Sashe 12
Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Nine fad'amun plz" girgiza masa kai kurum nayi na cigaba da kukana
Hankalinsa ne ya dad'a tashi
"Baby plz ki fadamun damuwarki,ko in kira maki gidane?"
Girgiza masa kai nayi for d second time
"Shikenan to tashi ki wanke fuskarki muje falon antynki zamuyi magana ,share hawayenki
Langwa6ewa nayi ,banda niyyar tashi
A hankali ya dafe kansa yina furzo huci ta bakinsa ,damuwa qarara ta bayyana a fuskarsa ,shi ya rasa yanda zai sa ransa ,ga khalisa da damuwarta ga ita wancan yanzu suka gama kwasan dambarwa
Magana ya somayi min saidai yana farawa muryarsa ta sarke ,ta fara rawa kamar mai San Kuka
" shikenan tunda abunda Kuka za6ar mun kenan nagode ,ita tayimun kema kiyi mun,nagode ,zan koma office in ringa kwana bazaku sake ganina ba.."
Yina kaiwa aya ya sauke kaina akan pillow sannan ya fara yunkurin sauka
Da sauri na kamosa na rungume ta baya ,inajin tsananin tausayinsa a raina
Dole yina cikin jarabawa ,ga matarsa ba imani allah ya ganar da ita
"So halittace khalisah ,allah ke jarraban bawa da ita,don haka bani na sawa kaina sonki ba ,inda nine ke sawa da na cireta tun kan ta zama babba,ya kikeso inyi ,na kwantar da kaina dukda matsayina ,amma kinqi ki kar6eni a matsayin mai sonki tsakani da allah ,plz ki bani dama mana,,kai bani sharad'inki ta hanyar jarrabani innaci jarabawar sai kya iya gamsuwa ki soni koda kwatan son da Nike makine"
Tuni muryarsa ta fara rawa ,Wanda zai nuna maka Kuka yikeson yi
Qanqamesa na dad'a yi
"Abbah ,wallahi allah tun tuni ina maka so ,amma ba so na aure ba,da zaka taimakeni da ka sada zuciyata da Wanda takeso don wallh ni yanzu dady Nike mahaukacin so..."
6an6aroni yayi a jikinsa da qarfi ya fara mun wani irin kallo
"Me kike nufi khalisah"
"Abbah da gaske ni PA dinka nikeso mijin Saudah..."
Tas!!!
Ya daukeni da wani irin gigitaccen mari ,a take na kife akan gadon na saki wani irin gunjin Kuka
"Wawa ba mahaukaci bane khalisa,don't think don nace ki bani dama yasa ki sakomun maganganun yarinta da shirme,abokina!
Mijin qawarki!
Babanki a da kicemun shi kikeso?....mtseww" kawai sai ya juya zai fita cikin qunar rai
Da gudu na dirko a gadon nazo ma kama qafarsa katamau ina dad'a gunjin Kuka
"Abbah ka taimakeni wallahi ina kewar soyayyar dadynah ,ka sakeni ka roqeshi ya aureni ,shine zaka biyani da soyayyar da kake iqirarin kana mun..."
[8/19, 13:35] Bamalli: *JNS 3*
81-85
Kallon tsoro ya fara bina dashi,anya khalisah batayi gamo ba kuwa?
"Khalisah bari in wuce"
"Abbah kai ma ka daina sona kenan?
Ka yarda in mutu da rad'ad'in soyayyar dady da ka sakeni ya aureni?
Ka tuna zafi da rad'ad'in soyayyar da kake ciki nawa na tsawon shekaru ,nima fa kwatankwacin hakan Nike ciki".
" qarya kikeyi khalisa!
Akwai wani Abu na 6oye da ya tunzuroki ga maganar PA to amma fa ki sani ,makircin Yusuf a kanki kad'ai zai tasiri banda ni"
"Abbahhh..."
Fincike qafarsa yayi ya fice ya barni anan kife ina rizgar Kuka mai ban tausayi
Tundaga nan jin dad'in gidan yayimun qaranci,abbah ya daina shiga harkata,dama momy ta zama first lady bata da lokacin kanta bare kuma ni da ta maida get yafini daraja,a halin yanzu so nikeyi ma abbah ya saurareni ko makaranta in samu ya sakani kona rage rad'ad'in zaman kad'aici,amma banma sanin dawowarsa ko fitarsa,sashen sa da zai had'u da nawa yayi blocking ,wannan ya tabbatar mun da ya yanke duk wata halaqa na zahiri dani,to ya zanyi ne?...
