← Book details Matar Taj Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 16 OF 20

Chapter 29-30

Matar Taj Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Saudi Arabia鈥..
Monday morning!!!

Washe gari ta kama monday, wannan rana ta kasance rana wadda mutane da dama suke jiran zuwanta, hidaya tun wajen karfe bakwai ta bar gida don ko breakfast batayi ba.

Jamid ne ya kai barad school kafin ya dawo, lokacin daya dawo wajen karfe takwas na safe, abubuwan da suke faruwa tsakanin jiya da yau sun tsaya mashi arai ga fargaba da yake ji, anan compound din soma jin hayaniyar ma aikata sun hade waje daga, da mamaki yake kallonsu don sunbar ayyukan da sukeyi.

Kauda kanshi yayi daga kansu kawai ya wuce cikin gidan, bai tsaya ko ina ba sai hanyar dazai sadashi da stairs zuwa sama daidai nan fadwa ta fito daga bangaren ta, batama lura da jamid ba ta nufi wajen tv ta kunna news wayanta na hannunta, daman kiranta mijinta yayi ya shiada mata abunda ke faruwa.
Rasa ma wace tasha zata shiga tayi .

Headline din da jamid yaji ne yasa ya tsaya chak bai sake daga kafarshi da niyar tafiya ya yayi saurin maida dubanshi ga tv din, ga headline nan a kasa anyi rubutu da manyan harufa, 鈥 reported news; heir of taheel groups has been grounded and hidden to the world because of amnesia鈥

Saurin chanzawa fadwa ta sakeyi ta shiga wani news channel din, nan ma cece kuce akeyi akan wannan breaking news din, akan company taheel, da gudu jamid ya sauko kasan baima san sanda ya warce remote din hannunta ba ya soma kara volume don jin abunda ake cewa,

Nan take kuma aka sauya headline din zuwa sabo, inda aka hasko hidaya a zaune zatayi press conference, dabas jamid ya zauna akan kukera yana kallon tv babu ko kiftawa,
Intoduction ta farayi kafin reporter din suka fara mata tambayoyi, 鈥 madam shin da gaske ne heir din kamfanin taheel group kuma qani a wajenki yana fama da ciwon hauka? Madam meysa kuka boye wannan? Munason musan dalilin da yasa duniya bata san da haka ba?鈥

Saida ta gama jin tambayoyin su wasu ma sukarta sukeyi da tambayar, suna gamawa ta soma magana.
鈥淣a farko wannan official announcement zanyi Tabbas heir din kamfanin taheel group yana fama da critical traumatic amnesia wanda yasa bayyanashi ya zame mana babban threat a gareshi da mental illness dinshi鈥

鈥淒oes that mean grounding dinshi kukayi for your benefit ko saboda kada tattalin arzikin kamfanin ku sauka?鈥

鈥淣oo, i can鈥檛 publicly explain why but saboda health dinshi ne鈥

Wani reporter ne daya rufe fuskanshi da mask yace 鈥渄oes that mean situation dinshi is critical kenan meaning hauka yakeyi kenan?鈥

Shuru tayi suka zuba mata idanu sai faman haskata ake da cameras, jamid dai kasa dauke idanunshi yayi akanta yana jiran jin abunda zata ce, to his surprise sai yaji tace 鈥 yes, situation dinshi is critical, i dont want to use the word hauka but i can say something similar cause he鈥檚 like good for nothing鈥

Wannan statement datayi ba karamin hargitsa komai tayi ba mutane sunyi mamaki sosai don kamar tayi destroying komai,

Wani ne cikin reporters yace 鈥測anxu a wani mataki taheel group yake ciki? Zaku sayar da kamfanin ne? Ko zaku bari wannan ya zama downfall din legacy din? As we all know babu yanda za ayi companying yayi running without the heir鈥

Murmushi hidaya tayi kafin ta kalli wanda yayi magana tace 鈥渂azamu bari gumin iyayenmu da a sacrifice din da sukayi mana ya tafi a banza ba,鈥

鈥淏abu yanda za ayi mahaukaci yayi rulling company madam鈥︹€
Hannu ta daga masu, kafin ta sauke ta dago wata yar paper, tana daga zaune ta mike tsaye, 鈥渋 Hidaya taheel, the present acting ceo of the taheel group will take over responsibility of the company as the legal ceo鈥

Nan take aka soma hotuna masu zooming suka soma zooming documents din, kowa da abunda yake son fada.
Wannan reporter daya tambayeta kan cewa taj mahaukaci ne ya sake jefo mata tambaya,
鈥淗ow is that possible? A yanda muka san law din business industry dinku babu yanda za ayi mace tayi ruling musamman idan akwai heir?鈥

Kai tsaye ta amsa shi, 鈥測ou mean heir din da is not stable? Well there is, papers don鈥檛 lie, i am legally the chief executive director of the taheels, my brothers sickness bazaisa mubar abunda iyayen mu sukayi building ya lalace ba,we鈥檙e sorry for hiding this from the world, we did it for the sake of our only brother for his protection, thank you鈥
Tana kaiwa nan ta fuce daga conference room din, babban lawyer kamfanin taheel na biye da ita a baya, reporters kamar mayu haka suka soma kiranta madam madam madam, harta fuce.

