← Book details Majnoon Part 1 Complete Hausa Novelp Local reading mode
READING PART 19 OF 29

Sashe 19

Majnoon Part 1 Complete Hausa Novelp · about 2 min read

mummunan faduwar gata ya ziyarci faisal, da karfi yace " what! !!, da sauri yaye blanket dinda ke jikinsa, daddy yace " lafiya kuwa meke faruwane " Cikin gaggawa faisal yace "daddy ina zuwa ..." da sauri ya tsinke wayar, yace "ohh shet" Juyawa yayi gefen adnan, dake bacci sai kwasar minshari yake yasamesa yana bacci, da karfi faisal yake bubuga kafarshi yana kirana sunansa, "kai tashi akwai matsala" A hankali yake bude edonsa ya dube faisal yace " lafiya kuwa ?" Faisal yace " ina kuwa lafiya, yanzun nan daddy ya kirani wai yaune za'a daura auren, mutumen abuja mai kama da yayanka Mubarak," Da karfi adnan yamike cike da tashin hankali yace "ehhh, nashiga ukku" cikin gaggawa faisal yace " yadace ace mun isa garin abuja kafin a daura auren nan, domin kasan idan aka daura auren nan baza a barmu muzo dashiba" Adnan yace "hakan za'ayi maza jeka dakinka kayi wanka nima yanzu zanshiga nayi wanka anan " dasauri adnan, yafada toilet, Shima Faisal yakoma dakinsa yashiga wnka, bawani wankan kirki adnan yayiba domin duk ya tsorata, yana fitowa cikin gaggawa yasaka kayansa, yana gamawa yanfi dakin ummansa, Yana shiga dakin yatarar da ita zaune akan sallaya, nan yashiga fada komai dake faruwa, bakaramar firgita tayiba, cike da tashin hankali tace " bazakuje a mota ba, jirgi zaku hau yanzu yasaukeku abuja, kushirya maza kuje airport kafin mai martaba yatashi daga bacci" Haka kuwa akayi bayan sun gama shirya duk yadda abin zai kasance, Atare suka fito shida umma, Koda suka fita suka tarar da faisal tsaye a bakin kofar dakin adnan, shima haryazo bai gansa cikin dakinba shine yatsyawa waje yana jiransa, Nan suka wuce zuwa harabar gidan, driver yadaukesu a moto ya lula dasu zuwa airport.... Aha muje zuwa.... https://free.facebook.com/Abdul-Mr-Smiles-Novels-220980808286357/?v=feed&_rdr [10/20, 10:52 PM] +234 905 395 7618 : _Title:-_ *MAJNOON* _The mad man_ _Author_:- *MR, SMILES* 103 and 104 Via *OHW* _A love story_ Suna karasawa airport sukayi sa'a kuwa jirgir safe bai tashiba, nan suka shiga.... suka lula zuwa abuja..
Chapter 19 · 0% Book details