← Book details Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 20

Sashe 13

Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*___________°°°•••°°°___________*
A bedroom d'in ya direta Neenah gabad'aya tariga tagama tsurewa zuciyarta sai dicso takeyi. M.k wani shu'umin murmushi yasakar mata wanda yak'ara rikitata......yadubi kan bed d'in daduk bedsheet d'in yayamutse......"am kikyaramin dak'innan kafin nagamashiri.....daganan yafice d'ayan bedroom d'in yashiga yay toilet donyin wanka....Neenah lumshe i'donta tayi tana hamdala aran "nagode dayasa ya moha bawannan iskancin zaimin ba dana shiga uku cab hmm." .......a gurguje tagama kyaran d'akin tasamu bakin gadon tazauna tana tunani kala2 aranta...."karan bud'e k'ofan da'akayine yadawo da i'ta...yayi crossing legdinshi sanye da 3qtr saiwata riga mai guntun hanu. Suna ha'a ido taisaurin kyauda nata, yakai 10mins ahaka yana kallonta kana yay gyaran murya sukaha ido yay mata sign tataso sutafi aiko kamar jira take dasaurinta tatashi....tazo gucewa gefenshi yarik'o hannanta wani shock kowannensu yaji...."yanaga kamar bakison tafiya, kokinason wani abune?....... Dasauri neenah tagirgiza kanta.....nooo banyarda ba dolekinason wani abu.......wllh ya moha bakomai....saida yagama b'atamusu lokaci kana suka tafi.

Ak'ofar gidan ya ijiyeta yafad'a mata intagama abunda takeyi takirashi yazo yad'auketa. "To".. Kawai tace.....m.k baitafiba saida yaga shigewarta...

Gidan tashiga k'arewa kallo gidan yanada kyau gayaji flowers, d'an zagaye tafarayi can tahango wani k'ofa da'alamu nanne mashigar falon k'arasawa gurin tayi wani nadanni tadanna k'ofar yafara k'ara......suna falo tana lafe jikin mijinta suna kallo, ring3 door belt din yanak'ara. Dasauri farida taje b'ud'ewa don tanatunanin neenah.... Aiko wani ihu farida tasa tak'ank'ameta i'ta biyeta tayi sunayi......salim kam i'kon Allah kawai yakekallo.......saida sukagama haukarsu takamo hununta suka k'araso....... Gaisawa sukayi da salim....shima yasamu damar fita tunda tasamu abokiyar hira......neenah tsayawa kallon farida tayi...." Fary kinganki kuwa kinzama k'atuwa kinkara fari da kyau......kodai2?."...... Farida tatuntsire da dariya tayi...."hhh wllh neenah Allah yashiryeki kodai-kodai ne?."......"aikinsan me nake nufi ciki mana"......"dubadai kigani"......."hehehe kice munkusa samun baby dama rashin lpy nkenan laila fary harkinyi ciki babbabr magana"...farida tabuga mata duka...... "Meye wani kema nanda yaushene zamuganki da cikin, nasan wllh kina tarewa gidan y moha bazai sauraramiki ba tuni zaigama dake minti nawane kuma cikin yashiga"........harara neenah ta watsa mata ..."banza ana maganar kirki zakifarama mutane iskanci...."bakiga iskanci basai anbarki keda d'an Dr d'inki a d'aki zakigane."......"ke dallacan zaitashi natafi abuna tunda ba'a abun arziki dake...."haba tagaban goshi yihak'uri yanzu abud'e wani chapter. "......yinin ranar neenah agidan tayishi sai dare m.k yazo d'aukan ta saida yaga lallatsa mata boos amota sannan yakaita gida.
daren ranar da zzzab'i neenah takwana.

_Don Allah kumin afuwa jina dakukayi shiru, yanzunma ba d'ad'i nakejiba .ngde._

_Lov u mah fans😘_
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 2⃣8⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA_____
Habiba Muh'd Marafa _*{HM²}*_

_Good morning my friends. It’s a new day and I hope things get better. For this I did pray, may all of your problems be out on their way on this bright morning that starts this new day._ Good _morning once again._

_I'na maik'ara baku hak'urin jina dakukayi kwana biyu, matsaloli nasamu matalan cikin gida yama ake fad'a da turanci family pro...pro..family problems. (I'nji *sultan*)🙈😜🤣😂_

_Nagode da i'rin kulawarki *Sumayyah Gireii* *Allah yabarmu tare👭😘😍_

*__________°°••°°••°°__________*
_________Zuwairat ce cikin falon alh gaddafi durk'ushe gaban tana kuka kamar ranta zaifita tana naiman yafiyarsa.

Alh gaddafi shiru yayi yana jinjina irin wannan alkaba'i datahad'a, sumy saikuka take tanamata Allah ya'isa tacuceta.

Mahaifiyar sumayya tace "ai duk laifinkane alh dabaka yi bincikeba akan abinda tafad'a makaba, bakasan mutumba bakayi komaiba anfad'a maka magana kahau kazauna akai aiga k'arshenta nan."

