Chapter 31-32
Matar Taj Part 1 Complete Hausa Novel · about 19 min read
Farkon labari.
Asalin ahalin Taheel Abdullah Tajudeen.
Taheel Tajudeen babban dan kasuwa ne, business tycoon wanda ya sha鈥檋ara kuma ya zama jajirtattce a cikin fashion business industry, yayi fuce sosai a kasar saudi inda duk duniya babu wanda bai shaida nasarorin daya samu ba, yana da yaya uku tal a duniya wanda allah ya mallaka mashi, danshi na farko shine Taheel Abdullah tajudeen wanda ya gaji sunan mahaifinshi da sunan kakan sa sai mabiyinshi Abdul gaffar Tajudeen (khaal) sai Halima tajudeen.
Wannan ahali sun taso cikin soyayyar mahaifinsu har allah ya dauke ran mahaifinsu don mahaifiyarsu ta dade da rasuwa, a lokacin kowannen su ya taso da raayin abunda yakeso, Abdullah shine wanda ya ya taso da kudirin riqe legacy din familyn, inda yayi karatu bangaren business kuma cikin ikon allah yayi expanding family business dinsu har ya wuce yanda mahaifinsu yabar masu business din.
Tsakanin yan uwan nan akwai wani special connection tsakanin su musamman abdullah da khaal, saboda yanda mahaifisu ya koyar dasu son juna da kuma yarda da junan su.
Basu taba samun wani misunderstanding ba tsakanin su sabida yanda basa yima junan su baqin ciki ko hassada.
Khaal bai taba nuna son shiga harkar family business dinsu ba dan shi aikin government ya zaba, don haka koda akazo zaban wanda zai gaji taheel company as heir bai nuna disagreement ba ya cire hannunshi gaba daya daga business din ya barma dan uwanshi wato abdullah.
Shekaru sun jaa sosai inda abdullah yayi aure kuma auren soyayya,inda ya auri fattu ya ga babban dan kasuwa a bangaren southern arabia kuma abokin kasuwanci ga late taheel tajudeen, aure ne dai akayi shi badan soyayya ba saidai business inda mahaifinta ya roki alfarmar su hada hannu don taimakekeniyar juna, duba ga hakan zai kara daukaka taheel company yasa abdullah ya amince kuma ya aureta amma badai don soyayya ba saidai kuma kasancewar shi mutun ne na kwarai kuma mai cikon alqawari da addini yasa bai tauye mata komai ba ya nuna mata so da qauna, ta bangaren fattu kuwa so take mashi sosai kamar ranta, da farko bata amince dashi ba sai daga baya,rayuwa mai dauke da kwanciyar hankali da farin ciki da kula fattu ta shimfida masu ita da abdallah, harkar company kuwa sai bunqasa take sosai.
Bayan shekara daya da aurensu allah ya albarkacesu da ya mace wadda suke kira da hidaya, hidaya ta taso da soyyayar iyayenta, musamman fattu (ummuh) fattu na masifar son hidaya kamar ranta, haka zalika hidaya itama ta taso da kaunar mahaifiyar ta sosai fiye da soyayyar da take ma mahaifinta, halayenta da dabi鈥檜n ta sak na mahaifiyarta, bata daukan raini sannan akwaita da girman kai sosai.
Tun bayan haihuwar hidaya allah bai sake basu wata haihuwar ba kuma basu damu ba har takai shekaru goma ciff a duniya, acikin wannan shekaru abubuwa da dama sun sauya inda ummu ta soma shiga harkar business din taheel company as assistant director, she was so into the business don sai alokacin ta fahimci dalilin da yasa iyayenta are so obsessed with harkar business.
