← Book details Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 18

Sashe 16

Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NB plz ki lura wata mijinta baiyason qamshin musk ko tafarnuwa sai a kiyaye_
Duk wani raki fita yayi akaina musamman yanda yayi ta lallamina yina Dada massaging dina a cikin ruwan,though da fari naso langa6ewa da naga d'an bawanka na Neman sauya hanya ai sai nayiwa kaina qiyamun laili,na gyagije na kar6i treatment ya nad'oni a cikin towel ya kawoni daki bayan ya tabbatar da nayi wankan tsarki yina tsaye akaina waishi duk ganinsa koyamun zaiyi,kufa jini da mutumi kamar bani period ko banyi Su qawa'idi da Akhdari ba,sai bayan na kimtsa ya shafemun gurin da zaitun,ya lukimeni a bargo shima yaje donyin tasa wankan ,Wanda kafin ya fito har nayi barcina ,a hankali ya shige bargon ya lullu6e da shi sannan ya sakani a qirjinsa kafin barci 6arawo ya suremu
Asubah ta gari
A cikin kwanaki uku Abbah ko ince my romio ,don sunan da na qaqaba masa kenan ,saboda yanda ya zamarmun cingam nasan wallahi ko yaro na aura bazan samu wannan lelenba,a soyayya kuwa saidai yaci sunansa wato romio...Sam tun ranar da mukayi abubuwa
ba'a sake gwadawa ba ,tun in na gansa ina langa6ewa da sunan ciwo har na saki jiki na ,saboda bayimun komai ,saidai yadan shashafani ,ayi sumba,ko ya 'daga mun Riga ya tsotsu nono in zai fita,iya kanta kenan
Don haka na saki jiki da shi sosai na soma maida jiki na ,Sam nayiwa d'akina qaura ,ko mijina nanan ko bayinan ina sashen shi ,shima kuwa Sam bayi son fita inba abu ya zama masa tilas ba ,ummah kam wasan er 6uya mukeyi sosai Nike tsoron gamuwar mu don nasan bazata qyaleniba.

Yauma kamar kullum ina kwance,nayi matashi da kan cinyarsa ,shikuma yina lallatsa laptop in yayi yayi ,ya duko ya manna mun kiss ,wani Philippine's series Nike kallo gabad'aya concentration dina yina wajen ,kiran sunana yayi a hankali
Maimakon in amsa masa kurum sai na watsa masa shanyayyun idanuwana masu tayarwa da maza tsikar jiki "Ya kamata ki koma full duty haka nan ko tunda kin warke,a taimakawa bawan allah"
Noqe kafad'a nayi ,cikin muryan sangarta nace "uhm uhm bayan...bayan ban warkeba,yo wani duty ma kuma?"
"Hahhaha badai kince baki warkeba bari in testing din wajen inji tunda baki gane dutyn ba "
Langa6e kai nayi sannan nayi saurin tashi zaune ganin yina qoqarin cusamun hannu cikin skin tight d'ina me jikin roba
"Ohoooo ai na gane ,kawai dai a qaramun lokacine plzzzz,kaji my mentor " na fada cikin shigar rarrashi
Jan hanci na yayi "wannan dad'in bakin naki..." Cak ya dakata saboda yanda yaga ina waige waigen Neman wayata dake vibrating
A hankali na dauka ina observing number sosai ban wayi number ba saidai a hankali na kanga a kunnena kafin na amsa sallamar d'aya Barin
Shiru nayi ina saurare kafin a qufule nace "see banson rainin wayo kinji ,idanma turo ki akayi don ki latsani,so ban latsuba....and mind u karki sake kirana ,if not zan tabbatar San an mini tracking number nan,an ganomun ke and I must punished u"
Daga nan na ja tsaki na kashe wayar ina numfarfashi kamar wacce tayi tseran gudu
Rungumoni yayi ta baya yina bubbugan kafad'una a hankali,cikin sigar rarrashi
Wani tuquqin 6acin Raine ya d'ibeni kurum sai na kife a kan cinyarsa na fashe da kuka
A furgice ya ture laptop din gabansa
"Yadai lafiya kuwa,waya mutu?"
"Eh mana dole kace wa ya mutu tunda kana Neman gurgunta mun rayuwa"
"To fah meyafaru ?"
"...uhmn karkacemun baka saniba ,don wannan kamar cin fuskane"
Hankali na ne ya tafi akan wani gajeran text msg da ya shigo wayata yina yawo akan screen,hankali na yayi qololuwan tashi ,Wanda hakan yasa banji maganar da excellency ke mun ba ,saidai ya ganni nayi zumbur nayi tsaye akan qafafiwana saida na gama text d'in sannan na waigo na kallesa ,kafin a hankali na saki fuskata
"My romio zo ka rakani manaaaaa" na fad'a ina kashe masa ido fuskata da er fara'a yayinda er qwalla ta gangaromun
"Wohoho baby rigima!,yanzun kike kuka kuma saiga hawaye ,amma aidai kinga aiki nikeyi ko?

Kuma beside ciwone fa a jikin ki baki warkeba ,ina zaki?"
"Uhmm ni nawarke kawai in bazaka ba kasa a kaini "
"Shikenan aini dad'inane sosai zan rakaki da mundawo kuma sai a ramawa kura aniyarta kin yarda ?"
Daga masa kai nayi alamar yarda,shikenan kwasomun kayanda zansa
Tsalle nayi na kwaso masa kayansa suit brown da milk din Riga ,takalman da suka dace dashi
Nima a gurguje na d'auko wata ready made d'in gown brown na saka yayi azaban kar6ata rigar kamar blouse din yara don haka CA's nayi kamar babybaby.

