Chapter 34-35
Matar Taj Part 1 Complete Hausa Novel · about 16 min read
Cigaban labari鈥..
Bayan futar hidaya daga bedroom din fadwa ta kalli afiya daketa faman zubda hawaye, itama ranta ba karamin baci yayi ba ta soma magana 鈥樷€檃y daman saida na fada maki, kanki kamar na kifi,how could you even think about that?鈥欌€
Saurin kamo hannunta afiya tayi 鈥樷€檋aba fadwa, meysa baki fada min tun wuri ba, wallahi bansan haka abun yeke ba鈥 na dauka duk wadannan abubuwan da ukty keyi saboda tana sonshi ne鈥欌€
鈥樷€橩e baki da Ido ne saina fada maki? Saurin fuzge hannunta tayi daga na afiya tare da yi mata kallon kin bani mamaki kafin ta fuce daga bedroom din rai a bace itama.
Tana fita afiya tay谋 saurin share hawayenta, nan take kuma ta sauke wani murmushi mai wuyan fassara akan fuskanta.
Bangaren hidaya daga bedroom din afiya direct ta wuce study room dinta dake sama, idanunta yayi jaa sosai, fadin yanayinta a wannan lokacin bashi misaltuwa, tana shiga ta rufo kofar daidai nan jamid ya fito daga bedroom dinsu, kallon study room din nata yayi kafin ya kauda kanshi ya fuce daga part din nasu.
sabeeha dai tunda ta shiga dakin su bata fito ba, gaba daya ta gama shiga confusion da wannan ala鈥檃marin dake faruwa da ita, tsoro fargaba babu wanda baya yawo a cikin ranta, har zuwa lokacin ta kasa gasgata abunda ke faruwa, aure dai data sani, yau itace keda aure akai, kuma auren wanda baima san ina kanshi yake ba, kuma aurenda babu sanayyar iyayenta akai sannan itama an yi conering dinta, don harga allah bada saninta haka abun zai juye ba, haka ta kwana tana hawaye, ta rasa dalilin dayasa ita rayuwar tazo a haka, mey zata cema mahaifiyarta?.yanxu idan aka kamata fa a matsayin yar leqen asiri?, bama wannan ba, ayanxu dai ta tabbatar ana son ayi amfani da ita ne wajen cutarda wannan mara lafiyan, abunda ta Kasa ganewa shine meysa za a turota nan gidan, kuma maysa ka aura mata shi? da wannan tunanin barci barawo ya fusgeta
washe gari ta kama talata, shirinta ta fara yi yanda ta saba koda yaushe cikin uniform dinta, gaba daya jikinta a mace daga yanayin yanda take shirin ma, tana gamawa ta fuce daga bangarensu na yan aiki.
saman part dinshi ta wuce direct, kamar kullum saida ta fara gyaran part din cikin natsuwa kafin ta nufi dakinsa lokacin wajen karfe takwas na safe.
koda ta bude kofar dakin sanyin ac ya bugeta take taji wani irin yanayin mai wuyar fassara ya risketa, haka kawai taji wani irin sauyi a tattare da ita, kallon inda yake kwance tayi, ganin bashi kwance sannan bedside lamp dinshi a kunne ya tabbatar mata da ya tashi, a gurguje ta gyara mashi beddings din gadon kafin ta shige closet room dinshi ta debo mashi kaya riga da wanda masu laushi farare tass wanda ya saba sakawa.
tana kokarin ajiye mashi su a bakin gado taji yo ihu daga toilet din.
cikin saurin ta ajiye kayan ta nufi wajen toilet din ta soma knocking 鈥樷€檉riend are you okay?鈥欌€
yana jin muryarta ya fashe da kuka, ba tare da tunanin komai ba sabeeha ta bude kofar tana mai kokarin rufe idanunta don bata san a wani yanayin zata taddashi ba, kasa rufe idanun nata tayi ganinshi jikin bangon bathroom din jikinshi har bari yake ya tamke idanunshi baima ga sabeeha ba, kallon bathroom din sabeeha ta soma yi don ganin abun da ya tsorata shi haka, idanunta ne ya sauka kan dan karamin kenkeson dake crawling a wajen, maido da dubanta tayi gareshi inda yake pointing abun,kasa dauke idanunta tayi daga kanshi, yana daure da towel a waist dinshi, take taji wani irin tausayinsa ya mamayeta, ya za ayi ace wannan katon ne ke tsoron dan wannan mininin abun, baifi ya takeshi da kafarshi ba.
