← Book details Matar Taj Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 14 OF 20

Chapter 25-26

Matar Taj Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read

Washe gari da safe likitan dake kula da Taj ya sake dawowa don duba lafiyarshi, lokacin da suka shigo sabeeha na daga zaune tana goge mashi jikinsa da ruwa mai dumi, gaba daya ya zama pale har zuwa lokacin barci yakeyi ga drip din hannunshi daya kare da ba a cire ba.
Jamid ya shugo dakin yafi a irga, duk after an hour sai ya shigo ya duba sa.
Ba karamin dadin ganin yanda sabeeha ke kula dashi yaji ba, a yanda yaga alamu ma kamar batayi barci ba kwata kwata, daga yanayin idanunta he can tell how worried she is, sai yanxu yake ganin asalin yanda ake damuwa da mutun tsakani da allah dukda basu da wata alaqa su kuwa yan uwanshi kuma jininshi babu wanda ya damu kamar haka.

Hidaya ce ta fara shugowa sai doctor dake biye da ita a baya yana mata bayani.
Jamid na daga tsaye a gefe while sabeeha ta shiga bathroom don zubarda sauran ruwan.

Gaisawa jamid yayi da doctor, hidaya kuwa ko kallon inda yake batayi ba daman ba a dakinsu ya kwana ba, dayan dakin ya tafi.

Yan dube dube doctor yayi kafin ya cire mashi drip din hannunshi, wasu magunguna ya futo dasu da wasu allurai ya soma yi mashi, yana gama wa ya soma masu bayani akan magungunan da za a dunga bashi kullum saboda kar zazzabin ya dawo.

鈥淢eysa bai tashi ba har yanxu?鈥 Jamid ya jefo masa tanbaya
鈥淪aboda alluran da akayi mashi na zazzabin yana da karfi sosai, kuma tasu allurar ba normal injection bane kamar na normal mutane
鈥淚nason bayanai akan magungunan shi da progress dinshi, hope hakan babu matsala?鈥
Murmushi kawai doctor yayi kafin ya dubi hidaya data kauda kanta gefe, 鈥渘o problem sir鈥

Girgiza kai jamid yayi ya nade hannayenshi a kirji, hidaya dai ranta ya gama baci, ashe dai da gaske yake, hada ido sukayi da doctor kafin ya girgiza mata kai, tsaki kawai ta doka wanda yasa suka kalleta gaba daya.

鈥淏abu wani matsala yanxu, kawai yana buqatar proper care ne, nayi mamakin zazzabin shi daya sauka da wuri haka na dauka ma zan dawo na tadda he鈥檚 still having it, looks like kunyi natural remedy don shi kadai ke sa zazzabi ya warke lokaci guda ba kamar medication ba, medication process yana daukan lokaci鈥

Girgiza kai jamid yayi alamun gamsuwa daidai nan sabeeha ta sake futowa da wani warm ruwan data sauyi harda wash cloth a hannunta.

Kallonta sukayi gaba dayansu, ita bata ma lura dasu ba don jamid ta bari anan tsaye, kallonta doctor yayi kafin yace 鈥渕adam, i have a suggestion, i think keeping her around him so that she can keep an eye on him is safe, don naga last time danazo na ganta anan鈥

鈥淥kay doctor鈥 hidaya ta amsashi, godiya sukayi mashi kafin ya fuce.

Yana futa majid ya kalli sabeeha yace 鈥減lease keep an eye on him鈥
鈥淥kay sir鈥 ta amsa shi
shima fucewa yayi don ranshi a bace yake da hidaya ko kallonta baya son yi, sai a lokacin hidaya ta kalli sabeeha dake tsaye da bowl a hannu.

