Sashe 10
Sakata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dawo falon nayi, sabida naji ana cewa."Waya sa saurayi kana cin ainci tafi tsargawa." Nan da nan na danna masa kira kamar ko yaushe, sai dai yau kiran na shiga ya katse, kafin na gama tantance mai ya faru naga kiranshi ya shigo, murmushi nayi tare da kai lomar indomie baki na, bayan na Waga kiran."Fulani mai lambobi da yawa." Ya faWa bayan na Waga."Mijin Fulani, mai gane Fulani a ko yaushe." Na faWa cikin wani irin salon magana, dani ban ma san na iya ba, ko dan Mus'ab na nanne? Oho mun.
"Fulani, yau kuma wayar wa aka samu?." Ya tambaya cike da kulawa kamar ko yaushe."Wayar Hajja ta ce." Na bashi amsa cikin cool voice, wanda ni dai ban san lokacin da na iya ba."Uhm, Ummanki, Hajjanki, to ni wai wa za'abani?."
"Salma Galadima mana, ita za su baka, ni dai kabarmun Hajjana, da Ummanah."
"Ai kam na barsu, tun da zasu bani abinda nafi ™auna." Dariya nayi na ce."Zasu baka mana, mussaman Ummanah."
"Yau mai Fulani ke ce?." Dariya na ™arayi, sanan na ce. "Indomie Win Hajja na dafa."
"Yau kina Sangaren Hajja ne?."
"Can zan kwana, ™ilama na dawo nan."
"Kai Fulani, ai Umma ba za taji daWi ba."
"Uhm, zataji mana. Ai yanzu munafukai sun shiga tsakanina da ita." Dariya yayi, har ana jiyo sautin shi sosai ta waje, sanan ya ce."Fulani munafukai kuma."
"Uhm, munfukai masu bacci da ido Waya." Na faWa ina ™ara kai indomie bakina, gaskiyya na yarda waya da saurayi ana cin abinci tafi tsargawa."Su waye haka to?." ya tambayeni. "Na ce maka masu bacci da ido Waya."
"Su ba su da suna?."
"Uhm..."
"La'ila ha ilallahu muhammadu rasulillahi, amma Salame baki da mutunci, Mus'ab Win na zaune kika saka taliyar yaran gaba kika cinye, shi dayake kawo wa baki zuba masa ba." Muryar Hajja ta tare ni daga niyar bawa Masrur amsa, dariya yayi ta cikin wayar tare da ce wa. "Fulani sai anjima." ban iya bashi amsa ba ya kashe wayarsa, sakamakon wani abu da yatsayamun a ma™oshi yaki tafiya, jin wai Mus'ab ke kawo wa Hajja indomie Win da nake ci yanzu, yau nice naci abinda Mus'ab ya kawo. Da wani mugun sauri na tashi na nufi banWaki, domin kwararar da indomie din da naci, amma ina ciki na yari™e ta katamau, duk yun™uri na amai ya™i fita, a dole na wanke bakina na koma Wakin, ina ta faman cika da batsewa."Ke lafiyanki?." Hajja ta tambayeni. "Haba Hajja ai sai ki ce mun ga wanda ya kawo indomie Win, amma kika barni na ci haram."
"Uwariyanki Salame, abincin ne haram?."
"Habba Hajja, Haba Hajja ni dai baki kyauta mun ba." Sallama Babban ciki naji, sai kuma Abbanah ya na ta faman faWa, ban ma iya ™arasa tantance abinda yake faWa ba, na tashi nayi Wakin Hajja da nasan Ummanah ce ta faWa masa abinda nayi ya zo Sallani.
"Har mu mutanen nan zasu mayar ™ananan mutane, har mu za'ayi wanan cin fuskar." Abbanah yake faWa, shi dai Babban ciki yayi shiri ya zauna kan kujera, Alhaji ™arami da kawu Madu ne suka shigo sai Yaya ilyasu, babu Abinda nake tamaimaitawa a raina sai. "Innullahi wa inna illahir rajiun, yau kashi na ya boshe. Duka wanan taron a kai na."
