Chapter 15-16
Matar Taj Part 1 Complete Hausa Novel · about 19 min read
Update!!!
Saudi Arabia鈥!!!
Washe gari da safe kamar safiyar jiya haka alarm din bangaren ma鈥檃ikata ya soma qugi, agurguje kowa ya tashi duka maaikatan harda sabeeha, lokacin wajen karfe biyar daidai.
Sabeeha na zaune cikin hijab dinta kamar ko da yaushe, saida suka gama kafin ta shige bathroom din tayi wanka tare da dauro alwala, saida ta gama ta maido da hijab dinta ta futo daga bathroom din.
Agurguje tayi shirinta cikin uniform lokacin kusan duk maaikatan dakin duk sun fuce, aggagauce itama ta gama saka kayan nata ta tada kabbarar sallah, tana idarwa ta cire hijab din ta ninkeshi a gefe kafin ta zura mask dinta ta fuce daga cikin bangaren nasu.
Anatse take tafiya kamar wadda kwai yafashe ma a jiki, jikinta duk a mace game da wannan sabon almarin cikin rayuwarta wanda ya hanata sukuni, tunani iri iri daban daban nayi mata yawo akai ga tsoro ga fargaba.
Lokacin data shugo main house babu kowa a kasan hakan ya bata damar tsayawa don yin nazarin inda zata bi kafin taje saman,tana cikin wannan tunani sauran masu gyaran main house din suka shigo suma, bin inda suke bi itama ta soma yi harta gane inda zata nufa.
Lokacin data karaso saman bin wajen ta soma yi da kallo, nan take idanunta ya sauka dayan bangaren nan, wani abu ne yazo ranta kafin ta yaqice ce ta nufi part din da zatayi aikinta.
Tana zuwa bakin kofar ta tsaya ta saka pins din tare ba bude handle din kofar ahankali kamar mara gaskia, tana budewa ta sa kai ciki.
Tana shugowa wajen ya bade da haske, sanitizing hannunta ta farayi kafin ta cire takalmin dake kafarta ta zura crocs kamar yanda head ta nuna mata jiya, tana gamawa ta wuce cikin parlor.
Bin ko鈥檌na ta soma yi da kallo kamar yaune ta taba ganin wajen, babu digon datti ko daya saima kamshi dake tashi, kwata kwata batayi gigin kallon wannan kofofi guda biyu ba saima dayar kofar dake wajen dining data nufa wanda haka ya tabbatar mata da nan ne kitchen, hanyar tabi ta shige cikin kitchen din a natse kafin ta sanya hannu ta tura kofar.
Gasping breath dinta tayi tare da sauke ajiyar zuciya saboda yanda kirjinta ke bugawa tunda ta shugo cikin part din wanda ta alaqanci hakan da fargabar da take ciki, dan yanxu ta qayyade koma menene a nan saman to abun cutarwa ne saboda tunawa da maganar da yar Ghana tayi mata akan cewa previouse ma鈥檃ikatan da sukayi aiki anan din ko kwana biyu basayi suke barin aiki anan saman shiyasa kowa ke tsoron nan din, ga yanda aka zuba uban dokoki.
Sauke ajiyar zuciya tayi tana mai addua aranta na neman tsari ga allah, ta dan dade a tsaye tana rarraba idanu kafin ta yunkura ta fara duban ko鈥檌na, time table din abuncin da zatayi yana nan an mannashi jikin fridge sai wani dan box din medication da date harda time a jiki, saidan karamin timer dake reading time komai dai cikin sauqi.
Neman abun shara ta soma yi da mopper, tana ganin komai ta kwaso ta koma parlor ta soma gyara, allah ya taimaka ta iya gyaran ma sosai saboda gidan data baro bayan aikin kula datayi har da gyaran daki tana yi, agidan wannan tsohon kuwa har abunci tana dafawa irin nashi wanda matar gidan ta koya mata musammam idan ita bata gidan.
A gurguje ta gama komai saboda babu datti ko digo sai yar kurar da baza a rasa ba, dakin activity room ta shiga, nan ma saida ta gyara ko鈥檌na ta goge kafin ta fito, duk wannan abubuwan da takeyi cikin natsuwa takeyi gudun kartayi wani kwakwara motsin.