Wata malfa na saka ,da takalmi cover mai tsini na dauki wayata ,naje na kamo hannunsa
"My romio zo muje its urgents"
Kallon up and down yayi mun,kawai sai ya koma ya zauna
"What karka cemun ka fasa my"
"Sosai ma ,zonan" ya kamo ni ya matse ya manna bakinsa a saitin kuncina ya fara daukarmu selfie ,cuno baki nayi "my ,I don't wan keep dem waiting " "oh go amma ba da izinina ba" "towai me yasa" na fad'a ina duddurke qafa cikin sigar qosawa
"See a haka zaki fita ,da igiyoyin aurena har uku akanki?"
"To ai ni yarinyace " na fada ina gyara zaman malfar hulata a kaina ina wani banqaro qirji.

Wani hoton ya sake haskamun
"Abbah wallahi zan fasa maka kuka"
"Kiyi ai duk cikin love ne"
Da dai naga abun ba na qare bane yasa kawai na dauro wani siririn veil milk nayi rolling bayan nasha kunu "na shirya " murmushi yayi ganin na daure fuska yasa ya haqura bawai don shigar yayi masa ba
Muka fito bayan ya bada umurnin hada tsaro zai fita ...
[8/19, 13:37] Bamalli: *JNS 3*
106-110
A gaban katafaren restaurant d'in motocinmu suka faffaka ,nikadai na fito ,bayan na roqi mai girma president akan ya zauna tukuna a mota kafin inzo.

Ina tsaye akan wani jan dogon carpet ne ,da aka malala mun har cikin restaurant din, bayana guides ne da bindigogi masu tsarona .

Saida masu kula da wajen suka fatattaki duk wa'inda sukaje cin abinci a wajen ,a qasaitance na ringa bin carpet din zuwa cikin wajen ,saidai cak na tsaya a gaban wajen saboda hango wata hamshaqiyar gogiyar matashiya da nagani tana fitowa bayanta itama guides dinta ne
Don haka kowa ja yayi ya tsaya yina kallon dan uwansa
"Karki cemun kece me damuna da kira a lokacina mafi tsada da yafi kamatarmu da ke6ewa da mijina " na fad'a ina nunota da wayar hannuna
Kame baki tayi tana guntse dariya "Haahhaha karkicemun dama wai kece wannan matar da ake zuzutamun ,hmm wannan shi ake cewa jinki yafi ganinki,ada har na fara tunanin janyewa in bar maki mai girma president amma yanzu naji na dauki damarar yaqin Neman soyayyar sa,kuma tunda yace yina sona saina auresa kota halin qaqa"
Wani wahalallen zufane ya karyomin kota ina,sosai na tsure ,ya zan had'a kishi da wannan goggiyar yarinyar tabbas saita qwacen miji dukda iqirarin son da yike ayyana yina gwadamun.

Miqa hannuna ta baya nayi ,atake guides dina suka bani ,check da wani Biro mai Golding ink
A nutse nayi signature na yage na miqo mata shi ,saida na kauda fuskata
"Wannan cheque ne Wanda yike opened ,na siya soyayyar da kikewa mijina akan farashin miliyan d'aya...miliyan biyu...goma...ashirin ,ke koma nawane ki rubuta ki fitar nidai ki qyale mun mijina"
"Allah sarki wama kike da suna?

Kinajin mijinki zai furtamun so ne in banda wani matsayi?

Kinko San ni wacece?

" ta fad'a tana hard'e da hannuwarta akan qirjinta
Ca6e baki nayi "heyyy sanin ko ke wacece bashi da wajen zama ko mahalli a qwalwata,abunda kawai na sani nice sarauniya a fadata ,don haka duk inda naje dole in mulki wajen,so karki gigin shigomun gidana na gargad'eki"
"To shikenan mu zuba mu gani ,nikuma saina sa Mr.president ya furta mun Kalmar " I love u " a gaban idon ki ,donki gane sarautanki a garinku take tasiri ba wajen masu mulkiba"
"Ke banza ,kankiga biri ,biri ya ganki ai shiyasa na taso Mr.president d'in da kike zawarcinsa ruwa a jallo don a gaban ki ,gaban kowa ya bayyanamun ya tsanaki"
Da azama na juya naje cikin motarmu na kamo hannun sa ,tambayana yikeyi "yadai meyafaru all my actions yinafa idon duniya ne ,kawai rad'amun meke faruwa?"
Janyo hannun sa nayi kaidai zo muje" na kamo hannun sa muka fito gabansu na tsaya
"OK gani ga budurwarka ,so Nike ka fad'ama ta ka tsaneta ta fice a rayuwarmu yanzu yanzun nan"
Dariya ya bushe da shi ,a take aka fara haske mu da camera ,a kunne ya rad'amun "oh my ,wannan ko domestic violence baikaiba,karkija en jarida su samu na sakawa a shafukansu "
"Uhmuhm kurum nidai ka fad'amata kurum"
Jan kuncina yayi "wannan sunanta zubaidah ,a matsayin abokiyar wasa take a wajena so kema abokiyar wasanki ne,ba a qasar nan take aureba ,tana USA wannan ne zuwanta kawomana visit na farko bayan na shaida mata nayi aure ta shaidamun zatayi testing level din sonda kike mun,kinga kin bada mata ,taga wallonki" ya qare yina dariya
Da sauri naje na rungume ta muka d'ungumo muka kamo hanyar gida
Ummah kam Sam ta fice daga shirgina da mijin nata, a cewarta ta barmun shi muci mu guma indai gindine da kanshi zai ginsheshi itakuwa dama bawai namiji nana ta yayi da qasaba tafi gane lesbians dinta,mulkine kuma an bata madafan ikon tayi yanda taso ,aimata gwanjon kalan matan da takeso tayi masu 6arin naira ta d'ebi gara.
Chapter 16 · 0% Book details