Sashe 7
Mar'atussaliha Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiko Habib can kuryar bango ya nufa ya rakube Yana rawar sanyi, sabida lokacin sanyine, gashi Babu abin da zairufa ga sauro sun dameshi, abubuwa sunmasa yawa ga futsari yanaji Babu bandaki balle yashiga yayi abinka da be sababa duk inda sauro ya cijeshi saiya kunbura gaba kidaya jikinsa ya hadu yarure koina sosawa yake Sabi da azaba , Kai na takaicemuku karshe dai Habib sai a wando yasaki futsarinsa, Daman ga lokacin sanyi gakuma jiki ya jike sharaf abin ba,a magana kamar yadda Habib yaga dare haka yaga Rana koda sodaya bai runtsa a dakinnan ba yayi kukan xuci yayi nafili har yagaji, wannan lokacin be ya fahimci bakain da saliha take shiga idan ya kulleta a dakinnan, tabbas yayarda ya azaftar da ita,Ashe shi yanacan Yana bacci hankalinsa kwance ita Kuma tna Nan ko baccinma batayiba,Kuma ahaka zaisata shara da alki da sassafe tabbas idan benemi yafiyar wadan da ya zalinta ba sai Allah ya saka musu da gaggawa, Haka dai Habib yaciga ba da tunaninsa dakuma danasa ni har gari yawaye.
. Saliha kenan baiwar Allah Ashe itama kamar yadda Habib be bacciba haka itama batayi Shiba ,Sabi da tsananin tunanin halinda habib yake alokacin,domin ta San irin masifar da bala'i n da Tasha acikin wannan Dali ta wahala sosai,to itama kenan da tasaba da wahala balle kuma Habib da yatashi cikin gata da daula.
9..
Mikewa tayi tadauki Kee din ta nufi dakin,bayan ta karasa ta saka kee ta bude kofar, sannan ta shiga "innalillahi wa'inna ilaihirraju,un"ta furta tare da yadda mukullum ta shiga cikin dakin a guje, inda Habib yake ta nufa,tashiga jijjigashi Amma Habib shiru kakeshi baya ko motsawa, jikinsa kuwa duk cizon sauro abinka da farar fata jikin yayi rudu rudu ga zarnin futsari ga wahalar da yasha, cikin sauri saliha ta kofa part dinta ta be bo ruwa ta yayyafa masa,sai gashi yaja wani dogin numfashi me karfi"tare da bude idanunsa wadan da suka kunbura sukayi jajur Sabi da azaba, saliha ya kurawa ido yana kallo tsananin tashin hankalin da tashiga Sabi da shi" itako saliha hankalinta yatashi cikin sauri tashiga cewa " sannu Habib ,sannu kaji"Habib kuwa daker ya iya bude Baki yace yauwa,sannan ya Dora da cewa "Dan Allah kada kisake kulle kofarnan ki taimakeni zuwa dakina kinji" kada kikasheni Dan Allah ki kamani muje na wanke jikina" kwallar da ke makale a kwance acikin idon saliha ne ya karasa zubo mata, tace"kayi hakuri kaji ko insha Allah bazan sake kawoka Nan dakinba, tana maganar tana rike hannusa ta taimaka masa ya tashi shuka fara tafiya, gani tai Habib ya zuba mata ido Yana kallonta "ga mamakin ta sai taga Yana sakarmata murmushi Amma duk da Haka bata kulashiba itadai kawai ta dauka cewa Habib zafin ciwone yasashi yake murmushi"
Saliha kam bayan sun karasa dakin Habib ta ajiyeshi a gefan gado,sannan ta tsaya tace "Bari na kawomaka ko shariye kadansamu kasha, murmushi yayi tare da taune lebe daya ya daga mata Kai alamar takawo,
