← Book details Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 18

Sashe 5

Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Raqarqashewa yaudai ummah suke gabatarda qasaitaccen party
A gidan rawan da ta bude mai tsadar gaske dake jawo mata shigowar sununan ku
e,Anan ta shirya partyn a yayinda ta bada damar free pass na ilahirin magoya bayansu suzo su shana free ranarsune Excellency,Alhj Ahmad sa'ad jarumi sosai yatsorata da uwargidan nasa zuwa wannan lokacin ,wato wannan Gyagizou club
in da yayi
aurin suna wajen ba
ala an rasa gano yanda za ayi dashi na matar sace,shine yau ta bayar dashi free? kasa daurewa yayi yashiga ya sameta a
akinta fitowarta wanka kenan ,amma tana tafe aminiyarta sanata Baraka na binta da snap ,harta takalmanta ,kayan da zata saka gwalagwalai da agogon hannunta duk saida suka ha
a aka
auka hoton sannan ta fara
aukarta da rigar wanka
ishin ruwa zazzaune a jikinta suna
aukanta,hoto ,Dakatawa yayi a bakin
ofa ya
irata ,ha
a baki yagaggun matan sukayi suna masa congratulations amma ko kallonsu baiyi ba ya wuce itakuma cikin salo da kwarkwasa a dole ga first lady Excellency yina biyota har
aki dukda jama'anta da sukacika
akin...
tana fitowa tundaga bakin
ofa ya soma mata jaraba "Nine zaki zubarwa
ima da darajata a idon duniya ,har kiba abokan hamayyata samun damar da zasu
ata mun suna?"
kwantar dakai tayi tan
if da ido
"My excellency ance maka nayi wani abun ne?"ta wani sanyaya murya cikin tsananin kirsa.

Zuciya ya da
ayi "Karki rainawa kanki hankali waye me gyazou club da har kika bada free pass zakuje party,ohhhh na baki dama da yawa ko? harkin soma wuce gona da iri ko?"
"Am sorry my man nayi laifin zartar da hukunci bansanar da kai ba plz am sorry ,amma saidai wannan club
in ta aminiyata ce naso in kar
a rent sai ta bani matsayin gudunmuwarta kasan na da
e banyi sha'aniba sai a wannan karon shine suka nuna mun love"
e baki yayi tareda
age kafa
a "So wannan ya zama last warning da zasi sake gabatar da wani abu without my consent"
"shikenn zaa kiyaye...kodai a fasa partyn ne kurum tunda naga ranka bai kwanta dashiba " ta fa
a gabanta na dukan tara takwas
"No i wont stop you tunda kin gayyaci ba
inki" yafada cikin sigar nuna rashin kula ya wuce ya barta a tsaye
age kafa
a tayi ta koma ciki aka cigaba da shuryata,a yayinda dubara ya fa
o mata da sauri ta
auki waya takira saudah
"bazakuje partyn nan ba,na matual zamu fara ba
an beyong 18,just 18+"
saudah dake kwance dama bata da niyyar shiryawa tace "humm ummah amma inaso zanje shopping"
bakinta na rawa tace "no ba inda zaki aje ayi kidnapping naki,yanzu lokacin za
ene"
"ummah da kikace zakuyi abunku ku ka
ai ba yara na hanaki? plz allow me enjoy my self" tama kashe wayar gaba
khalisat kallonta tayi shirya zamuje shopping "saikin dawo ive abdominal disturbance"ayyah sorry kinsha magani kuwa,kamr banga kinshaba"
"Ya zaayi ki gani tunda kin aro
acin rai my aminiya u changed"
murmushin yaqe tayi "hmm kamawa takeyi friend" daga nan ta fa
a bathroom
cikin awanni uku kowa na gidan ya gama firfita duk akan idanun Excallency zuciyarsa na suya da
abiun uwargidansa,saidai shiru baiga fitowar khalisah ba,hakan ya basa damar tafiya
akinsu ko sa sha soyayyarsu a sirrance...

Itakam khalisat wankanta na wani material les ta har
e a falon suna waya da aunty habiba ,complain take mata akan halinda take ciki a gidan,saidai bata fa
a mata cewar umma ta nemeta da lalata ba,haquri ta bata tana encouraging
inta akan ta cigaba da nuna masa real soyayya ,karta damu
"Anty inajin tsoron ranan da saudah zata gane...