hannunshi ta kamo cikin sauri ya waro idanunshi don ya tsorata sosai, ganin sabeeha ya sashi saurin rungumeta gaba dayanta ya rufe ta ruff, cikin sauri ta rufe idanunta, yauce rana ta farko data taba jinta jikin namiji kaff duniyar nan, abun yazo mata a bazata, saurin hankadashi tayi ya koma baya, kokarin dawowa ya soma yi zai rungumeta tayi saurin dakatar dashi,
鈥樷€檏aga na dauke abun bazai maka komai ba鈥欌€
kallon tiles din yayi ganin babu kyankyason yasa ya sauke wani murmushi har kumatunshi na lobawa, fuskanshi har wani walqi takeyi saboda annuri, bata san lokacin da itama ta sauke wani murmushi ba, 鈥樷€檛hank you bibi鈥欌€
da mamaki sabeeha ke kallonshi jin sunan daya kirata dashi, 鈥樷€檞aye bibi?鈥欌€
da yatsan shi yayi nuni da ita tare da dungure mata goshi, 鈥樷€檡ou!! you鈥檙e my bibi my hero, you save me鈥欌€
samun kanta tayi da kallon lebenshi dake furta sunan, 鈥樷€檡anxu wannan ne aka yima aure jiya? aure dai na mata da miji?, saboda me? why? what鈥檚 the reason?鈥欌€ haka ta dunga saqe saqe cikin zuciyarta, motsin data ji daga bedroom din ne yasata saurin juyawa ta futo daga bathroom din shima ya biyo bayanta.
kallonsu jamid dake tsaye yayi, saurin gaishesa sabeeha tayi kafin ta fuce daga bedroom din, kallonta jamid yayi harta fuce kafin ya maida dubansa ga taj dake tsaye da towel rike a kugunshi don bai iya kullewa ba sosai.
excitedly ya soma magana fuskanshi dauke da murmushi 鈥樷€檊ood morning uncle鈥欌€
鈥樷€檓orning big baby鈥欌€ jamid ya amsa shi yana kallon fuskanshi, hannunshi jamid ya kama suka zauna bakin gado
鈥樷€檋ow are you today?鈥欌€ jamid ya sake tambayarshi yana mai kokarin janshi a jiki sosai
鈥樷€檌鈥檓 fine uncle, i slept well鈥欌€
kallonshi jamid ya soma yi yana wani tunani, kwata kwata babu wani improvement a tattare da rashin lafiyar taj, wannan abu yana damunshi sosai.
鈥樷€檛aj鈥欌€ ya kira sunan shi
鈥樷€檡es uncle鈥欌€
鈥樷€檢anje england zaka bini?鈥欌€
shuru taj yayi kamar mai nazarin wani abu harda sanya dan yatsa a gefen bakinshi, 鈥樷€檜ncle england? ina ne england?鈥欌€
鈥樷€檅akasan england ba? achan fa ka taso har kayi karatu ka manta?鈥欌€
confusely yake kallon jamid, ganin haka yasa jiki a mace jamid yace 鈥樷€檔ever mind me je ka shirya鈥欌€
Jamid na zaune ya shirya fess fess abunshi, sabeeha ta shigo da breakfast dinshi da maganin shi ta ajiye ta fuce don ta basu waje, bata dade da futa ba jamid shima ya futo daga bedroom dinshi hannunshi rike da medication din taj.
