← Book details Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 18

Sashe 8

Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Nanneh to ke kuma ba wani taimako da zaki yimun a fasa ,don fa gaskiya bana sonshi,hmmm impact ban fara planning
in auren tsoho ba bare me kishiya ba, kishiyarma irin wannan matar"
"JAFFAL
alam khalisah ,mai martaba ya zartar da hukunci saidai kawai kiyi ha
uri don babu mai canja masa magana,as for now koni ya daina magana dani,kuma yasa an fara shelanta
aurin auren gari gari
asa
asa ,ai shi excellencyn ya sani"
Zamewa nayi na samu danda
ayar tiles na zauna da
ar cikin mugun tashin hankali...
...Sallamar anty farida ya sani
agowa na kashe
ofar da ido,ina shirin inji da wanne ta zo
"Khalisah ni na fara nemarwa mijina aurenki kafin excellency tabbas,amma saboda kwa
ayin gidan mulki kika za
i zama gidan bala'i ,gidn alfasha gidan da Allah ke fushi dashi fiyeda gidan da mukai repenting completely wa ubangiji ,nagode da tukwuicin
aunar da na maki...kizo ga yusuf can zai magana dake"
"Anty farida bazan je
inba,duk ke kika jefa rayuwata cikin masifa,kinzo kina wani cewa
auna,
auno matooo...ni ka
aice mace a duniya ki nemar masa wata mana ko sai lale ni...ni dai ?"
Lokacin tuni nenneh tabar
akin don bazata juri jin kwamacalan nan ba,ai da magajiya ta auri yusuf gwara ta auri Ahmad sau dubu maliyan tunda matarsa bata da matsala na zahiri,ita kuwa wannan fa?Tuba mai kyau ake mata fata amma ana gudun gushewar hankali da zafin kishi
Dr. khalid kuwa shi a zahiri yafi yusuf shiga tasshin hankali amma ganin halin da yusuf ke ciki ya sashi daure damuwarsa don neman lafyar yusuf ,tunda dai tun akan abunda ya faru a baya yusuf ya zama mariri kullum cuta ,kwatsam saiga wannan ,saidai zaifi son khalisah ta aureshi fiyeda dukkan su,amma bai san stand
in khalisan ba
sosai yike rarrshinsa da basa reassuring talk
A haka sa
on maimartab
a ya riskesu kan dukkan gidan a ha
u a fadarsa na cikin gida...
minti ka
an duk suka hallara ,very obvious harda Ahmad shugaban
asa of few days
kowa zuwa yayi ya zazzauna kowanne ka kalla fuskarsa
unshe yikecda zallan tashin hankali da taraddadin makomar soyayyarsa ciki kuwa harda khalid
an karere da ba'a san da zamar sa ba
Bayan bu
e taro da addu'a mai martaba ya bada ha
urin kiran gaggawar da yayima
aukacin jama'ar wajen ,sakamakon kowa barin aikinsa da yayi yazo
daga nan ya
aura da kallon sashen mata yina magana cikin tsananin fushi,bayan ya gama yin nasiha mai ratsa zuciya yina kafo nassi da hujjan ayoyin allah ,duk akan ha
uri,tawakkali da dogaro da
addaran Allah in ta ratso
daga bisani ya
aura da kiran sunana
"MAGAJIYA"
Firgit na
ago kaina ina kallonsa ,kafin in du
ar da kaina da sauri cikin ladabi
"A jiya na yanke hukuncin ba dake ga Ahmadu, gashi a zaune yina jina,ki sani baa san masarauta da magana biyuba,saidai zanyi hakan ne don samun sasanci a tsakanin yusuf da ahmadun ,bawai don ke son zuciyarki ba....A zahiri kowannansu ya fito da niyyar aurenki ,kuma ya cancanta ,saidai ga za
i na baki ki fitarda gwaninki guda
aya bawai don
ayan ya gazaba nikuma a jibi jumu'a inshaallah zaa
aura maki aure dashi....!!"
Wani rugugin tashin hankaline ya riskeni nan take,a zahiri banson dukkansu ,to wa zan kama?

