← Book details Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 20

Sashe 12

Kece Sirrina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

___________________________
Yauzu m.k kullum yana nanik'e a falon ummi, dazarar yadawo daga wurin aikinsa yaje part d'insa yay wanka zaishigo yahakimce kan sofa. Hakan Bak'aramin tak'urawa neenah yakeba, don kofitowa batayi sai ummi tak'ira cin abinci.

Abba yakoma chaina gurin harkokinsa tun last 2week yayi asamawa neenah administration tacigaba da karatu amma m.k yak'i wai abarta tahuwa yarink'ade hanya2 shiso yake kawai akaimasa matarsa Abba da ummi sun fahimci hakan amman sukabasar don haryanzu neenah batadawo yadda takedaba saita gama sakinjiki tamance dakomai dakuma amincewarta sai tatare. M.k kokad'an bahaka yasoba waikanada mata kullum kana famada abu bamai biyamaka.....uhm m.k danma kand'an mata wannan dai.........

Yau sat., tunda yadawo daga masjid yakoma baitashiba 11:46am. Wanka yashirya cikin wani yadi milky yayi matuk'ar masa kyau baisa hulaba wani bak'in takalmi yasaka part d'in ummi yatafi don yin breakfast.

Yanazuwa dining area yanufa don yau ummi batanan tafita unguwa. Saving d'in kansa yayi yafara harawa.

Abdallah ne yafito daga d'akin sa cikin wani kananan kaya da'alamu fita zaiyi, shibaima kulada m.k dake a dining ba don gurin yana ad'an gefe.
Hanyar d'akin neenah yanufa tunkan yak'arasa yake kwalamata kira
.
"sweetheart d'in ya moha don Allah kizo mana."
Fitowa tayi tana tura baki yanda taji sunan dayakirata dashi.
"Yawwa kinga ni fita zany.....baik'arasaba tatareshi....." Haba dan Allah ya abdallah yazaka fita bayan Kasan ummi batanan nidawa zanzauna don nidai wllh tsoronake ban i'ya zama nikad'ai."

"To ai mijinki yananan baije ko'inaba yau weekend basai kitafi part d'in shiba ko kik'irashinan nan kusha soyayyarku......yak'arashe maganar da zolaya.
Neenah tad'an kaimishi duka tana yarfe hannu

" wllh kaganka ko ya abdallah." Eh mana bara inkira miki shi......yad'ago wayarshi.
hannunta tamik'o tanason kab'e wayar dasauri abdallah yay baya yad'ago mata car key d'in "bye". Yafice.

Neenah kukan shagwab'a tafara wllh nikam saina bika"..... Tafad'a tanayi hanyar fita.

" keee".
bak'aramin tsorata tayiba , tajuyo a hargitse tanason yin i'do hud'u da aljani kawai taga m.k...ayko jikinta yadau rawa don da aljanin tagani hankalinta zaifi kwanciya akan ya moha. Sign yamata dahannu tazo...... Kamar wanda kwai yafashewa aciki haka tafara takawa zuwa gurinshi. Again yamata sign tazauna a kujerar gefenshi .......tazauna badon tanasoba. Saida yagamaci Yakoma cikin falon "zo nan".... Ya umarceta. Takowa tafara ahankali kanta k'asa zuwa gurin saikallonta yake kamar zaicinye wani wando i'yakar gwiwa ne ajikinta sai body hock mai dogon hannu rigan yagama d'ameta sosai2 ga ba bra ajikinta . " zauna"..... d'an gefe dashi tazauna......"matso"....tamatsa....."kara matsowa"....saida tai dab dashi sannan yashiga k'aremata kallo...

" Wannan wani irin rigane?"..... Neenah taji tambayar wani irin. "Uhm..uhm..riga".....

"Eh"...
"uhm auty hafsatne tasayo mana....." Yasunanta?"....yak'ara tambayarta..... Neenah azuciyarta tace i'takam tashigo uku tome zatace........."kobaki jine?."
Am uhm..body hock. ". "Uhm yayi kyau."

"I'donsane yasauka kan d'an nipple d'in ta daya fito a rigar. Tofa m.k yafara tad'iyar miyau. "

"meye wannan?"......tadubi saitin indayake nunamata taga k'irjita yake nunawa saitin abun nata....dan dan dara daran! Zuciyarta sai harbawaba take .

"nashiga uku toyanzu mezance aiyariga yasani wannan airainin yawaune."

azahirikwa gagaracewa komai tayi i'don ta k'asa kawalla nataruwa..."uhm kobakiji?."....... Nanma shiri taji....."OK tau meye wannan?.".... yanuna k'afarta......"my leg"...... Toshikuma wannanfa yak'ara nunamata gurinda......hawaye tafara" uhm..ni.kam bansan sunanshiba.".....OK bakisaniba?."...... Tai nodding kanta......."to bara infiddoshi saina fad'a miki sunan....aikwa yakai hannu kan k'irjinta.....dasauri tajada baya tana girgiza mishi kai hawaye nazuba.....shiiiii...yad'aura hannunsa kan lips......"kimin shiru aikene kikeso"...... "Wllh ya moha banaso Allah."
Kinaso man inbakiso meyasa zakiyi irin x dressing din.......oya tashi mutafi part d'ina.....yafad'a ba alaman wasa.......hannu tafara yarfewa tabuga k'afa.... " tashi kid'auko hijab .....m.k yadaka mata wata uwar tsawa ......bashiri tai bedroom d'in ta dagudu ......dahijab jikinta tafito tana hawaye....."oya shige muje .....hakayasata gaba suka fita..........