"Lafiyanku wai?." Hajja ta tamabaya, bayan su gama zama. "Iyayen yarinyar da Mus'ab zai aura ne suka aiko, wai sun gano yana da wata cuta dan haka sun fasa bashi aurenta."
Legends pen.
(08165383931/ 08129553971).
Daga gobe zamu gama free pages, mu shiga paid pages, ¦ 500 kacal ne sai kuma masu bu™atar complete ¦ 1000.
Payment via.
8129553971
OpaY
Sani Muhammad lawan.
Shaidar biya.
08165383931.
*SAKATA*d'þ“&þ
<Ø;ßStroy and written<Ø;ß
By
Sayyid writer (Legend)
'þ
*FUTURE WRITERS ASSOCIATION*
*(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ*
SHAFI NA GOMA
(P.10).
(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
"Har mu mutanen nan zasu mayar ™ananan mutane, har mu za'ayi wanan cin fuskar." Abbanah yake faWa, shi dai Babban ciki yayi shiri ya zauna kan kujera, Alhaji ™arami da kawu Madu ne suka shigo sai Yaya ilyasu, babu Abinda nake ta maimaita wa a raina sai. "Innullahi wa inna illahir rajiun, yau kashi na ya bushe. Duka wanan taron a kai na."
"Lafiyan ku wai?." Hajja ta tamabaya, bayan su gama zama. "Iyayen yarinyar da Mus'ab zai aura ne suka aiko, wai sun gano yana da wata cuta dan haka sun fasa bashi aurenta."
Wani irin dum! Naji a ™irjina, a fili na furta"Na shiga uku." dan tsorona kar naji an faWi sunana, ance ni na faWa.
"Shikenan sai sun kashe mun jikan, sai sun raba shi da duniyar, Mus'ab idan ka mutu ina zan sa kai na, ina zan sa rayuwata." Hajja ta faWa tana matse ™walla, Abbanah ne ya ce."Hajja ki yi ha™uri dan Allah, iyayen yarinyar nan ba su kyauta ma na ba, kuma sun nuna su ™ananan mutane ne, amma zamu Wau mataki a kan hakan." Abbanah ya ™arashe maganar da alaman karaya, zuciya ta ce ta tsinke lokaci guda, ganin fuskar Abbanah da ta Hajja a haka, ga Abbanciki da Alhaji ™arami sun zuba ta gumi, kawu Madu da Yaya ilyasu tsaye carko-carko,"Duk ni naja wanan abun." na faWa a rai na. "Yanzu ya za'ayi kenan?." Hajja ta faWa ta na ci gaba da kukan, Ummanah da Maman ciki sai Anty mamansu Walida ne suka shigo su ma, idanun Ummanah sunyi jawur, kamar ni a kace ba za'a ba wa Masrur ba, ina ga ma tayi kuka.
Zama su ka yi su ma, Hajja ta sake maimaita abinda ta faWa, cikin sharSar hawaye. "Hajja zamu sake bashi zaSi idan yana da wata, sai muje mu nema mai, idan babu sai aduba cikin 'yan Uwa." Abbanah ya faWa, ni da ke cikin Waki na ce. "Sai dai ko can waje, ko ku bashi Walida da ke ™anwarsa, tunda dai Sadiya an ba da ita, ni kuma ga Masrur abu na, daman ita ce soyayyarsu ke ™asa na dabo."
"Nikam Abba ba ni da wani zaSi a yanzu." Mus'ab ya faWa, wani kukan Hajja ta ™ara saki, sanan ta ce. "Shikenan, ya cire rai da auren. Ubangiji ka wadaran yarinyar nan da iyayenta."
"Hajja kiyi ha™uri,amma ni ina da shawara." Ummanah ta faWa."Kai Umma kin fiya shiga abinda ba ruwanki." na faWa daga can inda nake a cikin rai na. "Wace shawara ce haka?." Hajja ta tambaya, zama Ummanah ta gyara sanan ta fara magana.
"Mus'ab dai Wan mune na gida, kuma tun da wanan maganar ta fara fita ta na zaga gidajejen wa'yanda a kaje nema masa aure, to haka za tai ta zagayawa, ™arshe ko ina su hana bayan an gama tozarta shi."
