← Book details Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 20

Sashe 9

Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Caraf neenah tace. " dalla malamai kuma mutane shiru da wannan zancen iskancin' aisai in d'an iska ka aurane zai rink'a cirema kaya yana shafaka , amma in mijinka bad'an inka bana i'na ruwansa da wannan."

Duka suka kwashe da dariya. Wata frnd dinsa tace " wllh neenah Allah yashiryeki . ai inde kwa hakane duk mazan duniya 'yan iskane , inkina tunanin sai d'an isakane zaiyi haka to kicire a ranki don wllh ayau aka kaiwa Khaleel ke saiya d'and'anaki kwanda kisa aranki. "

Neenah tace "kanbu wllh karya kikeyi , nasan ya Khalil bad'an iskabane don haka bawani iskancin dazaimin".

Farida tace "wallh kidaina b'ata lokacinka akan neenah, don bazata ta6a gane harkan nanba sairanar dataji abun agabanta. don bayadda auty hafsa batayi da i'taba amma tagagara daukar darasin. " (Aunty hafsa k'anuwar ummice).

Neenah tace "oho mukudai ku k'arashi kwartancinku".

Tatashi tafice. Abakin k'ofa suka had'u da aunt hafsat zata shigo hanunta dawani gora .

" to kekuma ina zakije".

"wllh auty hafsat nibazan i'ya zama da waddan ba, tund'azu saizancen iskancin sukeyi kwanda inje daki ya abdallah inkwanta."

Auty hafsa taja dogon tsaki "sai kiyi kuma ai. bansan yaushe zaki ganeba neenah, wuce mujeni dallah."

Sukakoma falon tare, frnd d'insu saigaishe ta sukeyi don yawanci suntanta. aunty hafsa mutumce Maison jama'a gawayewa.

Tad'auko cup biyu tacikasu da abun cikin gorar, tamik'ama neenah da farida.

bab'ata lokaci farida ta ansa ta kwankwad'e abinta.
neenah tafara turabaki " ni wllh auty hafsa wannan abun yai'sheni kullum sai anta d'urama mutum wannan da wannan kumani bansan amfaninshi ba. "

"saikin shiga d'akin Miji zakisan amganinshi Oyo Kar6a kishanye yanzu".
Takarb'a tana kumbure kunbure dakyar tashanye kamar zatayi kuka.
Auty tace "zakiyi kukan in kukan kikeso akwai na dad'i akwai na wahala kumaduk zakiyi. "
Haka sukarik'ama neenah tana k'ulewa .

Around 1:47pm fauzan yazo , direct part d'in m.k yanufa.
Abakin k'ofa yatarar dashi durk'ushe yarik'e k'irjinsa.

"SubhanAllah". fauzan yak'araso ciki yad'aga m.k yajinginar a jikin kujera.

"Frnd meyake damuka haka?".
M.k dashi kad'ai yasan irin azabar dayakeji cikin zuciyarsa, m.k yakamo hannun fauzan yace "frnd i'naso infad'a maka wani b'oyayyen Sirrin dake zuciyata don kobayan raina Kasan da wannan". fauzan da duk jikinsa yayisanyi "m.k wani irin magana kakeyi haka don Allah kafad'amin abinda kedamunka".

M.k yad'aura hannun fauzan a kirjinsa "frnd nanne kemin ciwo."

"SubhanAllah haba m.k harwani damuwa zakasa aranka da harzai haddasa maka ziwon zuciya ko akan auren sumy ne?. "

M.k ya girgiza Kansa "kokadan ba'akanshi bane hasali d'ad'inaji da'aka fasa auren don kokadan banjin zan i'yazama da wata mace in a neenah ba!."

"Neenah" fauzan yarinka nanatawa.

"Eh neenah i'ta wadda kasani."
M.k kokad'an baib'oyewa fauzan koda abu d'aya daga cikin son neenah dayakeba.
Fauzan idonsa yaciko da hawaye yayi matukar tausaya masa.
"Meyasa zakayi haka m.k meyasa zaka yaudari kanka meyasa zaka hana kanka abinda Kasan zaka i'ya samu sai yanzu da lokaci yariga tak'ure bakin ak'halami yabushe zakafada gaskiya baka kyautama kankaba".

"Eh nasan banfad'aba saida lokaci yak'ure kamar yadda rayuwata tak'are..... Plss karkace haka nizansamu Abba da maganar nan sai abama i'yayen Khalil hakur.....ban yardaba kobayan raina kafadama wani sirrin nan banyafeba...... M.k yay wani tari yak'ara rik'e zuciyarsa ..... "fauzan gurinnan zaikasheni zuciyata plss help me."

Fauzan duk yarikice ga m.k saiwani irin tari yake rik'eda zuciyarsa. Dagudu fauzan yafita k'iran su Abba.