*UrS QuEeN BEE MaTaFa💋*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *NECE SIRRINA 2⃣6⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA___
Habiba Muh'd Marafa _*{HM²}*_

_Special gaisuwa ta gareku:_
*Fidohm💧*
*Aisha A Muh'd (zuciya💔)*
*Ummi A'isha🌹*
*Sanah Ummu Beena*
*💅🏻Sadnaf lalata*
*Maman Shakur*
*Aisha Garkuwa*
*Hauwa shehu Aliyu*
*Zuwairat (Ummu maryam)*
*Fido Sodangi*
_Kuna burgeni kuma i'na sonku irin sosai d'innan❤._

_Keta dabance Aunty Jidda *(KHALEESAT HAIYDAR)* kina mak'ale a k'ahun zuciyata._
*#One love❤*

________
*M.K* yasata gaba suna tafiya tanakuka, kamar daga sama naji ance"son i'nakuma zakakaita?."
M.K arazane yajuwo jin magana kamar ta Ummi.
k'arasowa inda suke tayi , taga neenah sai shar6ar kuka take. Ummi tab'ata fuska "meye kaimata?.".....ummi tatambayeshi with angry.
" am ummi ni ba'abinda namata."
"To i'na kakaita?."
"Oh Allah! Ummi nifa ba'inda nakaita kuma banmata komaiba, kawai nace tazomuje takyaramun kan bed d'ina shinefa." "Toshikuma salees d'in meye amfaninsa?.......(salees shine maikulada part d'in m.k daduk wani bak'atarsa).
M.k yashato k'arya " uhm na aikesa ne." Ummi tadubi neenah taga har i'la yanzu kukatake "wannan kukanfa?, fad'amin koyamiki wani abu.". Dasauri neenah ta girgiza kanta tana goge hawaye.
Ummi hanunta takama sukakoma, m.k kam jiyake kamarya zurma uban ihu duk baiji dad'in dawowar ummi yanzuba " dayanzu dad'an rage zafi ai".... Yay kwafa.
Key d'in motarsa yad'auko yatafi gidan fauzan.

Har bedroom d'in ummi sukashiga. ruwan sanyi neenah tad'aukoma ummi, a cup ta zubamata tasha. "Habibty, karki biyema yayanku sambaida kunya kinji".
"Tau ummi."
Ummi azuviyarta tanacewa "meye laifin yabari akaimasa i'ta amma yaran yanzu basa6oye abunsu sam bakunya mtsw Allah yakyauta."

_________________
Kwance suke akan d'aya dagacikin manya2n kujerun da suke zagaye Afalon, tanakwance bisa k'irjinsa saihira mai dad'i take masa yayinda shikuma i'donsa a lumshe kamar maibacci yana shafa mata baya ahankali2 gakuma karamin yaronsu agefe yana bacci hankali kwance.
Wayansa ne yafara ringing, a hankali yabud'e i'donsa yad'aura akan fuskar kyakykyawar matarshi murmushi taimasa shima ya mayar mata sign yamata data d'auko wayar.
Tanakan wani arnan centre table na glass tashitayi cikin takunta maid'aukar hankali (kamar na aunty Jidda) taje d'aukowa.
fauza bin bayanta yayi dakallo yad'an lasan lips d'insa....bai ankaraba yaji harta mik'amasa wayar, kar6a yayi childhood d'in sa yagani dasauri yay picking yana dariya "ango kasha kamshi"......m.k daya gama ciki..." Dalla malam kanaji anakiranka saikama mutane big time kafin kai picking. "
Fauzan k'ara janwo matarsa jikinsa yayi yafara goingrun a cikin rigarta "danma kasamu nad'auka cause i'natareda matatane yanzu lokacin tane bana wayaba"... Yafad'a yana kashemata i'do. " any way nidai ganinan hanyar gidanka harna kusa i'sowa". "To ango saika i'sa.......katse wayar m.k yayi.
Fauzan yake fad'ama matarsa m.k ne zaizo.
" uhm angon neenah ba." Dariya sukayi.
"Yauzu kisake kaya don wannan dress d'in nikad'ai yadace nagani".... Yak'arashe maganar yana d'agota...." To"....tai bedroom.

Wani arabian gown purple tasa ya matuk'ar amsarta, fitowa tayi yayi dai2 da tashin fauzan zaije shigoda m.k , matuwar tsaye yayi . karasowa indayake taye kiss yafara kaimata agoshe "you're always be new". Yafad'a yana shafo k'irjinta wani farrr tayi da'i'don k'ara maka mata pick yayi a kumata. Fitayayi i'takuma kitchen tashiga had'oma m.k abin motsa baki.

