Sashe 4
Mar'atussaliha Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiko malan Yana ganin yadda saliha ta sake kafeshi da ido hakan yasa ya nufi inda ya hango kee din da Habib ya kulle kofa ,ya dauka ya watsa a guje betsaya a ko inaba sai bakin kofar,jikinsa harrawa yake ya bude daker, betsaya a ko inaba sai bakin get ko da takalminsa betsaya sakawaba,sabi da tsananin tashin hankali,megadi yanata cewa "alagafarta malan tsaya inzo nabude maka", Ina malan bemasan me yake cewa ba ya bude get din yayiwaje sai kace mahaukaci sabon kamu, Habib kam tun dayaga saliha ta zubamusu ruwa yatabbatar ta dawo hayyacin ta, hakan yasa ya tashi tsaye, ya kalleta yace" gaskiya saidai kiyi hakuri kitafi gidanku nibazan iya zama dakeba ,bazaki kasheni abanza ba" dariya saliha tai tare da tabe Baki tace "au Kai dakace ni dakai mutu Karaba takalmin kaza,inan kana kiwona,inaji ina gani zaka auro zankadediyar matarka wadda ba karuwa ba kuxo kuyi Zaman aurenku agabana, Wai duk kafasa Shirin naka kenan, Tana Gama fadar haka ta hade Rai tare da zazzare masa idanuwa, hay Habib Yana ganin haka, jikinsa ya dauki rawa yashiga cewa "haba salihar saluhai meyayi zafi haka eh,nifa ba haka nake nufiba kawai dai Ina nufin ki je gida ki huta Naga kingaji dayawa,Yana magana kwalla na fitowa acikin idonsa," murmushi saliha tai tare da cewa" uhm ay ni bance maka nagaji da Zaman gidankaba ko kaji na taba fadamaka. da dakake wahalar Dani ma bance nagaji ba sai yanzu ,ay Zaman gidanka yazama Dole ,kuma kamar yadda kafada ada haryanzu a Haka muke mutukaraba takalmin kaza ehe " Tana Gama tadamasa haka ta shige daki tabarshi a gurin ,
Shiko bayan shigarta daki zama yayi a kasa Zaman dirshen yashiga rusa kuka abin tausayi🥺)
5
Yana barin unguwar su Habib ya tari me nafef ya kaishi unguwarsu, bayan tasauka ya biya kudi, ya kwasa a guje betsaya a ko Ina ba sai kofar gidansa Yana zuwa ya tarar da dalibansa sun taru da yawa suna jiran dawowar sa, tun daga nesa suka hangosa Yana gudu Yana waige waige, ay ko suma Basu Dan lokacin da suka fashe kowa ya kama gaban sa,shima Malan Yana zuwa ya fada gidansa ,matarsa da yaransa guda uku suna zaune ya shigo a guje Nan danan suka shiga tambayar lafiya kuwa malan, shi dai malan kwai Kira yake aljana aljana ya bamka daki ya rufo kofa, sumako daya dakin suka shiga suka sa Sakata, suna mai da numfashi , daya daga cikin. Yayan ne ya bude Baki zai magana da sauri ,mahaifiyarsu ta rufe masa Baki Tana cewa "shuru kar aljanar ta jimu, Kai baka da hankali malamma ya nemu gurin buya ballemu,tun da kukaga haka wannan aljanar ta dabance, mugodewa Allah ma da bata kashe Shiba....
****assalamualaikum ,sai da tayi sallama yakai sau uku Amma ba a amsa ba hakan yasa ta tura kai ciki ,kai tsaye bedroom ta nufa hannunta dauke da Kayan marmari irinsu kankana ayaba lemo da sauransu, tana shiga ta sameshi a kwance a kan bed idanuwansa a lumshe Yana futar da iska daga bakinsa a hankula.