Kudi dai da fame ba a magana don ya shigeta sosai wanda hakan yasa ta daura damarar rike mijinta sosai don tun farko tasan ba auren soyayya sukayi ba, but ita kam sonshi take kamar hauka, samun hidaya cikin rayuwarsu kuwa ba karamin ci gaba bane a wajen ummu,
Lokacin da ummu ta gane policy din company din kan cewa wanda zai gaji wannan comapny din dole sai da namiji ba karamin tashin hankali ta shiga ba don tana da dogon buri, anan ne hankalinta ya soma tashi game da rashin haihuwar su saboda tasan idan har bata haifa da namiji ba to fah khaal ne zai karba wannan company din idan har mijinta baya raye wanda bata fatan hakan kwata kwata wannan ne ma yasa qiyayyar khaal ta fara wanzuwa a ranta dukda tasan he鈥檚 not into the business kuma bashi da raayin haka, kanwar su halima kuwa ita aurenta ma tayi a kasar waje, tun bayan tafiyarta bata sake dawowa ba, wannan dalilin yasa suka fara neman magani ita da abdallah don sanin dalilin rashin haihuwar.
Da farko sun samu matsaloli sosai ta bangaren lafiyar fertility wanda daga baya kuma cikin ikon allah ta samu wani cikin.
Fadin irin murnar da ummuh tayi da samun cikin nan bata lokaci ne don ta kwallafa rai sosai akan cikin kuma burinta akan cikin nan ya wuce misali don ta tabbatar ma da kanta da namiji zata haifa wannan karan.
Bangaren Taheel abdullah yayi farin ciki shima da samun karuwar tasu saidai shi bai wani damu da da namiji ko mace ba duk wanda allah ya bashi shi mai godiya ne da Hakan, kulawa ta musamman dai yana yima fattu sosai don ayanxu kam zaman lafiya sukeyi sosai.
Bayan wata tara fattu ta haifi diyarta mace, ba karamin tashin hankali fattu ta shiga ba don burinta na haifar namiji bai cika ba, wannan yasa taqi amincewa da sanin gender din babyn dake cikin mararta. Bayan kwana bakwai baby taci sunanta fadwa,
Daga kan haihuwar fadwa ne mafarin sauyawar fattu ya fara afkuwa, kwata kwata kudirinta da burinta yana ga samun power da fame,soyayyar da hidaya ta samu wajen mahaifiyarta kwata kwata fadwa bata samu ba, haka fadwa ta taso ta fara girma har fattu ta sake samun wani cikin bayan shekara uku shika da kyar aka samu cikin don sun kashe kudi sosai, wannan karan kam hankalin fattu a matuqar tashe yake don bata san yanda zatayi ba idan ta sake samun ya mace, hankalin ta kwata kwata bai kwanta da cikin ba haka dai take rainonshi saidai burin nan har zuwa lokacin yana nan.
After nine month allah ya sake bata haihuwar mace,(afiya) this time around frustration yasa tayi giving up kawai, abunda yasa hankalin ta ya kwanta ma shine ganin yanda khaal baya nuna interest akan company din hakan yasa ta fan tsagaita.
tsakanin fadwa da afiya kuwa bazan ce ga wadda ta jata jikinta sosai ba, kwata kwata bata jansu a jikinta saboda burin dataci na haihuwar maza sai kuma allah ya bata mata, matsayin hidaya dai yana nan aranta, tana masifar sonta kamar ranta.
A sannu a hankali ta soma jan su fadwa da afiya suma, lokacin data karancesu gaba daya fadwa is so smart and snicky while afiya kuma is so slow, hidaya dai har zuwa lokacin itace bold and strong among them don halinta irin na mamanta kamar photocopy.
Mahaifinsu kuwa ba karamin so yake masu ba su duka, baya banbancesu kwata kwata haka suka taso cikin soyayya da kulawa, a definition of a big happy family indeed, kwata kwata basu taso da wani hatred ko wani abu a ransu ba, daga su sai iyayensu, saima dai khaal da ummu ke janye su daga jikinsa, don shi kam ba karamin threat bane a wajenta, ganin wannan farin cikin da kwanciyar hankalin yasa fattu ta sassauta burikan da take dashi ta maida hankali kan ahalinta wato mijinta da yayanta.
A shekarar da hidaya ta cika shekaru sha takwas cip a duniya, a lokacin kuma fadwa na da shekaru takwas while afiya na da shekara bakwai.
