Sashe 2
Mar'atussaliha Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana fita bakin layinsu dake unguwar madaki yan babura ,tasamu nafef ta hau suka fara tafiya har sai dasukayi tafiya me tsayi sannan suka Isa gidan saliha, abakin get din gidan tasauka sannan ta bashi kudinsa ya tafi itama ta juya ta shiga kwankwasa kofar gidan ,daga can ciki megadin ya jiyo bugun get din ya fito ya bude ,sukai ido hudu da safiyya ,batace masa komai ta bi ta gefansa zata huce ,ya daka mata tsawa tare dacewa dakata, wakike nema? Safiyya kam tsayawa tai Tana kallonsa daga bisani kuma ta dage niqaf din kanta tace ,yanzu zaka matsa nahuce ko a,a ,dasauri megadin yace ah ranki yadade yaushe kika fita bansani ba, tsaki safiyya ta doka sannan tay hucewarta ,zuwa cikin gidan ,bayan tasaki niqaf din fuskarta, abakin harabar falon tacikaro da saliha a tsaye ta rike kugu Tana cewa, Habib ni nagaji da wannan abin menayi maka ,watoma tsabar kamai dani mahaukaciya shine har dazuwa kadakko malamin duba ,nufinka ga Mara hankali ko, shiko Habib hirar sama da takasa yahade tare dacewa, au wayda nufinki ke me hankali ce ,amma gaskiya kin cuci me hankali, ay kina da hankalin rannan kika dagani kika soka da kasa, Ina dalili wlh bazaki kasheni lokacin mutuwata beba,Kuma wallahi kokinki ko kinso saina dakko me magani ya tsigemiki aljanun da suke kanki, Yana gama fadar haka ya yo kanta ya bangajeta ya huce ,Nan yayi ido biyu da safiyya wadda ta tsaya ta saki Baki da hanci Tana kallonsa ,dasauri Habib yashiga sosa keya tare da kakaro murmushi ya sakar mata ya huce.... Safiyya kam karasowa tai gaban saliha tace saliha sannu da kokari, arazane saliha ta kalleta tace yaushe kika zo gidannan Ina fatadai Baki bari yaga fuskarkiba ,dariya safiyya tayi tace ni bani da hankali zan shigo gidannan batare da niqaf ba, Kinga bawannanne ya kawoni ba mushiga ciki, babu musu saliha ta yi gaba safiyya nabinta a baya har suka Isa bedroom din saliha, bakin gado safiyya ta zauna, ta cire niqaf itakuma saliha ta juya tasaka wa kofar Kee sannan ta dawo ta zauna a kusa da safiyya, tace sannu da zuwa ,yauuwa kinzo lafiya Ina umma ,saliha ta tambayeta, lafiya kalau muke, kenake so naji zamanku da wancan bakin mugun "dariya saliha tai daga bisani kuma tace"nifa safiyya har yanxu wallahi haushinki nakeji 'banganeba haushina name Kuma?" Eh mana badole naji haushinki ba nina kawo shawarar yadda zamuyi da Habib amma dakika tashi sai kika sakani acikin masifa ko, hmm, tafada tare dayin kwafa, itama safiyyan kallonta tai tace, saliha ki kwantar da hankalinki banyi haka danna sa rayuwarki amatsa ba,saidan taimakon kanmi, kinfi kowa sanin bazan iya irin abin da kekikeyiba ni inada tsoro ke kuma baki da tsoro ,inason ki dada hakuri INSHA allah komai yakusa zuwa karshe,uhm safiyya bazaki gane sharrin mutumin nan ba ni danake zaune dashi ninasan halinsa, wallahi Yana da hadari sosai gashi da Saurin gane abu, ninarasa tayyada akai muka iya kamashi ahannu batare da yagane shirinmu ba,kinma san wani Abu kuwa, tsabar irin mugunta n'a mitiminna wani daki yakaini ya ajiye Wanda ko dabba idan aka sata zuwa sati daya sai tamutu ballekuma ni ,sabibda ya rainamin hankali Wai nizai kiwata,anfadamasa kazace ni, dariya safiyya t'ai tac e naji Yana zancen zaikirawo malami ya ciremiki aljanuko to wallahi kada ki kuskura kiyarda ,idan yasamu nasarar rabaki da aljanun dake kanki hmm ba,acewa komai Ina tausaya miki,.... Dariya saliha tai tace Allah isama hakan bazata faruba Dan ranan badaban suba saidai kuzo kutarar ya kasheni......
