Sashe 4
Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka abdallah ma sai Jindadi yakeyi don sunshaku sosai da Neenah a waya.
Sai delicious ake hada mata, abinci kala2 haka akacika dining dashi. Kai kace wani babban mutum ne zaizo.
Haka abdallah da farida aka tafi airport d'auko Neenah.
Sunjekuwa a dai2 don zuwansu saukar jirgin kenan.
Sanye take cikin wata jacket black wanda tadan wuce guwarta, kafarta sanye cikin wani arnen shoe mai i'giyoyi wanda suka kaimata har gyuwa, tayi rolling kanta rik'e take da 'yar trolley dinta, tana saukowa daga matakalar jirgin.
Aykuwa abdallah da farida suka nufi inda take da faraarsu, itama da murnarta take tahowa don taganesu kasan cewa sunsan fuskokin junansu a photo.
Hakaduka su ukun suka rugume junansu suna jindadi kamar zasu hadiye junansu.
Farida da bakinta baya shiru taga yarinya kamar'yar turawa tace """""" kai wllh Neenah dama haka keki gsky kin tadu dayawa zaki kashe mazan Nigeria yasin.
Duka sukasa dariya.
Daga bisani suka shiga mato saigida...............
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA1⃣1⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻€°W°F♻*
NA_____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
_Ina mik'a sak'on gaisuwata ga *SWEET KHARDRHYY😘💅🏻*, inaga kamar kinfi kowa son wannan littafi ngde da nuna soyayyarki akai.Allah yabar *SO* _# one love_.
_Banmanta dakeba my_ besty *_Neenah____Cool* *muna tare* _ILUSM❤_
*_____________________________*
Makeken Get d'in aka wangale motar tashigo, a harabar gidan tai parking, Neenah da fareeda wanda suke zaune a baya susuka fara fitowa.
Abdul yafito yad'ouko trolley n Neenah a booth drivern yak'arba don k'arasawa ciki da i'ta.
Neenah tace """ ya abdallah "
"Naam".
Kasan me?.......wallh kana kama da dad d'ina sosai, musamman yanayin tafiyarku.
To mamar sa i'do haya kikasan haka??.
Hhhhhhh bakasan duk abinda kayi ina lura dakai, time din da zamushiga mota dakayi gaba inata kallon tafiyarka.........bayadahaka inata kallon fuskarka a Miro baka saniba😉.
Abdallah yalakuce mata kumatu da yatsanshi yace "" nidai kidaina kallona don in matata tasani tammmm baruwana in tacire miki ido.
🙄dama kanada mata??.
Caraf fareeda takarba......mutumin da ko girlfriend baida ka kezancen mata.......y moha ma baiyi aureba barekuma kai.
Waye ya moha!???????.
Oyoyoooooo 'yata.Ummi ne tatafo dakan don taga anshigo da trolley kuma haryanzu sunk'i shigowa shine tazo dakanta.
Neenah tatafi da gudu ta hugging din Ummi k'am2 kamar zata shige ciki.
Ummi ma murna kamar me.....don tana matuk'ar jin Neenah a ranta.
Ummi takama hannun Neenah tace muk'arasa daga ciki ko 'yata.
Neenah tace "" to umminta".
Suka karasa dagaciki.
*After one week*
Abdallah ne kezaune a parlor yana jiransu Neenah, zai kaisu saloon.
Sukam anacan saishek'a kwalliya akeyi kamar za'a gasa.
Neenah CE kesaukowa daga matakalar benen, tana sanye da riga da wando wanda sukayi bala'in amsarta, saidan mayafin datayi rolling.
K'anshin turarentane yabigi abdallah, dasauri yadubi inda take.
Fuskanta dauke da murmushi, tana takunta mai jan hankali.
SubhanAllah! Abinda abdallah yafada a zuciyar sa kenan......nikan nakasa gane maiyake damuna akan Neenah kosonta nake . .......nooooo........bahaka bane kawaidai inajinta a raina kasancewar mud'in *DANGIN JUNA*ne.
Jin kan Neenah bisa kafad'arshine yadawo dashi daga tunani.
Neenah kinya kyau sosaifa........amma kidaura jacket a kai .......don a Nigeria mata masu sa irin kayannan sufita ba'a ganinsu da mutunci!.
"😧".
"'Yes of course."
To bara indauko jacket din.
Abdallah yabi bayanta da kallo, yiyin da hips dinta ke kadawa.
Hhmmmmm! Yakawar da kansa.
(Abdallah abdallah🤣🤣😂😆😉).
Ummine tafito daga bedroom dinta.
Ha'a abdallah haryanzu baku tafiba??.
Wllh kuwa ummi, sunje saiwani kwalliya sukeyi kamar nace gidan biki zankai su.
To Allah yakyauta bara infitoma dasu.