Saidai nafi jin yusuf akan ahmed saboda shi yusuf bayi haihuwa kuma matarsa ta soni a baya kuma tazo cikin fishi tana
ara jaddadamin ro
onta in auri mijinta...saidai nanneh na lura bata so...a
ari guda kuma ummah bata ta
a sona ba gata
ar ma
igo,muna wannan takun sa
ar ga
arsu aminiyata to wa zan za
a...?

Wani tsawa da mai martaba ya,dokamun shi ya sakani dawowa a sens
"Waye za
inki...?"
Bakina ne ya fara rawa,kafin khalid yayi saurin
ago kai ya
aga hannu alamar neman izini
"Ranku shi da
e a bani dama in je muyi shawara da ita" Jinjina masa kai kurum yayi a yayinda bugun zuciyar kowannensu ya da
Zumbur na mi
e na fita,ina ha
a ido dashi kawai na kece da kuka na fa
irjinsa "Yaya ka ceceni banason su duka" Shafa mun gadon bayana yayi cikin,sigar rarrashi
"Ya isa haka nan lovely,calm down komai yinada mafita....kinsan shawaran da zan baki?

"
Girgiza kai nayi da sauri
"KI ZA
ENI MATSAYIN MIJINKI....Nikuma nayi al
awarin sakaki cikin tabbataccen farin ciki,ni jininkine ya kike ganin soyyayar jini ya ha
e da
aunar ma'aurata?

"
Fizge kaina nayi ina masa wani irin kallo na kasan kuwa abunda kake cewa?

"Yaya ba mafita kabani ba tension kake neman
aramun ,to inyi yaya da Anty habiba ,bayan
umbin
auna da take gwadamun butulcin da zan mata kenan?"
"Aah fa ki saurareni khalisah kasantuwar sha
uwarku da habiba shine ya
aramun azaman son aurenki,habiba nasan za tayi farin ciki da hakan"
fUUU na koma
akin taron yina kiran sunana ban sauraresa ba
"NIKAM nashiga uku,cikin maza uku masu mata uku,wane zan zaa
a???..."
"Ranku ya da
e,A sakamakon biyayyawa maganarku na za
i.........."
*SLM,SISTER INADA TAMBAYANE...yawwa sister don Allah karki
aukeni da wata manufa,na da
e ina fama da wannan matsalar to Albarkacin wannan littafin ne,shiyasa nayi tambayar,plz karki
aukeni da,wata manufa wallh sis tunda nike da mijina shekaranmu biyu da aure da yaro 1,ban ta
a jin da
in mijina ba lokacin sex,ni irin wannan abunda akeji lkcn sex ni duk banaji kawai dai in muna
an wasanni nikanji har in kawo,amma in ya shiga banjin komai,plz ki bani shawara,Allah yasa zan samu*
_Ayyah bkomai ai neman sanine,to a gaskiyar batu shaawa kala kalace_
_akwai mace mai
arfan shaawa ita ko muryan nmj taji yina iya tado mata feelings_
_akwai me matsakaiciya ,wannan sai namiji kamar ya ta
eta ,ko ta musayan dirty talk_
_sannan akwai mai sassau
a,ita wannan shaawarta nada nisa,wannan halittace_
_saidai ki gane weak point
inki ,misali wata in ana sha mata nono ne zataji muguwar feeling_
_wata in ana shan gabanta,wannan dolene_
_to amma inkinsan weak point
inki kisa yina dinga miki wasa a wajen,shaawarki me dogon zangone,ta yuwu ba yi taso makine har yayi release ko kuma_
_kinada
arancin shaawa kin samu gamsuwa tun wajen,wasanni_
_amma a maganar gaskiya in
ta shiga cikin hq munfi maxan jin da
i ,don sukance misali kmr kita cotton bud ne kina susan kunne,for sure kunnen kejin da
i da yawa fiyeda cotton bud
_so kwatankwacin hakan ne misalin vg da
,saidai zan iya baki shawaran shan magungunan
arin niima,kamar su ha
in aya da dabino ,zuma dadai sauransu_
_sannan ki guji over tight,i mean matsi mai wahalarwa,wannan ba burgewa bane,amma fa bance ki saki gaba
aya,kizama kmr get ba
rational behind shine matsattsen waje yina dakusar da shaawar mace da namiji,shine sai kiga nmj har
insa kiga
arfin kumburanta na sanyi ,saboda wuya gurin saduwa_
_so in short know your weak point then tackle your problems_
[8/19, 13:34] Bamalli: *JNS*
46-50
Na za6i mai martaba da ya fiddamun duk mijin da ya fi ganin dacewarsa dani "
Ina fadin hakan na sunkuyar da kai tare da fashewa da kuka maras sauti
Mashaalllah...mashaallah...alhmdllh...