Mamakin kayayakin wasa dake dakin activity ta soma yi, wasu abubuwan wasan ma tun tasowarta bata taba ganin su ba, yaran larabawa dai suna shan gata.
Kitchen ta koma ta soma preparing abunda ke rubuce a timetable din, duban date ta fara yi a jikin time table din, yau Wednesday, abunda ke rubuce ne a wajen ya dan bata mamaki don ruwan zafi kawai ta gani da just 1 apple for breakfast, wakeyin Karin kumallo da ruwan zafi zalla bama ruwan shayi ba sai kuma slice of apple, sanin bata da hurumi a cikin dokokin da aka bata yasa ta bude fridge din, babu wani abun kirki a cikin fridge din na ci saidai fruits da chcolate sai vegetables鈥 Apple din ta zaro guda daya ta soma slicing kafin ta jona ruwan zafi a heater kettle lokacin wajen karfe takwas tana gamawa ta samu waje anan kasan kitchen din ta zauna ta tankware kafafunta.
Duk bayan yan mintuna qalilan haka zata dubi time gudun kartayi kuskure har barci ya soma dibanta a nan zaune, haka nan ta hana kanta barcin nan har wajen karfe takwas rabi daidai.
8 dinma nayi alarm din kan timer dinnan yayi ringing, a furgice ta miqe tsaye jikinta na bari ta nufi wajen kettle din ta sake reboiling ruwan, tunawa da saiyasha magani a cewar matar nan yasa ta bude wannan box din ta zaro pack din magungunan ranar kafin ta dauka ruwan dake jere a wajen ta fuce daga kitchn din.
Daidai bakin kofar dakin ta tsaya, sai a lokacin taji wani sabon tashin hankali ya tunkarota, she鈥檚 just so anxious haka kawai.
Kai tsaye ta bude ahankali gabanta na bugawa kafin ta shige cikin dakin, dakin duhu babu wani haske kwata kwata daga inda take tsaye, dagowa tayi ta fuskanci cikin dakin, sai a lokacin ta dan hango hasken rana dake haskowa daga wajen labulen dakin.
Takowa ta soma yi anatse ba tare da tayi making any movement sound ba har ta karaso tsakiyan dakin, shuru ta danyi tana yin nazari nan take haske ya zagaye ko鈥檌na ya gauraye dakin, duban ko鈥檌na ta soma yi da kyau, daki ne babba sosai mai dauke da gado dayasha beddings sai carpet a tsakiya, ko tv babu sai gefe kuma wata kofa ce kamar wani dakin daban kuma.
Duban gadon tayi ganin babu kowa akai kuma babu alamun da akwai mutun a dakin yasa ta danji sauqin fargabar da take ciki, 鈥樷€檛oh ay babu kowa nan鈥欌€ ta fada aranta
鈥樷€檏ila yaron yana bandaki鈥欌€ ta sake fada aranta, don daga yanda wannan matar ta fada cewa karfe takwas yake tashi, shuru shuru dai tana tsaye har wajen minti goma babu wani motsin, hakan yasa ta tunanin anya lafiya kuwa.
鈥樷€檉irst love鈥欌€ furucin data faraji Kenan, tabbas taji anyi magana saidai ta kasa gane daga ina ne tajiyo wannan sound din dake futa ahankali, dube dube ta soma yi har idanunta ya sauka wajen labulen nan dake facing dakin, chan kuma ta hango tudun abu ta wajen labulen wide glass din dakin ahankali ta soma takawa zuwa wajen,
tsugunnawa tayi daidai wajen curtains din sannan ta fara yaye labulen, tundaga yatsun hannunshi daya ajiye agefenshi zuwa bayanshi that is so wide zuwa sumar kanshi da take akwance kamar gashin jariri da alamu an aske mashi gashin ne ma amma ya fara fitowa,zaune yake ya tankware kafafunshi ya hade su waje guda ya zuba ma windown fararen idanu babu ko kiftawa.
Afirgice ta koma da baya, hankalinta atashe azuciyar ta fara karanto addu鈥檕in tsari kamar an kira sunan shi kuwa ya juyo ya kalleta, shima saida yadan razana.
Lafiyayyan saurayi ne zankadede a zaune, fari tass dashi, yana da yalwan gashin jiki da gashin baki daya cika mashi round innocent face dinshi, akalla zai kai shekaru talatin da yan kai a doran duniya, yana da wani irin kyawu da cikar haiba masha ALLAH gashi da girman jiki na mazan taka(masculine) dukda a zaune yake.