A daidai wannan gab鈥檃 komai ya sauya masu, rana mafi muni ta bayyana a garesu, ranar data tarwatsa duk wani farin ciki da kwanciyar hankali na wannan ahali, wannan rana itace ranar da abdullah ya bayyanar da tajudeen taheel tajudeen ga yan uwansa.
Wannan rana ta kasance rana mafi muni da baqin ciki a zuciyar fattu,lokacin da abdullah ya bayyanar da danshi daya tilo wato tajideen.
Safiyar ranar lahadi..
Zaune suke a sitting room na kasa, hidaya dasu fadwa na wasansu while fattu na aikace aikacen ta daya shafi office din datake running, sallamar da suka ji ne yasa duk suka dago gaba dayansu, Khaal ne ya shigo hannunshi rike dana kyakyawan yaron da bazai wuce shekaru shida ba gaba daya a duniya, sai abdallah dake biye dashi a baya, saurin miqewa fattu tayi tana mai kallonsu, daya bayan daya take kallonsu har ta maida idanunta kan yaron, tsantsar kamannin su da abdallah harta wuce musali saidai abdullah daya fi yaron haske sosai, karasowa sukayi cikin sitting room din, inda khaal ya zauna bayan sun gaisa da fattu, daman gaisuwar sama sama ce, kallon yaron khaal yayi kafin yace 鈥渏ekayi wasa da yan uwan ka鈥
Wani irin damm gaban fattu ya bayar, kwata kwata ta kasa dauke idanunta akanshi, samun kanta tayi da tambayarshi 鈥渉abibi waye wannan?鈥
Kasa hada idanu yayi da ita saima dauke ma ganinta da yayi yace 鈥渕uje bedroom inason zamu tattauna akan wani muhimmin abu鈥
Bata musa mashi ba tabi bayanshi suka haura saman, suna karasawa saman jikin ta har bari yake, kofar bedroom dinma bata kaiga rufewa ba ta nufi inda yake.
Zuba mashi idanunta da sukayi jaa tayi kamar tasan daman akwai wani abun a kasa sai dai kuma jiran confirmation da takeyi daga wajenshi,
Hannunta ya janyo ya riqe gam cikin nashi kafin ya soma magana 鈥渉abibity! I want to tell you something, please karki tayar da hankalinki okay? Kaddara ne kuma tana kan kowa鈥
Girgiza mashi kai ta sake hannunta dake cikin nashi yana karkarwa, 鈥淚鈥檓 listening, ina fatan dai ba wani abu bane serious, ko?鈥
Tunda ta soma magana ya kasa hada idanu da ita, tabbas baiyi mata adalci ba bai kyauta mata amma ta yaya zai fara mata bayanin nan? Ya za ayi ta gane? Ya za ayi ta saurare shi? Matan saudi babu abunda suka tsana kuma suka kyamata kamar kishiya, da kayi masu kishiya gwara sun bar maka gidan ka auro wadda kake so, wasu daga cikin su suna yarda da second wife saidai abunda yafi tsananta kuma yafi cin mutunci a wajensu shine mijin da yaje yayi aure a boye ba tare da sanin matansu ba, shi nashi is even worst don yayi auren ne kuma cikin sirri harda 鈥榙a shekaru wajen bakwai da suka wuce, kuma ba tare da saninta ba.
