← Book details Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 20

Sashe 17

Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na_
Habiba Muh'd Marafa

Takenki nadabanne dear na *Dr ummiey zee ('yard'akwas)* takawarki lpy ..zauna daram kujeranki mai girma admin...kirkink
i yasa kowa keson ki, k'aunarki a jinina take sweeto Allah yabarmu tare.

"Yaa salim Allah banaso wayyo ummina...nikam yaa salim wllh banaso ...kabari ...dariya Salim yayi
"to wifey ai gaskiya nafad'a, bamai k'aton cikin bane?."
D'an k'aramin bakinta taturo "wllh kagankaba... Oho dai kuma lokacin da yaa moha yasani a mota za'akaini gidanka ai bada k'aton cikin bane....kai kasamin ehem."
Salim dariya yayi ya d'anja kumatunta "kinganki da rigimaba, innabiyeki zanyi let....caraf farida ta k'ar6a..." Ai duk kaine kake tsokanana.".
"Tau shikenan dai...yanzu kishiga ciki nizanwuce office. kigaidamin dasu Ummi, innazo d'aukanki zanshi mugaisa."
"To adawo lpy , Allah yatsaremin kai yakuma kareka daga duk wata fitina." "Amin my princess Allah yamiki albarka yakuma saukeki lpy".... Amin. My Prince." Dariya yayi yad'an shafi jajayen lips d'inta. Riganta yad'aga ya sumbaci cikin kana yamata addu'a yarufe. Saida yaga shigewarta kana yaja motarsa yabar compound d'in gidan.
Tana kwance kancinyar Ummi , gaba d'aya batajinta seti , ga tafiyanta haryanzu baidawo normal ba...wani d'an siririn tsoki taji wanda yasa Ummi dubanta..
"uhum habibtii yadai."
"Uhm..Ummi bakomai kainane kedan mintsilina."
"Ayya srry, bari Muhammad yazo yabaki magani.....Ummi bata rufe bakintaba taji andoka uban sallama.
"Assalamu alaikum matan gidannan sunan?." Ummi hab'a tarik'e tana kallon farida da k'aton cikinta.
Caraf i'don farida yafad'a kan neenah. Dasauri tak'araso cikin falon tanacewa "lallai kuwa , wato harkin fara fitowa... Ammadai Abba baisani? nasan daya fatattakeki.".... Tak'arasa maganar tana zama gefenta.
Neenah dai batace komaiba said'an murmushin datayi. Gabad'aya abun yabama farida mamaki....neenah ta ganta bata taso tamata wlcm ba, bata murna...I thnk kobatajin dad'ine....todai..saida tagama maganar zucinta kanatace ."dear nayi wani laifine naga komurnan ganina bakiyi?."
D'an dariya neenah tayi, tataso daga kwancen datake "sweeto aike baki laifi, kawaidai wllh banjin dad'ine."
"Ayya srry."
"Yawwa."
Juyowa gurin
Ummi farida tayi "Hajiya ummina ...i'na kwana."
Ummi tace"kedai kinganki....lpy lau. Ya mijin naki."
"Lpyrsa lay ummi. Ya yara?."
Ummi tace "k'aniyarki."
Dariya duka sukayi.
"Yafama da nauyin jiki?."
Alhmdllh Ummi gashi inata fama."
"To Allah dai yaraba lpy." Duk suka amsa da "amin."
"To bari inshiga daga ciki indan kwanta."
Atare sukace "to Ummi , afito lpy."
Farida tadawo da hankalinta kan neenah.
"Neenah kikace bakida lpy ko?."
"Yea."
"To meke damunki?."
"Kai farida, nifa bansan meyake damunaba ...kawaidai banji saiti ne."
Farida d'an dariya tayi "to kodai yaa moha ne yay ajiya anan?." Tana nuna saitin mararta.
"Zaki farako... Ni ba'abinda nakeda kirufamin asiri.... Ta yayama tukun?."
"Tayaya kuma, karkicemin...." Kinga ni banason wanna kawai ya i'sa."
"To shikenan matar yaya".. Tafad'a cikin sigar zolaya.
Farida tace ", tashi mushiga daga ciki kiji wani lbr."
"To" kawai neenah tace tatashi.
Farida sake baki tai tana kallon tafiyar neenah, saikuma tabushe dawata uwar dariyar datasa neenah juyowa rea a had'e ..don dama tasan in farida tagano tashiga ukunta ..."yaukan saida na yini a d'aki." tafad'a a ranta.
"Haba hajiya neenah , kyacemin tayaya...to gata i'nda abun yake...o'o gaskiya ya moha yayi k'okari, kuma yaburgeni..kai amma saidai tafiyarnaki dabai dawo normal da k'arfi yamikine koyaya....ke fad'amin ma tukun ya'akayi haka takasance......neenah datakejin kamar tazunduma i'hu don takaici...hakat
ai sama fuuuuu kamar zata tashi sama da d'an bubbud'e k'afa.
Wani sabon dariya farida takasa, dasauri tabi bayanta tana dariya.
Yinin ranar kukane kad'ai farida batasataba....kunya tarink'a bata a gaban su abba dasukazo yi lunch.....m.k kam kawai kunne yab'ude yakejin abinda farida take fad'a...wani maganar intayi kawai saidai yayi murmushi yad'an ciji lips d'insa....don a neenah take tarama gajiya....don i'ntak'ara shigowa hanu "hmmm"...kawai yace.
Sai dare salim yazo d'aukan matarsa yashigo suka gaisa kana suka wuce gida.
*°°°°°••°°°°°••°°°°°*
_2week later_
Duk 'yan gidan suna zaune a babban falon su sai hira suke cikeda annashuwa.
