← Book details Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 20

Sashe 2

Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuwairat ce kecewa """"""" hmmmm kede zeee bari kawai ai wllh sainayi maganin m.k, sai na nunamishi bashida wayau.""

Zee tace """hhhh lallai zury kece baki da mayau, tayaya zaki i'ya maganin m.k, wannan namijin duniyar, duk wani iskanci da kikeji dashi kinsan cewa a tafin hannunshi kike......ke tukunnama meye burinki akanshi???.

Zuwairat tai wani shu'umin murmushi tace """" auren sa shine Burina.

""Hhhhmmm Kina bama kanki wahala zury, don kinsa cewa yadda kike tamba d'addiya! M.k bazai ta6a aurenki ba! Karki manta tare kuke sheke ayarku.....kuma bawani d'an iskan dazai fatan ya auri yar iska ...saidai yayi addu ar tagari.

Hhhhh zury tace """ lallai zee haryanzu baki gama sanina ba, baki san irin plan d'in daneke hadama m.k bane saisa kike fadan haka.

To wani irin shiri kike a kansa???.

Zury tace """ZEE kinsan cewa sonake kawai na yaudari M.K yakunsan ceni!!, a wannan lokacin ne i'dan nasamu ciki zan aiwata da duk makircin danake so........zanje insamu Iyayen m.k infada musu cewa dansu yayi raping dina kuma gashi yanxu harna dau ciki......kinga kuwa dole susa ya aureni ko baiso.

Zee tasauk'e wani nauyayyen ajiyar zuciya.
Lallai zury zaki hada mishi gadar zare...amma ni ina ganin wuyar yiwuwarsa!!.

"Hhhhh hakadai kikace, ammani banga wani abin wuya ananba, tunda muna d'an ta6a harka, kad'an yasa baya shigata.

To allah bada sa'a.......amma a zuciyarta kuwa cewa take. """"Lallai bakida wayau zury dakike fadamin mummunan shiri da kikeyi akan BURIN RAYUWATA *M.K*!!!........wannan plan din dakike adawa saina wargazashi..... Don kuwa nikadai ce macen dazata kasance tareda M.K har abada!!!.............

Gogiya mai tarin yawa zuwaga masoyan wannan littafi .....Allah yabar *💞SO DA K'AUNA💞*@men.