Fita tayi ta hado masa shayi me kauri ta kawo masa,ta ajiye lokacin har yashiga yayi wanka yafito,bayan ta ajiyene ta juya zata futa Habib ya Kira sunan ta "saliha" yafada dakarfi"saliha kam juyowa tai da sauri tare da furta "ma,am "lafi..... Bata karasa furta abin da zata ceba ya caka mata wukar dake hannunsa adaidai cikinta, bayan ya lumamata ita aciki ne ya zaro ta yakara sokamata a gefan cikinta Babu tausayi Babu imani, ya cigaba da danna wukar harsai da tashiga ciki, wasu hawayene masu azaba sukashiga zarya a kuncin saliha suna diga a kasa,domin tsabar azaba Tama kasa furta komai saidai kawai tsiramasa manyan idanunta da tai take kallon wannan fuskartashi Yana sakarmata murmushin mugunta, Habib kuwa zuwa yanzu zuciyarsa ta Gama harzika hakanyasa ya zare wukar daga jikinta ,yasaketa ta fadi kasa Tana tafaman juyi zuciyarta na tafasa, dukda zafi daradadin da takeji idanunta Basu hanata kallon fuskar Habib ba, magana yasoma yimata Yana cewa " hmm yarinya kenan haryanzu bikisan wakika aura ba ,bakisan wanene Habib ba abaki kawai kikejin sunana,Amma bakisanniba ,Wai harni Habib zaki saka wankin kayanki, nihabib zaki kaiwancen dakin ki kulle,uhm Ada nayi tunanin na barki bazan kasheki ba, Sabi da Ina tsammanin ke yarinya ce,saikuma naga idan ban kasheki ba zaki jamini matsala babba, sannan zaki tonamin asiri,ni Habib Babu Wanda yaisa yace zai munwayo,karnake kallonki yarinya Yana Gama fadar Haka ya dauki wayarsa,ya dannan Kira bugu daya tashiga yadaga"yace zaka iya shigowa yanzu,Yana fadar Haka ya katse wayar" ba,afi minti 1ba aka turo kofar dakin subiyune suka shigo kana ganinsu kaga tantiran "yan duniya, sannan kaga Yan daba,durkusawa sukayi cak suka dauki saliha suka dorata akan wani dankaramin gado dasuka shigo dashi,daya daga cikine ya dakko farin kelle ya daure gurinda aka soka wukar sannan suka kalli Habib suka ce"yallabai yaza,ai da ita?" Habib ne ya kallesu yace "Ina doctor faruq ?" Eh doctor Yana ta can baya yanajiranmu domin yace da sassafe gobe zai huce meduguri" oky " kudauketa ku kaita gurinsa duk yadda za,ayi kada ta mutu,ayimata ayki idan ta warke,inason ku ganama duk wata azaba kowacce kalace,harsai tafada muku wacece ita"oky sir suka amsa gaba yansu suka futa tare da saliha, ajikin falon gidan akwai wata kofa waddda bakowane zaikula da itaba har sai kanutsu ,budewa sukayi sannan suka rufe ta,saigasu a bayan gidan inda Babu komai sai jeji,motarsu da suka ajiye ta baya ita suka bude suka dora saliha akan gadon marasa lafiya doctor Kuma yashiga aykin da akasashi, tafiya suka shiga yi suna ta zuga gudu har suka fita daga cikin mutane ma,ana suka kusan futa daga kano zuwa wata kasar daban....
Shiko Habib zama yayi ya rike kansa Yana tsara irin karyayyakin da zaiyi ya fitar dakansa daga zargi, dafarko dai jinin yafara gogewa ya gera gurin tass sannan ya dauke wukar daga gurin ,komai na gurin yageru Babu ko alamar anyanki mutum a gurin, sai da yatabbatar ya saita komai sannan ya dauki waya ya danna numbar wayar ya juneid,yashiga Kira , juneid kam Yana zaune gaban Miro ana gyramasa Kai saiga Kiran Habib ya shigo ,Kiran farko ya daga ya Kara a kunne sa tare dacewa "hello brother,kuka Habib ya saki Yana cewa" Dan Allah Yaya juneid kataimaka min,wallahi kaga nazo gida tun jiya amma Banga saliha ba Kuma natambayi me gadi yacemin Bata fita ba,Dan Allah kazo ka taimaka ,kasanarwa dasu momy "arazane juneid yace" what" ta bata to inazata kenan Kuma katambayi gidansu batajeba "eh Yaya bankiraba Amma Zan je yanzu dan Allah nidan kataimaka anemota yasake fashewa dawani sabon kukan" allah sarki bawan allah juneid ne yashiga cewa" kayi hakuri dan,uwa ka kwantar da hankalinka insha Allah za,aganta kaji ,kajirani yanzu zanzo gidan, yafada tare da katse wayar ya Mike ya dakko jallabiya fara ya saka futa...