Hanyar futa daga bedroom din ta nufa said atazo daidai bakin kofar tace 鈥渇uto鈥

Bin bayanta sabeeha tayi lokacin harta zauna akan kujera ta daura kafa daya kan daya, sabeeha na karasowa ta dan tsaya nesa da ita kafin ta duqa, kallon ta da kyau hidaya tayi tana wani tunani mai zurfi, at this point babu abunda ke ranta sai abunda tasa kanta, ko hango risk din batayi, bayan wannan ma bata da wani option daya wuce wannan din.

nuni tayi da fuskar sabeeha tace 鈥淩emove that thing鈥
Sai a daidai lokacin sabeeha ta dago da idanunta don ganin abunda take so ta cire, nan take ta soma rarraba idanu, tsoro da fargaba babu wanda bai dirar mata ba, 鈥渋 said remove that thing鈥

A tsorace sabeeha ta soma daga hannunta zuwa ga fuskanta, wani irij fargaba takeji da abunda zai biyo ba, idanunta harya soma kawo ruwa, hannunta kuwa har karkarwa yake.

Hidaya dai kafa mata idanu tayi tana kallonta harta soma zame mask din dake fuskanta,Kasa dauke idanunta tayi daga kanta na yan seconds, gaba daya na kasa gane reaction din hidaya don kafa mata idanu tayi kawai kamar mai nazarin wani abu,kafin tayi mata wani disgusting look 鈥渒amar yanda doctor yayi suggesting zaki iya zama tare dashi, karki sake ki barshi shi kadai, keep an eye on him鈥

鈥淥kay madam鈥 sabeeha ta amsata.
Hidaya na fucewa sabeeha ta miqe jiki a mace ta koma bedroom din bayan ta maida mask din fuskanta, lokacin data shiga ya soma bude idanunshi da sukayi mashi nauyi, sabeeha bata lura dashi ba saida taji ya kira ta, cikin hanzari kuwa ta karasa inda yake, 鈥渇riend friend ka tashi? Ya jikinka? Are you okay now? Meke damunka yanxu? I was so worried about you鈥

Murmushin nan dai da baya dainawa yayi mata, kokarin tashi ya sake yi ta taimaka mashi ya zauna da kyau, bakinshi ya bushe yayi jaa sosai har wata yar rama yayi, 鈥渇riend鈥 ya furta ahakali
鈥淵es me kake so friend?鈥 Ta amsa shi
鈥淚na first love dina, inason naganta please鈥 shuru sabeeha tayi tana jin babu dadi, wata dabara ce tazo mata tace 鈥渓aa, yanxu ta fita anan a ta kwana tare dakai鈥

Washe baki yayi yace 鈥渄a gaske?鈥
鈥淵es, lokacin kana barci, tace you should get well soon kuma ka dunga shan magani zata zo ta ganka anjima鈥
鈥淚 missed her鈥 ya fada yana sauke kanshi kasa gwanin ban tausayi,
鈥淎nd she missed you too鈥 ta amsa shi

Da taimakon sabeeha yayi wanka ya shirya don ya danji karfin jikinsa sosai saboda allurar da akayi mashi, sabeeha sai nan nan take dashi, tana son ta dafa mashi abu saidai tana tsoron abunda zai biyo baya gashi fridge dinshi babu komai sai abunda aka rubuta za a dunga bashi, wannan corn soup din kuwa tayi alqawarin bazata sake bashi ba.

Saida ta tabbatar yaci abunci kafin ta bashi magungunan da doctor ya bayar na zazzabi yasha duka da magungunan shi.


Hidaya na komawa daki ta shiga study room dinta, tana shiga ta rufo kofar study room din,
Daki ne cike da littafai sai table din da take amfani dashi wajen karatu ko research, wajen wani katon frame ta tsaya, hannunta ta sanya ta tura frame din nan take wani dan secret cupboard ya bayyana, hannunta ta sanya ta bude cupboard din nan take wani safe ya bayyana, pins din safe din ta saka ta bude, kudade ne different currency daban daban a ciki sai wasu documented papers, daya daga cikin document din ta dauka ta soma budewa, ta dade sosai tana kallon rubutun dake kan paper kafin ta dauke idanunta 鈥渨annan ne kawai zaisa komai ya dawo hannuna, thats the only way i can keep this legacy, I鈥檝e come this far, i can鈥檛 give up鈥
Haka ta fada a fili kafin ta maida paper cikin safe din ta rufe.