Kallon juna suka soma yi tsakanin shi da ita,sabeeha dai kasa dauke idanunta tayi akanshi, saboda kamar anyi magneting idanunsu waje guda babu abunda take tambayar kanta sai wannan ne sir din? Shi wannan din mutun ne? tsabar furgici ma kallon shi take kamar aljani saboda kyawun shi ya wuce musali.
Shikuwa ganin tana kallonshi yasa ya zuba mata idanu shima, jikinshi harya soma jaa, take yanayin fuskanshi ya sauya zuwa na furgici har jijiyoyin kanshi sun bayyana rado rado, sanye yake da wata farar riga mai dogon hannu sai wando shima fari tass masu laushi,, zumbur ya mike tsaye wanda yasa ta dago da kanta sosai kamar tana kallon sama don yana da tsayi sosai, saita zama kamar wata yar dwarf a gabanshi, bakinshi ya soma juyawa kamar wanda ke son yin Magana 鈥樷€檞ho are you?鈥欌€ ya fada a hasale, wannan kalmomi sune kalma ta biyu daya furta da kunnenta ya jiyo mata,
Inda take ya soma dosowa kamar wani zaki, 鈥樷€檞ho are you?鈥欌€ ya sake fada yana binta daf da daf, tana ganin haka ta koma baya cikin sassarfa har tana harde kafafunta, saida suka karaso tsakiyar dakin ya fara dube dube da alamu yana neman abunda zai dauka ya buga ne a kasa, ganin babu komai a kusa yasa shi kwala uwar kara wanda yasa sabeeha burkicewa sosai, take ta saki maganin da ruwan duka a kasa, 鈥樷€檔a shiga uku鈥欌€檛a furta bakinta na karkarwa,
wata uwar tsawa daya sake doko mata yasa ta zubewa a kasa sai hawaye wiwi, tata ta kare, wannan mai kama da aljanun ko mahaukaci ne? shiyasa ake ta tsoron hawa sama kenan,abunda yazo ranta Kenan.
鈥樷€檇an..dan allah kayi hakuri, karka min komai dan allah鈥欌€ ta karashe tana mai hade hannenta waje daya tana rokonshi, hwayenta kuwa basu bar tsayawa ba kuma daga gani ta torota sosai.
Wannan kukan nata ya sashi sarewa anan take kawai, sai yaji wani irin tausayin ta ya mamaye zuciyarshi kamar an zuba mashi ruwan sanyi a kirjinshi, he was never soft towards kowa sai first love dinshi, baitaba yarda da kowa ba sai first love dinshi don duk wanda aka kawo don kula dashi tsoronsu yake ji kuma baya son ganin su kwata kwata, shi a ganin shi saboda su ne first love bata zuwa wajen shi kuma bata kulashi, sai gashi a karo na farko yaji wani iri game da wannan din.
Nan take ya tsugunna a gabanta kamar wani dan yaro dan shekara goma, musculine hannunshi ya dago ya dora shi akan fuskanta dake cikin mask, nan take ta bude idanunta data runtse ta sauke shi akan fuskanshi, 鈥樷€櫭€檓 so..rry don鈥檛 cry鈥欌€
Mamakin yanda yake yi da fuskanshi da yanda yake goge hawayen idanunta take yi, wasu abubuwa yake yi kamar wani dan karamin yaro, hawayen fuskanta kuwa basu bar kwaranya ba dukda yana goge su don kamar tunzurata yake yi dayin hakan,
鈥樷€檇on鈥檛 cry for me please鈥欌€
Ya sake fada yana mai hade fuskanshi abun tausayi kamar zaiyi kuka shima, ai kuwa kan kace me shima yayi zaman dirshen a gabanta ya soma kuka wiwi kamar karamin yaro, mamakin hakan ya sata dan tsagaitawa nan take kuwa ya soma bugun kasan tiles din da kafafunshi har yana zungurinta, tashin hankali, nan take itama ta zabura sai kuka jikinta har rawa yake yi tsabar furgici, ita abun da ya tayar mata da hankali shine, ya za ayi ace dingiqin zabgege mutun dinnan ne yake kuka kamar yaro, haka suka dunga kuka daga shi har ita kamar kananun yara suna nan zaune aka budo kofar dakin kamar za a balla kofar, maido da dubansa yayi ga kofar nan take kuwa ya miqe cikin sassarfa ya nufi wajen kofar baiyi wata wata ba ya rungume hidaya data shigo dakin hankali a tashe kamar an wullota.