Hannunta dake cikin nashi ta cizge, idanunta sunyi jaa sosai sai hawaye dake shirin kwaranyo mata, 鈥渄a gaske ne kenan,鈥
Saurin dagowa yayi jin furucinta, da mamaki yake kallon bakinta dake furta, 鈥渨annan yaron danka ne?鈥
鈥淵es鈥 ya amsa ta,
Wani irin jiri ne ya soma divanta, tuni tayi baya zata fadi ya taro ta, cikin sauri ta buge hannunshi tayi baya idanunta sunyi jaa sosai,
鈥淚鈥檓 sorry fattu,鈥
鈥淪hekara nawa kenan? Tun yaushe?鈥 Ta jefo mashi tambayan nan
鈥淔attu duk wannan bashida amfani yanxu, listen to me鈥︹€
Saurin katse mashi hanzari tayi 鈥渁bdallah!!!! Me kunne na ke shiri jiyo min? Wannan wani irin cin mutunci ne kayi min abdullah? Why why whyyyyy? Aure kayi a boye ba tare sa sani na ba for how many years? For 7years? Innalillahi wa inna ilahi rajiun? For good seven year? Kaci amata abdallah, ka cuceni?鈥
鈥淔attu please calm down鈥
Idnaunta da sukayi jaa ga hawaye kwance akai ta zuba mashi 鈥渄on鈥檛 tell me calm down, you have no right to do such鈥
鈥淔attu please wannan dalilin yasa na kasa fada maki kamar yanda nace kaddara bata wuce kan kowa, i know you鈥檒l be hurt shiyasa ban fada maki ba鈥
鈥淎bdallah na gwammace na dauki wannan pain din shekaru da suka wuce akan yanxu shin Kasan abunda akayi kuwa? Kaci amanata kayi aure a baya na wannan shine d most humiliating abu da zan fuskanta a duniya, shin kasan ma鈥檃nar auren da kayi bada sanin na ba? Shin kasan tabon da kayi min a anan duniya? Ka mance da culture dinmu ne? Duk matar da hakan ta faru da ita tana da tambarin鈥.鈥
鈥淔attu!!!!!! Abunda nayi addini bai haramta ba, aure nayi na sunnah, idan addini bai haramta ba then why abunda community zasu ce zai dameki?鈥
鈥淎ure ba haram bane ba shiyasa nace daka fada min tun wuri, wannan abu da kayi is the most disgusting and evil doing, how could you? Shin kasan me hakan ke nufi kuwa? Kayi aure this all time bada sani na ba? In my entire life da tarihin iyaye na bamu taba fuskantar wannan humiliation din ba yanxu sai akaina? Kayi min babban tabo da har abada bazai goge ba?Duniya zata kalleni da wannan and the worst part shine harda da? Harda da????? Innalillahi wa inna ilaihi rajiun?鈥濃€濃€濃€
Nan take ta sake burkicewa ta fashe da wani matsanancin kuka sosai, ihu zagi insult words babu wanda batayi mashi ba, yaci amanarta yaci amanarta ya cuce ta wannan auren da yayi ba karamin bakin fenti yayi mata ba harda da, da ace babu yaro da sauqi ita bata ma damu da sanin ya akayi yayi auren ba, amma yanxu idan duniya ta san da wannan shikenan, she can鈥檛 face the world don anan kasar sun maida abun kamar wani babban zinibi, abunda yafi tsaya mata shine gashi ita bata taba haifar da namiji ba, abu ya gama tarar mata, ga auren boyen daya boye mata, ga yaro kuma da namiji, at that moment ji tayi dama mutuwa kawai tayi akan ta fuskanshi wannan baqin tabo a gaban duniya, ita kanta to her self batajin she can accept this,
Babu yanda abdallah baiyi ba don rarrashinta amma kiff ta rufe ido, jikinta har rawa yake yi don abun ya shigeta sosai, 鈥渇attu please鈥
鈥淣o please get out get out bana son sake ganin fuskanka abdallah yalla yalla get out,鈥 ta karashe da larabci
Hidaya data hauro saman babu abunda bata ji ba, saida taji motsin futowar abuh yasa ta labe a corridor don kar ya ganta, yana futa kuwa fattu tayi banging kofar, girgiza kanshi kawai yayi yana tausaya mata, dole zata shiga irin wannan hali daman yayi hasashen haka, kasa ya sauka zuwa wajen khaal,
Yana wucewa hidaya ta karasa bakin kofar, tun daga bakin kofar ta soma jin kukan ummuh, kuka sosai takeyi tana screaming da larabci, words of insult babu wanda bata rafko ma abdallah.
Bangaren su abdallah, yana karasowa kasan ya tadda yaron zaune shi kadai wajen kayan wasan su fadwa, suna wasa hardashi, jiki a mace ya karaso inda khaal yake zaune kafin ya zauna,kallon yanayin shi khaal yayi hakan ya tabbatr mashi da abunda yayi hasashe, haka nan ya fara tausasa shi yana bashi words of encouragement tunda babu yanda za ayi da wannan alamarin.