Bayan ta shiga motarta tare da lawyern ta sauke wani sigh of relieve,鈥 weldon madam your decision of hitting 2 birds with a stone is absolutely incredible鈥
鈥淭hanks barr鈥 ta amsa shi.
Wasu papers ya miqa mata tayi sighning duka kafin yace 鈥渕adam you鈥檙e the current president of taheel groups, congratulations鈥
鈥淭hank you, ka ajiye copy din zan karba original document din鈥
鈥淥kay ma鈥
Gaba daya paper documents din ya tattara ya bata kafin su wuce office.

Jamid daya gama kallon tashin hankali, miqewa yayi cikin sauri ya wuce gidan khaal, koda yaje gidan shi shima already yaga abunda hidaya tayi.
鈥淜haal na fada maka, na fada maka wallahi wallahi hidaya bazata taba chanzawa,wannan rashin lpy taj is an opportunity to her, and tayi using dinshi to her benefit,鈥
Shuru khaal yayi yana wani nazari kafin ya kalli jamid yace 鈥渏amid, ina ganin we wrongly accused her, intentions dinta are pure kuma protecting taheel groups tayi鈥
Da mamaki jamid ke kallo khaal, babu abunda yake nema sai karin bayani,

News paper dake gefenshi ya dauka ya bama jamid din, take ya soma karantawa, jarida ce da aka buga ta tun daren jiya za a fidda ta ayau, abunda aka rubuta dai babu dadin ji duk kuma akan taj, wasu irin concrete false evidence aka tattara akan cewa yana drugs wanda shine sanadiyar samun amnesia da yake dashi yanxu wadda ta zama critical sosai, wanda kowa yasan me hakan ke nufi.
Da mamaki jamid ya dago, khal ne yayi saurin cewa 鈥渨annan jaridar itace first headline data fito kafin hidaya Tayi conference, badan ta hada conference dinnan ba da tuni companyn taheel a rufe shi gaba daya, wannan yasa aka dakatar da futarda wannan news din,鈥

Girgiza kai jamid yayi yace 鈥渉ow? Waye zai yi wannan? Ni ina zargin duk aikinta ne鈥

鈥淢utun daya nake zargi Abdullah ibn basit鈥
Gingina kai jamid yayi kawai, sai ya kuma fara jin rashin dadi game da yanda ya dunga zarginta.

鈥淣i wannan abun ma yamin dadi, saboda koba komai boyeshi da akeyi zaizo karshe.
Khal ya fada yana mai kallon jamid

Ya dade sosai wajen khaal suna tattaunawa kafin ya koma gida.

Taheels residents鈥..

Duk abunda ya faru yau kwata kwata afiya bata sani ba, hasali ma fada suke ita da fadwa don ta daina mata magana, hidaya kuwa haushinta takeji sosai ba kadan ba.

Karfe shida hidaya karaso gida, ba karamin yaqi tayi ba a office donma tana da gagarumar shaida wadda babu wanda ya isa yayi jayyaya da takardar, a take kuwa suka soma ganin asalin rashin mutuncinta don yanxu kamfanin ya dawo hannunta gaba daya, duk wanda tayi niyar kora har cikin shareholders zata iya yi, gaba daya kowa ya shiga taitayinsa.

Lokacin data shigo babu kowa ya kasa, daidai zata wuce sama afiya ta fito daga dining room, wani irin kallo afiya tayi mata mai wuyar fasaara kafin ta doka tsaki, fadwa dake shirin fitowa daga dining room din don dinner sukayi, ganin abunda afiya tayi yasa ta zaro idanu, 鈥渒e baki da hankali鈥 fadwa ta fada

鈥淓h bani dashi鈥 afiya ta amsa ta kai tsaye, 鈥 ni banida munafurci kamar ke,鈥 ta karshe tana mai dauke kallonta ga fadwa ta maida kan hidaya 鈥渦kty wallahi i hate you, i hate you so much鈥 kuka ne ya sake kubce mata, 鈥測anxu har kin manta da halin da ummuh ta shiga? Kin manta pain din datayi suffering dashi over the years? Kin manta abunda yayi sanadiyar mutuwarta? Why ukty, why? Maysa bakya kishin ummuh? Tana kabari amma na tabbatar tana allah ya wadai da protecting wanda yayi sanadiyar mutuwarta da kikeyi,鈥