Kankameta yayi sosai jikinshi na rawa, yanda ya rungumeta kamar wani dan karamin yaro, itama dai sai ta zama wata yar kif a gabanshi, hidaya dai kasa motsawa tayi tana mamakin wannan al鈥檃marin, bubuga bayanshi ta soma yi don ya saqalo hannayenshi a arms dinta tana mai duban maid din ranta a mugun bace.,
Yana nan a jikinta ta soma jan shi zuwa bakin gadonsa ta zaunar dashi, sabeeha dai tunda ta dago sau daya ta kallesu bata sake dagowa ba haka zalika kukan nan nata bata dainayin shi ba.
Hidaya na zaunar dashi ya matso kusa da ita ya kwantar da kanshi kan kafadarta, 鈥樷€檉irst love, she鈥檚 crying, for me tell her to stop crying鈥欌€
Ya karashe yana nuna sabeeha dake zaune dabas a kasa, kallon inda take hidaya tayi kafin ta maida dubanta gareshi, 鈥樷€檆lean those tears鈥欌€ ta bashi umarni nan take, shi kuwa yana gama sauraronta ya goge fuskan tass, yana mai kallon ta yana murmushi sosai saboda dadin ganinta, shidai idan kaganshi yayi murmushi to sai idan yaga first love dinshi.
Miqewa hidaya tayi tsaye, kamo hannunta yayi da sauri kamar zaiyi kuka irin yanda kananun yara keyi, 鈥樷€檚it down and let go of my hands鈥欌€ ta bashi command, ay kuwa tana karashewa ya koma ya zauna ba tare da ya sake koda motsawa ba.
Tana ganin haka ta nufi hanyar futa tana mai kallon inda sabeeha ke zaune, 鈥樷€檏e kuma fito鈥欌€
Tana kaiwa nan ta futa daga dakin, miqewa sabeeha tayi tana mai kallonshi, yanda kasan baya fidda nunfashi yanda ya zauna ya natsu sosai, futa itama tayi daga dakin kafin ta janyo kofar.
A sitting room ta tadda hidaya dake zaune cikin shiri da alama office zataje, ta daura kafa daya kan daya fuskannan babu annuri, karasowa sabeeha tayi dan nesa da matar kafin ta tsugunna anan wajen har kasa.
鈥樷€檏e are you stupid? Bakida hankali ne kema aka kawoki ko kina da mentality, where are you from? Wani agency ne suka kawo ki?鈥欌€ abunda hidaya taso fada mata Kenan, saidai ta hana kanta da fadin hakan don yanxu dole ta hakura da duk maid din data dauka don kula dashi saboda bazaiyiyu a barshi shi kadai ba koda yaushe gashi ita kadaice a gidan ya yarda da ita sosai,wannan yasa ta hadiye duk wani abun dake bakinta ta soma Magana with so much class.
鈥樷€檞hats your name鈥欌€
鈥樷€檚abeeha鈥欌€ ta bata amsa
鈥樷€橧鈥檓 sorry for that, patient ne,wannan da kike gani brother nane, he鈥檚 battling with amnesia caused by brain damage, nasan kin tsorata da shi, he鈥檚 not harmful at all sannan baya yin anything weird or strange, he鈥檚 just mentally unstable鈥欌€
Tunda ta fara Magana kan sabeeha na kasa bata dago ba haka zalika itama hidayan ita take kallo dukda bata ganin fuskanta saidai kwayar idanunta,
鈥樷€檅rain dinshi ke controlling mind dinshi, shiyasa yake acting kamar 13 year old child, which was the neurological effect of the amnesia, ba wani abun zakiyi mashi ba fa ce kula dashi da maganinshi sai movement dinshi that鈥檚 all鈥欌€
Sai a lokacin sabeeha ta dago don da farko bata gane bayanan matar ba sai a yanxu,ko ba a fada mata ba tasan wannan itace madam din da head tace bazata samu ganinta ba, nan take taji wani iri aranta, a nata tunanin da farko ta dauka mahaukaci ne ganin yanda shima ya dunga kuka saida wannan matar ta mata bayani ta gane cewa ashe ba mahaukaci bane, larura ce dashi.
