← Book details Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 18

Sashe 13

Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Murmushi mai martaba yayi a nutse ya furta bismillah ,sannan ya d'agoni,ya d'aurani akan cinyarsa
"Murnan ne haka?"
Gyad'a masa kai nayi kafin in saka kaina a qirjinsa ,ina kallon kowa na d'akin da duk fuskarsu ya ke dauke da fara'a ,na fara gaishesu a gabad'aya
"Ai mu har munyi fushi zamu tafi,tunda an samu dakin kai an lafe,,bakida laifi kinsan dakin kai me dad'i saidai kinfa d'an fad'a ko idonane my hannah" cewar Dr ya qare zancensa yina kallon anty Hannah
"Gaskiya ba wani nan ,ni banganiba Sai ma fresh da naga kinyi er qanwata"
"Hummm anty gaskiyar yayane na rame"
Dam gaban excellency ya fad'i sannan zufa a take ya fara tsatsafo masa,shikenan zata shaidawa mai martaba ya wofintar da ita
"...Nafayi zazza6i amma now I am recovered"
"Hahhahha kice sabon gida ,sabon gwamnati tafeda new baby,wow congratulations excellency " ya fad'a yina tafa hannu cikeda barkwanci
Sai sannan Ahmad ya saki ajiyar zuciya,sannan ya fara Sosa qeya yina murmushi
Itadai gimbiya diyanah kallon diyarta kurum take yi duk idonta sun shige cikin kwarmi ,ita dama tasan za'a Rina,to ita ya zatayi ga zurfin cikin da ke d'awainiya da ita,bamaijin cikinta
Haka suka saki jiki suka cigaba da hira cikeda barkwanci har suka tashi tafiya ,excellency ya kasa motsawa ko nan da can ,don gudun kar ta samu damar fad'a masu wani Abu
Ganin har zasu tafi hannatu basu samu ganawa da ita ba yasa tace "zo mu Dan saka labule my" ta mike tana rataya Jakarta na baby mai girma da cika
Binsu excellency da Dr sukayi da ido ,shi excellency gabansane ya cigaba da fad'uwa karfa ta fad'a mata komai tasa a datse aurensu ,shikuwa Dr daga murya yayi
"Iyayen kinibibi ,wallahi dabaki gidana shiru ba gulma,,ya Ahmad ya kaji da tsegumi?" Ya juya yina kallon excellency da ya lura yana a muzance don nufin calming nerves d'insa,don sarai ya lura akwai jikakka a tsakaninsu
Dariya duk falon aka d'auka "eh mun daiji ,maqiya idonsu ya fad'o"
Magunguna ta barbani masu tsadar gaske ,sannan tace sauran Sai munyi waya
Muna dawowa suka miqe don tafiya,bayan mai martaba yayimun nasiha akan zaman lafiya da riqe sirrin juna da kuma jigon tafiyar wato haquri da juna ,daganan duk suka d'unguma sukayi hanyar fita itadai nanneh saidai tayi murmushi ta sunkuyar da kai ,saida takai kofa sannan tace ina abokiyar zaman taki?" Sai sannan tayi mun magana tun bayan amsa gaisuwarmu da tayi ajam'i
"Taje wani taron mata a garin kebbi"
Na fad'a ina kamo hannun excellency ina Mirza yatsun hannunsa alamun munafa zaune lafiya, ian dad'a shigewa jikinsa "yawwa mai martaba don allah a tayani roqon excellency ya maidani school"
Kafin mai martaba yayi magana yace "haba khalisah dix is our personal issues bai kamata sai su mai martaba sun roqaba ,na qyalekine na dauka baki ra'ayin makarantan tukum"
Fit Dr ya futa cikin jin dan kishinsa,sauran ma suka rufa masa baya ,suna mana fatan alkhairi ,mukuma muna masu ala huta gajiya
Saida muka ga tafiyarsu sannan muka dawo still hannuna yina sarqe cikin nasa shikuma ya kamo kafad'una sosai zuwa cikin jikinsa
Suna bada baya na waigo nayi masa wani irin kallo mai kama da harara
Goshina ya manna wa kiss "kinyimun kyau my angel" cikin tururin zuciya na fincike jiki na a jikinsa
Na haura sama da sauri ko bi ta kansa banyi ba
A inda suka tashi ya koma yaraf ya zauna yina fizgo numfashinsa da qyar "hoooo ni Ahmad ,kenan ba hucewa yarinyar nan tayiba siyasa ce kurum?"...
[8/19, 13:35] Bamalli: *JNS 3*
86-90
D'akina nashiga na fara da tu6e kayan jiki na zuwa wata qaramar bomshort da half vest ,na saka p-cap na dauki wayata na sakko parlourn ,da nufin zuwa dinning in dauki exotincs na gwangwani saboda nawa ya qare,sannan in wuce swimming pool d'in baya ,kona danyi swimming in strengthening jiki na ,ko naji dad'i
Ina fitowa na gansa yayi fulo da tafukan hannunsa,idonsa kar akan jikin flower base d'in gurin dinning d'in ,amma ga dukkan alamu ba nan yike kalloba hankalinsa na wajen tunanine na daban
Qarar bude firinjin shi ya dawo dashi hankalinsa muqut ya fara had'iyar yawu yanda ya ganni cikin shigar nan tashi ba qaramar motsoshi tayi ba
Sosai na ankace dashi don haka ina Ganin ya mike na fice sa da sauri harda qarawa da gudu nabi ta kofar baya na wuce swimming area da sauri ina zuwa na ajiye lemuna a kujeran dake gefen wajen ,ban wata wataba na shige ciki,cikin tsananin nishad'i ina facalfacal da hannuwana a cikin ruwan ina wani irin tafiya sululu kamar kifi,saina jima a nitse a ruwan sannan in d'ago ina girgije gashin kaina ina furzo numfashi
Maqalewa yayi yina kallona cikeda nishad'i,shima yinajin sha'awar iyon a cikin ransa amma yafison muyi a tare,don haka da hanzari ya cire kayan jikinsa yayi saura daga shi sai d'amammen boxer da singlet.