Bayan futarsa da awa guda ya sake dawowa tare da barad wanda keta faman murnar zuwa wajen taj din don rabonshi daya gansa tun ranar daya futo dashi ya fadi.
a zaune suka ya tarar da taj din yana ta faman juya puzzle box dinshi,gaba daya attention dinshi na ga abun,jamid baiyi mamakin ganinshi zaune ba don yasan already wannan medication din nashi ke sashi barci, saidai ya kasa gane dalilin da zaisa ace wai the only solution to his problem shine a barshi ya dunga barci, dukda yasan he鈥檚 risking it, haka kawai yaji bayason ya barshi yasha maganin.
cikin saurin barad ya zame hannunshi daga na daddyn shi ya wuce wajen taj din, cikin murna ya soma magana 鈥樷€檜ncle taj鈥欌€
da mamaki taj ke kallonshi yana pointing dinshi, 鈥樷€檡ou!! you!!鈥欌€ take ya kyalkyale da dariya, shima barad din dariya ya soma yi .
saurin rungume taj din barad yayi 鈥樷€檌 missed you uncle taj鈥欌€
鈥樷€檌 missed you too my old friend, i have a new friend now鈥 tunda baka zuwa wajena muna wasa鈥
a shagwabe barad ya kalli taj din, 鈥樷€檛oh ay mama ne ta hanani zuwa鈥欌€
鈥樷€檞ho鈥檚 mama?鈥欌€ ya tambayeshi, jamid ne yayi saurin katse su,
budo kofar da akayi ne yasa suka zuba ma kofar idanu, taj ne yayi saurin cewa 鈥樷€檅ibi, come and see my old friend鈥欌€
saqe sabeeha tayi tana kallonsu harda taj din, don tasan by this time daman tana zuwa dubanshi ne don yawanci a daidai wannan lokacin barci yakeyi.
*****
karfe biyar daidai hidaya ta shigo gidan, hayaniyar data soma ji ne yasa ta dan tsagaita da karasawa part dinta, bangaren taj ta nufa inda take jiyo hayaniyar,budo kofar tayi daidai nan taj ya wullo pillows din da aka jera ma sitting room din, daman wasa suke yi shida barad yanda kasan sa鈥檃nni, sabeeha kuma na daga gefe a tsaye tana kallonsu tana murmushi, this is the second time dataga taj din ya futo parlorn ga kuma barad dake wasa tare dashi.
yana ganin wadda ta budo kofar yayi saurin wurgar da pillows din ya nufi inda hidaya take ya rungumeta tsam a jikinshi, barad dai tsoro ya hanashi karasowa inda suke don yana daga nesa.
sabeeha ma saida gabanta ya fadi tsabar tsoron abunda zai buyo baya, hidaya dai kasa gane meke faruwa tayi don by this time tasan barci ya kamata yayi.
鈥樷€檉irst love, kinga old friend dina yau ya dawo, i鈥檓 so happy, wasa ma mukeyi鈥欌€
saurin banbareshi tayi daga jikinta tana mai kallon sabeeha rai a bace tace 鈥樷€檞hat鈥檚 going on here,鈥欌€
ganin tana fada yasa taj cewa 鈥樷€檉irst love karkiyi bibi fada please i鈥檓 sorry bazan sake ba鈥欌€
ko kallon inda yake hidaya batayi ba tana mai kallon sabeeha, 鈥樷€檅aki bashi medication dinshi bane?鈥欌€
鈥樷€檔a bashi ma鈥檃m, an hour ago yasha鈥欌€
shuru hidaya tayi tana nazari, meke faruwa ne? to kodai yanxu medication din ya daina mashi aiki ne daman doctor yace za akai lokacin da maganin zai daina masa aiki.
saurin kauda tunanin tayi tana mai kallon barad 鈥樷€檞ayace ka shugo nan鈥欌€ ta karashe cikin fada tana mai fusgo shi, duban sabeeha tayi 鈥樷€檛ake him back to his bedroom now!!鈥欌€
tana kaiwa nan ta fuce da barad, tana futa taj ya fashe da kuka,da kyar sabeeha ta jashi suka koma bedroom tana bashi hakuri, 鈥樷€檅ibi, nayi ma first love laifi, i鈥檓 bad boy ko鈥欌€
marin fuskanshi ya soma yi yana kuka 鈥樷€檌 hate my self鈥欌€
saurin rike hannunshi sabeeha tayi ta zaunar dashi a kan gadonshi kafin ta soma goge mashi hawayen dake fuskanshi 鈥樷€檔o friend you鈥檙e a very good boy, kuma first love tana sonka sosai kaji, ka daina kuka idan baka son tana fushi dakai;鈥欌€
haka ta dunga lallaba shi harya hakura,
washe gari da safe haka jamid ya sake shugowa da sassafe, yana nan zaune sabeeha ta shugo da breakfast dinshi da maganinsa, tana futa jamid ya kwashe magungunan ya boyesu a aljihunsa don kwata kwata jiyan dayaga babu abunda ya faru da taj yasa shi jin bai yarda da medication dinn ba kawai bayan wannan ma har zuwa yanxu baya jin ya yarda da hidaya da wannan doctor din.
wunin ranar kuwa jamid yana tare dashi yana karantarshi tass.