*M.K* sai satar kallon neenah yake . tasanye cikin wani riga wanda dakad'an yawuce gwiwa rigar batada hanu sai tayafa kyale akai.
Ga abinda yake bala'in rikita m.k kamar zasuyi magana fom-fom sun fito.
Da sun had'a i'do zai jefeta dawani shu'umin murmushi...kaiwai soyake Allah yakawo ranar da Ummi zata fita unguwa " hmmmm" kawai yace yanashafa kansa."
"Lpy dai ko babana?."... Abba ya tambayeshi.
" erhm...lpy lau abba bakomai."
Abdallah ma "hmmm" d'in yace yanad'an murmushi...wani harara m.k yamuga masa...... Ring ring ring wayar Ummi tashi k'ara. Neenah ce tatashi d'aukowa da takunta mai d'aukar tankali, m.k kam i'do kawai yabita dashi.
"Laa Ummi yaa salim ne, ko fary ce ta haihu?."
Caraf abdallah yakama" kinjiki fa dakinga kiran waya saikice wani an haihu."
"O nikawomin dasauri kafin takatse."
Picking tayi tasa a kunne da sallamarta
"wa'alaikumussalam Ummi ...i'na kwana ."
"Lpy lau salim duk kuna lpy?."
"Lpy lau Ummi."
"To masha Allah. I'na i'ta farida d'in?."
Juyawa yayi yakalle ta, ga yaronta agefe ta tsuramai i'do sai doka murmushi take.
"Lpyrta lau Ummi, dazunnan mukaje asibita , bamu d'ad'e dadawowaba ta haihu munsamu bby boy duk lpyrs lau."
"Kai alhmdllh alhmdllh mungodewa Allah kai masha Allah... Allah yaraya ...kai mata sannu muma gamunan munazuwa insha Allah yanzu."
"To Ummi saikunzo."
"Yawwa."
Suka katse wayan....wani tsalle neenah tayi ta rungume Ummi tana murna "kai Ummi wllh naji dad'i farida na ta haihu lpyrn ta tasama mana bby boy wayyo Allah dad'i munyi d'a ."
tak'ara rungume Ummi...."saura ke ai ."..m.k yafad'a aransa. .....murna agun family nnan ba'a magana ....
" To bara naje nashirya saimutafi.".... Ummi tafad'a.
M.k yanajin zancen tafiya yay saurin ficewa don yasan akwai abinda zai biwo baya.
Abbane yace "tou nikam saikun dawo ...don akwai inda zanje ."
"To" sukace "adawo lpy."
"Allah yasa." Yafita.
Ummi tace "abdallah kaje kashirya don kaizaka kaini."
"A Ummi batare zamuje bane?." Neenah tafad'a."
"Zakije ne?."
"Eh mana Ummi".. At d sme tym tana kyad'a kanta.
" tou kije kitambayi mijinki"...abdallah yafad'a.
D'an turo baki tayi.."kaji kafa."
Ummi tace "eh kinsan dole saikin tambayeshi inkinason zuwa inkuma bakiso kiyi zamanki." ...daganan tahaura sama.
Neenah turo d'an bakinta tayi tana cewa a zuciyarta" ni wannan wani irin abune mutum inzaifita dole saiya tambaya...wani d'an siririn tsoki taji.
Abdallah dariya yayi yace"saura kuma kib'ata mana lokaci...inkika d'ad'e wllh tafiyarmu zamuyi."
D'akinsa yashige yana mata dariya.
Tashi tayi tanata zub'ure-zunb'ure tanufi part d'in m.k.
A hankali tabud'e k'ofar falon .lek'e2 tashigayi kamar munafuk'a, bataga kowa acikiba k'arasawa ciki tayi tatsaya tsakiyar falon tana tunanin meye zatacemasa....t
akai minti goma gurin kafin tashiga bedroom d'in.
A tsakiyar gadon tahangoshi kwance yayi rub da ciki bataga fuskan shiba don d'ayan side d'in take kallo.
Ahankali tak'arasa ciki da sallamarta.....
amma no response.... K'arayin sallamar tayi still ba'a amsaba. K'arasowa tayi tahaye gadon tad'aura hannunta a bayanshi tanad'an bubbugawa .....amma kamar abu mara rea take tab'awa...m.k kam duk abinda take yanajinta.
Zagayowa tai tagabanshi takawo fuskanta dai2 nashi zatayi magana.....caraf m.k yabud'e idonsa....mazatayi zata janye...yay saurin rik'e fuskar yana janyota jikin.. bata ankaraba tajita akan faffad'an k'irjinsa.
I'do ta kwalalo tana k'okarin kwace kanta ...ammashikam k'ara matseta yake.
I'donsa alumshe bakinsa yakawo saitin kunnenta yashiga yimata magana.
Uhm..wato yau dakanki kikazo k'arbar hakkinki kenan...har zaki tsotsarmin baki saikuma nakamaki.....
" Laaaa yaa mohaa nifa bahaka ....."shhiiiiii" yatsaida i'ta tahanyar d'aura yatsansa akan lips d'inta. "
K'arya nayi?." Dasauri tai k'as dakanta.
"Karki damu zakisamu yadda kikeso"... Yafad'a yana k'ok'arin tura hannu cikin rigarta...dasauri tarik'e mishi hanu tana girgiza mishi kai hawaye nafata daga i'donta.
" don Allah karkamin yaa mohaa wllh Ummi tace......bata k'arasaba taji bakinsa cikin nata. Wani zazzafan tsotsa yakema bakinta. Wanda yasa neenah ta k'amk'ameshi.
d'an kyalen dayake kanta yacire yazame rigar jikin .....nanfa hankalim m.k yak'ara tashi ganin dukiyar fulaninta bayyane...wani hot kisses yakebin duk i'lahirin jikinta dashi tundaga kanta har tafin k'afarta.i'donsane yasauka kan boos d'inta wanda suke manya2 gasu a tsaye..bakinsa yakai kai yashiga tsotsa cikin wani irin salo yana murza mata d'ayan...........

