← Book details Mar'atussaliha Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 12

Sashe 3

Mar'atussaliha Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sallama sukai "assalamualaikum" Amin wa alaikumussalam" ta amsa tare da yimusu sannu da zuwa, Sanan ta tsuguna har kasa ta gaishe da malan, shiko Habib ganin haka acikin zuciyarsa yace "Amma wanan yarinyar ko munafuka jibi fa harda wani tsugunawa" afili Kuma yace "malam bisimillah gaguri kazauna" zama malan yayi sanna ya kalli Habib yace "habibu ina Mara lafiyar?" Habib ne yace "alagafarta malan gatanan inason aciremata "yan iskan aljanun dasuke kanta "yafada tare da nuna saliha, saliha ko Tana zaune Tana binsu da idanu ko kiftawa Babu, zuciyarta sai bugu take kamar ganga, Malan dai yanajin Haka ya tashi ya ciro wani bakin magani mai warin gaske,acikin aljihunsa, bude shi yayi ,yashiga hurawa a koina dake cikin dakin.

Nan take saliha ta Mike zumbur, Tana zazzare ido ,Tana yatsine yatsine, tafara surfa uwar masifa tana cewa "Uban me yakawo ka gidannan,dama kazone domin kacuceni kacuci rayuwata"natsaneka kafuta daga gidannan n'a fada maka,kafuta nace!!! Tafada da karfi tare da cenzawa idonta launi kwayar cikin idon ta futa gaba daya kamar ba,a halitti baki acikin idonta ba.

Malamin ne ya kalli Habib yace "sauri kaje ka kullemana kofa, ayko cikin azama ya nufi kofar ya rufeta ruf harda saka mukulli ya datse.

Juyawa yayi yakalli saliha ya watsa mata wannan bakin abun me wari a fuskarta, Nan take saliha ta gigice tare da bude hannayenta dukka biyun ta durkusa,ta sunkuci malan ta dokashi dakasa,sannan ta sunkuci kujera 3ster ta yi kan malamin zata sauketa a kansa ,Habib yayi hanzarin janyeshi,duk da haka saliha bata barsu ba haka ta dakko wata zangareriyar bulala ta dukan doki wadda hayat ya sayo sabo da dukanta,ta shiga zubamusu a jikinsu suna faman ihu su malan har da futsari a wando, saliha bata Dena dukansu ba har sai da taga sun daina motsi tukunna tasamu guri a kan kujera ta zauna tare da harde kafa daya kan daya, tana zazzare ido,cankuma ta fashe dawata uwar dari wadda ta zagaye ilahirin dakin har amsawa yake, ni kaina sai da hanjin cikina ya kada jikuke kulululu,.

Habib kam yazube akasa sai numfashi yake samasama Yana kuka kasa kasa ,Yana Dan kallota tagefan ido,jiyayi tace Kai ubanme kake kallo zonan, shiru Habib yayi tare da hadiye kukan da yake Shirin tahowa ya Dan dauke numfashin shi Dan karma taji, ay ko ta sake daka masa tsawa tace "bakajiba ne nace zonan," jiki asanyaye Habib ya tashi zaune ya rarrafo gabanta ya tsuguna tare da sunnar dakansa, yace "Dan girman Allah kuyi hakuri wallahi ni baruwana ,dan Allah kada ku kasheni ,"rufemun baki"tafada dakarfi harsai da ya tsorata tasanadiyyar tsoratar dayayi yasa yasaki Kashi a wando jikike kotsotsotso🤣)

Hhhhhh su Habib hanga tashin hankali

Magana tafarayi tace" ku bil adama, mu bamu zo Dan mucutar dakuba, Amma meyasa mu kukeso ku cutar damu, Baki narawa Habib yace wallahi bazamu sakeba Dan Allah kuyi hakuri, wayya Allah na nashiga uku ni Habib natsokano wa kaina masifa da bala I , "mune masifa da bala in tafada tare da yo kansa, Nan danan Habib yashiga karanto duk wata addu,ar datazo bakinsa, harda waddama besan ya iyata ba sai yau, "wainnahu sulaimanu wainnahu bisimillahir rahamanirrahim, allahumma ajirni fi musibati,innallahi allahumma inni auzubika minal kubusi, nashiga uku ,wayyo momy wayyo dady ya juneid kazo kataimakeni. Kukuke ganinmu bamumuke ganinkuba Dan Allah kumin rai, Yana Gama fadar hakan Shima ya fadi ya suma a gurin ,shiko Daman malan tuni yamanta awace duniyar yake...............

🤣🤣🤣🤣wayyo cikina Kai jama,a fada da aljanu ba dadi, su Habib anga bala'kam

MAR'ATUSSALIHA BOOK 2

4.....

Dariya3

****Tom bayan saliha taraka safiyya bakin get ta dawo ,ko cikin gida bata shiga ba tajiyo hown din motar Habib yadawo, dasauri ta karasa cikin falon gidan tazauna, bata jima da zamaba sai ga Habib ya shigo bayansa Kuma malan ne,Wanda Aka dakko dan tacire mata aljanu.

saliha ta kwashe dashi daga bisani kuma tayi wata atishawa me karfin gaske, ta fadi a gurin ko motsi batayi, sai dai kana ganin yadda numfashin ta ke fita kamar meyin bacci.

To damisalin karfe 4 na yamma saliha ta farka daga baccin datayi, idonta tafara gani biji biji daga bisani kuma tafara gani tarau,can gefe ta hangi malan da Habib a kwance kowannensu ko motsi basayi, saidai yadda kirjinsu yake sama da kasa zaka tabbatar da cewa ba mutuwa sukai ba da sauran numfashin su a gaba. Nan take abin da yafaru ya shiga dawomata daya bayan daya kamar t.v ta ke kallon abin,zumbur tayi ta Mike tare da fadawa kicin da sauri ta dakko ruwa a firij me sanyi ta fito, inda suke a kwance ta nufa tashiga yayyafa musu, Habib ne ya fara bude ido Yana bin ta da kallon tsoro, hannu yasa ya goge idonsa domin ya tabbatar itace ko Kuma ya mutune takemasa gizo a ruhinsa, Amma Yana dauke hannunsa ta ya sake gani ,Nan danan yashiga zare ido Yana muzurai, Yana ambaton sunan Allah bakinsa harrawa yake,idonsa kuwa yaciko taf da hawaye suna sharara a kan kekkewar fuskarsa.

Ana tsaka da Haka Malan ya bude ido tare da furta " kalmar Laila haillallah Muhammadur rasulillah, hasbinallahu wani'imar wakil,lahaula walakuwwata illabillahil aliyul ajim",Yana Gama fadar haka ya Mike zaune,karaf sukayi ido biyu da saliha wadda take tsaye Tana kallonsa zuciyarta cike tab da tsananin tausayinsa, domin har ga Allah bataso wannan abin ya faru hardashiba taso ace iya Habib ne kawai,to amma ay shiya kawo kansa.
Chapter 3 · 0% Book details