Idanun hidaya sunyi jaa sosai, fuskanta ma haka ta koma jaa lokaci guda tsabar bacin rai,
Jan afiya fadwa ta soma yi tana kokarin hanata magana ta daka mata tsawa 鈥渄allah kyaleni, ni ban iya munafurci ba saina fada mata gaskia, wallahi wallahi wannan hatred din bazai taba barin zuciyata ba鈥

Kauda kai hidaya tayi kafin ta runtse idanunta ta bude su tarr, hannun afiya ta damko ta soma janta zuwa part dinta, fadwa na biye dasu hankali a tashe, suna shiga hidaya ta saki hannunta ta wanke fuskanta da mari, saida ta mareta wajen sau uku kafin ta kalleta da jajayen idanunta ta nunata da yatsa, 鈥渉ow dare you? How dare you say that eh answer me, ke a tunaninki da wannan karamar kwakwalwar taki ina yin wannan abubuwan ne saboda me? Saboda ina son TAJ? The child that destroyed our family? The child that destroy our happy home with our parents? The child that brings so much sadness to ourselves? Ehhh!! Answer me鈥 ta karashe tana girgizata da hannunta,

鈥淟et me remind you, ranar da taj ya bayyana a gidan nan akwai wanda ya kaini shiga tashin hankali? Daga ke har fadwa bakuda hankali bakusan meke faruwa ba a lokacin, I鈥檓 the only person who knows pain din da ummuh ta shiga, baku san komai ba don bakuga komai ba, her lonely nights, her painful days, the pain in her eyes, the screams of her pains zaki iya tunawa? Eh answer me nace zaki iya tunawa?,鈥
Ta daka mata tsawa mai rikitarwa wanda yasa ta furgita, hawayen fuskanta na kwaranyowa babu qaqaautawa,

鈥渢unawa da wannan kadai yakan sakani samun sleepless night, kina tunanin ina rufe ido ba tare da wannan tsohon baqin cikin daya dade kwance a zuciyata ba? How dare you say that na zabi protecting wanda yayi sanadiyar baqincikin daya kwanta a zuciyarta har yayi sanadiyar mutuwar ta? How dare you鈥

Kallonta suka somayi gaba dayansu kuka ya gama wanke masu fuska, hidaya dai idanu sunyi jaa, babu hawayen ko kadan,
鈥淚鈥檓 sorry ukty I鈥檓 sorry wallahi na dauka鈥.鈥

鈥淪hii, shut up, ay ban gama ba鈥 ta karashe tana kallon cikin idnaun afiya da jikinta ke kyarma.

鈥淜ina tunanin daukanshi da nayi na reneshi? Na rufe kaff rayuwarshi daga ni sai ni gaba da baya, Na hanashi kusantar kowa, na bashi soyayyar da babu uwar datayi ma danta irinshi don ko barad dana haifa banyi mashi irin soyayyar nan ba, sannan na tura shi karatu wata kasa chan sannan nayi pampering dinshi na bashi duk abunda yake so anan duniya duk kina tunanin nayi hakan ne saboda ina sonshi? No!!!!!!!!!!!!! I only did that don na juyashi son raina, to have him on my palm,鈥

Nunfasa tayi kafin ta cigaba, har hannunta na karkarwa 鈥渘a nuna mashi so ne fiye daku da kuke jini na saboda ta wannan hanyar ne kawai zanyi yanda nake so dashi and thats the only way i can make him miserable, inajin takaici sa baqin ciki idan na tuna wani part na jini na na running a jikinshi,鈥
鈥淎nd lastly ina son ku sani gaba dayanku, a duk duniyar nan babu wadda naso kamar ummuh, ko abuh banyi mashi irin son danayi mata ba,

Wanda yayi sanadiyar mutuwar ta shine babban maqiyi na, kuma bazan taba bari yayi enjoying wannan rayuwar ba yanda ummuh tayi suffering over that year, i will make him miserable thousand times over and over, ko ganin sa bana sonyi, kuma na tabbatar wannan hatred din saidai idan mutuwa nayi, so you better open your eyes clearly kisan yanda akw tafiyar da rayuwa yanxu keep that in mind鈥
Tana kaiwa nan ta fuce daga dakin rai a bace, gaba daya memories din komai ya dawo mata, all the painful moments da hatred.


Jama鈥檃 Allah ya kaimu monday zamu shiga cikin labari, by next week free page zai kare馃拑馃徎馃槶
Yanxu ainahin farkon shirin zai fara馃槅馃挃
Sabeeha dai ta zama matar taj, hidaya ta samu abunda take so, company ya dawo hannunta gaba daya鈥.
Shin me zai faru nan gaba? Hidaya ta daura damarar shiryama TAJ miserable life, wato a yanxu ma somun tabi ne kenan?鈥
Ku biyo ni don sanin abunda zai faru a cikin labarin Matar TAJ鈥.


Matar Taj (destined with you馃┑馃)
Written by
Queenmarh鉁嶏笍

Free page
Chapter 16 · 0% Book details