Bangaren fattu haka ta wuni a dakin nan tana kuka kukan baqin ciki, bata taba tunanin zata taba fuskantar rana irin ta yau ba, bata taba kawo hakan ba kwata kwata abun yazo Mata unexpectedly, bata jin zata taba yafema abdallah akan wannan abun da yayi mata.
Hidaya dake tsaye bakin kofa har barci saida tayi ta farka, kuka dai itama babu wanda batayi irinshi ba tana mai sauraron yanda mahaifiyarta ke kuka.
She was so shattered, dukda batasan karfin laifin mahaifinta ba but damuwanta shine kukan da mahaifiyarta keyi.
Haka aka shafe wata guda fattu na cikin kunci, abu dai gaba yake yi kullum, kullum tana kulle a daki ta rame ta jeme sosai, idanunta sunyi ciki ciki kamar ba fattu ba, duk wanda ya rabe ta korarshi take, abdallah kam bata yarda ma ta ganshi, ta tsaneshi yanda ta tsani mutuwarta, hidaya ce kadai ke samun shiga wajenta, duk sanda ta shiga dakin a zaune zata taddata ta kafa ma window idanu.
Taj kuwa yana samun kulawa wajen sabuwar maid da abdallah yayi employee wadda zata kula dashi, bangaren su fadwa da afiya basu san meke faruwa ba don gaba dayan su ba wani wayo ne dasu ba, saidai sun fuskanci mahaifiyarsu tana cikin kunci don rabon da su ganta har sun manta.
Yau dai abdalla kasa hakura yayi wajen karfe goma na dare ya wuce dakin fattu, allah yaso kofar a bude take don hidaya bata dade da futa ba don hado ma mamanta tea ko zata sha don kwata kwata bata cin abunci ta zama kamar wata kurma bata cin komai bata cewa kala sai kuka.
Koda ya shigo dakin a bakin gado ya tadda ta, ta rame sosai daga ita sai rigar barci da alamu kayan ma sun jima a jikinta kuma dasu take kwana take wuni, gashin kanta duk ya yamutse ya barbarzu don kwata kwata bata bashi attention don bashi ne a gabanta ba.
Batasan da zuwanshi ba sai ganinshi datayi a gabanta ya duqa yana mai kamo hannunta, cikin sauri ta zame hannunta ta sauko daga kan gado kamar taga wani abun kazanta, saurin kauda kanta tayi don ko ganin shi bata san yi.
鈥淢eysa ka shugo min daki? I taught nace maka ko ganinka bana son yi? Bana son mu shaqi koda iska daya ne dakai munafiki, azzalumi, maci amana鈥
Yaji zafin maganarta amma hakan bai sashi nuna mata ba yace 鈥渇attu kiyi hakuri, ya kamata ace komai ya wuce, please, yaranki are loosing you, I鈥檓 losing you too, you鈥檙e not your self, dan allah kiyi hakuri mu hadu mu kula da yaranmu please鈥
Wani irin mugun kallo tayi mashi kafin ta raramo mashi wasu manyan curse word 鈥渕unafiki, annamimi, wasu yayan zamu runguma? Don鈥檛 ever call your self a father, you are nothing but a hypocrite, you鈥檙e worst than a devil鈥
Marin daya sauka ne akan fuskanta yasa ta dagowa tana kallonshi, jikinta har tsuma yake, shima ranshi a mugun bace yake sosai don bai taba tunanin zata kirashi da wannan mugayen kalaman ba dole yayi putting some sense akanta.