"Ummi basaikinzobama gamunan zuwa.....cewar Neenah data saka pinky din jacket........wow abinda abdallah yace azuciyarsa......don ansha shi😉.
Fareeda tana sanye cikin doguwar riga orange colour, saidan karamin mayafin rigar da handbag dinta. Bak'aramin kyau tayiba.
To aisaikuzo mutafi ko....cewar abdallah.
Sukama Ummi sallama suka wuce................
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA1⃣2⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻€°W°F♻*
NA___
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
_Dodiya maitarin yawa zuwaga masoyan littafina, nagode kwai da kulawar Allah yabarmu tare._
_Together with u lovely fans *XieXie*._
_#one lurv#_
*________________________*
"Ni wallh Allah Ummi bazan komaba ba i'nda zanje nafison zama daku".
Neenah keta faman birgima da i'hu ta had'a gabar da yamma wai i'ta adole bazata koma Germany ba.
Ummi tace "haba habibty kiyi hak'uri kikoma mana, kinga in ran dad d'inki yab'aci yazo da kanashi yatafidake kinga next time bazai k'arabarinki kizoba.
Abdalla yace "haba Ummi, don Allah don annabi abarta tazauna nan tunda batason komawa........kuma wllh muma munason zama da'ita.
"Kuma wllh Ummi gidannan bazai mana dad'iba in Neenah tatafi, tunda munsaba da i'ta , kuma komanmu tare mukeyi fa Ummi....fareeda tak'arasa maganar kwallah nataruwa a i'donta.
Toni yazanyi dad d'inta yadamu tadawo......amma duk ku kwantar da hankalinku insha Allah zamuci gada zama tareda Neenah, in Allah yayarda zansan yadda zanshawo lamarinnan.
Neenah kam dagudu taje tarungume ummi. Ummi dan Allah kisan yadda zaku shawo kan dad dina don inci gabada zama an an,......wllh Ummi banjin zan iya tafiya inbarku plss Ummi kishawo kansa👏🏻.
Karki damu habibty a Nigeria zamu zauna abinmu insha Allah......... Daga nan har aurenki ko 'yata
In Allah yayarda ummina.......Neenah tafad'a.
Yeeeeeeeee💃💃 dagudu fareeda taje tarungume neenah ........"yawwa kawas kinga zamu zauna abinmu muyita shagali ko?"...... Neenah tace "tabbasssss kawalliyata, *nida ke muna tare*."
Abdul shima farin ciki kamar yayi yaya.....yad'au tro pillow ya wulla musu "dallah malamai kinbi kun ishi mutaneda ihu ...zaku kama gabanku kosaina .....
Aykam dagudu sukayi dak'in su .....suna farin ciki da murna.
Washe gari.
Suna zaune a garden su uku, sunyi jugum2 suma naiman mafita.
Abdallah yace "Nikunga a yadda nayanke, kawai Neenah kik'ira Abba awaya kifad'a mishi gaskiyarki kebakison komawa".
"Eh to kumafa hakanefa, in abba yama dad magana da kansa sumul zaibarki kizaune"....inji fareeda.
"To bara ind'auko wayan."
Tatafi d'aukowa....ba'afi 2min ba saigata da wauarta k'irar iPhone 7 white colour.
Tai dealing Num d'in abba.
"Kuma kuku zakirinka yi kamar yankaki za'ayi, hakan zaisa abba yace i'na bazaki komaba"....fareeda tafad'a
"Yawwa 'yargari kinaganewa fa".....cewar abdallah.
Ringing biyu abba yay picking call din.
"Wayyo Allah abbana kataimakamin dan
Allah."
"SuhanAllah meyafarudake Neenah?."
"Ba dad d'inbane wai adole saina koma , kuma wllh abba banason zama acan kawa2 bana sakewa ko ina zanje saida guide, Abba ko friend fa banda wai zasu b'atani. Nidai wllh abba nafison zama a nan dan Allah kashawo kan daddy na pls abba😭👏🏻."
"Shikenan kiyi shirunki' indai akan wannanne karki damu tunda kinfison zama a Nigeria to nan zakizauna kiyi shiru dena kuku share hawayenki."
"To abbana ngde."
"Kikwanta da hankalinki karki damu."
"To abba kahuta lpy.....sai anjuma."
Abba yakatse wayar....yashiga dealing Num din dan uwansa.
Yeeee💃💃wallh munci gari fareda sukatafa da neenah, farida tace "kawa kinga yanxu hankalinmu kwance bamuda wata matsala."
wllh kuwa kedai kawai shoki💃👻.
"Ku wallh bama zamanku guri dayaba kudamu mutane wllh."
Sukace "A to ya abdallah aisai karinga zama a site dinka kawai.
