Sashe 1
Mar'atussaliha Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
20...
Tom tafiya sukeyi Basu tsayaba har suka Isa bakin katafaren get din sake manne ajikingidan alhaji alhassan wato mahaifin juneid,. Hown sukayiwa megadin gidan cikin hanzari ya shiga bude musu get din gidan tare da yimusu sannu dazuwa, Anisa ce kawai ta amsa shiko juneid kawai kai yadaga masa suka huce, parking spece , parking din motar Anisa tayi ,batare da tacewa juneid komai ba tabude murfin motar ta fito, fitowarta kenan saiga ma,aikatan juneid sun karaso sunyi hown anbude musu, suna shiga sukayi parking din wata jibgegiyar mota kirar kasar America, fitowa suka shigayi daya bayan daya suna kamewa atsaye daya daga cikinsu me ya nufi motar da juneid yake ya bude kofar tare da sa hannu ya fito dashi,sann ya daukeshi cak ,badireshi a ko Ina ba sai a babban falon gidansu ,inda momy da dady suke zaune suna jiran karasowar sa, anisa kam tsayawatai tama kallon ikon allah daga bisani kuma ta bi bayansu cikin falon.
Dashigarsu dady da momy suka tashi tsaye ganin yadda katan mutum ya dakko juneid kamar wani karamin yaro ,dasauri dady yace subahanallahi Yana ga kadakko shi ,meyasameshi? Yafada a tsorace, batare da mutumin yace komai ba ya karasa ya ajiye juneid a kan kujera sann ya tsaya cak a gaban juneid,kallonsa juneid yayi tare da cewa jaka iya tafiya,babu musu ya juya ya fita "shikuma juneid ta shi yayi ya karasa gaban dadynsa tare da durkusawa yace good morning my sweet dad Ina fatan dai nasameku lafiya,shiko dad Baki da hanci yasaka Yana kallon ikon Allah ,daga bisani kuma yace "au Daman Wai iskancine irin naku na yaran zamani ,kalau kake amma kasa wancen jibgegen mutumin me kama da samudawa ya dakkoka ,dariya juneid yayi wadda ta karamasa kyau da kwarjini yace au dad kenan dashi kadai kagani guduwa zakai,dariya dad yayi yace"wlh guduwa xanyi ace inban da rashin mutunci irin na yan bana bakwai inakai Ina wancan basamuden, sai kace wani jariri kull kakiyayeni Junaid, uhm alhji kenan Ay su yarannan dasun ji kudi ya zauna sai sutsiri iskanci kala'kala ,shidai juneid bece komai ba saima kallon momynsa da yayi yace mom nayi missing dinki sosai amma kafin Nan inajin yunwa, dariya momy tai sannan tace to ay gashican tun dazu ya kamma la Kai yake jira, okay ya fada tare da cewa bari nafara watsa ruwa tukkuna don garin naku akwai zafi ,Ina fatan dai an gyramin bedroom Dina, daga masa kai mom tai ,sannan ta koma ta zauna, Tana zama saiga daya daga cikin ma,aikatan juneid ya shigo ma,ana dai wan da zai kaishi bedroom, Yana zuwa ya da hannu ya daga juneid cak tare da hayewa matattakalar benen dashi juwa bedroom din sa, . Baba dayansu wadan da suke falon Bin su kawai sukai da kallo ,momy kam harda salati Tana cewa, yanxu juneid wankanma yimaka za,ai oh ni fateema wannan Wace iriyar Al,adace....
Itako Anisa tun da Takoma dakin ta taketa faman kaiwa da komowa, tana ta tinanin mafarkin da iyayenta suke kan cewar juneid zan aureta, ita dai tasan ko giyar wake Tasha bazata hada kanta da juneid ba sabi da tasan nagaba yayi gaba nabaya sai lanari Junaid ba ajinta bane Dan duk yadda take fasalta yanayinsa to ya huce haka....
Bayan juneid yayi wanka Yana zaune a gefan bed dinsa ana samasa kaya, sai ga wayarsa ta hau ruri , wazai gani doctor devit ne,Kira na farko juneid ya dauka tare da yin sallama yace" assalamualaikum, doctor daga can bangaran doctor ya amsa da Amin wa alaikumussalam, sir Daman wannan Mara lafiyar da take kwance a asbitin muce ... Dasauri juneid ya katseshi dacewa doctor kardai kace min yarinyar Nan ta mutu, no bahaka nake nufiba inason nace maka jikin nata Yana Dan samun sauki, musamman ma bangaren tabin kwakwalwar da tasamu, okay godiya nake doctor to amma ya maganar feyden da aka matafa dasauki dai ko, eh sir dasauki sosai Dan har ayki ma munyi mata okay Tom ba damuwa ,yanzu Ina Nigeria naje gida katsina indan nadawo zan shigo okay sir thank Yana gama fadar hakan ya kashe wayar...