"Ni wllh dama tunfarko banyarda da abinda tafad'aba, wllh tacuceni Allah ya'isa."...... Sumy kam kuka take wiwi...

"Duk ya i'sa haka."......alh gaddafi yafuskanci Zuwairat...." Baiwar Allah kisaurara dakukan nannaki ya i'sa haka. "....... Shiru tayi, sannan yafara magana kamar haka." Kinzama sanadiyyar raba auren Yanzu kenan kinji dad'i burinki yacika ko?." Girgiza kanta tayi hawaye nazuba......to kisani cewa wannan abunda kikeyi bamai kyau bane inma halinkine to kidaina, tashi kije nayafe miki."

"Dasauri Zuwairat tad'ago jajayen ida nuwanta takallesa, don hayi matuk'ar jin mamakin kalmar yafiya abakinsa, hasalima tad'auka dukan tsiya zasusa ayimata.
K'ara fashewa tayida kuka tana yimishi godiya.
"Bakomai tashi kije abinki."

Tashi tayi jiki a sanyaye zata fita sumy takalla , baki tab'ud'e daniyar kara naiman yafiyata....." Karkicemin wani abu shigeya munafuk'a , wllh duk yadda ubanki yake saina nameshi kuma na aureshi........ Daddyn tane yabuge mata baki, dagudu taid'akinta tana kuka. Tafiya Zuwairat tayi.

"Yanzu alh hakan dakayi kakyauta?, kabarta tatafi abulus."

"Eh hakan shine kyautawar yazan mata karkimanta Allah ma yana hak'uri damu kuma yana yafe laifukan bayinsa."
"To ai shikenan."

*****************
Alh khabeer wanda jiyane sauk'ashi Nigeria, zaune akan wani lallausan carpet gawasu tom2 d manya2 yajingine dasu kamar wani basarake a harabar part d'inshi .

gefe guda kuma m.k ne durk'ushe yanason yin magana ammana yagagara fad'a saifaman k'ifta i'don yakeyi.

Abba datuntuni yaharbo jirginsa sai dariya ciki2 yake.

"Son, tund'azu kazonan kagagara magana, i'nbawani abu yakawokaba katashi kaban guri."

M.k yafara mulmula kai "am dama abba cewa nayi tunda yanzu komai yayi settling maizai hana....am....uhm..saikuma yayshiru.

" maizai hana abaka matarka ko?."

M.k yak'ara shafa kai.

"Eh mana ai naganeshi tunba yanzuba"......sukaji Ummi tafad'a Wanda yanzu zuwanta gurin.

"Tau alhmdllh tunda harkayi tunanin hakan, to amma kajitabakin i'ta khadijan ne?." .....dasauri m.k yace"eh abba tun kafin kadawo mukayi maganar." .....Ummi wani kallo tamishi don bata yarda ba, kodan mata da miji sai Allah bansan mesuke k'ullawa tsaka ninsuba."......

"to Masha Allah amma duk dahaka kak'iramin i'ta naji tabakinta." ......tashi m.k yayi yashiga ciki.

A hankali yatura k'ofar d'akinta.
Fitowarta daga wanka kenan d'aure da k'aramin towel tana tsaye gaban mirror da hand drayer tana busar da kanta.
K'arasawa ciki yayi yatsaya yanak'arema halittata kallo.....neenah bata zataba tanad'aga i'donta taga mutum tacikin mirror bak'aramin tsorata tayiba, a razane tajuyo kallonshi tayi taga k'arema jikin kallo yakeyi dasauri tajuya zata koma toilet , taku d'aya yacafkota tafad'o jikinshi sosai yamatseta....."kinga dodone zaki gudu?."......bata amsashiba.....sunka 1mins ahaka kana yace"kiyi sauri ki shirya abba nakiranki".....gaban mirror d'in yakaita yajamata stool yazaunar " asha kwalliya lpy".....daga nan yafice.... Neenah dagaba d'aya jikinta bakwari don kwana biyunnan in m.k yatab'ata wani irin weakness takeji,,, takai 3mins ahaka tagagara katab'us......daga bisani tad'anyi light makeup tasawani atamfa tafita.

Da sallamarta tashiga gurin, gefen Ummi tasamu tazauna zuciyarta sai halbawa take. gaishe da abba tayi,Cikin kulawa ya amsa gaisuwar
daga bisani yafad'a mata duk yadda sukayi da m.k..."shine inji daga bikinki don tabbatar da gaskiyar lamarin, eh kunyi maganar dashi ko a'a?."
Neenah da zuciyarta ke disco kamar zatafito, don kwata2 batamasan mezata ceba.
I'donta dasuka fara cikowa da hawaye, had'ago caraf sukahad'a da m.k wani macaccen kallo na abin tausayi yamata k'astai da kanta hawaye nashirin zubo mata.
"Uhm nanah khadija i'najinki."

