Sashe 14
Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali naga anturo k'ofar falon anshigo wani had'add'en guy ne yanasanye cikin k'ananan kaya yazura hanunsa cikin aljihun wanda. Dara-daran i'danunsa yasauke su akan Zuwairat wani k'ayataccen murmushi yasakar wanda yasa fararen hak'oransa suka bayyane. " *M'aruf* kenan d'an aminin abban Zuwairat, Allah yadasa masa son Zuwairat sosai acikin ransa, ammafir tak'i amincewa lokacinda takekan duniyan cinta m.k kad'ai ne agabanta.
amma yanzu yana ganin insha Allah zaiyi nasara).
K'arasawa cikin falon yayi yazauna, ido yak'ura mata kamar bai tab'a kallontaba.
Zuwairat jitayi ajikinta kamar anakallonta, aiko tanad'agowa sukayi 4eyes da ma'aruf
K'ara sunkuyar da kanta tayi tagaidashi cike da gimamawa. Ma'aruf wani sanyin d'ad'i yaji aransa , cikin tsananin so ya amsata
" lpy lay malamata, zuwa nayi akoyamin karatu."
Tai murmushi "ainima d'alibace bank'i kak'araminba."
"To aini nafara fad'a ."
Zuwairat dai taishiru. Ma'aruf tashi yayi yadawo dab da i'ta, Zuwairat k'astai dakanta tanawasa da zuben hannunta.
Oh wannan kunyan, plss kid'ago kikalleni mana naji sanyi araina."
K'ara sunne kai k'asa tayi.
"" Zuwairat ".
Ahankali ta amsa kamar maiciwon baki.
" nifa haryanzu i'na kan bakana, wallh i'na k'aunarki i'na tsananin sonki wllh wllh haryau bantab'a ganin macen danakeso kamar keba, saisa haryanzu banyi aureba ko sokike nazama tuzuru?."
Kalmar "tuzurun" ne yabata dariya.
"Eh dole kiyi dariya mana"....ma'aruf hanunsa biyu yasa yakamo hab'arta fuskanta yad'ago, amma still i'donta ak'asa. " kikalla cikin i'dona, natabbata zakikalli tsagoran sonki aciki." Zuwairat gabad'aya kunya yamamayeta tarasa yadda zatayi, naiman hanyar gudu kawai take.
"Uhm zankalleka, amma saika sakeni. "
Ma'aruf sakin fuskanta yayi, aikam fit tagudu saida tai rabin matakalan benin sannan tajuyo gwaliyo tamishi sannan tagudu d'akinta.
Murmushin cin nasara ma'aruf yayi don yasan insha Allah kamar yamallaki Zuwairat ne.
Dining area yawuce , saving d'in kansa yayi yafara cin had'add'en girkin Zuwairat.
*••°°°••°°°••°°°••*
Yau farida tazo gida kowa murna yake yanda sukaga batadawani damuwa tayi kyau abinta .
inkaga murna a family nnan dasuka gane tanada ciki kamar sucinyeta, m.k kam kawai suming d'in abun yakeyi ajikin neenah rsa "hmmmm" kawai yace.
" Neenah tafad'ama farida yadda ya moha yamata , gaya yanzu su abba sunyanke nanda sati d'aya datakoma gidansa."
Farida d'ad'i kamar yakasheta "wllh ya moha yayimin dai2 wayyo Allah na harna zumuku kwance kangado."
Neenah kawai tunani take taya zatafara zama da m.k amatsayin miji batamasan wani irinzama zasuyiba kwata2 hmm Allah dai yakyauta.
Aunty hafsat ne da kanta tazo tad'auki Neenah don k'ara kyara mata jiki dakuma koyamata wasu abubuwa, sairanar da za'akai ta zata dawo da'ita.
A cikin satinnan inkaga Neenah bazaka ganetaba don kyawun datayi gaya kanta yawaye sosai aunty hafsat takoyamata abubuwa dayawa.
m.k kam kullum yanakan hanyar zuwa gidan, amma aunty hafsat batabari yaganta saidai yak'arashi zamansa yatashi yatafi.
*_1week later_*
_Rana bata k'arya saidai uwar d'iya tajikunya._
yaune ranar da Neenah zata tare gidan mijinta Muh'd.
Abdallah yahad'a musu gaggarimat walima , wanda za'afarata 5:00pm atashi 8:300pm sai a kai amarya gidanta.
Tunsafe aunty hafsat takawo amarya a inda sukatarar da farida tayo asubanci, gida yacikada 'yan uwa da abokan arziki har *FATIMA* ma tazo (matar fauzan).
m.k kam kamar wanda akaimishi bushara da aljannah Allah Allah yake dare yayi akaimai matarsa, Fauzan sai tsokanarsa yakeyi amma ko ajikinsa.