Karfe daya daidai na dare ya miqe zumbur kamar wanda aka tsugunla, ko kallon inda sabeeha ke zaune baiyi ba ya sauko da kafafunshi, hannunta dake ajiye gefen gadon ta dan rankwafa bata ma san barci ya tafi da ita ba ya taka, nan take taji wani irin zafi ya ratsa kwakwalwarta, a razqne ta bude idanunta tayi yar kara don daya taka ta kamar ya balla mata yatsunta.
Idanunshi dake rufe ya budesu ya soka dube dube kamar mahaukaci, ganin babu abunda zai kama yasa ya nufi bango ya soma bugun kanshi yana wata kara, a razane sabeeha ta miqe da gudu ta karasa inda yake,
鈥淚nnalillahi wa inna ialaihi rajiun鈥 ta doka salati,
鈥淔riend friend鈥 ta soma kiranshi, ina baya ji kwata kwata kanshi harya soma fashewa, wato wata iriyar jijiga yake yi kamar mai tabin hankali, tunda ya dafe bango da hannayenshi biyu yake bugun kanshi ga jini ya soma fitowa

Wani irin mahaukacin tsoro ne ya durar mata ganin yanda ya sauya kamar bashi ba, 鈥渘a shiga uku, dan Allah ka bari, zaka jika kanka ciwo wallahi, dan allah ka bari friend i beg you鈥
Hannunshi na dama daya kama bango dashi ta rike da hannayenta, hauka fa yake muraran don kwata kwata baisan inda kanshi yake ba.

Kuka sosai ta fashe dashi tana buga kafarta a kasa 鈥渄an allah ka bari, friend ka bari,zakayi ma kanka illa鈥
Ay bata karasa ba ya gabje hannunta ta fadi wanwas a kasa har tana bugun damtsen hannunta, baima san yayi hakan ba ya cigaba da bugun kanshi, at that point ya gama jigata, ihunshi ya ninka na wanda ya soma yi, fuskanshi yayi jina jina,
Saurin miqewa sabeeha ta sakeyi ta koma wajenshi ta dafa shi, 鈥渒a bari dan Allah鈥
Haka ta dunga mashi magiya har muryarta ta soma dishashe wa, ganin fa yaqi dainawa yasa ta juya zata fita daga dakin, ko taku biyu batayi ba ya damqo ta, tare da shaqe mata wuyanta, kamar wani mai aljanu haka ya dunga jujuya idanu.

Wani irin kakarin amai ta so mayi, idanunta take sukayi jaa sosai suka fito, hannayenshi biyu daya shaqe ta ta riko wajen damtsen sa, a wannan lokaci har kamshin mutuwa sai dataji, saboda mummunan riqo da yayi mata bana wasa ba, gashi namiji ne ingarma,struggling ta dunga yi da hannunshi, ihun ma da take son yi ya gagara, take jikinta ya saki hannunta dake riqe ta damtsen sa ta saki, idanunta ya soma rufewa jiki a ta sulale, binta yayi har kasan, kamar ance ya bude ido kuwa kawai sai ya saketa ya soma komawa da baya 鈥渘o no no no鈥 ya dunga furtawa a gigice, bangon ya sake komawa ya dunga bugun kanshi yana fadin no no no