Ajikin motarsa yasameshi tsaye yayi crossing leg d'in shi hannunsa nad'e akan k'irjinsa, K'arasawa gurin yayi yanamasa dariya m.k yahad'e rea .
"Kai angon neenah meye yasameka ne?."
M.k yawurga masa harara " kamatse bakina infad'a."
"Allah baka hak'uri, mushiga ciki.".... Haka suna tafiya suna aikinnasu nakullum.

Tunkafin suk'araso cikin falon *fatima* takejiyosu .

" to anhad'u kenan."....don indasabo tasaba jinsu.
"Wllh kinga mijinkin nan kija mishi Kunne tam."
"Niwa nasan nashiga tsakaninku ma nizanji kunya."
"Duka sukayi dariya."
Zama duka sukayi gaggaisawa sukayi fatima take tambayarshi neenah.
Hmmm m.k d'an shafa kansa yayi "uhm tananan lpy." I'na *AMAN*?. (Aman shine babban d'an fauzan sai k'aninshi jalal me 8month yanxu haka aman yana nursery 2). "Wllh d'azunnan yadameni na aikashi gidan grany d'insa."

"Kodai kinaso kuci duniyar keda mijinki saisa kika aikashi."....... Duka sukayi dariya.......bayan sunyi sallar azahar sukayi lunch m.k yakoma gida.

Amai take kwarawa kamar zata amayar da duk abunda kecikin, salim yanarik'e da i'ta sai sannu yake mata. Saida tayi tagama ya wanke mata baki sannan tafad'o jikinshi tanakuka. Salim rik'eta yayi sukafito daga toilet d'in .

abakin gado yazauna tana jikinshi. Saikuka take masa " ni wllh ya salim kaciremin cikinnan yanamin wahala dayawa......salim duk yarasa yadda zaiyi da i'ta takai sati tana haka. Yarink'a babbuga mata baya hartasamu taishiru.

A hankali salim yafara magana "my precious bakison cikina?." A hankali farida tagirgiza kai "to meyene?." "Ya salim wllh yanabani wahala sosai." "To ai hakane kowa saikinyi hakuri very soon zaidena nd kar ink'araji kince acire kinji ko."
A hankali tace "to ya salim insha Allah bazan k'ara fad'aba."
"Yawwa amaryar kokefa." Dariya sukayi.

"Am ya salim don Allah kak'ira ya moha kacemai banda lpy neenah tazo tadubani"...... Lalala amaryarne zatazo kinsa zaiyi wuya yayarda."
Wllh zaiyarda inkace banda lpy......saida tafara mishi kuka sannan yayarda yak'ira.
Nanma dakyar m.k yayarda don nauyin salim dayakeji. Farida kam murna kamar anbata rabin gari.

M.k nakomawa gida yatafi part d'in ummi afalo yataddasu zaune ummi neenah abdallah suna kallo, sallama yayi yazauna gefen ummi. Rasama tayadda zaifara cewa neenah taje gidan farida yayi can wata idea tafad'o masa.
"am ummi d'azu salim yake fad'amin farida ba lpy."
"SubhanAllah." Duka suka fad'a
Ummi tace "meyake da munta?."
"Wllh baifad'amin abinda kedamun taba amma takai 1week ba lpy nd yakamata kuma aje dubata."..... daganan m.k yafice.

"Innalillahi toni gashi wllh duk nagaji unguwar danafita.....caraf neenah takama" ummi Dan Allah zanje indubata....tafad'a kamar zatayi kuka.
Abdallah ne yaharareta "saikije mugani ai kinsanma mijinki bazai yardaba."
"Bawani nan wllh, ummi dan Allah."
"To bara intambayi Muh'd d'in jekishirya."

💃Yeeee neenah tafara tsalle dagudu tai dak'inta. Ummi m.k tak'ira a waya takefad'a mishi .....yace bakomai ammashi zaikaita.
Bayan kamar 40mins neenah tagama shirinta tanajiran m.k batafi 5mins dazamaba yashigo ummi sukama sallama suka tafi.

A hanyar zuwakuwa bamai cewa uffan a motar hasalima neenah kanta k'asa tanawasa da zoben azurfar dake hannunta M.k sai satar kallonta yake .
Maimakon yad'au hanyar gidan farida sai yad'au hanyar gidansa na GRA tau i'tade neenah batace komaiba don dama batasan gidan ba. Yanazuwa get d'in yay pointing remote d'in get yabud'e bayan sunfitone yarufe baiko mata maganaba yafara tafiya abunshi.
i'tadai baiwar Allah batasan komaiba haka tabi bayanshi harsuka i'sa falon . suna gama shiga m.k yadawo baya yarufe k'ofa baitsaya wata2ba yad'auki neenah cid'ak yay bedroom d'insa da i'ta...........

*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA2⃣7⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA__
Habiba Muh'd Marafa _*{HM²}*_

_Takawarki lafiya *Aunty Zury* Allah yak'ara girma da d'aukaka_*_(Amin)._*
Chapter 12 · 0% Book details