Part ɗin Mama ya nufa ba ta falo, sallama ya yi yi a kofar bedroom ɗin ta.
Makaho Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Tana zaune saman sallaya ta amsa ma sa.
Ya shiga ya gaishe ta, ta amsa ma sa tana yi ma sa ya jikin Nadra.
Kasa amsa wa ya yi don kunyar Maman ya ji.
"Bari ba je na shirya saboda sauran awanni biyu jirgin da zan bi ya tashi."
Ya yi maganar yana miƙewa. Jinjina kai Mama ta yi tana cewa.
"Haka ne ka san jirgi baya jira."
Hanyar fita ya nufa ta bishi da kallo kafin ta cigaba da abun da take yi.