Salma mai yasa kike haka?. Cike da jin haushi na sake buWe baki nace. Wallahi, karya yake min. Kawai ya tsaneni ne. ban rufe baki ba naji, an Waukeni da mari.

Tabbas marin ya shigeni, domin har wasu taurari nagani. Suna yawo a sama, daga nan Waki na huce. Ban san mene zanyiwa Mus ab na huce wanan kayan haushin, sai dai kuma Waukar fansar duk kusanci dashi ne, nikam ina neman tsarin ubangiji da zuwa kusa dashi, ni ko a laira idan za ayi mana Hisabi so nake tazarar mu ta kasance nisan sama da ™asa. Idan kuwa har akace sai nuna gab da juna, ni mai iya yafeshi ce.

Duk lokacin da Mus ab, ya matso kusa dani wani irin turnu™u™i nakeji daga cikin zuciyata. Wani irin zafi kamar ana soyata. Idan nace na tsani Mus ab, to na tsaneshi, bana fatan ko da rana daya naji na samu sasssuci daga tsanar da nayiwa Mus ab.

Yau ta kasance Lahadi, babu makarantar boko sai islamiyya. Muna zaune a compound muna wasa, har yanzu zuciyata cike da Wacin marin da Yaya ilyasu yayimun jiya, kamar ance Salma fita waje haka naji zuciya na na fusgata.
Chapter 2 · 0% Book details