Chapter 11-12
Matar Taj Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Update!!!!
Agency鈥
Zaune take har wajen karfe biyar a zaune,babu abunda ke miqar da ita sai shiga bayi ko sallah, gaba daya tayi laushi abun tausayawa,babu abunda take tunani sai rayuwarta, ba karamin tausayin kanta take ba, tun tasowarta sai yanda akayi da ita kamar kaya,tunda mutanen nan suka jinginar da ita anan basu sake waiwayonta ba, ita dai tasan cewa maidata gida zasuyi ayanda taji suna fada.
Tana nan zaune ogan agency din gaba daya da wasu yaranshi suka fito daga office din nasu, fuskarsu a washe suka karaso reception inda suke ajiye ma鈥檃ikata.
Har suka karaso kanta na kasa ta lula duniyar tunani, saida daya daga cikinsu ya kira sunanta kafin ta dago, da mamaki take kallonsu su uku a tsaye akanta suna washe baki.
Sanin bata jin larabci yasa daya daga cikin su ya kalli ogan nasu yace 鈥樷€檚ir kana ganin bazaamu samu wata matsala ba idan muka tura ta?鈥欌€
Kallonshi ogan yayi kafin ya dan hade rai 鈥樷€檅ana fatan haka, kai ni banma damu ba kasan irin kudin da zamu samu kuwa ta dalilin yarinyar nan?, 鈥樷€
Daya daga cikin su ne ya sake Magana 鈥樷€檅ut sir, kasan dalilin da yasa ake korarta daga aiki, what if hakan ya jawo mana matsala鈥欌€
鈥樷€檔a rigada nasan da wannan kuma inada plan akan wannan, this girl is the only option we have dole mu turata鈥欌€
鈥樷€檅ut sir yanda鈥︹€欌€欌€
Katseshi ogan yayi da gaggawa kafin ya dubi sabeeha da tayi tsuru kanta a kasa.
Jin kalamanshi na karshe yasa hankalinta ya tashi sosai, ta shiga rudu, dukda bata gane wasu abubuwan da suka fada da larabci ba, abunda ya danfi tsaya mata arai shine abunda ogan ya fada, me suke nufi Kenan waennan mutanen kodai inda za a cutar da ita zasu kaita? Tambayoyin data dunga yima kanta Kenan saidai ta tabbatar koma menene daga yanda suke Magana akai ba alkhairi bane.
Wata takarda suka bata domin tayi signing kafin daya daga cikinsu ya jagoramceta zuwa motar da zata tafi da ita.
At that point ta gama saddaqarwa kuma, sai yanda allah yayi da rayuwarta.
Tafiyar minti ashirin ta kawosu wani waje wanda ta kasa tantance ko鈥檌na ne, driver ne ya futo ya bude mata motar kafin yace 鈥樷€檉ito鈥欌€
Futowan tayi da Jakarta a hannu kamar za a kwace mata, shine yayi gaba kafin ta bishi a baya har suka shigo cikin wajen, har suka shiga wani daki bata tantance taqamaimai wajen don kamar dakuna ne burjik a bulding din.
Suna shiga ciki driver ya mata nuni da wajen zama kafin shima ya zauna a gefe.
Zaman minti goma sukayi kafin a bude kofar shugowa, mutane ne guda biyu suka shigo, daya nag aba dayan kuma na biye dashi a baya.
Miqewa driver yayi cikin ladabi ya gaishesu kafin ya basu waje.
Sabeeha na ganin haka ido ya raina fata, ko gigin dago da idanunta batayi ba don cike suke da tsoro da fargaba.
Zama daya daga cikinsu yayi while dayan na tsaye yana fuskantarta da kyau, gyaran muryar da akayi ne yasa ya maida dubansa ga ogan nasa.
鈥樷€橧鈥檓 sure kasan dalilin kawoka nan danayi ko?鈥欌€
鈥樷€檡es sir鈥欌€ ya amsa shi
鈥樷€檕kay inason ka fada mata abunda zan fada yanxu da yarenku yanda zata fahimta sosai.
鈥樷€檕kay sir鈥欌€ wanda ke tsayen ya sake bashi amsa.
Magana wanda ke zaunen ya fara cikin harshe larabci har yakai aya kafin ya nunfasa ya maida dubanshi gareta don jin response din da zata bayar, shi kuwa dayan yana ganin haka ya soma fassara mata yanda zata gane cikin harshen hausa don daman shi interpreter ne, aikinsa Kenan anan kasar, kuma yana samun kudi sosai.
鈥樷€檢akiyi mamakin kawoki nan da akayi, ba komai bane yasa aka kawo sai dan wani aiki da zakiyi mana cikin sirri, bawai muna neman yardarki ko amincewarki bane, dole kiyi abunda zamu umarceki inba haka ba rayuwarki da rayuwar iyayenki zata salwanta鈥欌€
Wani irin quuu cikin sabeeha ya bada lokaci guda, take taji wata irin zufa ta keto mata babu shiri, abu daya ne kawai ya fado mata rai a daidai lokacin nan shine ambaton allah, cikin gaggawa ta soma allahumma ajirni fee musibati, harta dan soma daidaitawa, tafin hannunta babu abunda yake sai zuba.
