← Book details Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 20

Sashe 6

Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M.k dariga yafita hayyafinsa ba'abinda yake sai shan nipple d'in zury.
Biyayi yafara sa hannu cikin pant d'in, wani d'auk'ara tasaki tana k'ara b'ud'e k'afan saik'ara mik'o mishi takeyi. Don so takeyi kawai m.k yashiga.

Hanu hasa gaban m.k tad'auko tanason turo abin gabanta, dasauri m.k ya......................

_*❣ILUSVS❤* mah fans we will be together 4rever & ever_

_UrS QuEeN BEE MaRaFa❣❣❣❣_
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 1⃣6⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻ €°W°F♻*

NA____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_

*M.K* yacakama Zuwairat naushi a fuska, kawai zury taji abu unexpected bashiri tasuma.

M.k kwa bai barta ba saida yagama ta6e2 da shafe2 nsa sannan yak'ele Zuwairat.

Gefe can ya matsa yana dafe da goshinsa. Kai subtanallah astagfirullah.
Yajuya dubi zury wanda har yanzu take a sume, yak'are mata kallo heat to toe, yay kwafa aransa yana cewa inama neenah ce hmmmm....... Haka ya shiga toilet a daddafe dan kansa bala'in ciwo yakeyi.

D'aure da towel yafito , sai kofin ruwa dake hannunsa.
Kangadon yanufa , yana zuwa ya maka mata ruwan a fuska.
a gigice tatashi tana kakkama jikinta da'alumu sanyi takeji.

M.k ya watsa mata wani mugun kallo, bashiri tasauk'o daga gadon sai dibi dibi take nonon ta sunata rawa.

"""Keeee banza karuwa!. kisa kayanki kifitarmin a d'aki, nabaki 3mins kar nadawo nasameki. Daga nan yay ficewarsa .
wani k'ofa yabude a downstair saiwani arnen parlor ya bayyana, direct yashige bedroom donyi shiri.

Zuwairat kam bashiri tasa kayanta ko d'ankwali bata d'auraba tafice a d'ari. Don ba k'aramin aikin m.k bane inya sameta ya tattaka abin banza.

Tuk'i yake a hankali2 kamar baison yi, kiraye2n sallar magrib akafara, parking yayi a gefen wani masallaci. Alwala yayi yashiga jam'i aka gabatar da sallah.

Bayan yakoma gida direct main parloun yanufa.

Assalamu alaikum. Da sallamar sa yashiga, gefen Ummi nsa yanema yazauna. Kansa yad'aura bisa kafad'arta ya langwa6a.

Ummi tashafa kanshi "yau aikinne ya6oyeka haka?, tunsa safe sai 7:19pm".

" Eh Ummi. 4:30pm nadawo ko nan ban shigoba kuma akak'ara naimana sai yanzu nadawo".

"To sannu da k'ok'ari".

"Abba sannu dahutawa".

" Yawwa"...... abba ya amsa.

" i'nason magana dakai bayan sallar i'sha kasameni".

"To abba". .......ya amsa cike da gaimamawa.

______Bayan yadawo daga masjid , parlour n abbansa yawuce .
da sallamar sa yashiga. Ummi ce a gefen abba tana had'a mishi coffee. Gefe yasamu kusan k'afar abba ya zauna.

Alh khabeer ne yay kyaran murya yafara magana kamar haka

"watau Muhammad namaka maganar kasamo mata a had'a aurenku tareda na k'annenka amma abu yagagara ko. Yanzu sati nawa dayima maganar?.

M.k datunda abban sa yafara magana yake zazzare i'do , zuciyar sa tana fat fat. Murya k'asa2 yace " sati uku".

"Masha Allah to nak'arama 2weeks akai, wallh wllh inbaka nemo mata aure acikin lokacin dana bakaba kaji na rantse nidai kai zannemo maka, kuma wllh ko kana sonta ko baka sonta sai anyi auren. kanajina?".

M.k da idonsa yay jajir kamar gaushi. ( to anta6o maza)
"eh abba inaji".

I'ta dai Ummi ba'abinda tace, don tasan halin mijin nata baya magana biyu.

" Zaka i'ya tafiya." abba yafad'a.

Jiki bakwari m.k yatashi, yay musu sallama ya fita.....

*______________*Washe gari dasafe yafita gurin aiki. baibi takan kowaba agidan haka ko breakfast baiyiba.

baiko kulada gaisuwar da ma'aikatan kemasaba yawuce office d'insa.

Yana zaune kan kujera, Kansa ya aza bisa table d'in dake gabansa, Ba'abinda yake tunawa sai maganganun abba najiya.

"Oh Allah help me".

Yafad'a a bayyane. Cankuma saiya ya zabura kamar an tsikareshi, phone d'in sa yalalu6o a aljihunsa yashiga dealing Num d'in abokinsa *FAUZAN*..................