Karasawa tayi ta tsaya a kansa Yana kallonsa tana zuba murmushi kamar wata tababbiya, muryarsa ta tsinkayo Yana cewa, waya Baki izinin shigomin bedroom ,Kai tafara sosawa tamarasa me zata ce masa, Can kuma ta fara magana murya narawa tace " am Dana,dama momy ce ta fadamin baka da lafiya shine na kawomaka kayan maimari don nasan zaka ji dadin su sosai, shiru yadanyi daga bisani kuma yace," okay to kimayar banaso" Kai Yaya juneid Dan Allah ka karba kasha,bana son inganka cikin yanayi Mara dadi" short up ya daka mata tsawa ta re da Mike wa zaune yace" Kifita daga rayuwana Anisa ,nace bana sonki ko anta ba so dolene, Meyasa Baki ganewa ne ,wannan shine na farko Kuma na karshe,idan kika sake bari nakara arba da wannan fuskar taki, saina sabamiki kamanni, oya get out" ya daka mata tsawa, a guje Anisa ta fuce waje,tana kuka bata tsaya a ko Ina ba sai dakin ta, durowarta ta bude tashiga hada kayanta a akwati Yana share kwalla,zuciyarta na tafasa kamar wuta ,sabo da tsananin zafin maganar da juneid ya fada mata...
Momy kam Tana zaune afalo taga shigar Anisa dakinta tana kuka,dasauri mom tabi bayanta har dakinta,Nan ta sameta tana hada kayanta zata tafi, dasauri mom ta karasa ta dakatar da ita tare dacewa, "Anisa mekike haka ,Ina zaki tafi , meyafaru Naga kinayin kuka?'kodai wanine ya bata Miki rai"?.
Kuka ne yasake kubucewa anisa muryarta na rawa tashiga cewa "momy Dan Allah inason ki fadamin gaskiya shin ni mummuna ce,ko dai Ina kama da buriné,bansani ba,momy menene ay buna ,menene Wanda bani dashi Wanda wata macen take dashi,ko dai Ina da wani nakaso na wan da ni bansan dashi ba?" Alokaci daya anisa ta watsowa mom duk wadannan tombayoyin da suka sa kam momy ya kulle...
Cikin mamaki momy take tambayar ta tana cewa "Anisa meyafaru ne wai,kinki kifadamin abin da ya faru sai ma wasu kalar tambayoyi dakikemin wadan da bansan amsarsu ba.
"Momy kinsani wallahi kinsani, kinsan abin dayasa su ya juneid basa Sona Kuma basa son ganina, menayi musu ,nifa jininsu ce menene yasa zasu dinga hantarata mena tare musu,kawai dan nanuna ina sonsu,dafarko naso yaya Habib sabi da ina ganin dan uwanane zaisoni kamar yadda nake sonshi sai aka samu akasi,yanunamin baya sona ,da akai Haka kika cemin idan yay juneid yadawo zai Soni har ya aureni, ni dakaina sai da na ce Yaya juneid ba tsara na bane yafi karfina bazai Soni ba,Amma sai kukace zai Soni,haka shima nadauki son duniya na Dora masa,haka na dinga rainon soyayyar shi a zuciyata har yadawo, shine zai ce baya sona ,har gwara Habib Yana sakarmin fuska muyi wasa da dariya,shi fa ,hakayace ma yatsani ganina,muddum nasake bari muka Kara haduwa dashi sai ya min abin da har abada bazan manta da Shiba, dan Haka shima na hakura dashi ,koda mazan duniya sunkare wallahi yadda annabi yabar duniya na hakura da auren su , zan koma gida wajen mahaifiyata nanemi yafiyarta muzauna har Allah yabani miji nayi aurena, Kuma kusani wanan abin da akeso ayi yariga da yaraba zumuncin mu har abada babu mu babu ku, Tana Gama fadar haka tazuge zeef din Jakarta, ta zata tafuce tabar dakin bata tsaya a ko inaba sai abakin get, ko da megadi bata jira ya bude mata get ba ta bede ta futa, tana futa tafiya kadan tayi akai sa,a tasamu me nafef ya dauketa suka tafi.....
Momy kam zamatayi agefan gadon,tayi tsuruuu tana tunani ,Harcikin zuciyar ta bataji dadin abinda yafaru ba,dada yadda zatai sai tasa juneid ya auri Anisa,Amma Babu dama sabi da mahaifinsu yace bazai musu auren doleba dauk da tasan idan tasamu juneid z.cai yadda ya auri Anisa koda bayaso, Sabi da kaf cikin yaranta shine mebiyaya duk abin da tacemasa alokacin yakeyi koda bayaso, yakamata wanan karon tabarshi ya bi zabin sa,ita kuma anisa Allah ya zaba mata miji nagari, ameen summa ameen ......