"Hakane wallahi, abinda yake ta faman sani kuka kenan." Hajja ta tare Ummanah, Abbanah kuma kallon ummanah ya yi sanan ya ce. "To mai kike gani?." Shiru ta yi na 'yan mintina, sanan ta sauke wata ajiyar zuciya. "Mai zai hana mu haWa aurensa da Salma, tun da muna da ita a cikin gida, kun ga dai Sadiya har anyi mata bai ko, ita kam ina ga ko saurayi ma ba ta dashi." Ai ban san lokacin da nayi wani tsalle ta tagar Hajja na dirgo falon, sai gani kamar wacca aka jefo.
"Wallahi Ummanah ina da saurayi, ina da wanda na ke so, ko Hajja za'a tambaya yanzun nan na gama waya dashi, a gaban ma shi Mus'ab Winne, dan Allah kar ku auran Mus'ab." Gaba Waya na rikice, na manta a gabansu wa nake, haka shima Mus'ab, ji yake ana magana kamar ihu, amma kwakwalarsa kam dai ta Wauke, babu abinda yake nanatawa a ransa sai. "Ummah karki yi mun haka, bana son yarinyar nan, natsane ta, bana ko son ganinta." Abbanah ne ya da ka mun wata tsawa, wacca ta sani haWiye maganar da nake shirin yi, amma jikina sai karkarwa yake, hawaye na bin kuncina, zuciyata na wanu irin tsalle kamar zata fito waje.
"Amma Allah yayi miki albarka da wanan shwarar." Hajja ta faWa ta na murmushi."Har mu za'ayi wa hula™anci, jikoki 27 Allah yabani, ba a isa a hula™antani kan Waya ba." Hajja ta sake faWa, Abban ciki kam cewa ya yi. "Tabbas wanan shwarar tayi, sai dai yakama ta a duba ita yarinyar."
"Har wani ha™™i take dashi, da ya huce ta yi mana biyayya." Abbanah ya faWa cike da Sacin rai, dan shi maganar da Abban ciki yayi ma ta Sata masa rai."A'a Yaya, a duba yarinyar nan." Alhaji ™arami ya faWa. "Yanzu idan ace yarinyar wajenka na nemi ayi wa haka, cewa zakayi a'a ko me?." Hajja ta faWa kamar zata yi kuka."Ni Hajja ba haka nake nufi ba, kuma kin sani da Mus'ab da Salma da kowane yaro dake cikin gidanan, Waya nake Waukansu, bantaSa banbanci su a kan komai ba, Sabida haka na taso naga yayuna sunayi, duk cikin mu wanda bai godewa Abban ciki da Abbah ba sai Allah ya saka musu, tun tasowar mu suke tsaye a kan mu, har zuwa kan yaranmu dan haka bana banbance tsakanin 'ya'yansu da nawa yaran, amma Hajja ki kalli yanda Salma ke yi, a bata damar idan wanda take dashi Win ya dace, sai a bawa Sadiya Mus'ab Win."
"Ai har gwanda sadiyan." Mus'ab ya faWa, bayan ya dawo daga suman da yake."Ni kam Alhaji ™arami sai nake ganin kaman Salman ce ta fi cancanta, domin ita nata saurayin da take i™irarin tana da shi, bai ko taSa zuwa ya gaida ku, bare kuma mu Mata, sanan idan har Salma ba ta taimaki Wan uwanta ba, wa zata taimaka?." Ummanah ta faWa, shiru Alhaji ™arami yayi, sai kuma a lokacin Kawu Madu ya ce."Tabbas hakan yayi, kuma wanan shine amfani da ranar zumunci da zaman lafiya, mu Win ahali ne guda, a kullum burin mahaifinmu mu zama tsintsiya Waya, gashi Allah ya amsar addu'arsa ta hanyar bamu mataye na gari, nima ina goyan bayan wanan abun." Maman ciki dai ba ta iya cewa komai ba, tabbas tana farin ciki da hakan, kuma ta ™ara yadda Ummanah macece ta gari, sai dai kuma tana tausayina, domin ta san ba na son Mus'ab kuma shima bai so na.