Haka aka shafe sati guda jamid na dauke magungunan taj din yana boyesu ba tare da sabeeha ta sani ba don baya son hidaya tayi blaming dinta, wannan yasa da zarar ta kawo magungunan yake boye su ba tare da sanin kowa ba.
sabeeha dai ba karamin mamaki ta dunga yi ba ganin yanda ta din ya daina barcin kamar yanda ya saba, sai kawai ta fara jin qila ya soma samun sauqi ne shiyasa ya daina barci kwata kwata bata kawo cewa dauke maganin jamid yakeyi ba.
taj dinma shi kanshi dadi yakeji sosai, ya samu sakewa, kullum yana tare da barad suna wasa, da zarar mamanshi na gaf da dawowa daga aiki kuwa zai fita daga part din gudun kartayi mashi fada, don ta hanashi zuwa wajen taj din kwata kwata.
weekends..
yau weekends kowa yana gida gaba daya, harda hidaya dasu afiya, zaune suke akan dining suna yin break fast, hidaya na hakimce akan kujerarta ta daban, gefenta kuma barad ne dasu fadwa gabansu kuwa shaqe yake da abunci kala kala kamar mutane goma ne sazuci.
saukowa suka somayi daga stairs, sabeeha na biye dasu a baya, tunda suka soma saukowa daga stairs din taj ke kalle kalle, hannunshi na cikin na jamid ya rike shi gam, ganin ya tsaya yasa jamid cewa 鈥樷€檓uje鈥欌€
exicitedly ya kalli jamid yace 鈥樷€檜ncle wajen first love zaka kaini?鈥欌€
鈥樷€檡es taj muje ko鈥欌€
karasowa sukayi dining din, babu wanda ya lura dasu saida sukaji muryar taj din, 鈥樷€檉irst love!!!鈥欌€
damm gaban hidaya ya bayar, for a second dataji yanda ya kiranta kamar yanda yakeyi kafin ya samu wannan amnesia din, sakin spoon din dake hannunta tayi ta dago tana kallonshi da jamid a tsaye ga sabeeha a bayan su, cikin sauri taj ya saki hannunshi dake cikin na jamid ya nufi inda take ya tsaya a gabanta harda bubuga kafa 鈥樷€檊ood morning first love,鈥欌€
kasa magana hidaya tayi sai wani irin mugun kallo da take aika ma jamid, maids din da suke shugowa da abunci kuwa da mamaki suke kallon taj din don basu taba ganinshi ba sai yanxu, gashi daman kowa yasan da labarin cewa akwai dan uwansu mahaukaci dake zaune a gidan.
afiya da fadwa kuwa kallon juna suka soma yi don yau kam akwai drama.
kokarin rungumeta ya soma yi ta hankadashi baya, wannan abu yayi ma jamid zafi sosai aranshi, 鈥樷€檞hats this? whats going on here? meyakeyi anan kasa, uban waye ya sauko dashi? da izninin wa? who dare to do so?鈥欌€
jamid dai nannade hannayenshi yayi yana kallonta,
tuni taj ya burkice yana kokarin kamo hannunta kamar mahaukaci, 鈥樷€檉irst love i鈥檓 sorry鈥欌€ haka ya dunga maimaitawa wanda ya sata daka mashi tsawa 鈥樷€檚hut up, dukanka akayi ne?,why are you sorry?waye ya sauko dakai? kukan me kakeyi?鈥欌€
afiya ce tayi saurin cewa 鈥樷€檡oh ukty mahaukaci yasan abunda yake yi ne eh?鈥欌€
saurin mintsininta fadwa tayi taja bakinta tayi shuru,
鈥樷€檔i ne nan na sauko dashi, kuma da iznina, as from today tare damu zai dunga breakfast, babu amfanin boyeshi tunda kin rigada kin bayyanawa duniya halin da yake ciki, so there no need of keep him grounded鈥欌€
kasa magana tayi tana mai kallon jamid ranta a bace, wani irin murmushi ya sauke daga labbanshi don yasan bazata ce komi ba, kuma ko hauka take bazata taba kawo maganar magani ba kuma yasan abunda ke ranta kenan, and tasan dazarar ta kawo maganar zaiyi questioning dinta don haka ta dauki wayarta ta fuce daga dining din.