****Dakin juneid momy tashiga tasameshi a kwance, wanan karon idonsa a bude yake da alama tunani yakeyi ,karasawa tai tazauna agefansa tare dacewa"juneidu ya jikin naka, dasauki momy ,to Allah ya Kara sauki, shuru gurin ya dauka na Dan wani lokaci daga baya kuma momy tace" Junaidu ,naam momy ya amsa a murya a sanyaye, "meysa zakaiwa Anisa haka ,haba Junaidu bafa ta haka ake nunawa mutum ba koda baa sunshi ,abin da kamata be daceba ,Kai da nasanka da hankali da nutsuwa Meyasa zakace bakason ganinta eh,ba ahaka ko da ba itaba kada kasakewa wani irin Haka kajini ko" uhm yayi murmushi yace INSHA ALLAH momy bazan sakeba yanzu ina ita anisan take?" Yayi tambayar tare da kafe momy da ido, hmm abin da kaimata ne yasa taji babu dadi ta tafi gida, what momy gida oh my God, shikkenan zataje ta turo Mami tazo taitamin fada Aka, kai ubanka Junaidu watoma mamin takuce zatamaka fada Aka ,banasonfa rashin kunya, kakiyayeni...
****Tom anisa Tana Isa gida ,tatarar da mahaifiyarta a zaune ta zabaga tagumi ta zubawa t.v ido, sallama tai tashiga ta zauna agefanta,itako hajiya adama dagowa tai ta kalleta cikin masifa tace, meyakawoki gidana, yanmma kinzo ne kigayamin juneid yafini agurinki,kuka anisa ta saki tare da fadawa jikin mahaifiyata tace" Dan Allah mami kiyi hakuri wallahi sai yanzu nagane kece gatana kece komai nawa ,Dan Allah kada kiyi fishi Dani ,Ina matukar bukatar ki akusa Dani wallahi indai jinain uncle alhassan ne na hakura da aurensu ,koda ko hakan zaisa zuciyata ta buga, Allah mami dagaske nake nafahimci Babu Wanda yakaiki Sona,basa Sona basa kwaunata,na hakura har abada...
Itama hajiya Adama kuka tasaki Takara kankame anisa ajikinta tana dan bubbuga bayanta tana bata hakuri da rarrashinta,dakuma nasiha kala'kala akan RAYUWAR duniya,ahaka har Anisa tayi shiru...
Uhm Allah saiki sanmasowani koshin wahala Allah yasa mudace😭
****safiyya nazaune a gaban mahaifiyarsu tana bata labarin yadda sukayi da saliha dakuma halin dasaliha take zaune a gidan Habib kwarai ummansu taji dadi da yakasance saliha ce matar Habib ba safiyyaba,sabi da saliha tafi safiyya jarumta da kuma son daukar fansa akan abin da akaimata.......
MAR'ATUSSALIHA
6...
IN THE MORNING......
Da sassafe saliha ta fito daga dakinta yunwa ta adda beta, tabason shiga kicin domin ta samawa cikinta Abinci,
Abin mamaki tana fitowa taga Kwan falon a kunne, karasowa tayi cikin falon,Nan ta hango mutum a zaune ya takure guri daya,karasawa tayi kusa dashi,gamamakin ta saitaga ashe rawar sanyi yake Amma yakasa tashi,jiki a sanyaye saliha ta durkusa a gabansa, tafara masa magana murya a sanyaye cikin nutsuwa tace " Habib meyake faruwa ne, kardai kacemin anan ka kwana,?" Dago runannun idon sa yayi ya zubamata su,yamarasa mezai cemata,kawai sai ya kakaro murmushin karfin hali ya sakar mata,sannan ya ce "saliha zan fadamiki gaskiyar abin da yake damuna ,Amma Dan Allah idan nafada Miki kada ki kirawo wadannan aljanun naki,wallahi banason suzo sukara wujijjigani nasan idan suka sake na uku kasheni Kuma zasuyi," dariyace ta kusa subucewa saliha amma kuma ta maze tace" fadamin kaji INSHA ALLAH bazasu zoba,ina jinka fadamin"