Sabeeha data sulale da kyar ta tattaro nunfashinta dake barazanar barin gangar jikinta, batayi giving akanshi ba dukda ta tsorata da makurar dayayi mata gaka ta sake komawa inda yake tana kuka, ganin babu sarki sai allah kawai ta rungumeshi ta baya tare da saqalo hannayeta wajen cikinsa, sai ya zamana gaba dayanta tsayinta bai wuce wajen ba.Muryarta ce ta soma dawo dashi inda ta soma sauke ajiyar zuciya ga hawayenta dake zuba akan rigarshi, she鈥檚 so weak ta jigata sosai haka nan ta soma mashi magana, 鈥渄an Allah ka bari, zaka jika kanka ciwo, first love zatayi fushi dakai please ka bari friend dan Allah,鈥
鈥淟eave me alone!!!鈥 Ya daka mata tsawa a shagwabe
鈥淣o bazan barka ba, dan Allah ka bari ka daina jima kanka ciwo i beg you鈥

Shurun dataji yayi da bugun kan nashi sai kuma kasan daya zube yasa ta sakeshi, abu kamar tsafi lokaci guda kawai kanshi ya warware ya dawo big babyn shi, kanshi ya shafa yana mai duban hannun nashi, 鈥渇riend jini, ciwo ne ciwo ne bana so鈥 ya soma blabbering hankalinshi a tashe,

鈥淔riend tsaya kaji, zan cire maka shi ka daina kukan nan please鈥
Kankamota yayi sosai duk ya gama burkicewa, wani sabon tashin hankali, wannan jinin da ya gani ya sake burkita shi don baya son ganin jini ko kadan, gashi jinin har sauka yake akan fuskanshi, 鈥渂loo鈥.鈥 Luuu ya sume, binshi sabeeha tayi tana kiran sunan Allah, waze kawo masu dauki yanxu? Innalillahi.

Kofar da aka bude ne cikin hanzari yasa ta kallon wanda zai shugo, jamid ne ya shigo, hidaya na biye dashi a baya.
Cikin tashin hankali hidaya ta karaso inda suke tana kallon yanda jini ke bin fuskanshi, nan take ta burkice itama 鈥渕ey ya sameshi? Meya faru? Me kikayi mashi鈥
Jamid daya karaso ne ya ture hidayar gefe ya duqa gaban taj, hankali a tashe ya soma tatttaba fuskanshi 鈥渢aj taj, me ya sameshi, wannan jinin fah?鈥
Sabeeha ce da hidaya ta bangajeta gefe itama ta soma magana tana hawaye, 鈥渨allahi bansan mey ya sameshi ba, yana barci kawai ya tashi ya fara bugun kanshi, na rokeshi ya bari yaqi鈥

鈥淢eysa baki zo kin kirani ba?, bana ce maki ki kira landline dina ba?鈥
Kallon hidaya sabeeha tayi kafin ta sunkuyar da kanta,
鈥淚nnalillahi what鈥檚 happening with my brother, big baby? Hey! Hey wake, wai meke faruwa ne, ki fada min me kikayi mashi? Whys he bleeding? Kasheshi zakiyi? Me kikayi mashi haka?

鈥淲allahi maam banyi mashi komai鈥 sabeeha ta fada tana hawaye ga sheshe qar kuka

鈥淵ou useless idiot Dibo ruwa鈥
Ta karashe tana yoma sabeeha wani irin kallon,hanzari kuwa ta miqe ta wuce bathroom ta debo ruwa aka soma yayyafa mashi, saida jamid ya shafa mashi wajen sau uku kafin ya sauke doguwar ajiyar zuciya ya soma bude idanunshi da suka kumbura, da hidaya ya fara cin karo, duk yanda jikinshi yayi tsami hakan bai sashi tashi zaune ba ya rarrafa wajenta ko kallon inda jamid dake gabanshi baiyi ba ya yunqura zuwa inda take ya rungumeta kamar zai shige jikinta, kuka sosai ya dunga yi mata yana kiran sunanta, jamid dai miqewa kawai yayi ya kasa kallon sa don zai iya zubda mashi hawaye, taj abun tausayawa ne, wai ace gashi nan dai mutun kamar kowa saidai hankalin ya banbanta, shin yaushe ne zai samu sauqi a cikin rayuwarshi wannan yaron?