tana futa su afiya ma suka miqe suka bar dining din, jamid bai damu ba don daman yasan halin su daya, don haka ya kalli taj dake ta faman kuka 鈥樷€檏ana son ayi maka dariya ko?, ka manta na fada maka kai big boy ne?, ka daina kuka okay? big boys don鈥檛 cry鈥欌€
saurin share hawayenshi kuwa yayi ya zauna kusa da barad.
sabeeha dake tsaye kamar munafuka dukta tsure, saida su hidaya suka fice ta sauke wata ijiyar zuciya, kamar daga sama taji muryar jamid, 鈥樷€檢o ki zauna muyi breakfst鈥欌€
鈥樷€檔o sir nayi breakfast鈥欌€
鈥樷€檌 insist please, zauna kiyi breakfast damu鈥欌€
haka nan ta zauna daga chan sako badan taso ba duk a tsorace take gashi ta takura sosai don gaba daya hidaya tsoro take bata.
bangaren hidaya tana hawa sama ta soma dialing number doctor, yana dagawa ta soma magana 鈥樷€檇octor ina son a chanza ma yaron nan medication, wadannan basa aiki, inason ka nemo very strong sedation seems like wannan daka dora shi akai ya daina mashi aiki鈥欌€
daga chan bangaren doctor ya samsa ta 鈥樷€檅ut madam, wanna maganin is the strongest and safest among, idan aka bashi wanda yafi wannan za a iya samun matsala鈥欌€
鈥樷€檌 dont care鈥欌€ ta daka mashi tsawa,
鈥樷€檍ust do your job properly idan baka san matsala鈥欌€
sanin halinta ya sashi cewa 鈥樷€檡es madam鈥欌€ sannan ya kashe wayar.
Tana kashewa ya soma dilaing wata number hankali a tashe, 鈥樷€檚ir you need to talk to boss urgently, abubuwa sun fara sauyawa fa, dole ku fara first move dinku鈥欌€
tsaywa yayi ya gama sauraron wanda yake waya dashi kafin ya kashe bayan ya karbi umarnin da aka bashi.
wunin ranar taj a kasa yayishi shida sabeeha da barad, haka suka dunga zagaye duk girman gidan, maaikata nata kallonsu,masu tsegumi nayin nasu, jamid kuwa yana biye dasu a baya yana kallonsu, ba karamin dadi ganin taj din a haka yayi ma jamid, koda ya tuna expression din hidaya dazu daya sauko dashi sai yayi murmushi, shi kadai yasan abunda ke ranshi.
sai yamma liss suka shigo cikin gida, hidaya dake sama bata san abunda ke faruwa ba, fadwa daman tana bedroom dinta while afiya kuma ta futa.
washe gari ta kama sunday, yauma jamid saida ya sauko dashi kasan, ba laifi hidaya bata nuna komai ba don harda ita aka zauna akayi breakfast din, su afiya kuwa babu abunda suke sai mocking taj da abuncin yara, jamid dai yana kallonsu baice masu qala ba, sabeeha kuwa tuni ta gudu bata ma tsaya ba balle jamid yace mata ta zauna dasu tayi breakfast wanda bata fatan rana makamancin haka ta bayyana.
kiran da afiya tayi ma maid yasa suka maida hankalin su kan abunda take cewa 鈥樷€檏uje ku hado ma baby brother na cereal, irin na barad kunsan shima yaro ne鈥欌€
tana kaiwa nan ta kalli taj dake gefenta 鈥樷€檢akasha ko baby brother?鈥欌€
da murna kuwa ya amsa ta 鈥樷€檡es, i will鈥欌€
鈥樷€檡auwa good boy zanje shopping anjima zan sayo maka kayan wasa鈥欌€ ta karashe tana shafa fuskanshi,shi kuwa ya dunga karkace kai kamar yaro fadwa kuwa mai zatayi banda dariya, tun tana kunshewa harta fito fili, hidaya kam bata ce masu kala ba hankalinta nakan abunci.