____________________________to Habib Yana fita bai huce ko inaba sai gidansu, Yana zuwa yatarar da wani bom dayatashi acikin gidansu, Hajiya adama taji labarin dawowar juneid tazo Tata da balli akan auren Anisa da juneid, shidai Habib Yana shiga ya tarra da juneid a zaune idonsa a lumshe itakum hajiya adama Tana tsaye a kansa taci damara kamar me Shirin yin dambe Tana cewa Wallahi ba,a isaba ko anki ko anso sai juneid ya aureta akanme zakuyita wasa da hankalin yarinyar karama ,ay ba kudiba da kyau ba ko duk duniya ya Tara,Kuma shine sarkin kyau yafi kowa ,sai ya auri Anisa, sokuke kumayarmin da yar bazawara tsohuwa ,yarda ko sure bataiba tazauna Tana jiran Habib yaxo yayi aurensa bakuce kumaiba ,Yaya alhassan yayi aukawarin idan Junaid yadawo za,a daura aurenta dashi sanan kuce ku bahakaba, anisama, dadiy ne ya dakatar da ita tare da cewa, ya Isa haka adama, kinutsu ayga juneid dinan agabanki Yana jinki ayanxu shine Wanda zaibaki amsa, gallamasa harara Adama t'ai tare dacewa wa zaibani amsa wanan dan iskan dan da kokallo ban isheshiba kanagani inamagana amma shi baccima yake, Anisa ce ta karbe zancen tace Mami babacci yakeba wallahi Yana jinki, au Yana jinama ,lallai duniya tazo karshe au Junaidu kanajina, Wai?tsaki juneid ya doka ya tashi afusace ya haura sama ,ranmaza ya baci ,yau ko Dan,aykinsa bejiya ya kaishi bedroom dinba .........
2...
Adama kam Zaman dirshen tayi akasa ,tasa kuka tanacewa, oh ni naga takaina ,Anisa Dan ubanki idan Nina haifeki ki hakura da auren jinin Yaya alhassan,wannan Wace iriyar kaddarace n'a haifi ya ban haifi halintaba wallahi Ina tinanin canzamini ke akai a asbiti ,domin ni Adama ban haifi yar da zata doramin hawan jiniba ko ta kasheni, ke Bari na fadamiki me kankat idan biki hakura da auren juneid ba saina tsine Miki albarka kin bi duniya, sai dai ki canza wata uwar amma bani adamaba ,suba hanallahi Habib ya furta tare da cewa ,haba Mami idan rai yabaci,Ay hankali bai gusheba, wata uwar ashariya Adama ta lailayo ta dannanwa Habib tare dacewa idan kasake cemin Mami saina ci ubanka a gidannan au wato saboda agaban iyayenka ne Ay Dole kacemin Mami ,rannan ko sabi da tsabar rashin kunya ,sabi da nazagi matarka kacimin mutunci har da dakamin tsawa, kabani mamaki Habib Wai adama zoki fitarmon daga gida, to sannu sarkin ishashu ,waikaima kagirma kayi gida ka ajiye iyali kasan abin da ake acikin aure Dole ka gayamin magana, to duk ranar da Ina magana da iyayenka kasake samin Baki,saina nunamaka a gabana uwarka ta haifeka, meststess tayi tsaki ta juya ta kalli hajiya fateema tace, kekuma na dawo kanki, wato kinje kinyi asira asiranki kin rabani da Dan,uwana da Kuma "yayansa hankalinki ya kwanta ko ,to kema ki guji haduwarmu dake ,Tana Gama fadar haka ta Mike tsaye ta juya ta kalli Anisa tace, kekuma bakar mayya sai kije kita wahala indai soyayyace kije kiyi ta idan kika mutu kada asake akawomin gawarki Dan bana bukata ,ta zari Jakarta fuuuu ta fuce tabarsu atsaye carko carko ,kowa yabi bayanta dakallo cike da mamakin bakin hali irinna adama