Mutumin ne ya sake Magana da larabci harya kai aya kafin daya ya sake fassara mata, 鈥樷€檃ikin da zakiyi mana aiki ne mai sauqi na leken asiri,sannan kinada kaso mai yawa a ciki idan muka samu abunda muke nema, akwai takardar yarjejeniya da sa hannunki a ciki,saboda haka kamar yanda nace komai cikin sirri za ayi, idan har kika bari asirin mu ya tonu to rayuwarki da rayuwar mahaifiyarki da rayuwar duk zata shiga hadari,鈥欌€
Wata waya mutumin ya tura mata gabanta, sai a lokacin ta dan dago, bata yarda ta hada idanu dashi ba saboda harda soma hawaye tsarabar rudanin data shiga.
鈥樷€檊a wannan wayar, zamu dunga kiranki don jin bayanan da zaki samo mana,鈥欌€
Balaraben na kaiwa nan ya miqe ya fuce daga dakin, shiko interpreter kallonta ya cigaba dayi yana mai jin tausayinta, ita kuma kaddararta Kenan? Ina tasan waennan mutanen har sukayi clashing da ita.
鈥樷€檢an baki shwara daya yarinya, kiyi abunda suke so inba haka ba duk abunda suka fada hakan zai tabbata鈥欌€
Sai a lokacin ta dago ta kalli mutumin, typical bahaushe ne dukda shigar da yayi ta larabawa kana ganinshi kaga bahaushe.
Mikewa yayi 鈥樷€檓uje ko鈥欌€ yayi gaba ta bishi a baya, da kyar take daga kafafunta don sun sage, har izuwa lokacin babu abunda take sai innalillahi a zuciyarta har suka shiga motar.
Tafiyar munti talatin sukayi kamar tafiyar bazata kare ba, sabeeha dake zaune gaba daya ta gama hargitsewa futsari ne kawai batayi ba a zaunen nan, babu abunda ke mata yawo akai sai maganganun wannan mutumin da ko fuskarshi kasa kallo tayi don daga yanda yake Magana bazaiyi Imani ba.
鈥樷€檒eken asiri? Wani irin leqen asiri ne zatayi kuma idan batayi ba za a kashe mata iyayenta harda itama?,鈥欌€ abunda take tambayar kanta Kenan tana kuka kamar yarinya.
Yanda take kukan ma cikin sanyi abun tausayi, sautin kukan ma baya futa kwata kwata, sai ajiyar zuciya.
Alamun tsayawa da akayi da mota ne yasa ta dan dago kanta, nan take cikin ya sake hautsinewa don bata taba ganin mahaukacin gida mai shegen girma ba kamar wannan, dukda garin yayi duhu hakan baisa anguwar tayi haske ba bauu kamar hasken rana, saida aka gama buncikar su tsaf don ta baya suka biyo saboda tanan ne outsiders ke shigowa ko idan za ayi delivery na wasu abubuwan amfani, front gate kuma masu gidan ne ke shiga tanan sai family relations haka.
Parking driver yayi kafin ya futo ya bude mata kofar baya, futowa tayi anatse jikinta kamar an fasa kwai.
Driver na gaba tana biye dashi ta baya har suka karaso wata kofar shiga ciki, daga bakin kofar ya danna bell din shiga, cikin yan mintuna qalilan aka bude kofar.
Kallonsu maid din tayi daga shi har sabeehan kafin ta buqaci sanin zuwan su, drivern ne ya miqa mata takardu bayan ya mata bayanin daga inda yake, matar na ganin haka ta tsaidashi kafin ta koma ciki.
Bata dade da shiga ba saigata ta dawo da papers din a hannunta, wasu yan maganganu tayi mashi kafin ya juya yayi tafiyarshi yabar sabeeha anan tsaye.
Maid din kuwa kallonta ta dunga yi daga sama har kasa kafin ta mata nuni da cikin gidan.
Sauke ajiyar zuciya tayi kafin ta sanya kafafun ta, wani irin sanyi taji tare da sauyin bugun zuciyarta lokacin data sako kafarta cikin backyard din,da garden ta fara cin karo inda yasha kayan lambu da flowers masu kyan gaske, ko鈥檌na fes fes sai haske daya bade ko鈥檌na, haka suka miqi hanyar backyard dinnan har zuwa wata kofa again daga chan gefe, ciki suka shiga, ashe hanyar backdoor ne da zai kaika zuwa kitchen, yanda fadi da girman da kitchen din yake da saida gaban sabeeha ya fadi, mata ne a cikin kitchen din don zasu kai su kusan biyar, kowacce tana ta faman shige da fuce da warmers, wasu daga cikinsu kuma suna yin dishes a cikin machine, wasu kuwa sorting kayan abunci suke a cikin freezer da store.