*UrS QuEeN BEE MaRaFa*
[9/28, 12:41 PM] Habiba Muh'd: *KECE SIRRINA 3⃣4⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

By___
Habiba Muh'd Marafa

*don Allah masoyan littafina ina k'ara baku hakurin jina dakukayi shiru , hakan yafarune sakamakon samun zaman dabanayi wllh hidimar bikine sukamin yawa..amma insha Allah zanyi k'ok'arin baku kullu....kukasance tare dani.*

"Plsssss...yaa mohaa....kakyaleni...don Allah...banaso...zafi gurin zaicire....dakyar take i'ya fad'ar maganar don irin azaban datakesha agun m.k.

Shiko baimasan tanayiba don gabad'aya yalula wata duniya.
Saida yay 2hours yana holewa da jikinta kana barta....neenah kam ko kwakwkwaran motsi bata i'ya, sai hawayen dake gangarowa tagefen fuskarta.

M.k janyota jikinshi yay yanashafa bayanta sai srry yakemata" am very srry babe".

Lamo neenah tai a k'irjinshi tana sauke ajiyar zuciya, can sai talumshe i'do kamar maiyin bcc.
Ganin hakanne m.k yasa yazame jikinshi yashiga toilet .

I'do tabud'e bayan taji shigewarsa tafara k'ok'arin mik'ewa...tofa wani azababben rad'ad'i taji bashiri takoma , nanfa hawaye sukashiga sintiri a fuskarta. Dakyar tasamu tatashi a daddafe take tafiya tanaware k'afa, riganta tad'auka tasa kotakan pant d'in batabiba tafice .

tana zuwa falon Ummi tafad'a kan kujera tasaki wani kukan wahala.

Ummi da sund'ad'e datafiya don sunta jiranta bata fitoba, abdallah ne yace bara yaduba yana. shiga falon yajiyo ihun m.k aikam bashiri yafito yana dariya. cewa Ummi yayi m.k yace zaikaita dakansa injuma haka suka tafi.

M.k kam wankansa yake cikin natsuwa yanajin wani irin annashuwa aransa, bayan yagama abinda zaiyi yafito d'aure da towel.

Kan gadon dazai gano farin cikinsa yafara wulla i'donsa akan..i'do yad'an fiddo waje ganin batanan , dasauri yazura jallabi yafita. Yana shiga yahangeta kwance kan kujera kafafunta nak'asa sai sharb'an kuka take.
Dahanzari m.k yak'arasa inda take d'agota yayi , hannunsa yad'aura kan goshinta wani zafi yaji gaduk jikintama zafi, d'aukanta cid'ak kamar bby doll yayi yay sama da i'ta.

D'akinta yashiga baitsaya ko'i'naba sai toilet. Warm water yahad'a kana yadawo inda take, hannu yakai jikinta zaicire rigar dasauri tajuya baya, k'ara komawa gabanta yayi tak'ara juyawa.
"Meye haka babe, kitsaya mana."
"Nikam kabarni zanyi dakaina ."
Baitsaya jin wani shirmentaba yazame rigan yad'auketa.
Tureshi tafara tana zizzillewa.

"ni banaso yaa mohaa , don Allah kabarni."

M.k kam kamar badashi takeba. Sunkai 40mins a toilet kana suka fito.
Wani gown na atamfa yad'auko mata dakasansa yasamata , yasamata pant kana yazaunarta kan sofa n dake bedroom d'in yafita.
Chapter 17 · 0% Book details