Nunfasawa madam din tayi don this is the first time ta zaunar da wata kaskantacciyar caregiver tayi ma bayanin shi, shima hakan ya zama dole ne don bazai yuwu ace ita zata kula dashi koda yaushe ba tunda maa鈥欌€檃ikatan guduwa suke yi, ita kuma bazai yuwu tabar ayyukan gabanta ba saboda situation dinshi, shiyasa ta zaunar da sabeeha tayi gaslighting dinta yanda bazata yi kokarin barin aikin ba dukda tasan yana da hot temper musamman idan abun kan nashi ya motsa ko idan ya furgita.
鈥樷€檢aki iya kula dashi ko bazaki iya ba babu wanda zai maki dole 鈥樷€ hidaya ta tambayeta
Shuru sabeeha tayi tana nazari, yau ita ake bama zabi? Tunawa da wani abu yasa ta kawai tace mata eh don bata da wani zabi, da sauqi ma dai tunda matar tace bazai mata komai ba
Katse mata tunani hidaya 鈥樷€檌na fatan zakiyi aikin ki daya kamata?鈥欌€
Samun kanta tayi da amsata 鈥樷€檡es madam鈥欌€
鈥樷€檊reat decision, I hope you know that your job is confidential, wannan maganar no one is allowed to know about this, so be careful鈥欌€
Cije lebe tayi don taso ta danyi threatning dinta saidai kuma bzatayi hakan ba saboda plans din da take dashi.
Wasu yan maganganu ta fada mata game dashi kafin ta miqe tsaye, dakin suka nufa atare, yana nan zaune yanda tabarshi kmar statue, tana karasowa kusa dashi ta kama hannunshi, nan take kuwa ya sauke mata wani murmushi mai sanyaya zuciya, he looks so innocent.
鈥樷€檅ig baby, wannan ce new friend dinka kaji鈥欌€ ta nuna sabeeha dake bayanta kamar munafuka, 鈥樷€檚he will play with you okay? She鈥檚 my frind as well bazatayi maka komai ba, nasan you will be friends with my frend ko鈥欌€
Kallonshi hidaya tayi gashi nan dai a haka saika rantse lafiyarshi kalau, gashi da wani irin kwarjini da cikar haiba,kuma kamar lafiyayyan mutun,
Hannunta ya sake rikewa cikin nashi hakan ya sata zamakusa dashi kan gado, fuskanta ya shafa cikin so da kaunar ta yace 鈥樷€檡es first love, if she鈥檚 your friend then we are friends鈥欌€, murmushi tayi mashi tare da zame hannunta daga nashi ta mike,
鈥樷€橧 love you first love鈥欌€, ya fada ahankali kamar helpless child,batace mashi komai ba ta juya inda sabeeha ke tsaye a bayanta
鈥樷€檌f there鈥檚 any issue zaki iya kiran line dina direct daga landline鈥欌€ tana kaiwa nan ta fuce tana mai yima sabeeha murmushi don ta dago da fuskanta.
鈥樷€檕kay ma鈥檃m鈥欌€
Hidaya na futa ta dubi agogon hannunta tana mai yin tsaki rai adan bace, saboda tayi latti sosai gashi yau din is a very important day saboda suna da share holders meeting.
Bayan futar hidaya wani irin sanyi sabeeha taji aranta, batayi tunanin haka madam din take so nice ba, gashi shikuma wannan dan uwan nata abun tausayi,maido da dubanta tayi gareshi ganin disappointed expression akan fuskanshi.
Takowa tayi inda ta zubda magungunan ta kwaso su da ruwa kafin ta komo inda yake,tsugunnawa tayi har kasa tana mai kallon fuskanshi, shiko da sauri ya dauke fuskanshi daga dubanta a shagwabe, ganin haka yasa ta cewa 鈥樷€橦ii鈥欌€
Qin juyowa yayi saida ta sake cewa 鈥樷€檋ii鈥欌€ nan ba shuru, ganin haka ya sata cewa 鈥樷€檏a manta madam tace nima na zama friend dinka?鈥欌€
Sai a lokacin ya juyo ya kalleta, dukda bai ganin fuskanta both yanayin yanda idanunta ke nuni da murmushi tayi mashi hakan yasa shima ya mata murmushi, baiyi wata wata ba ya sauko daga kan gadon ya zauna zaman dirshen a kasan ya kamo hannunta yana mata murmushi, ganin haka ya sata miqa mashi maganin hannunta, tabe baki yayi kamar yaga abun kyama,
鈥樷€檋aba friend dina, kasha sai muyi wasa鈥欌€ hakan data fada kuwa yasa shi washe mata baki ya bude bakin shi, zuba mashi maganin tayi kafin ta bude ruwan ta bashi a baki.