misalin karfe biyar suna zaune a sitting room na kasa, sabeeha na zaune a kasa while taj da barad suna kallon cartoon a tv,sai jamid dake gefensu yana danna laptop, saukowa hidaya tayi zuwa nan sitting room din don haka kawai taji akwai abunda jamid ke shiryawa wanda ta kasa gane koma menene.
zama tayi anan kasan da mamaki kuwa ya kalle ta don hidaya dai hidayar daya sani tafi karfi tazo kasa ta zauna haka kawai saida dalili, shugowar afiya da sallamarta yasa suka dago, hannunta rike da ledoji manya, daidai nan fadwa ta shugo cikin parlorn itama ta zauna don jiran ganin abunda afiya zatayi don da gayya ta tafi yin shopping dinnan.
鈥樷€檋eyy!! baby brother鈥欌€
cikin murna ya mike zuwa inda take 鈥樷€檡es鈥欌€
鈥樷€檌 got all of this for you harda kaya na saya maka jeka gwada su鈥欌€
excitedly kuwa ya karbi kayan ya wuce sama ya sako su kafin ya sauko, dagowa sukayi gaba daya suna kallonshi, kayan kwata kwata basuda fasali, mixup din kayan kamar wani mahaukaci, ga hula daya kafa da wani dan gajeran wando, gaban rigar kuma an rubuta 鈥樷€檌鈥檓 a mad dog鈥欌€
gaban hidaya ya tsaya yana nuna mata鈥, 鈥檉irst love, sister ta bani new cloth, i love it yay鈥欌€
kallon kayan hidaya tayi kafin ta danyi murmushi, ganin yanda he is so excited about kayan yasa ta cewa 鈥樷€檡ou look handsome big baby鈥欌€
wani irin dadi ne ya ziyarceshi lokaci guda, first love ta yaba first gift na kaya da aka bashi, har cikin zuciyarshi yaji yana son kayan, afiya dake zaune tana tauna chewwing gum ce tace 鈥樷€檞owww, its says i鈥檓 a mad dog its so beautiful, i love the print out yayi maka kyau sosai鈥欌€
sai a lokacin jamid ya dago ya kalli taj din, ba tare da ya nuna komai ba kawai ya kauda kanshi gefe.
hidaya kuwa miqewa tayi tabar parlorn ta wuce sama, fadwa na biye da ita, ganin haka yasa afiya ma tabi bayansu.
suna hawa saman hidaya ta kalli afiya rai a bace 鈥樷€檞annan childish play dinfa? shi yasa kika kirani akan na sauko kasa? you think all of this is a joke? kina tunanin wannan wasan yara ne?鈥欌€
鈥樷€檜kty i thought..鈥欌€
鈥樷€檚hut the fuck up, don鈥檛 play dumb with me,karki sake yin wannan shirmen, what are you trying to implyi by doing that? ke baki iya siyasa bane? don鈥檛 you dare spoil my plan, idan kika sake any suspicious move kamar wannan zan hukuntaki stick that to you dumb brain鈥欌€
tana kaiwa nan ta fuce daga bedroom din,
dariya fadwa ta soma yi irin ta keta 鈥樷€檚hiyasa nace duk cikin mu kece mai kwakwalwar kifi,鈥欌€
鈥樷€檏arki fada min maganr banza mana鈥欌€ afiya ta karashe rai a bace
鈥樷€檃n fada din, bakida da wayo, bakida kissa, ke kwata kwata kanki kamar an zuba dumb waste鈥欌€
ran afiya ya baci sosai, bata ma tsaya ta saureta ba ta fuce daga dakin, tana futa ta zaro wayarta ta soma dialing wani international number datayi saving da snitch, ana dagawa ta soma magana, 鈥樷€檞hen are you coming back, zan baka hadin kai鈥欌€
daga chan bangaren ne akayi magana kafin ta sake cewa 鈥樷€檌 don鈥檛 care anymore lets do it鈥欌€
鈥.
Matar Taj (destined with you馃┑馃)
Written by
Queenmarh鉁嶏笍
Free page