_Urs QuEeN BEEEE💅🏻_😘😘😘😘😘
[9/8, 5:38 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA4⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA____
Habeeba Muhammad

```Bazan tab'a mantawa dakuba members of *Habeeiy__Mooh 📓Hausa Novel* ina alfahari daku.```
*#One love❤*

4⃣

______________

Ummi, Jennifer, Neenah tareda babbar ma,aikaciya maikula da girke2n gidan wato baba larai.
Sun d'unguma a kitchen, saifama aiki sukeyi, don abbansu zaidawo daga _China_ ,aikam dole a had'a mishi _delicious_.

Bayan sungama aikinsu, kowacce taje ta tsara kanta da tad'add'en wanka, barin ma ummi datadawo kamar 'yar 17 .lol

Dank'ara dank'aran motoci ne guda biyar, sun mufi _Mallam Aminu International Airport_ don d'auko _Alh Kabeer_.

I'sarsu keda wuya jirgin yak'araso, aiko mutane sai fitowa suke kowa najidakai, farerene, bak'ak'ene, koraye, shud'aye duk gasu😂.

___canna hango alh kabeer dattijo mai mutunci da kamala, sanye yake cikin wani _suit black colour_ tareda _medicated glass_ wanda yake a i'donsa.
yana saukowa daga matattakalar.
Dasauri bodyguards dinshi suka nufi inda yake, aikuwa da Sauri M.K yak'arasa gurin abban nashi, yarungume yana murna .
Shima abban rungumeshi yayi yana murna, don yana matukar son m.k duk da bashine kad'ai d'ansaba amma duk yafi jidashi. Hakama m.k.

Abbana kadawo lpy???.

"" lpy qlau my son, mayi missing d'inkafa dayawa.

Me too abbana.

""""To mukan aisaikuzo mukoma tunda ba'a sandamuba...cewar Ummi.

Sannan ne Abba yakula da kowa dake gurin....yahad'a hannushi, biyu yace ''""'ina maiman afuwa _wifey na_🙏.

Duka sukasa dariya.

Guards d'in suka bud'ema Abba tareda matarshi mota sukashiga, m.k yashi d'aya, abdallah , Neenah tareda Jennifer suka shiga d'aya
Guards d'in sukashi ge biyun saigida..........

Duka part d'in Abba sukanufa. woooowwwww kawai nace yayinda naga wannan had'add'en parlour n.

Alh kabeer tareda matarshi , sukayi upstair inda bedroom d'inshi yake don yayi wanka.

Bayan yagama cin abinci, yana zaune tareda iyalinsa, sai hira suke, donshi abba indai yana gari to zaka sameshi tareda iyalinsa sunata faman hira..
Neenah datake gefen damansa a mannedashi, haka Jennifer a gefen hagu, abdallah nakusada k'afarshi duksun cukuykuyesa kamar wasa 'yan yaye😜😂.

Ma'aikatan gidan sai shigowa suke suna mishi sannuda zuwa, yana amsawa cikeda fara'arsa.

M.k ne yashigo polourn da fara'arsa, yana ganin yanda wa'yancan 'ya'yan magen da suka zagaye Abba yab'ata rea.

"""Kuuuuuu dallah mehaka, kunzu kunwani zagayeshi kamar wasu kulyoyi, dallah kutashi kufita....

""'A haba son, yanxu rabun dana zauna dasu haka aina dadi kabarmu mushak'ata nida yarana🤗.

Haba Abba jifa yadda suka takuraka.....kai dallah kutashi kukoma kan sofa kuzauna.

Ayko bashiri kowa yanemi gurin zama...

To itade Ummi ko uffan bataceba.

Shima m.k yazauna, aka d'aura daga inda akatsaya.

Neenah ne da jenny, cikin mota driver najansu da'alamu daga _saloon_ sukadawo sunda hanyar gida.

Wata motane dake bayansu, wanda tun tasowarsu take binsu.

Wani had'add'en guy ne acikin mortar saifaman murmushi yake.

Dai2 anzo kofar gidan , guy din yafito daga motarshi yasha gaban tasu.

Driver n yafito yake tambayarshi ""''"ko lpy."

Guy din yace """ don Allah inason magana ne da babes dinnan.

Drive n yace '" to"........don baison yayi shishshigi a al'amarin dabaisan kansaba👐🏼.

Guy din yadoshi inda suke........zuciyar Neenah kuwa sai fat fat tuke........a xcyr ta take cewa gaskiya guy dinnan yahadu bakarya......
Sallamarsa ce tadawo da i'ta daga tunanin datake ....
Suka gaisa ""yace don Allah inason magana dake yanuna Neenah.....uhmm su Neenah yan mata😂.
Neenah kam kamar bada i'ta akeba wai i'ta adole za'aja aji.

Saida janny tace. """ plsss Neenah kije mana........sannan tafito , shikuma driver yashiga da Jennifer.

Suka kara gaisawa, ya gabatar mata dakanshi.....suna khaleel usman marafa,ni haifafen dan kano ne, INA aikine a _central bank_so yanxuma nazo hutune, saikuma Allah yahadani dake.

Yanacewa marafa tagane don kuwa bawanda baisan marafa's a kanoba, yanada companies, malls, da manya2 gidaje.

Khaleel yace to malama banji kince komaiba, don kosunanki baki fadamin ba..

"Am ni sunana _Nana Khadija_"

"Woow nice."

Amma dai malama Nanah nasan kinfahimci abinda nake nufi....kuma wllh tsakani da Allah nake sonki da aure!!!!!.

Neenah kam gagara cewa komai tayi....don ita a rayuwarta bata taba tsayawa da nimiji a sunan saurayi ba.

Shiru2.....to my neenah don Allah kiban phone Num.naki.

Bamusu kuwa Neenah tabashi number.
Haka2 yana janta da hira a hankali2 harta sake dashi............sai faman dariya suke suna k'arawa.

Aikuwa saiga motar *M.K* tanufo inda suke...............

For any comments/correction
08104117749

Lurv u mah fans 😘😘😘😘😘😘

*UrS QuEeN BEEE💋*