Yana gama sha ya tabe baki irin yanda yara keyin kafin yace mata 鈥樷€檛hank you鈥欌€ da mamaki ta dago ta kalleshi, yanda ya fada zaka rantse wani mai hankali ne ya fadi hakan.
鈥樷€檞hats your name friend?鈥欌€ ya tambayeta yana kura mata idanu alamun son jin abunda zata fada
鈥樷€檚a..bee..ha鈥欌€ ta bashi amsa, dariya yayi ya maimaita abunda ta fada,
鈥樷€檢an iya kiranka da friend?鈥欌€
Girgiza mata kai yayi shima yace 鈥樷€檔ima zan kiraki da friend okay?鈥欌€
Sun dan dade a zaune tana kallonshi shiko wasa yake da kananun yatsun hannunta don sai hannun nata ya zama dan karami a cikin tafin hannunshi.
Duk yanda sabeeha tayi ta karbi hannunta kin sakar mata yayi haka ta zauna tana kallonshi yanata faman jujuya yatsunta ita mamakin wai ace babba haka ne yake abubuwa kamar karamin yaro, daga yanda yake Magana da shagwaba da yanda yake murmushi kamar karamin yaro, yanayin yanda halittarshi take idan ba a fada maka ba zaka rantse lafiyar shi kalua kuma yasan inda kanshi yake, take taji wani irin tausayinshi aranta, ashe ita da take ganin bata samu jin dadin rayuwa ba kamar kowa har take questioning ko shin ita din ta daban ce ashe akwai mutanen ma da su they are helpless, basu san ma inda kansu yake ba, nan take ta yi godiya ga allah daya barta a yanda take, shi kuma wani irin tausayin shi ne ya fara yawo cikin jikinta, allah kadai yasan what he鈥檚 going through.
Lokaci guda taji kawai she want鈥檚 to help, don taimakon wanda ke neman taimako ba karamin lada mutun ke samu ba.
鈥樷€檉riend?鈥欌€ ta kira sunanshi
Kallonta yayi kamar wani mara wayo yana mata murmushi,
鈥樷€檏ana son muyi wasa鈥欌€
Da murnarshi kuwa ya girgiza mata kai, mikewa sabeeha tayi hannunta na cikin nashi, ganin haka ya sashi shima ya mike, koda ya mike a gabanta saida gabanta ya fadi, he鈥檚 so huge, ga girma ga kyau, komai nashi ya fita daban, daga ganinshi kasan ba karamin mutun bane, saurayi ne mai jini a jika saidai lalura da take kan kowa wanda allah ya kaddara saita shafe shi babu makawa kuma kowa da irin kaddararsa.
Da kyar ta samu ta zame hannunta daga cikin nashi dukda yana kokari sake chapke hannun nata, 鈥樷€檅ari na kawo maka breakfast sai muyi wasa okay?鈥欌€
鈥樷€檕kay friend鈥欌€ ya amsata
Juyawa tayi ta nufi hanyar futa daga dakin, harta fuce yana kallonta yana murmushi, kitchen din ta nufa ta duako mashi apple dinnan da warm water kafin ta dawo dakin.
Da sallama ta shigo, bin idanunta ya soma yi da kallo yana karantar abunda take fada, saida ta karaso har inda yake kafin shima ya maimaita abunda tace, kallonshi ta tsaya yi confusedly, kamar mai koyon abubuwa haka yake, wani irin tausayinshi ne ta sake ji kamar tayi kuka haka kawai taji she鈥檚 so emotional.
鈥樷€檉riend sit鈥欌€ tana fada kuwa ya zauna,
Miqa mashi apple din tayi tace 鈥樷€檅ismillah鈥欌€
鈥樷€檅ismillah?鈥欌€ ya sake fada yana kallonta confusedly,
鈥樷€櫭璶a nufin ka karba kaci鈥欌€ nan ma kallonta ya dunga yi saida tace 鈥樷€檈at鈥欌€ tukunna ya karba.