Ba zato ba tsammani yaji saukan mari shima a fuskanshi, the next thing kuwa sai shaqo mashi colar datayi 鈥渉ar kai ka isa ka mareni? Har ka isa ka sanya tafin hannunka akan tsaftattciyar fuskata? I hate you, na tsani saninka da nayi arayuwata, you鈥檙e nothing to me but a peace of shit, na baka komai a duniyar nan na baka yaya har uku saboda ban baka namijin ba shine ka kasa hakura saika cuceni ka nunama duniya abunda zasuyi min dariya akai? babu abunda zaka sakamin dashi sai wulaqanci mafi muni? Ka kawo min shegen danka cikin gidana sannan kace min wai mu hadu mu kula da yaranmu? Kana tunanin after all you have done komai zai koma yanda yake ne a da? Eh?鈥 Ta kurma mashi uban kara tana mai dukan kirjinshi kamar mahaukaciya, saida tayi mai isarta kafin ta soma jifanshi da abubuwa, 鈥済et out, get out, you made me who i am now, ka maida rayuwa na miserable, kaima you will Never have that peace of mind cause i will never fogive you for this kuma ka fuce min da wannan tabon daka kawo min gidannan ka futar min da shegen danka daga gidana don wallahi bana kaunar ganinka da shi, out!!!!鈥
Yana futavta soma fashe fashe,duk wani abu dake cikin dakin saida ta tarwatsa shi da hannunta, jikinta yayi jaa sosai gashi harda jini, hidaya dake tsaye ta labe tana jin duk abunda ya faru, kasa rikewa tayi itama ta fashe da kukan saida abuh yabar dakin ta samu damar shiga bedroom din, tana shiga ta karaso inda ummu ke tsugunne tana kuka, lallashinta ta soma yi amma ina, tea din data kawo mata ma watsar dashi tayi a gefe sannan ta daka mata tsawa 鈥済et out!!!, bana son ganin kowa 鈥
Dan dole haka hidaya ta fuce daga dakin tana kuka tana waiwayon mahaifiyar tata.
Bayan ta koma dakinta kasa kwanciya tayi haka nan ta sake futowa don zuwa duban mahaifiyar tata lokacin wajen karfe uku na dare, koda ta shiga magaifiyarta ta hango tana kokarin committing suicide a jikin wani karfen chandelier, cikin hanzari hidaya ta taho a guje ta tallabo kafarta tana kuka tana ihu,lokacin fattu harta jigata, badan zuwan hidaya ba da tuni ta mutu, da kyar hidaya ta samu ta kunce mahaifiyar tata kafin ta rungumeta tana hawaye, 鈥渦mmu please, karki tafi ki barmu, ina rokonki please ki koma yanda kike kiyi hakuri, bazan iya rayuwa babu ke ba鈥
Saurin tureta fattu tayi kafin ta kamo kafadunta ta damke su tace 鈥渕eysa zaki shugo? Wayace ki shugo?鈥
鈥淯mmu mutuwa zaki fah? Kashe kanki zakiyi? Ya zamuyi鈥
Jijigata fattu ta somayi kafin tace 鈥渓isten, mahaifinki yaci amanata ya cuceni, ya kawo wani dan daya haifa da wata matar, ya kulla wannan cin mutuncin da ya sanya duniya ta dunga kallona da wannan embarrassment din, look into my eyes, ko bayan raina don鈥檛 ever accept that child, don鈥檛 ever let him have all this power, make his life miserable as the result of what his parent makes me go truh, kinjini, don鈥檛 ever鈥
Ta karashe tana kuka, saurin girgiza mata kai hidaya tayi tana mai mata alkawari.
Bayan kwana biyu abubuwa sun dan sauya saidai har zuwa lokacin fattu tana cikin kunci, ba laifi tana yin wanka saidai abunci ne har zuwa yanxu bata ci kwata kwata.
Kuka kuwa duk dare saitayi shi, abdallah kullum saiya lekata saidai kuma baya bari ta ganshi don yanxu hauka takeyi mashi tuburan, bangaren su afiya kuwa sun fahimci tun zuwan abuh yayi da wannan yaron mamansu ta sauya, kuma suna ganin yanda take kuka sosai in sunje wajenta sai tayi ta korarsu, haka suka taso da wannan kuncin a ransu sannadiyar wannan yaron.
Bangaren tajudeen kuwa daman yaro ne miskili, babu ruwanshi da shiga harkar kowa, baya magana ma sosai saboda bashi da yarda, daga abuh sai wannan nanny din dake kula dashi, daman tun tasowarshi bai taso da sanin mahaifiyarshi ba infact bazai iya cewa ga fuskanta bama don bai taso da ita ba.
