Sashe 12
Mar'atussaliha Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Yana shiga yashiga kwallamasa Kira ya na cewa munir munir, dasauri munir yafito daga daki sanye da kaki n'a sojoji yace" Gabi Habib da sauri yaja da baya yace bangane ba meye Haka nake gani a jikinka aboki wanan kayanfa?" Uhm meyake tafe dakai Habib" habib gatsal zakace shin wayekai?" Who are you!!!!??" Munir yafada tare da dakamasa tsawa meyakawoka" jiki narawa Habib yakalli cikin idanuwan munir wadan da suka canza launi yace wacece saliha sanan susu nawane masu kama daya?"ina bukatar sani " bani da amsar ka yafada atakaice" Habib ne yakara cewa inason ka karasamin karashen labarin wanan mutumin menene karshen labarin sa" hmm oky jirani" munir yashiga daki ya fito" Yana zuwa gaban Habib ya zare bindiga tare da dorata a kan zuciyar Habib "a tsorace Habib yace bangane ba mekake nufi munir waye Kai" uhm Habib kenan bakace na fadamaka karshen labarin mutuminnan ba to ai wanan shine karshen shi..............
ALHAMDULILLAH
Duka duka anan nakawo karshen wanan book din maisuna MAR'ATUSSALIHA book 2 sai mun hadu a book 3 domin ganin yadda zata Kaya book 3 paid ne 400...
Kadan daga yadda zata Kaya....
Shin wacece wanan yarinyar datake India.?...
Waye best ?"
Sanan menene hadin da da saliha?
Me Habib ya aykata wa su saliha be?"
Waye munir?"
Suwaye iyayen su saliha?"
MAR'ATUSSALIHA
By
HAFSAT UMAR DANGORO
Story & written
By
HAFSAT UMAR DANGORO
Marubuciyar.....
BURINA MUAZZAM /free
RAYUWAR KASKANCI/500
BABANA NE SILAH/500
BA MAHAIFIYATA BACE/500
AMATULLAH/300
UMMUH AMANI/500
A MASARAUTAR MU/500
MAR'ATUSSALIHA/400
And new........
ALHAMDULILLAH
Duka duka anan nakawo karshen wanan book din maisuna MAR'ATUSSALIHA book 2 sai mun hadu a book 3 domin ganin yadda zata Kaya book 3 paid ne 400...
Kadan daga yadda zata Kaya....
Shin wacece wanan yarinyar datake India.?...
Waye best ?"
Sanan menene hadin da da saliha?
Me Habib ya aykata wa su saliha be?"
Waye munir?"
Suwaye iyayen su saliha?"
MAR'ATUSSALIHA
By
HAFSAT UMAR DANGORO
Story & written
By
HAFSAT UMAR DANGORO
Marubuciyar.....
BURINA MUAZZAM /free
RAYUWAR KASKANCI/500
BABANA NE SILAH/500
BA MAHAIFIYATA BACE/500
AMATULLAH/300
UMMUH AMANI/500
A MASARAUTAR MU/500
MAR'ATUSSALIHA/400
And new........