"Kut hakama zakuce nasama muka mafita zaku watsamin k'asa a i'do".
Every body shoki💃💃💁🏼.....Sukayi ciki a d'ari..........
For any comments/correction 04117749.
Ur's _*{HM²}*_
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA1⃣3⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻€°W°F♻*
NA______
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
*〰〰〰〰〰〰〰〰*
Tana kwance bisa kan k'irjinsa, yayinda shikuma hannunsa yake cikin rigarta saifaman jijjuwasa yakeyi.
Zuwairat sai lumshe take tana bud'ewa,
Cikin wani irin muryanta mai suger tafara magana haka
"Dear yanzu kaga saura kad'an ka kammala karatunka, nima kuma haka.
To yanzu meyarage maka bayan kakoma Nigeria???".
M.k da idonsa yake a lumshe kamar mai bacci yiyayi kamar bajitaba, saida takara nanatawa ya amsata da cewa "ke kinsan fani banson damuwa kibarni inhuta."
"Plsss my dan Allah kafadamin plss plss👏🏻"....😘ta manna mishi kiss a kumatu.
M.k yakara lumshe idonsa sannan yabude...a hankali yace *"AURE*".
"To yanzu kanada girlfriend acan wanda kukayi alkhawarin aurene?".
"Banda".......in short ya amsata.
"Yauwa dear dama haka inkeso inji."
"Saboda me?". M.k ya tambayeta
"Saboda inaso miyi alkhawarin aure dakai kaga inmuka koma sai amana aure.........don nasan yanzu parent d'in burinsu inkadawa kawai kayi aure......tunda kazama d most biggest doctor wanda yanzu haka ko hospital kakeso abbanka zai bud'emaka.....so kaga kawai muna komawa sai zance auren mu."
Tunda tafara maganar m.k yake kallonta da mamaki.
"Amma lallai bakida hankali Zuwairat."
"Meye nayi narashin hankali kuma dear??".
"Kinazancen cewa nizan aureki, bayan kingama tambadewa, banamijin da baiyyi connection dakeba,bayan kinje kingama zubarda mutuncinki da kimarki ta 'ya mace kice inaureki".
Haba sweery wani irin magana kake haka, ni ba namijin da yataba koda rike hannunane bayan kai....
Kuubb.., m.k yabige mata baki...kan boruobanki 'yar iska shegiya, ni👈🏻👉🏻dake wayafara gigin taba jikin wani.
Dan uwarki badake nakeba.....yadaka mata wani uwar tsawa.
Dasauri tace " ni..n..nice".
To bari infada miki abinda bakisaniba....ni bantaba yunkurin taba koda yatsan mace wanda ba mutarrama taba...banta taba boos din maceba sai akanki bantaba sa hannu acikin pant din maceba sai akanki kekika kika kawo kanki.
Kuma ke kika koyamin duk wannan, don ba halina bane kuma ba dabi a tabace....don haka inaso kisani in mafarki kike to kifarka don bazantaba auren kwashashshiya tanbadaddiya irinki ba.....nd d last get out of my side.
Zanci miki uwa inbaki fitarmin ananba......yadaka mata wani uwar tsawa mai gigita.
Bashiri tasauko takyara rigarta, takalmi a hanu still dayan hannun yana bakinta wanda sai jini yakeyi, dasauri tafice daga dak'in.
A compound din hotel din tatsaya, tana tunannin rashin mutuncin da m.k yayimata....kodan meye abin damuwa tunda yanamin abinda yafi hakama...amma wllh wllh nadaukan ma kaina alkhawari saina auri *Muhammad Khabeer Madugu* kota halinya yaya sai m.k yadawo tafin hannuna *!!!*.
Tana kaiwa nan tafice abunta.
Shiko gogan ko a jikinsa yashige toilet abinsa.
****************************
Ring Ring Ring.......
Wayar neenah ce taketa faman ringing, tana duba wayar wazata gani *Sweet father* aikuwa tai tsilli2 da ido.
Ummi tace " lpy kuwa neenah da ank'ira waya kawai saikifara raba ido...tukunnama waye???.
Neena da hantar cikinta se kadawa take tasan yau tayi ba daidai ba.......tana tsoron daddynta yaci uwarta don batasan abinda abba yafada mishi........gaya Ummi batasan sun hada wannan plan dinba......
Ha'a kobakiji tambayarki nakeyi bane???
Dasauri tadawo.........am Ummi daddy ne.
*Duuummm* kamar tashin booommmmm haka zuciyar abdallah da fareeda ta buga.......suna tunanin kar daddy yace abin nata haryakai ta hadashi da dan uwansa to tunda hakane abin bazata zaunaba saita koma...
Maganar da Neenah take ne tamaidosu cikin hankalinsu, suka baza kunnuwa don jin abinda zai faru.
"good afternoon dad".