Abunda ta lura dashi kamar yana koyon abubuwa ne yanxu, ko kuma maybe saboda lalurar tashi ne yasa shi haka oho.
Yana kokarin cin apple din tace 鈥樷€檊a ruwan鈥欌€
Karba ya sakeyi yana murmushi yace 鈥樷€檛hank you鈥欌€
Tsayawa tayi daga gefe tana kallonshi, kwata kwata bata yarda ta dauke idanunta daga ganinshi ba har y agama cin apple din a natse kamar wani hamshakin babban mutun, ita dai har yanxu wanna abu mamaki yake bata sosai, yana gamawa ya miqa mata glass din ruwan daya sha.
Juyawa tayi ta sake futa daga dakin kafin ta sake dawowa, lokacin data dawo ya cire rigar jikinshi gaban dayanta, yana kokarin zame dogon wandon jikinshi, tana arba dashi kuwa tayi saurin runtse idanun ta 鈥樷€檔a shiga uku ni fatima鈥欌€ juyowa yayi a tsorace ya kalleta, mazugin wandon na hannunshi bai kaiga saukewa kasa ba, takowa ya somayi don ya dan tsorata sosai saboda baya son ihu ko hayani ko sound ko kadan, hakan na furgitashi sosai, yana karasowa baiyi wata wata ba ta riko rigar jikinta kamar zai shige jikinta, take ta damke bakinta kuwa don kiris ya rage ta doka wata uwar kara jinshi a bayanta.
Karjarwar da jikinta ya soma yi ne yasa shi sake rikota sosai, 鈥樷€檉riend friend, I鈥檓 scared鈥欌€
Wannan furucin nashi ne ya sata jin wani irin,sai a lokacin ta tuna fa bashi da lafiyar kai, kuma yana abune kamar yaro don haka ta dan dake ta juyo ba tare da ta sake kallon jikin shi ba tace 鈥樷€檚orry friend don鈥檛 be scared, me zakayi?鈥欌€
鈥樷€橧 want to shower and play friend鈥
Sai a lokacin ta tuna dole ita zata taimaka mashi yyi freshen up don haka ta soma kokarin zame rigar ta daya qanqame ba tare da ta sake kallonshi ba, hannunta ya sake rike wa don har lokacin a furgice yake, bata hanashi ba haka ta nufi hanyar kofar data gani a dakin, cikin ta shiga yana biye da ita, koda ta shiga kofofi biyu ne a wajen, daya daga cikin kofofin ta bude kafin su shige a tare.
Duk wani abunda tasan zai buqata wajen wanka saida ta hada mashi, yana tsaye daga gefe ya rike gefen rigarta, saida ta gama ta nuna mashi wajen wanka 鈥樷€檅ismillah鈥欌€
Kallonta ya sakeyi sai maida mata abunda tace nan take tace mashi 鈥樷€檡ou can freshen up now鈥欌€ tana kaiwa nan ta soma cire hannunshi daga rigarta, yana ganin haka kuwa ya sake damqe rigar, 鈥樷€檞ait for me friend鈥欌€
Waro idanu sabeeha tayi jin abunda ya fada, ganin yana shirin janta zuwa wajen bathube din hakan ya sata kallonshi don dole badan taso ba 鈥樷€檔o, zan jiraka a waje鈥欌€
Haba wa tana fadin haka ya soma bubuga kafarshi a kasa kamar yaro, tashin hankalin da ba a saka mashi rana, yanda kasan tayi kuka haka take ji, anya zata iya wannan abun kuwa.
Wata dabara ce tazo mata ranta 鈥樷€檉riend zan jiraka a waje kaji?, idan k agama sai muyi wasa tare鈥欌€
Tana fadin haka kuwa ya saketa yana murmshi, tana ganin haka kuwa tayi saurin fucewa daga bathroom din tana haki.
Dayan dakin ta bude, wanda take tunanin nanne closet dinshi,kayan dake wajen kusan duk iri daya ne, fararen riga da wando, ko color daya babu, agurguje dai ta kwaso kayan ta ajiye mashi akan gado kafin ta fuce daga dakin.
Matar Taj (destined with you馃┑馃)
Written by
Queenmarh鉁嶏笍
Free page