[9/8, 5:38 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA5⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA_____
Habeeba Muh'd Marafa *{HM²}*

_________________________
_____M.k ransa yayi bala'in 6aci, zuciyarsa sai tafarfasa takeyi.
wata zcyr tace "" to kai yanzu inkaje maizakace? Kuma awani dalili zaka hanata tsayawa da saurayi?, kokai zaka aureta???.nooooo.

Hakadai yawucesu yashige ciki, zuciyar sa kamar zata fashe don tsananin kishi da 6acin rai.
Haka ko parking d'in baik'arasa ba, yafito ya buga marfin motar yayi part d'ibsa.

A bangaren Neenah, ga6a daya sai yanayinta yasauya......tace """ am naceba zanshiga daga ciki yayana yadawo.""

Khaleel yace """ yayanmu dai banakiba.

Neenah tad'anyi murmushi tace "" to yayan mu.

Daga bisani sukayi sallama.
baitafi bakuwa saida yaga shigewarta gida.
Yajuya yana jind'ad'i da farin ciki aransa, nasamun Neenah a matsayin _girlfriend_ ko ince mata.

(Kai kai kai khaleel katafi dayawa😂😜)

M.K direct fridge d'inshi yanufa, kwalbar _beer_ d'insa yad'auka tunda yakifa abakinsa bai cireba saida yarage sauran 👌.
After 5mins beer tafara aiki, tashi yayi yana layi ba'abinda yake gani a i'donsa sa siffar neenah........yayinda i'ta kuma tashigo parlour n a tsorace don a tunanin ta zataga ya mooha najiranta saitaga wayam bakowa parlour n.
Direct d'akinsu tanufa, yayinda Jennifer (nop *Fareeda* saka makon binciken dana yi, nagano cewa *Jennifer* sunan Christan ne, so baidace abama Muslim sunanba to *Jennifer* takoma *Fareeda* insha Allah)

*Fareeda* tanacan kuriyar gado, saifaman fari take dalankwasa, da'alamu waya take da *sahibinta*🤗.

Baya da kammala wayarta tane, tajuyo takalli neenah """ ooo neenah manyan k'asa".......tafad'a cikin sigar zolaya.

Neenah tace """ ke bansan iskanci fa........

To bawannan badai ya guy d'in naki?.

Neeneh tai farrrr da i'do tace"""" hhhmmm kedai bari kawai fareeda, don guy d'in yayi arayuwa komai nashi yazo.ga i'ya kalamai........ay wllh da tuntuni nasan haka love yake dana kama.......nifa kinsan inkina waya da saleem kallonki kawai nake kina shirme Ashe kam bahaka abin yake.

Hehrhehehehe neenah fall in love, ke tunkan abin yay nisa harkin fara zaucewa.....tukunnama ay wollh nangaba ji zakiyi inbashi bazaki i'ya rayuwa ba.......aynikam yanzu haka inba Salim sai rijiya.

Duka sukashek'e da dariya.
Neenah tace"" aikam fareeda dagaski yarki wollh.

Nikam bara inshiga toilet fitsari nakeji....cewar fareeda.

Tashige toilet abinta, i'takuma neenah tafad'a duniyar *Khaleel*.

_(Niko ince kan ubancan neenah tatafi dayawa😂)_

Fareda fareda fareda Ummi ne daga parlour tana kwalla mata kira.

""Ummi, tashiga toilet fa...cewar Neenah.

""To ked'in fito kikaima yayanku abinci, don baiyi lunch ba kuma bashigo ba.

""Neenah da hantar cikin ta keta kad'awa.....nashi ganga bansan mai zantarar ba.

""Kinajina fa ko neenah""'.

"To Ummi ganinan zuwa.""

Tad'au basket d'in da collar n keciki, tanufi part d'in M.K........

Shigarta parlourn bakowa a ciki, sai k'amshi da sanyi AC dake tashi.

A tsakiyar parlour n ta tsaya tana tunanin yadda zata bullowa lamarin nan,...... Tasan cewa in tabar abincin a parlour n zaice ta rainasa saisa batafada mishi ba.....gaya batason shiga bedroom d'insa.

Hakadai tai shahada, zuciyarta na harbawa tashiga.

Tsaye taganshi a gefen gadonshi yakifa kansa da bango.

Sallama tayi, yayinda zuciyarta ke harbawa kamar zata fito don tsananin bugawa.

Jin sallamarta ne yasashi juyowa, yana kallonta da rinannun idonsa wanda suka rikid'e suka koma kamar garwashi don jaaaaa.

Abun saida yabama neenah tsoro, don yadda ya mooha Yakoma irin bugaggun nan sak👐🏼.

A hankali yafara d'aga kafarsa yana takowa i'zuwa gabanta.

Neenah data faraja da baya2 zata gudu........caraf m.k ya cafkota ya hadata da bango.

Gaba daya Neenah tagama tsorata, don a tunanin ta bugunta zaiyi.

Tabude baki da niyyar bashi hakuri....ayko sai jin bakin m.k tayi anata....... Taware i'do mamaki da tsorone cuka cikita.

Shiko gogan kamar yasamu lollipop haka yake tsotsar bakinta.

A hankali2 tafara jin m.k nakokarin zuramata hannunsa cikin rigarta.

Tafara kiciniyar kwace kanta, aykuwa m.k yakara mannata da kirjisa.....jikinsa sairawa yake, k'afa funsa suka gagara d'aukansa.......ayko yajata suka zube a gado................

*to mah fans kubiyoni donjin yadda M.K zaiyi da Neenah.*

For any comments/correction
08104117749

*UrS QuEeN BEEE MaRaFa*😘😘😘😘
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA6⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA_____
Habeeba Muh'd Marafa *{HM²}*

_____Hankalin M.K gaba d'aya yafara tafiya, naima kawai yake yaraba ta da kayan jikin.
Neenah da fuskanta yayi sheb'e2 da hawaye, saifaman turashi take amma takasa.

M.K yafara zige mata zip d'in rigarta.
datayi wani yunk'uri ta tattaro duka k'arfinta ta hankad'ashi gefe.
Chapter 2 · 0% Book details