Shiko Habib jijiga Kai kawai yayi,ya haye sama zuwa inda dakin juneid yake, bude kofar yayi yashiga tare da yimasa sallama ,daga canciki juneid ya amsa sannan yabashi izinin shigowa, Habib Yana shiga ya samu gefan gado kusa da juneid ya zauna, tare da sakar masa murmushi yace, sannu da zuwa babban Yaya Ina fatan dai kaiso lafiya" lafiya kalau ya amsa a takaice "Habib ne yasake cewa inafatan dai yaya maganar Mami Bata bata maka raiba ,tsaki juneid yayi tare dacewa, uhm ni maganar ta be batamun raiba ,Abu dayane ya batamun Rai,yarinyar da ake Shirin hadani da ita, gaba kidayanta ba ajina bace, bama hakaba ace kamar ni narasa wadda zan aura sai Anisa ,bazai yuwuba, wannan mumunar yarinyar gata babu hankali, bubu nutsuwa, banasonta idan tagannimafa kawai rudewa take ni banasin Macé irin wannan " dariya Habib ya farayi harda rike ciki Yana cewa, wallahi kana da abin dariya Yaya ,ay wallahi idan bandani akwai dalilin dayasa na auri matata da bazan aureta ba,har gwara na auri Anisa so dubu akanta, meyasa Anya kana da hankali kuwa juneid ya fada? Uhm yaya hankali kai yarinyar nan fa haka ta dagani sama ta sokani da kasa ,babu tausayi babu Imani, dasauri juneid ya zari idanuwansa waje cikin mamaki yace,Kai Habib karya kake macen ce zata dagaka ta dokaka da kasa saikace wani yaro, allah dagaske nake Yaya ,aljanune da itafa, yanzuwa idan na bargidannan gurin makan zanhuce domin muje ya cire matasu ,bazaiyuwu banyi aure ba ta kasheni, "bangane bakayi aure ba itakuma matar taka da ka aurafa Aka Tara mutane suka shaida daurin auren kufa, uhm yaya wai menene Haka,kafiye dawo da zance baya nacemaka itafa ba aurenta nayiba ato, ni kaga tafiyatama dan wallahi ka batamin rai ,yanagama fadar hakan ya futo daga dakin ,yanajin muryar juneid daga waje Yana cewa agaisheta ,kacemata zanzo ganin kanwartawa yafada Yana dariya,,🤣)
Tom Habib Yana fita daga gidansu, kaitsaye gurin wani babban malami yanufa, Wanda yake zaune a gaban unguwarsu ,Yana koyarda littatafan addini da dai sauransu, Yana zuwa yayi parking din motarsa can gefe da malamin sanna ya fito, ya karaso inda yake tare da yimasa sallama yace, assalamualaikum, Amin wa alaikumussalam habibu Kaine a unguwar tamu, Habib ne ta dan sosa Kai tare da cewa eh wallahi Malan nine Daman wata mahimmiyar magana ce takawo ni gurinka, jijiga kai Malan yayi sanan yace ,ah to mukarasa mu zauna ko ,bayan sun zauna ne Habib ya kalli malan yace ,Daman malan abin dake tafe Dani ,naji ance kana cire aljanu, to shiyasa na tako nazo domin kataima ka min kabini gidana domin kacirewa matata aljanunta, murmushi malan yayi sanna yace Habib kenan aybasai kace intaimaka makaba ,kudaman aykin Allah mukeyi ,Dan haka muje Naga matar taka........
, 3
****Tom bayan saliha taraka safiyya bakin get ta dawo ,ko cikin gida bata shiga ba tajiyo hown din motar Habib yadawo, dasauri ta karasa cikin falon gidan tazauna, bata jima da zamaba sai ga Habib ya shigo bayansa Kuma malan ne,Wanda Aka dakko dan tacire mata aljanu.