"Hlo d brilliant doctor what's up?."

" I need ur help fauzan."

Fauzan yaji muryanshi yayi sanyi kamar ba m.k ba .
"frnd meyake damunkane ?naji gaba d'aya muryanka yayi sanyi."

M.k yasauk'e wani nauyayyen ajiyar zuciya. " uhmmmmm wannan maganar tafi k'arfin yi a waya, kadai inkana kusa kasameni a office plsss."

"OK karka damu ganinan zuwa".

ba'afi 30mins bakuwa saiga fauzan ya 'iso , m.k yafad'ama securities dama zaiyi bak'o bab'ata lokaci akama fauzan i'so.

D'ayan kujeran yaja, yazauna a persing d'in m.k .

" m.k , kanacikin damuwa sosai jiyadda duk kafita hayyacinka plss fad'amin maike damunka."

M.k yagyara zama.
A-Z yafad'ama fauzan yadda sukayi da abba.

Fauzan yace " yesssss!! Dama haka nakeso!."

M.k yasake baki yana kolallon fauzan.

Fauzan yacigaba dacewa "tunda an zubama i'do kak'i fito damatar dazaka aura aidole sai anma hakan. Haba Muhammad kagafa tare muka tashi niharnayi aure with 2kinds ammakai shiru, karkaman 34years kake awannan ege din naka kana buk'atar mace. Koba'ace kayiba aizakayi dan kanka".

"Kai dallah can. nakawo maka matsalata kasharemin hawaye kuma zaka k'aramin wani zafin . ni fauzan yazanyi ne bansan ta i'na zannemo mataba bansan ta yadda zanfaraba"........ yafad'a tareda buga table d'in gabanshi.

"Cool down mana sakace banamiji ba haba dan Allah. To yanzu 'Yanmata nawane sukace sunasonka big2 Bebe's amma kace bahakaba."

"Kai dallah forget that yanzudai kawai fad'amin yadda za'ayi."

"To yanzu dai kabar wannan a gurina insha Allah acikin week dinnan zansamo maka matar aure in Allah yayarda".

"To Allah yayarda". Daga nan sukayi sallama............

_I'na naiman addu'ar Ku my fans👏🏻👏🏻👏🏻._

*_Urs queen beee❣❣❣_*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 1⃣7⃣*

*°° In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻ €°W°F♻*

NA______
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_

_jinjinar bangirma, tareda godiya mai tarinya yawa i'zuwa gareki *Fidohm💞*. A gaiskiya mun yaba munkuma matuk'ar jin dad'i da i'rin son dakike munawa *Exclusive*, saidai muce allah yabarso❣. *(Amen)*_.

_*We will be together 👭💋💋*_
_*#One love❤*_

____"Khaleel! Khaleel! Khaleel!. Saunawa nakira sunanka?."

Yana magana ne cikin fushi da b'acin rea.

" Sau uku abbu."

"To wllh tallahi inaso kabud'e kunnanka dakyau kajini, kaga zancen wannan yarinya neenah kace kowa.
to kacireshi a ranka kwata2, don sanin kanka kasan naimaka mata, kuma ba'abinda zai hana auren nan matuk'ar i'na doron k'asa kai kobana nan akwai wad'anda zasu jagoranci lamarin. Don haka kasa a ranka aure kaida kausar 'yargidan abokina kuma aminina alh gali kamar an d'aurashi. Bazai yiwu kamaidani k'aramin mutunba."

Khaleel da yake a d'urk'ushe gaban mahaifinsa yanata sharb'ar kuka kamar wani k'aramin yaro.

"Abbu don Allah karka rabani da neenah, wallh banajin zan cigaba da rayuwa inba tare da i'taba ,bantab'a jin son wata 'ya mace a rainaba kamar Neenah. abbu tariga tazama wani b'angare na jikina inbabu i'ta zan zamane araye amma ruhina mutuwa zaiyyi."

"Aikuwa kashirya mutuwa indai akan yarin yarnanne".

"Haba alh don Allah, yazakarinka fadama yaronka nacikin ka irin wannan maganar akan biye son zuciyarku, fisabilillahi kamar Khaleel ace za'amishi auren dole, aikasan bayaro bane tunda zai'i'ya banbance fari da bak'i. 32years fa yake saboda Allah fa gaskiya kasake duba lamarin nan".

"Kin gama ko i'nce kungama?. To kubud'e kunnuwanku keda d'annaki kusaurareni da kyau, kunga aure takanin Khaleel da kausar bafashi, kai kuk'addara kamar an d'aurashi".
Daga nan ya kad'e bunjumarsa yay ficewarsa.