Abunda ya bama jamid mamaki shi yasa shi juyowa yana kallon hidaya data soma kuka itama, 鈥淚鈥檓 sorry big baby, I鈥檓 so sorry ka yafe min please bazan kara barinka ba i promise, I鈥檓 so sorry, majid mu kaishi asibiti, wallahi i dont care about our family reputation anymore,i don鈥檛 care about the family or what so ever, bazan kara grouding dinshi ba, his mental state is what i will focus on, I鈥檓 so sorry taj, abun duniya da company legacy dinmu yana neman rudana har yakai ka ga hallaka,鈥

Kuka fa take yi sosai, daga ita har taj din, jamid dai kasa dauke idanunshi yayi don abun kamar almara, kamar ba hidaya ba? Anya kuwa?鈥

Saida ta sake kiran sunanshi ya dawo daga dogon tunanin daya fada ya kalleta 鈥渏amid call an ambulance right now please, mu kaishi asibitin, ka kira khaal ma, inason mu kaishi duk inda ya kamata, i can鈥檛 stand to see my only brother loosing it, i can鈥檛 lose him, wallahi taj is my life, he鈥檚 my everything, shiyasa I鈥檓 over protective over him kuke ganin kamar bana mashi adalci鈥

Jamid dai kanshi ya kasa daukan abunda yake ji kuma yake gani, sai abun ya zama kamar drama take shimfidawa don he can鈥檛 believe it, hidaya? Hidayar dai daya sani? Mai shegen kafiya? Da shegen girman kai? Da dagawa?
Saurin kauda tunanin dake barazar rudashi yayi ya soma dialing number doctor, don ya karba numbershi dazu dayazo tafiya don sanin abubuwan daya shafi taj da progress dunshi.
Ringing daya kuwa ya dauka don he鈥檚 available 24/7, 鈥渄octor, we have a emergency muna son kazo yanxu鈥
Daga chan ne akayai magana kafin jamid ya kashe wayan, bayan kamar munti goma sai gasu sun iso, ko da yaushe they are allowed to enter don haka koda sukazo tahlia street din basu sha wahala da security din dake patrol din dare ba anan anguwar saboda anguwa ce ta masu kudi sosai kuma suna samun threat kodayaushe musanman family taheel.

Cikin gaggawa doctor ya soma dubashi, allurai akayi mashi sannan sukayi mashi dressing ciwon nashi.
Saida ya gama aikinsa kafin ya masu sallama akan washe gari zai dawo zai masu bayanin komai after an yi mashi running test din kwakwalwarshi.

Sallama yayi masu ya tafi, gaba daya kasa motsawa sukayi anan suka kwana harda hidaya, sai wani nan nan take da taj din, jamid dai kallonta kawai, yanxu tunaninshi baya kanta sai taj ya farfado tukunna.

Washe gari doctor ya sake dawowa, har zuwa lokacin bai farfado ba, jamid harya fita ya dawo, nan ya tadda hidaya, shifa lamarin tsoro yake bashi saidai ta bashi tausayi ganin yanda kamar ta damu sosai saidai sanin halinta yasa ya kauda tunaninta aranshi kawai.

Koda suka gaba gwaje gwajen su doctor ya soma masu bayani.
maida dubansa yayi ga hidaya hannunshi na rike da file din taj din. 鈥渕adam this is a not a good sign鈥

鈥 dalilin dayasa nace wannan is not a good sign shine, daman na fada maki, ba tun yanxu ba, kanshi ya soma tabuwa, ba komai ya kawo mashi haka ba sai maybe akwai abunda ke triggering dinshi, is there any sabon activity da yake yi?鈥
鈥淏abu鈥 ta amsa shi, 鈥渟hiyasa na hana kowa muamala dashi saboda abunda ka fada min鈥 ta sake bashi amsa yanda kasan sun tsara yanda suke maganar, yana fada tana bashi amsa, 鈥渉old on a second!鈥 Jamid ya dakatar dasu,
鈥淜uyi min elaborating yanda zan gane da kyau? Menene dalilin dayasa kika hana kowa mua鈥檃malar dashi鈥