Juneid kam fadawa yayi dogon tunani akan wannan Maralafiyar tasa tabbas idan ya ga ma hada hujjoji akan wannan yarinyar ,indai Al,amarinnan gaskiya ne babu makawa saiya kwatar mata hakkinta ......
*********************************Am saliha zoki taimaka ki bani ruwannan nasha,wallahi na gaji daker nake iya tashi, babu musu saliha ta Mike ta dakko masa ruwan ta bashi , sannan ta koma ta zauna tace ,Allah sarki Ashe zaka iya Shan abin da kazama karuwa ta dakko ,shidai Habib bece mata komai ba saima kallon ta dayake, domin shikadai yasan rin abin da ya tama idan yasamu lafiya akan saliha, murmushi yasakar mata tare da cewa ,saliha naji dad yace ya juneid ya dawo gashi inason zuwa na ganshi sai dai daker nake iya tashi, salihace ta kalleshi tace ay kam dai yakamata, sai ka bari ka warke ko kajira yazo har gidannan...
****Umma yakamata kije gidan saliha kigano mana lafiyar ta, kimanta da komai ni nasan ayadda kike ayanzu Habib bazai taba iya ganekiba ,uhm baxaki ganeba safiyya har yanzu ke yarinyace ,ninasan menake tinawa idan naga yaronnan, Kay umma kenan gaba kidaya hankalina ba a kwance yake ba ,bamusan a halin da saliha takeba a yanxu, kitaimaka kije, a,a safiyya ke kije ki dubata, umma idan naje komai zai lalace Dole idan habib yaganni zai gane shirinmu akanshi, bazai ganeba safiyya inason kije kigano mana, idan kin tashi tafiya kisaka nikaf kinji, Tom shikkenan umma INSHA ALLAH xanyi hakan.....
MAR'ATUSSALIHA
Book 2
....... WASHEGARI .....
ALHAMDULILLAH duka duka anan nakawo karshe wannan book mesuna MAR'ATUSSALIHA book 1 Sai mun hadu acikin littafi na 2 wan da shine zamu fada cikin cakwakiyar littafi ,dagan Kuma sai book 3 wan da ashine zan warwaremuku komai idan ubangiji yabani aron rai da lokaci littafi MAR'ATUSSALIHA n'a 3 paid ne 400, kacal gaduk me bukatar fara biya tun yanzu ga account number 2478578665 zanth Bank hindatu Yusuf ,sai atura shaidar biya ta wannan layin 09166764540, gamasu tura mana katin waya sai a tura ta wannan number 09166764540 MTNngd
Daga taku har kullum HAFSAT UMAR DANGORO yar mutan bakin rafee
Book 2.....
Pege 1
********Umma yakamata kije gidan saliha kigano mana lafiyar ta, kimanta da komai ni nasan ayadda kike ayanzu Habib bazai taba iya ganekiba ,uhm baxaki ganeba safiyya har yanzu ke yarinyace ,ninasan menake tinawa idan naga yaronnan, Kay umma kenan gaba kidaya hankalina ba a kwance yake ba ,bamusan a halin da saliha takeba a yanxu, kitaimaka kije, a,a safiyya ke kije ki dubata, umma idan naje komai zai lalace Dole idan habib yaganni zai gane shirinmu akanshi, bazai ganeba safiyya inason kije kigano mana, idan kin tashi tafiya kisaka nikaf kinji, Tom shikkenan umma INSHA ALLAH xanyi hakan.....
....... WASHEGARI .....
Tun da safe safiyya ta shirya tsaf cikin wata doguwar riga ja da ratsin fari, shijabin ta ta dauka Dan madaidaici iya gywa ta saka, sannan ,ta dakko niqaf ta daura ta juya ta kalli umman ta tace "umma hakan yayi ? Eh yayi sosai maza jeki sai kin dawo Allah ya Muku albarka, safiyya ta amsa da ameen sannan ta zari jaka ta fuce...