Rungume mahaifiyarsa yayi yana kuka mai tsuma zuciya.

'Ammi dan Allah kitaimakeni, wllh bansan yazanyi da rayuwa taba in na rasa neenah."

" Be strong mana Khaleel, kana kuka kamar ba namijiba, ka kwantar da hankalin ka indai akan aurenku kaida neenah ne kamar tazama matarka insha Allahu."

"Ammi kinsan halin abbu fa inyayi magana."

"Kaida kazuba ido insha Allahu komai zai daidaita."

" To ammi na nagode ".

tagoge masa hawayensa da handkerchief , tanashafa mishi bayanshi a hankali 2 harbacci yad'aukesa.

*_____••°°••°°••°°••_____*
Dakaganshi kasan yanacikin matanancin damuwa, kwance yake kan gadon yayi rigingine yana kallon slain, idonsa a lumshe kamar wani mai bacci ba'abinda yake tunawa sairanda za'a d'aura auren neenah da Khaleel, shikuma dawata banza wanda haryanzu ba'a samotaba. "Nooooooo wllh bazan yiwuba, saidai ranan duniya tatashi." Zuciyarsa saiwani tafasa da soyuwa take.

A hankali taturo k'ofar d'akin, shigowa tayi tazauna bakin gadon. Tsayawa tayi tadubeshi dagashi sai boxer yarame sosai yarame haryaba tausayi.

Ummi tace " son".

a hankali yabud'e i'donsa.
yararrafo inda take yad'aura Kansa a cinyarta.
A hanli tafara shafa sumar kanshi tana busa masa iska.
M.k ya k'ara lumshe i'do yana jindad'i.

"Kasan abinda nakesa dakai?."

"A'a Ummi ".

"Tau kacire duk wata damuwa a ranka indai akan zancen auran nanne. inkabi a hankali kanatsu zaka samu mata intellectual nd very soon."

" Ummi kinsan halin abba in ban samu mata a lokacinda yabaniba ko kuturwa zai i'ya auramin".

Ummi abin yabata dariya amma tad'an kintse.

"Insha Allahu ma zakasamo kafin lokacin. Kuma inma bazaka i'ya nemiwa dakanka ba nizansa fauzan yanemo maka tundashima yayi sa'ar mata. in allah ya taimakeka kasami kamar Fatima aikahuta. Nidai kawai sonake kacire duk wata damuwa a ranka kadawo kamar da abinka. "

"To shikenan Ummi karki damu komai zaidawo normal."

"To shikenan, kamaci abinci kuwa?."

M.k yad'an shafa cikinsa.
" wllh Ummi banciba , kuma yunwa nakeji."

Ummi tad'au rakwashe kansa.

" son bakajin magana kadaina zama da yunwa amma baka kiyayewa. Tashi muje kaci".

M.k yasa jallabiyarsa Ummi takama hannunshi suka fita.

*_______________* Haj Sadiya mahaifiyar Khaleel ne take gindan alh garba yayan mahaifin Khaleel.
Ta karance masa duk abinda sukayi da mijinta dakuma d'anta.

"To kaga abinda alh yace, gakuma abinda Khaleel yakeso".

Alh garba yasauk'e wani nauyayyen numfashi.
" wllh nad'ad'e banga mutum maitaurin rai irin usman ba, mutum inya kafe akan abu yaruga yakafe.
ga binda yaro yakeso kaikuma kakawo wani alamari.mtsswwww Allah wadaran son zuciya.
Sadiya kikwantar da hanlinki, kifad'ama Khaleel cewa indai aurensa da wannan yarinya ne kamar an d'aurashi in Allah yayarda. Shi usman d'in dabaya zama Nigeria gaba d'aya bama saiyasan za'ayiba duk wani shirye2 dakomai daza'ayi anan za'ayi har a d'aura aure. Daga baya kuma inyaji danuwarsa don ba'isa yace zai rababa."

"Koma yad'auke subar Nigeria gaba d'aya ba". Cesar haj Sadiya.

"Ato naga ta yadda zairaba."

Bayan sungama tattaunawa akan yadda abin zaikasance, daga bisani taima alh garba da iyalensa sallama tatafi.

____Tafad'ama Khaleel yadda sukayi da wan mahaifin nasa, aikam murna agurin Khaleel ba'a magana bakinsa har kunne.

_______Ring Ring Ring. wayar m.k tafara k'ara, yana dubawa yaga childhood frnd d'insane fauzan. M.k yatab'e baki yasan zancen.

"Hi guy haw re u?".

"Kai dallah malam bawannan ba, ai infad'a maka kayi babban kamu."

M.k aransa yake cewa "akwai wani babban kamu kowani sa'a dayawuce nasamu neenah ne".

(M.k u're cheat our self).
Chapter 6 · 0% Book details