Allah yayi albarka yasa magajiya ta samu diyoyi na gari da zasuyi mata biyayya fiye da wannan
Haka gabadaya wajen ya kaure da surutan mutanen nasa albarka
A yayin da zuciyoyin maneman ya cigaba da harbawa farfat cikin tsananin tsoron hukuncin mai martaba
"To alhmdllh, kamar dai tun farko na tsayar da bikin ne da alhj ahmadu (excellency) to inshaallah baza'a sauyaba ,sannan,daga yau zuwa jumu'a inshaallah zaa daura aure,Tarewa bayan sati biyu mai zuwa
Kabbara wajen ya dauka ,yayinda Yusuf jiri ya fara kwasarsa daga inda yike zaune,hankalinsa yayi rauni ,saidai kawai ya kife kansa yina shar6e tare da sambatu qasa qasa da ba mai iya fahimtarsa sai Dr.Khalid da shima yike cikin mabugan tashin hankali.
_" Dama nasan dole za ayi hakan tunda ,shi alhaji ahmadun naku ,ai shugaban qasa ne ,nikuwa kawai mai bashi shawarane na musamman ,don haka dama kowa yasan fada da kwadayin abun duniya ,dole a zalunceni,bakomai nima Allah ka zama gatana,ka yakicemun soyayar daughter a cikin zuciyata ,amin ya rabbil almin"_
A take ya kame kansa wani almurin jiri na fizgarsa .

Tausayinsa sosai ya kama Dr.

Khalid a take yaji soyayyar gimbiya khalisa ta salume a zuciyarsa ,tausayin PA ya narke cikin qoqon ransa lallai da ita yafi dacewa,da dama da ya hada kai dashi don tayashi don yaqi akan soyayarta saidai jaffal qalam .....

Basuyi auneba saidai suka tsinkayi muryar ahmad cikin tsananin farinciki ,yike jaddada godiyarsa wa daukacin en uwa dangi dama fada baki daya ....daga nan ya cigaba da cewa
"A matsayina na surukin wannan masarautar ,a sakamakon karamcin da akayi mani, ya qaramun shaukin kasancewa karimi,da yaba kyauta a don haka,ni Ahmad na baiwa Yusuf Ngwandu wato mai bani shawara na musamman auren d'iyata shalelena aminiyar amaryata khalisa,wato saudah matsayin,mata kuma inshaallah suma mai martaba ,sarki zai 'daura aurensu ranar juma'a tare da namu....

Dafa kafadan Dr.Khalid Yusuf yayi ya mike ya hada hannunsa alamar jinjina da godiya da sauri yayi hanyar fita qofar taron ,itama matarsa ,farida ta bisa da sauri ,ta kamosa suka shiga mota..
Chapter 8 · 0% Book details