Su fadwa da afiya yanxu sun daina wasa dashi kwata kwata, kullum yana zaune shi kadai a daki don ko futowa baya yi saboda tsoron haduwa dasu afiya karsu dakeshi, har aka sauya mashi school zuwa irin tasu hidaya, baya magana kwata kwata saboda bashi da sabo.
Ranar wata laraba hidaya ta shiga bedroom din fattu don kai mata abunci, a yanayin yanda ta ganta ba karamin tashin hankali ta shiga ba don ta taddata kwance a kasan bathroom cikin, cikin hanzari hidaya ta karasa inda take tana mai kiran sunanta 鈥渦mmuh ummuh鈥 shiru babu response, cikin tashin hankali ta soma taba ta amma ina kwata kwata bata motsi hankali a tashe ta sauko kasa dai dai nan khaal ya shugo gidan da motar ambulance daga asibiti, wannan rana ta kasance rana mafi muni a cikin wannan ahalin, abuh ya mutu sanadiyar heart attack daya samu while ummuh kuma ta yanke jiki ita ma ta fadi zuciyarta ta buga,
Babu wanda yakai hidaya shiga tashin hankali da kidima don ita ce tasan zafin mutuwar, tayi kuka sosai ta futa hayyacinta.
Bayan kwana arba鈥檌n kula dasu hidaya ya dawo hannun khaal, shike kula dasu da alamuransu gaba daya harda taj.
It was a tough moment of life for all of them harda khaal daya rasa dan uwansa saidai yayi alkawarin kula dasu kamar nashi don bai taba aure ba.
Haka suka taso gaba dayansu, hidaya bata magana kwata kwata duk abunda ke wakana a gidan bata cewa uppan, haka zalika taj, bata kaunar ganin yaron nan kwata kwata, khaal kuwa yana kokari sosai wajen ganin ya kula dasu, da farko ya shaida yanda hidaya ta tsani taj sai kuma daga baya yaga sauyawanta lokaci guda, sai ya zamana babu wanda take da kusanci dashi daya wuce taj, ko su fadwa bata nuna masu so yanda take nuna mashi, tana kula dashi sosai haka ya taso bashida abunda yake so sama da hidaya, kukan shi hidaya, farin cikin shi hidaya komai nashi itace.
Hidaya was so smart, ta gama karatunta inda ta karanci business alokacin tana da shekaru ashirin da biyar chir a duniya, a lokacin ne ta nuna tana son shiga harkar business dinsu wanda khaal bai musa mata ba ya barta don daman shi yana kula ne kawai da dukiyarsu badai don san ranshi ba yake kula da company din ba Kuma inheritance yayi decending daga mahaifinsu zuwa kansu.
A lokacin su fadwa da afiya sun kammala secondary education suna kokarin shiga collage of education leaving taj behind don ba a sakashi a school da wuri ba, lokacin daya kammala duk sunyi nisa sun barshi, a wannan lokacin ne kuma hidaya stand on her feet,ta soma bujire ma khaal, itace ke da say a gidan, itace ke cewa kaza za ayi kuma dole ayi.
Khaal respected her as the elder of the family don yana son ta zama itace madafar da kannenta zasu jingina, ko bayan ranshi shima wannan yasa bai taba hana ta ba idan tayi making decision akan kannenta, lokacin da taj ya cika shekaru goma sha bakwai ciff a lokacin ya gama karatunshi wannan yasa ta yanke shawarar turashi kasar waje, khaal bai musa ba ya barta ta turashi karatu a england, inda itace ta mashi komai daya dangancin school din kuma ta kaishi da kanta, she provided duk abunda tasan zai buqata na gata da komai kafin tabarshi achan kasar.
Taj yayi kukan rabuwa da ita sosai don yana masifar sonta kuma ya shaqu da ita鈥.
Ayi hakuri da wannan zuwa gobe zan cigaba bana jin dadi ne wallahi.
Thanks for understanding.
Matar Taj (destined with you馃┑馃)
Written by
Queenmarh鉁嶏笍
Free page