Shiko Habib Yana kashe wayar tsalle yashiga yi Yana cewa, honi habibu masifa,'meja Dani saiya shirya wallahi,ayanzukam Babu me zangina,tunda dai har nanuna musu Ina jin tsoran saliha Kuma ita take azaftar Dani ay Babu Wanda zaiyi tunanin na ayka shegiya gurin da ba,a dawowa🤣
Juneid ne yasauka kasa gurin iyayensa yake sanar musu da abin da yafaru, gaba kidayanzu hankalinsu ya tashi Babu shiri suka tashi suka shirya,aka nufi gidansu saliha,bayan sun Isa gidan ne suka sanarwa da mahaifiyar su saliha abin da yafaru atake a gurin ta yenke jiki ta fadi sumammiya, hankalin safiya kuwa idan yayi dubu yatashi, nan ta Mike tsaye tashiga kunnamusu uwar ashariya tana cewa duk ma inda kuka kaimin "yar,uwata tunwuri kufitomin da ita ,shegu mugaye kawai,danginku dangin tsiyane wallahi natsani "yan ahalinku azzalumai kawai,wallahi sai kufitomin da "yar,uwata,momy ce tashiga rarrashin ta tana bata hakura sannan tace sukama umman su da ta fadi akaita asibi ti aceto rayuwarta amma sam safiyya taki saima cigaba da tayi da zage zagenta tana cewa"kull Allah ya kiyaye inbari wannan mummunan hannun naki ya tabamin mahaifiyata salon itama ku kashemin ita mugaye Allah ya wadaran halinku, ta karashe maganarta tare da yin tsaki tabarsu a gurin, suko dady da momy wadan da tun dazu sukayi mutuwar tsaye suna kallon ikon Allah ,yanzu da sukaji zagi sum sum suka kama hanya suka fuce, bakin gidan suka tadda juneid da Habib suna jiran fitowarsu ,suna karasawa inda suke cikin sauri Habib yace Anganta tanacen ko" uhm momy tadanyi murmushi ta jijjiga Kai alamar a,a sainnan suka shiga mota suka bar gurin....
Safiyya kam bayan tafiyarsu momy me ta tashi ta debo ruwa ta zubawa ummansu, saigashi ta farfado,idanuwanta cike tab da hawaye zuciyarta na tafasa,takalli safiyya tace " shin dagaskene saliha ta bata,kodai sunkashemin itane,tasake rushewa dakuka tace"kingani ko,Kinga irinta ko safiya bana fadamiki ba gashinan kunjefata cikin masifa da bala,I wallahi Harcikin zuciyata bazan taba yarda "yata saliha bata taiba,kawai dai Habib yakashemin e tane, wallahi Habib bazai Gama da duniya lafiya ba ,inan Ina jira nasan "yata jarumace koma jajurtacciyace a kan komai,insha Allah saliha tanan da ranta kema safiyya kidaina kuka insha Allah yar,uwarki zata dawo lafiya...
Tom izuwa yanzu kam labarin batan saliha yagama zagaye ilahirin garin Kano gashi harta motar da Aka saka saliha tafita daga cikin ka no balle ace za,a iya kamashi,Kai narakaice muku motar su doctor faruq,takusan Isa cikin garin meduguri,..
Allha sarki baiwar Allah tana kwance acikin motar cikin jini Rai a hannun Allah tana faman futar da numfashi daker,tana ambatar sunan ubangijin da ya haliccemu, shikuwa doctor faruq ya dage sai koka ri yake domin ya ceto ranta, " saliha kam runtse idonta tai ta bude tana kallon doctor faruq,yadda yake jufa Sabi da aykin da yake mata, azuciyar ta kuwa cewa take ya Allah kamar yadda bawannan naka ya dauki aykin da kabashi da baiwa yamai dashi ta gurba tacciyar hanya ya ke ayki a karkashin masu aykata laifi allah Kai gaggawar tona masa asiri......
MAR'ATUSSALIHA BOOK 2
10...
AFTER TWO days......