Ajiyar zuciya doctor ya sauke kafin ya soma jero masa bayani, 鈥渟ir, maganar gaskia stage din da yake yakai traumatic, wannan yasa mukayi blocking duk wani abu da zaisa ya tuna rayuwarshi a baya saboda wannan zai iya leading to trauma kuma wannan shine babban risk din condition dinshi yanxu ma haka we should be thankful akwai wani a kusa da shi don da babu kowa da zai tsayar dashi zai iya kashe kanshi don abun na triggering dinshi鈥

Hankalin majeed ba karamin tashi yayi ba, hidaya dai na daga zaune ta rike hannunshi taj din tana sauraronsu harda dan hawayenta.
鈥淪o what鈥檚 happening to him doctor?鈥

鈥淎 gaskia for now dole haka zamu hakura har ya wuce stage din,ma鈥檃na dole abar wani a kusa dashi kuma abun da ya faru jiya kan iya faruwa
Koda yaushe anytime, sannan i must say, who ever is staying with him should be someone who knows him so well and knows how to calm him down鈥
Jamid ne ya kalli hidaya yace 鈥渁s far as i know yafi yarda da hidaya akan kowa鈥

鈥淣o sir鈥 doctor ya katse shi, hidaya dai cije leve kawai tayi jin abunda jamid ya fada
鈥淪ir, i will advice kar madam ta Zauna dashi, zamanta dashi is the biggest risk, saboda ita kadai ce bai mance ba, saboda tana da matsayi babba a zuciyarshi da gangar jikinshi, ganinta koda yaushe kan iya jawo wata matsalar daban鈥

Charab hidaya ta chapke, 鈥渨annan dalilin yasa na hana kowa kusantar shi ciki kuwa harda kai da khaal harma dani kaina, I鈥檓 doing all of this for him,鈥
Jamid dai bai kalleta ba saidai yana sauraronsu daga ita gar doctor din.
鈥淪o what do you suggest?鈥
鈥淚na ganin wannan yarinyar dake zaune dashi, why not ita ta zauna dashi koda yaushe, she鈥檚 the only person da bai taba sani ba a rayuwarshi achan baya, and ina ganin keeping her around will help him in someway鈥

Tunani jamid ya soma yi, 鈥渂ut kace leaving her around him will be risk, and you advise a barta tare dashi how those that make sense?鈥

鈥淢ajid please, kamar yanda doctor yace lets do whats best for him, 鈥 鈥 ta katseshi.
Maido da dubanta ga doctor tayi tace 鈥渄octor please what else? Please let us know abunda ya kamata ayi?鈥

鈥淔or now, zamu cigaba da monitoring dinshi saidai kawai wannan yarinyar ta kasance tana tare dashi kawai鈥

Godiya hidaya tayi mashi shima jamid ya mashi kafin ya fuce daga dakin, yana futa jamid ya kalli hidaya 鈥渒i je ki huta, i will take it from here鈥

Kamar jira kuwa take tace 鈥渙kay kafin ta miqe鈥
Kissing kumatun big baby tayi kafij ta fuce daga dakin, jamid dai har zuwa lokacin mamaki yake.

Hidaya na fita ta wuce bedroom dinta,wayarta ta zaro ta soma dialing wata number, ana dagawa ta soma magana 鈥済ood job,鈥
Tana fadin haka ta kashe wayan ta danyi yan danne dannen ta kafin ta ajiye wayar ta wuce bathroom.
Doctor na fita ya shiga motarshi daman baizo da health team dinshi ba, yau shi kadai yazo, yana shiga motarshi ya soma waya,
鈥渟uccessfully鈥︹€︹€ yana fadin haka ya kashe wayar ya fice daga compound din.



Matar Taj (destined with you馃┑馃)
Written by
Queenmarh鉁嶏笍

Free page
Chapter 14 · 0% Book details