Kallonta maids din suka dunga yi, kowannen su ya zuba mata idanu sai yan qus qus da suka fara yi suna nunata har suka fuce daga kitchen din ita da matar.
Wata hanya suka miqa har zuwa wasu dakuna dake nan ajere har kusan guda biyar, daya daga cikin dakin matar ta bude suka shiga sabeeha na biye da ita.
Daki ne babba mai dauke da bunk bed guda biyu, kowannen sama da kasa, dakin fess fess babu qazanta saima kamshi da sanyin ac dake tashi, kowanne bunk akwai wajen ajiyar belongings din mai gadon.
Empty gadon dake kasa matar ta nuna mata, kafin ta soma Magana cikin larabci, 鈥樷€檞annan ne gadon ki, ki huta zuwa gobe za鈥檃 nuna maki ayyukanki okay?鈥欌€
Kallon bakinta sabeeha ta soma yi don fahimtar abunda ta fada saida takai aya kafin tayi mata nuni da gadon, nan ta fuskanci abunda take nufi gashi daman ta dan soma koyon larabci ba laifi.
鈥樷€檚hukran鈥欌€ sabeeha ta amsata cikin natsuwa.
Matar na fita sabeeha tabi dakin da kallo, fatanta allah yasa ba ita kadai zata kwana anan dakin ba don tunda suka shigo hankalinta yaqi kwanciya, sai take ganin kamar idan ta rufe ido a cikin gidan za a iya kasheta saboda yanda abun yayi yawa, daga kan tsaruwar gidan da girman gidan ma.
Gefen gadon da matar ta nuna mata ta zauna tana mai tuna abunda mutumin nan ya fada mata, wannan ay an kawota inda zata hallaka ne, tunanin dalilin kawota ta dunga yi, meysa zasu kawota liken asiri? Me zatayi masu? Meysa sai ita?鈥欌€ haka ta dunga tambayar kanta babu amsawa.
Tunawa da batayi salla ba yasa ta nufi wata kofa dake cikin bedroom din, as she expect toilet ne babba ma kuwa mai tsafta.
Alwala ta fara yi, tana gamawa ta soma jin surutai daga cikin dakin, tana futiwa kuwa ta tadda maids guda biyu, abunda ta lura dasu shine uniform din dake jikinsu ba irin na waenda ta gani bane, gashi kuma kowanensu daga wata kasa daban aka kawosu saboda yaren data ji sunayi.
Zuba mata idanu sukayi yanda itama ke kallonsu cikin face mask dinta, hijab kuwa yana nan maqqle a jikinta kamar matan malam, kwata kwata bata rabo dashi.
Saurin sauke kanta tayi ganin yanda suke mata wani irin kallon mai kama da na tausayi.
Wajen gadon ta ta nufa ta zauna tana mai tunanin yanda zata tambaye su gabas, gashi bata san ta yanda zata fara ba.
Bude kofar da akayi ne yasa suka dago gaba dayan su, kallon wadda ta shugo sabeeha tayi, kanta daure yake da dankwali ba kamar sauran ba sannan gata dai baqar fata ce saidai bata tantance koi ta din yar ina bace ba don batayi kama da Nigerians ba kwata kwata, kamar irin kabilun nan na yankin Africa.
Takowa budurwar tayi inda sabeeha take kafin tayi mata murmushi, itama murmushin ta maida mata dukda baa a ganin fuskarta.
鈥樷€檚annu fa whats your name鈥欌€
鈥樷€檚abeeha鈥欌€ ta amsata cikin natsuwa.
鈥樷€檞here are you from?鈥欌€ yanda budurwar ke Magana sounds so friendly hakan yasa hankalin sabeeha dan kwanciya kadan kafin tace 鈥樷€檔igeria鈥欌€
Da mamaki budurwar ta kalleta don tabbatarwa, dukda bata ga fuskanta da kyau ba saidai idanunta da yanayin girarta yasa budurwar cewa 鈥樷€檔igeria hausa igbo or Yoruba?鈥欌€
Da mamaki sabeeha tace 鈥樷€檋ausa鈥欌€
鈥樷€檞ow!! You鈥檙e hausa?, by the way I鈥檓 from Africa as well but Ghana, and I can speak hausa as well but not flueintly鈥欌€
鈥樷€檔ima na zauna a Ghana da mamana鈥欌€ sabeeha ta amsata
Sama sama budurwar ta dunga janta hira har sabeeha ta tambayeta gabas, nan ta nuna mata, ba karamin dadi sabeeha taji ba data hadu da wannn yar Ghana din, taso ace ma dakin su daya saidai ita abunda ya shafi harkar kitchen take, abunda yasa tazo yanxu ma saboda ta tambayi ko sabeehan musulma ce don ita kadaice musulma anan bangaren maids.
Sallah kawai tayi, ta dade sosai a zaune tana rokon allah, har wannan yar ghanan ta sake dawowa ta kawo mata abunci don taci.
Matar Taj (destined with you馃┑馃)
Written by
Queenmarh鉁嶏笍
Free page