K'ara had'a i'do da m.k sukayi, yak'ara lankwab'ar da kansa.... Cikin rawar murya neenah tace "eh abba hakane."

"To alhmdllh ngde Allah dayasa kuka fahinci junanku Allah yabaku zaman lpy yakuma yi muku albarka. Yanzu zank'ira daddy nafad'a masa zamu tattauna saimusan yadda ranan tarewar zaikasance, Zaku i'ya tafiya ."

Jiki a sanyaye neenah tatashi m.k yabi bayanta, sunafita daga gurin wani kuka yakufce mata dagudu tai part d'insu.

Abba yama dad waya yafad'a mishi, duk sai murna sukeyi yadda yaran suka basu had'in kai basu basu
kunyaba, mommy kam bak'inta harkunne sweet neenah zatatafi d'akin miji.

Neenah kam gado tafad'a tanakuka, dasauri m.k yak'arasa kan gadon yad'agota yana buga bayanta yana bata hakuri......neenah kamar ana zugata, m.k jiyayi kukan nata yana ta6a mishi zuciya had'e dasashi cikin wani yanayi.
a hankali m.k yafara lalumar bakinta had'ewa yay danashi yafara kissing💋💋............

*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA2⃣9⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA___
Habiba Muh'd Marafa _*{HM²}*_

*🙈🙈🙈🙈Don Allah kuk'ara hak'uri😘😍.*

M.K yayi nisa, k'okarin rabata da kayan jinkinta kawai yake.
Yasamu nasaran fidda mata rigan jikin. Aiko ba bra ajikinta nashanunta suka bayyana , wasa m.k yashiga da i'ta.
Neenah sai k'ok'arin tureshi take amma takasa.
Shiko uban jarabar yafara fita hayyacinsa. Kamar wanda aka tsikareshi dasauri yad'auke hannusa daga jikinta.
Dakyar yaja jikinsa yakoma bakin gadon ya dafe kansa, takai 10mins ahaka kana yajuya yakalla neenah

Duk tak'amk'ame jikinta kamar mai tsananin jin sanyi, sai hawaye dake sintiri a fuskanta.
M.k tunani yafara aranshi "" meye yarinyar nan take nufi?, tana nufin batajin dad'in abinda nake matane? ko zafi takeji? ammani banga wani abun zafi anan ba kawai rainin wayaune , am sure tanajin d'ad'in abunda nake mata. D'an tab'e baki yayi kana yatashi, jamata blanket d'in yafita.

Dakyar ta i'ya tashi yanda duk jikinta yamutu mik'a tayi tanajin wani irin yanayi ajikinta ahaka tashiga bathroom.

******
Tanazaune a falo tana karatun al-Qur-an, mommyn tane tasauko k'asa.
Kujeran dake kusada nata tazauna , Zuwairat saida takai aya kana d'ago takalli mahaifiyar ta tana murmushi.

"Mommy sannu da fitowa."

Dubanta tayi cikin kulawa "yawwa d'iyar albarka sannu da karatu. Yaushe kika dawo daga islamiyyar ne?."

" mommy ai nad'ad'e sosai da dawowa, nashiga gurinki nasamu kina bacci da'alamu kuma magani kikasha saisa bantashekiba."

Mommy tai murmushi tanamai k'ara godema Allah aranta dayashirya mata tilo 'yarta aduniya.....sallamar da'akayine yadawo da i'ta .
alh mustapha mahaifin Zuwairat ne. Dagudu Zuwairat tatashi yimasa oyoyo.

"Oyoyo abbana.".... ta rungumeshi.

Jan hancinta yayi " saiyaushe zaki girmane?."

"Ai abba bani bazancen girma tunda nikad'ai ce tilo."

"OK donbakida k'ani saisa kikema haka?, kwana kwannan zakiyi k'ani ko k'anwa."

"Ahaf abba mummy tadaina haihuwanta ai bazancen k'ani."

"Ai to anzo gurin basainayo sabuwaba."

"Ai mommy i'ta kad'ai gidannan daga kanta k'ofa tarufu."
Mommy sai dariya take musa, suma dariyan sukeyi k'arasowa ciki sukayi, A falon suka yada zango.

mommy sannu da dawowa tamishi, amsata yayi cikin so da k'auna .

"yawwa abba abincinku fa is ready."

"To abbanki kad'ai kikasani kenan, tunda ni kotayin bakiminba.".... Tafad'a cikin sigar zolaya.

" to mommy nasanki bakicin abinci zaida mijinki , konace nazubo miki zakice sai mijinki yadawo saisama banfaraba."

"I'ta datake tayaki kishi wai daga kanki anrufe k'ofa, kawai manta da rowanta."

Falon alh mustapha wanda yake sama sukawuce shida matarsa, Zuwairat kuma cigaba tai da karatunta.
Chapter 13 · 0% Book details