Saida ya daidaici nayi nitso cikin ruwan sannan ya sad'ad'o ya fad'a cikin ruwan ,ya bi direction dinda Nike ya cafkeni
Wul wul na farayi cikin ruwan kafin muka d'ago a tare,muna sauke numfashi
Da sauri ya janye ni dashi zuwa gurin karfen pool din ,ya zauna akan steps din ,nikuwa na banqaro duk qirjina cikin sigar galabaita ,don harga allah na tsorata
Idanuwana a rufe ruf ina sauke sarqaqiyar numfashi
Kiss d'in fatar saman idona yayi sannan ya gangaro ya fara kissing duk wani upper body part d'ina ,har yakai saman nonona ,da sauri na saka hannu na dafe kirjina da sauri
"Abbahhh"
Muryarsa rawa ya kama yi "plz karkicemu no!

Kinji khalisahta wallahi ina mugun son kadaicewa da ke ,kinji habibty"
D'aga baki nayi zan magana saiga wasu hawaye shaushau sun zubo mun ,da sauri ya dasa halshensa akan dakalin kuncina ya fara sid'e hawayen nawa ,har ya gangaro zuwa wuyana ko ina yina sidewa
Wani zir yammm naji,a take jiki na ya fara rawa sai ji nayi na yi luu na cindima ruwan shima ya Bini da sauri muka qanqame juna ni ina tsoron fad'uwa shikuma cikin mugun shauqina ,musamman yanda yaji kan nonuwana sun carku akan faffad'an k'irjinsa
Hannunsa yakai yina yawo dashi a kwamin bayana har ya gangaro kan d'uwawukana ya fara matsasu suna kufcewa cikin santsin ruwa
Nikuwa luf nayi bayan na d'aura kaina akan kafad'arsa ina Jan shesheqa ,sosai na tsinci kaina a cikin wani yanayi da bansan dashiba a duniyata
Hannuna ya kama ya daura akan joystick d'insa da take cikin jiqaqqiyar boxer dinsa da tayi gand'and'an tamkar icce
Da sauri na janye hannuna kamar ya d'auramun akan wuta
Murmushi yayi sannan ya rad'amun a kunne ,kinji irin muguwar sha'awar ki da take ciki ko?

Plz karki bata kunya
"Abbah ni yarinyane kuma inajin kunyan antynahhh"
"Karki damu sai in shirya mana tafiya kije ki hutun amarcinki acan inda antynki bazata gankiba ..."
Ummah ce ta zo wajen da sauri cikin kumfar baki tayi mana tsaye aka tana yarfa ruwan bala'i
Bata Ganin komanmu daga kai sai kafadunmu,sauran jikinmu yina cikin ruwa muna matse tsam da juna
"Wannan wani irin cin amana ne?

Taya zanje taro don cigaban gomnatinka amma kai kuna nan kuna shiga haqqina da d'iyar cikinka?

Jitafa sa'ar d'iyarka ,(kawai saita fashe da Kuka ) wallahi an shiga hakkin kwanana kuma ban yafeba ,don haka malamai ai sai a fito ko?"
Cigaba da begging dina yayi "kinji my angel ki bawa dan mutumin nan dama ya shiga gonar da allah ya basa ko yayi kalar yabanyar cikinta,wa ma ya sani inyi karo da rabon yara kyawawa irinki?

Kinji yanzu ake cemun ke diyar cikinane ,saidai nasan yanzu Nike tashen quruciyata saudah ce tayimun gaggwar zuwa ,ko kema kin yarda ni tsohone?"
girgiza masa kai nayi alamar uhm uhm
"To kiyi mun alkawarin yau zaki bani inci"
Zaro ido nayi na dago muna kallon kallo "Abbah mene?"
Hannunsa yakai ya kewayo kuguna ya gwara akan kugunsa sannan ya shafo saman marata
"Nan mana"
Da sauri na maida kaina akan kafad'arsa ina jin kunya kamar in nitse
"Malamai jiranku fa nikeyi kunyi mun banza"
"I haquri giwar gidan jeki gamunan zuwa,bari musa kaya"
Tsaki taja "ohhh kaya ko?
Chapter 13 · 0% Book details