Abba suna gurin hidimar d'aurin aure don baifi saura 30mins ba.
Agigice fauzan yafad'a musu , aiko bashiri Abba da dad sukayi gurin m.k . ashargwab'e suka sameshi tsakiyar falon kokadan baya motsi. agigice sukasashi amota dad da fauzan suka tafidashi asibiti.

Gaba d'aya ran Abba ya jagule " shegen mutumi zai kashemin d'ana". Shi Abba duk tunaninsa yadauka kanzancen auren sumy ne yasashi damuwa. Baiko fad'ama su ummiba don kar hankalinsu yatashi , abdallah ma baisaniba. Haka Abba yafita gurin d'aurin auren duk baijin dad'i.

4doctors ne suka rufu akan m.k suna dubashi, bayan kamar 15 mins sukafito daya yay gurin su dad yamusu bayani akan "damuwace aransa amma insha allah sunshawo kan lamarin yanzu zai iya farkawa nanda 1 hour sai akula" .
dad yacema fauza yatafi gurin d'aurin auren zai kulada m.k d'in. haka fauzan yatafi amma badan ransa yasoba.

Gurin d'aurin auren nan acike fall ko matsakar tsainke babu a layin don tsabar jama'a , ga familyn su Salim kaya guda don motoci sunkai 70. sai fsmilyn su Khalil basuzo dawani yawaba cause auren sirri ne ba'ason mahaifinsa yasani.

Bayan kamar 15mins dazuwan Abba kowaya natsu akazo gabatar da d'aurin aure. Akad'aura auren Salim idriss maisoro da farida khabeer madugu. Akan sadaki 50k don mafi karancin sadaki shine albarkar aure.
Anzo d'aura na Khaleel da neenah ne daga alh Marafa yataho a gigice wanda yanzu saukarshi Nigeria. yana dakatar da me d'aurin auren.

"Dakata kar a soma banyarda da wannan aurenba, ban lamuntaba bada d'ana za'ayishiba".
Sairaba i'do yakeyi ta inda zai hango Khaleel cannesa kuwa ya hango shi , sanye yake cikin wani had'add'en farin shadda yasha bunjima fuskarsa sai kyalli yakeyi. Alh marafa yatunkari Inda Khalil yake fuskarnan ba rahamaniyya. Hanunsa yakama yafara jansa sutafi , Khalil yafara tirjewa kamarwani karamin yaro yafara kuka yanarok'on abbu."abbu dan Allah kayi hakuri kabarni na auri neenah, wllh bazan i'ya rayuwa in ba i'taba abbu dan girman Allah kayi hakuri."
Alh marafa kuwa kamar kara zigashi yake .
alamu yayiwa guards d'insa dasuke d'annesa, dasaura sukazo sudauki Khalil sukai motadashi. Alh marafa yashiga sukatsfi.

Alh garba kuwa rasa yadda zaisa ransa yayi don kunya da bak'in ciki. " agaban jama'a zaiwatsawa mutane k'asa a i'do."

Allah sarki Abba wllh haryaban tausayi " jiya ankira ni ancimun mutunci yaukuma agaban jama'a ". Bak'aramin b'aci ransa yayi ba. (Niko ince Abba ga abdallah nan) aiko kamar aransa nafad'a yace "abdallah."

Yasamu me d'aurin auren komeyafad'a masa akunne oho. Naji gari yadauka an d'aura auren *Nana Khadija mukhtar madugu* _da_ *Dr Muhammad khabeer madugu* akan sadaki 50k.
Sai a kunnen neenah . "ha'a Nana khadija dakuma Muhammad toko ya khalil d'inne Yakoma Muhammad a'a kam ai Khalil Ibrahim ne kai something is wrong.... Tai falon Ummi don tabbatar da abinda kunnenta ya jiyemata.

Fauzan dayaji an d'aura auren m.k da neenah jiyayi kamar yarusa uban ihun murna yarasa Inda zaisa ransa don d'ad'i kowa yaganshi yasan yanacikin farin ciki. Mota yashiga yay asibiti. Dad yasamu zaune agefen m.k wanda yakai 10mins da farkawa. Dad yaga fauzan cikin farinciki " an d'aura auren ne?.
" eh dad an d'aura yanzu yakamata kaje ai."
M.k dayaji wani abu yataho ya kullemishi k'ahon zuciya, jiyake kamar ya zundu uban ihu kozaiji dad'i aransa amma badama.
Dad yatafi fauzan yazauna a kujerar da dad yatashi.

Fauzan yatintsire da dariya yace ."kaji ango mijin amarya".

m.k yahade rai bai kulashiba.

"Haba Ango irin wannan kikari amma koka kulani."