Amarya saishiga kala2 akemata asamata wannan aciremata wancan tasha kyau harta gaji da had'ewa.
5:00pm dot akafara gudanar da walima acikin gidan. sosai gurin yacika, hardasu queen bee Marafa fans, KHALEESAT HAIYDAR fans , €°W° fans. Su Ummu khausar da Ummu haulat ma anzo kwadayi Allah 2 nake ayi agama abunnan sutafi, don sun'i'ya had'a gurmi insuzo guri saisun tarwatsashi. 8:30pm akagama walima lpy kowa yaynashi guri.
nagida gidane basutafiba.
Wanka Neenah tak'arayi, aunty hafsat tabata wani abu akofi tasha tabata wani natsuguno tayi.
Shiryata tayi acikin wani tsadaddiyar shadda pink aka tsantara mata kwalliya wani tsadadden vail pink aka yafamata , kamak'afarta tayi tasa mata wani had'add'en hakalmi.....i'nkaga neenah kasace kagudu.
Kama hanunta tayi, farida nabiye dasu sukafita falon abba.
Shida Ummi kezaune a falon , dasallama sukashiga guri sukasamu suzauna. Abba ne yashiga ma neenah nasiha sosai i'tako ba'abinda takeyi saikuka. Hakan yasa Ummi tafara hawaye tagagara cema neenah komai.
rungumeta tayi tanakuka maiban tausayi i'tama Ummi n rik'eta tayi sosai tanakuka. Dakyar aka b'anb'are ta daga jikin Ummi fita sukayi da i'ta.
M.k kam yana part dinshi da abokansa sunhanashi fitowa dole sai ankaita kafin yaje.
M.k kwata2 bahaka yasoba shi ayadda yaso kawai abashi matarsa sutafi su biyunsu kawai. Haka yazauna yanata musu kunkuni kamar wani k'aramin yaro.
Motocine cike a compound d'in gidan, komasakar tsinke babu
haka abba yasa neenah amota tana kuka aunty hafsat da farida sukashiga driver yajasu sukafita.....sauran 'yan uwan su da frnds d'inta sukashiga wasu, sauran mutucin kamma empty haka sukad'au hanyar gidan amarya.
Love u mah fans😘😘😘😘😘
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA3⃣0⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
NA___
Habiba Muh'd Marafa
♻E♻W♻F♻
_i'nama daukacin al ummar musulmai barka da salla ._
_Allah ya maimaita mana (Amin)._
*N*asarawa GRA akawuce da amarya,
Wani kaftareren get wanda gurin yasha flowers design kala2 naga matocin suna nufa, abakin gurin suka tsaya .
fitowa mutane sukafara, aunty hafsat ne tafito da neenah wanda ba'abinda take sai aikin kuka.
cikin gidan sukashiga da i'ta, mutane sai gud'a suke bugawa.
Sosai gidan tahad'u don ank'ayatashi da flowers
K'ofar falon suka bud'e wani sanyi da kamshine yabugi mutanen gurin, neenah da addu'a tashiga da k'afarta tadama. Bak'arya ank'awata falon da kayan zamani komai na falon purple da milk colour ne sosai yayi kyau mutanen sai yabawa suke.
bedroom d'in ta dake sama aka wuce da'i'ta. Ba'afi 15mins ba akafara watsewa tofa nanne hankalin neenah yak'ara tashi
sautin kukanta tak'ara, takara k'ank'ame aunty hafsat da farida.
Sai rarrashinta suke amma kamar k'ara zugata suke, dakyar suka samu taishiru. Aunty hafsa hafito dawasu abubuwa ajakanta tama neenah bayanin yadda zatayi amfani dasu , tak'ara jaddada mata akan kulada ibadunta, tsaftar jikinta kulada mijinta, gidanta girki dasauran su..... Saitin kunnenta tazo takefad'a mata magana, wani kunyane yakamata ta sunnekai k'asa, murmushi aunty hafsat tai..." Karkiji kunya yayinda kike tareda mijinki kikula sosai."
Suntashi zasu tafi ...haba neenah tace batasan wannan ba tashiga yimusu kuka.
duk sun rasa yadda zasuyi da i'ta. aunty hafsat ne taik'arfin halin cewa " nikam neenah yayakikeso ayine?, sokike muzauna muyi zaman auren tarene koko?.".
Cikin shashshek'ar kuka tace "wllh ni aunty hafsat tsoro nakeji nikad'ai."
"To naji zamu zauna har Muhammad d'in yazo, amma zamuje mukalla tsarin gidan naki. Muje farida."
Kici niyar saukowa neenah tafara,
" to i'nakuma zakije?..... Auny hafsat tatambayi neenah...
" Uhm nimazan biku nakallane."
Aunty hafsat tad'an harareta farida tace
" keda gidanki ai harsai kingaji da kalla, kiyi zamanki yanzu zamud'an zagaya."