Duk nabi na fige na lalace,amma fa duk wannan halin da Nike ciki zurfin cikina ya hana in fad'ama kowa halin da Nike ciki ,ciki kuwa harda iyayena ,saboda nasan in na fad'amasu ni zan kwana ciki don nice maras gaskiya d'in
A halin yanzu sunan shine shugaban qasan amma yayi luf ,ummah ke komai ,kamar itace ke mulkin,ko yanzuma abunda ya faru kenan a cikin akwatin tvn ummah na hango ta shigo wani filin taro na mata da aka bata goron gayyata takuma samu halarta ,tundaga shigowa cikin gurin taron ake daukanta da mabiyanta,har aka yanke wani qyalle da ya zama barrier tsakanin ta da mutanenta ta fara gaggaisawa da mutane tana raba wa maras galihu kyaututtukan buhunhunan abinci ,kekunan d'inki ,injin markad'e da sauransu
Yabo da godiya kam ta shashi a wajen wa'innan matan ,daganan ita da tawagarta suka fara haramar barin wajen taron
Gidan TV da dama sun samu damar magana da excellency Wanda duk rabi godiya ne gami da yabawa,sai tambayar manufofin gwamnatin nasu.cikin qwarewa take basu amsa batareda gajiyawa ba
sai zuwa can wata mace cikin facemask ta kutso gabanta
"Ranku ya dad'e ,baya Goya marayu allah ya sakamuku da Alkhairi ,nikam tambaya Nike dashi....A lokacin da aka rantsar da me girma shugaban qasa ,an tabbatar da auransa da gimbiyar masarautar Azdajarz ,saidai kawo yau bamu ta6a gani kojin speech d'in taba saidai ke ,wannan ya nuna kece Wanda me girma shugaban qasa ya za6a a matsayin first lady dinsa kenan ko yaya abun yikene?" Cewar wata speaker da ke riqe da mike mai d'aure da gidan tvn DZ TV ,Wanda ya nuna daga gidan tvn ta futo
A take matan wajen suka nema daqilar da wannan er jaridan ,ciki kuwa harda shugaban mata,da sanata baraka,saidai a nutse ummah tayi gyaran murya
"A koda yaushe uwargida itace jagoran cikin gida,tsakanina da gimbiya khalisa kyakyawar fahimtace don khalisah d'iyace a gareni na raineta tun tana qaramarta a hannuna, don haka lokacin fitowar diyata baiyiba in lokacin hakan yayi zaku ganta...."
"To excellency ga qarin tambayar qarshe ..." Hannunta tayi saurin d'aga mata alamar dakatarwa ,sannan ta d'aga farin handkachief dinta ta saqa qarqashin farin tabarau din fuskarta tana goge d'an zufan da ke gangaro mata kadan kadan
"I've to attend others OK?" Ta fad'a tana daga mata gira
Jan baya tayi tana jujjuya mike dinta ,kafin tayi hamzarin fita filin ,sannan ta danna Bluetooth din kunnenta
"Ba wani haske ma!"
"Karki damu i've got d main point ,ki koma kan aikinki" a ka fad'a daga d'ayan sashen sannan ,itama er jaridan ta wuce ta koma cikin taron en jaridan
Nikam luf nayi akan gadona kafin na dauki remote na kashe tvn
Kenan tayi benching d'inane inna gaji da masu gadi in fita ko yaya?
Duniya ma batasan nidin waceceba a wajen excellency?
To amma sai me ?
Hakanma shine daidai kinga da MUN rabu,jejeh zan auri Ngwandu masoyin asalina,batareda duniya tai masa kallon cin amana ba....
Knocking akayi sau uku kafin aka turo qofar aka shigo,qyar na kashe shi da ido sanye yike cikin suit kalar blue black ,da farar Riga ta ciki Wanda tayi azabar kar6ansa ,quruciyarsa ta fito ,Wanda in zan basa shekaru saidai in basa 35years
Qyar nayi masa da ido ban auneba saida naga yayi tsaki ya kauda kai ,hakan yayi saurin dawo dani hayyacina ,da sauri na kife kaina cikin pillow dinda na kwanta tun asali akai
Gyaran murya yayi "kizo su mai martaba sunyi more than an hour baki fitoba nakira numberki baki picking ba ,so na basu uzurin wanka kikeyi,yayi miki daidai ki qaryatani ko ki gaskatani don ki tsira" zumbur na mike cikin murna na nufeshi zan rungume sa ,tamkar shine su d'in a gabana
Da sauri ya janye jikinsa ya bude qofar ya fice.
Turus nayi ,kafin da azama na canja kayan jiki na ,nasaka wata doguwar gown me high neck da nasan zai 6oye qasusuwan wuyan da nayi .
Powder da er man baki na shafa na fito ina sanye da da wani slippers qirar Dubai mai taushin gaske
Tunda nafara sakkowa idona suka carke da na nanneh,ga anty hannatu,ya Khalid ga mai martaba
Tattare qasar doguwar rigana nayi na gangaro da gudu ,cikin zaquwar in cinmasu ,saidai ina hawa kan karfet d'in ,kurum saina ci burki na rasa Wanda zan fad'a jikinsa,kurum saina durqushe a gaban mai martaba na saki marayar Kuka ,da ni kaina bansan ko na menene ba.