" Fauzan yauna tabbatar dacewa bakasona, harwani farinciki kake don an d'aurama neenah da Khalil auren, kodan ban hanaka kai murnaba amma bazakazo kak'aramin wani ciwon ba danhaka katafi abinka."

" To meyasa bazanyi farin cikiba an d'aura auren abokina kaga aidole intayashi murna."

M.k yak'ara k'ulewa.

"Kaga malam kawai katashi katafi abunka."

"Eh zantafi amma saina sanar dakai abu d'aya."

" Meyeshi".

Fauzan Yakama hannun m.k . "Muhammad kagodewa Allah."

M.k yace "aikullum munacikin gode masa."

"To kak'ara godemasa."

"Kai waimeye ne ha'a."

"Albishirinka."

" goro" .......

Neenah bata k'arasa cikin falon ba taga Abba, dad ,Ummi, mommy da ya abdallah.

"Kunga yadda alh marafa ya watsabmana k'asa a i'do, shine naga yadace inhad'a auren da Muhammad.
kowa yace alhamdllh hakan ai yayi...
K'aran fad'uwar neenah ce yadawo da hankalinsu inda take, agigice sukayi kanta ....

"Plss fauzan kafad'amin mekefaruwa mana". Don m.k yagama zakuwa.

_Dr Muhammad khabeer madugu mijin Nana khadija mukhtar madugu._ ..."Wai kayi haukane?."
"Eh inaga".

Fauzan ya zayyanawa m.k duk abinda yafaru .

m.k yay wani ihun murna , yataso ya kamkame fauzan yanajin dad'i. sai can kuma yasakesa "frnd dan Allah wannan maganar taka gaskiyace kar inje wasa kakemin."

" Haba frnd ai inzanmaka wasa bazan maka da irin wannan ba."

M.k rawa yafara yi yanata godewa Allah. yafara duba k'ark'ashin gadon kozaiga takalminsa.

"fauzan i'na takalmina mutafi gida."
fauzan sai dariya yake "mutumin dayake asume i'nayaga tasa takalmi, haka kazo abinka Angon neenah." M.k yashafa kansa
"fad'a kanka tsaye angon natane ai."

Kotakan likitotin basubiba saka tafi gida abinsu.

D'aukan neenah akayi aka kaita dakinsu, ruwa aka yayyafa mata tafarfad'o.
wani irin kuka mai ban tausayi da tsuma zuciya tasakar, Dakyar aka rarrasheta tai shiru.
Abba yafad'a mata duk yadda abin yafaru. " ammana idan bakyaso sai a raba auren ."

neenah ta girgiza kanta hawaye nazuba " kobakomai ya moha d'an uwanane, meyasa bazan zauna dashiba." Abba yaringama neenah albarka, haka akarink'a rarrashinta har taishiru.

Direct part d'in Ummi m.k yanufa, mutane sai ango2 suke yanata d'aga musu hannu. Kaitsaye yashige dakisu neenah, aunty hafsa yatarar ad'akin sai nasiha takema neenah, Yashiga da salla marsa yagaida aunty hafsa .

" oh ni wannan wani irin k'azamin ango ne haka kowanka babu."

"Aunty's bakisan abinda yafaruba ne saisa kike fad'an haka. akwai magana fa amma kiban 5mins i'naso nai maganada amaryata"... yafad'a yanakashe i'do.

Aunty hafsa tatab'e baki. "to farinshiga don Ku haka kuke bakwa b'oye maitarku bara inbaku guri"....tafad'a tana ficewa.

M.k rufe kofar yaje yayi, yahawo kan gadon. lek'a fuskar neenah yayi i'don arufe, don tunsanfa tashigo tarufe idonta.
M.k d'aura hannunsa yayi yadanshafi gefen fuskarta,
tajanye fuskarta gefe tana kuka.

Jinkukan yake harcikin zuciyarsa.
Yadubi k'afarta santala santalan cinyoyinta duk awaje rigar yatattare. Wata irin sha'awar tane tatasoma m.k, joystick d'insa sai tashi yakeyi jiyake kamar yay x dai'ta.

I'tako saikukanta takeyi.
kukanta yana taba mishi zuciya jiyayi bazai i'ya hakuriba. A tankali cikin wata rikitacciyar murya m.k yace "to wannan kukan fa nameyene?." Neenah bata kulashiba tacigabada kukanta.

A hankali yad'aura hannunsa kan kirjinta. Neenah tajuyo azabure sai zazare i'do takeyi tabude baki zata saki ihu..... m.k yahad'e bakinsu guri d'aya. Cikin wani irin salo m.k yake💋 tsotsar bakin. Neenah babakin ihu sai hawaye takeyi.
Chapter 9 · 0% Book details