"Aunty don Allah karkud'ad'e.".
" kibamu 5mins zamushigo." Ficewa sukayi.
Tanatazaune harkusan 25mins basu shigoba , a hankali tasauk'a daga gadon, window taje talek'a bataga alamar kowa a gurin ba sai hasken fitilun dasuka haske ko'i'na nanfa tsoro yafara shigarta .
Saukowa falon tayi, k'ofar tabud'e d'an lek'awa tayi bakowa compound d'in gidan sai kukan tsintsaye datakeji wani mahaukacin tsorone yakamata , dagudu takoma dakinta tafad'a gado tana rusa uban kuka. Kuka take i'ta kad'ai bamai rarrashinta, rayuwar gidane yadawo mata sautin kukan nata tak'ara.
Park motar yayi yafito sanye yake cikin farin shadda yasha bunjima , kana ganinsa kasan yanacikin farinciki fuskarnan sai kyalli take, falon yashige fuskarsa d'auke da murmushi wutar falon yarage yahaura sama.
A hankali yabud'e k'ofar d'akin yashige.
dasauri yak'arasa ciki ganin tana kife sai kuka take.
gadon yahau yad'agota yashiga tambayar meke damunta.
" babe meke damunki?, kifad'amin plss kokinajin yunwane?."
Girgiza mishi kai tayi taci gaba da kukanta.
Gabad'aya m.k yarasa yadda zaisata, kukanta harcikin ransa.
Jawota yay jikinsa yanad'an buga bayanta .
haka kawai taji kukannata yatsaya,
lamotai ajikinsa tana shak'ar daddad'an turaren jikinsa sai sauk'e ajiyar zuciya take.
M.k idonsa a lumshe yana shakar kamshi maidadi dayake fita daga gashinta, wani mugun kasala yaji, cigaba yay da buga bayanta yana d'an huramata iska.
Sunkai 20mins ahaka , jiyay duk jikinta yasaki da'alamu bacci tayi. Shinfid'eta yay kangadon takalmin kafarta da kyalenta yacire mata, tsurama halittanta idon yayi, idon sane yasauka akan kirjinta da yake sama da k'asa yadda take fitar da numfashi, Wani murmushi yasaki yashafa kirjin yafita.
Dakinsa yaje , wanka yiya yasa kayan baccinsa yakwanta. Kamar wanda aka tsikareshi yatashi yay d'akin neenah... Tana baccinta hankali kwance... addu'a yatofa mata ya kashemata wutan d'akin yafita.
M.k kokad'an ranarbai runtsa ba salloli kyawai yarink'a yi yana godema Allah, saida akakira sallar asuba kana yatafi masallaci.
Bayan yadawo daga masallaci yashiga dakin neenah.
Baitarar da i'ta kan gadonba, saukar ruwa da kamshim sabulun dayajine yatabbatar tana toilet, murmushi yayi yafice. Kangadonsa yaje yakwanta baifi minti biyarba bacci yad'aukesa.
D'aure da towel tafito taja stool tazauna gaban Mirror , saikuma tatashi k'ofar d'akin taiwa key kana tadawo tazauna.
Towel d'in tacire duka, jikinta tashafe da mayukanta masu kanshin dad'i....fant d bra tasa, wata gown na atamfa baki da pattern d'in pink da blue, wani karamin kyale pink tayafa a kanta flat shoe pink tasa jikinta tafeshe da had'add'un turaruka tasauka k'asa.
Sosai tashiga k'arema falon kallo, can tahango dining area medauke da dining table golden nd ash colour me 12 chairs.
Can tahangi wasu kofofi ta yamma guda biyu a jere sai kuma ta gabar guda daya .
Wanda suke guda biyun tabud'e d'ayan, bedroom ne da bathroom aciki, dayankuma toilet ne kawai.
Gurin dayan k'ofar taje tab'ude wani dan corridor ne saiwasu k'ofofi biyu.
Dayan tabud'e wani makeken store ne mai dank'are da kayan abinci , sai kuma dayan babban kitchen ne maikyan gaske.
Fitowa tai falon, d'aya tarasa meye zatayi tunda ko i'na a gyare yake, hakade tak'ara goge ko i'na ta share.
D'akin ta takoma kyarashi tayi tagoge ko ina .
turaren wuta tasa tak'ara da air freshener d'akin ne yahade da wani sihircaccen kamshi , AC n d'akin takure tafito .
haka tafito tasa a falon ma, nanfa gida yakaure da kamshi...kure ACn falon ma tayi.
Yanatashi daga bacci yashige toilet , yakai minti ashirin kana yafito daure da towel gawani karami yana goge ruwan jikinsa. Jikin mirror yazo yay shafen mayuka da turarukansa masu sanyi kanshi, cikin kananan kaya yashirya.