"shiru sakamakon door bell da ta jiyo ,a sanyaye tace yes come in
Fuskarsa fal fara'a ya shigo
akin
"My cuddle pet,u look gorgeous
sa hannu tayi ta rufe fuskarta "congratulations My champ"
"Ba wani nan saida nazo kika tuna your husband become a president" A ba
ini ta raya god forbid
amma a zahiri sai ta da
a narkewa cikin kujeran da take "Sorry my
"aike bakya laifi ,koma kinyi dana kalleki to na huce,darling ,amma fa wannan wankan yayi,so nike ki tabbatar mun don ni akayishi" ya fa
a yina saita camera
inta yina mata short video,hannunta takai baki tana dariya tana
an cije yatsarta .cikin rashin sani tanacan tana dariyar shashanci ya ra
o ya
aukesu tare ,daidai a
ago sun ha
a ido fuskarta fal far'a irin na riqaqqun masoyannan ,sosai sukayi kyau da hanzari ya fara posta su a shafikansa na sada zumunta a twitter kawai rubutawa yayi "My upcoming blossom
A whatsapp kuwa ya
aura a status ,sanna ya rubuta a qasan videon
Charming vampire ,shows a special tnk to her lover's fans
aikuwa cikin sakwanni mutane
ururu suka fara gani suna repost
[8/19, 13:32] Bamalli: *JNS 3*
41-45
arfe goma na safen washegari a fada yayi mun,wani sanyi da nisha
i yike hudani,yeah dole in nisha
i,duk tsaurin gidanmu,bai kai gidan excellency ba tunda bamai takuramun da baran soyayyarsa
sashen ummah na na fara shiga saidai na tsinceta acan
uryar bed tana sharar
walla
iya tashin hankali ,hankalina ya tashi,da sauri nazo na rungumeta ina girgzata
"Nanneh lafiya,me yafaru,waya mutu?"
Falla mun wata almuran mari tayi,Da saida bakina ya fashe
kafin ta mi
e tana
ance ido
"Kin cuci kankine khalisah,gigi da rawan kanki ya jefaki a matsala,finally ina miki murna da sabuwar rayuwar da zaki shiga auren mai mata mai matar ma kishiryar sa'ar uwarki,u're very sorry"
Da sauri tayi hanyar fita ni kuma na rarrafa da gudu na ri
afarta
"Nanneh am sorry,wllh bada sanina ya
auki videon ba kuma bansan ya akayi,yayi trending ba,allah ya sani na tsani auren me kishiya tun daga labarinki,bare kuma kishiyar irin ummah,wllh banyi abu kai tsaye ba face saida shawaran aunty habiba...amma ki gafartamin karki juyamn baya kmr yanda ya khalid ke fushi dani,kece ka
ai wanda zan runguma,inji sanyi a
irjina in futar da damuwata inji sanyi a raina plzxx
Tausayin
a da mahaifine ya rinjayi gimbiya diyanah,da sauri ta kamota ta
agota sama ta rungume ta
"Ya isah hakan nasan tarbiyyanki Magajiya saidai mai marataba yayi fushi sosai har ma ya zartar da hukunci mai tsauri,saboda yace bashi yiwuwa matsayinki na magajiyar wannan masarautar ana ganin vid.
inki da wani namiji ko waye ko shi a wajenki, a don hakan ne ya yanke hukuncin aurar dake ga president ranar jumu'a mai zuwa ,da baki zoba da saidai labarin
aurin aurenki ya riskeki,kinga kuwa dole ina cikin tashin hankali"
Tunda ta fara magana na sandare nayi suman tsaye,dix is impossible ,sai kace wnda ake neman kai da ita ,ko kuwa na aikata wani abun ashsha ?

"Nanneh to ke kuma ba wani taimako da zaki yimun a fasa ,don fa gaskiya bana sonshi,hmmm impact ban fara planning
in auren tsoho ba bare me kishiya ba, kishiyarma irin wannan matar"
"JAFFAL
alam khalisah ,mai martaba ya zartar da hukunci saidai kawai kiyi ha
uri don babu mai canja masa magana,as for now koni ya daina magana dani,kuma yasa an fara shelanta
aurin auren gari gari
asa
asa ,ai shi excellencyn ya sani"
Zamewa nayi na samu danda
ayar tiles na zauna da
ar cikin mugun tashin hankali...
...Sallamar anty farida ya sani
agowa na kashe
ofar da ido,ina shirin inji da wanne ta zo
"Khalisah ni na fara nemarwa mijina aurenki kafin excellency tabbas,amma saboda kwa
ayin gidan mulki kika za
i zama gidan bala'i ,gidn alfasha gidan da Allah ke fushi dashi fiyeda gidan da mukai repenting completely wa ubangiji ,nagode da tukwuicin
aunar da na maki...kizo ga yusuf can zai magana dake"
"Anty farida bazan je
inba,duk ke kika jefa rayuwata cikin masifa,kinzo kina wani cewa
auna,
auno matooo...ni ka
aice mace a duniya ki nemar masa wata mana ko sai lale ni...ni dai ?"
Lokacin tuni nenneh tabar
akin don bazata juri jin kwamacalan nan ba,ai da magajiya ta auri yusuf gwara ta auri Ahmad sau dubu maliyan tunda matarsa bata da matsala na zahiri,ita kuwa wannan fa?Tuba mai kyau ake mata fata amma ana gudun gushewar hankali da zafin kishi
Dr. khalid kuwa shi a zahiri yafi yusuf shiga tasshin hankali amma ganin halin da yusuf ke ciki ya sashi daure damuwarsa don neman lafyar yusuf ,tunda dai tun akan abunda ya faru a baya yusuf ya zama mariri kullum cuta ,kwatsam saiga wannan ,saidai zaifi son khalisah ta aureshi fiyeda dukkan su,amma bai san stand
in khalisan ba
sosai yike rarrshinsa da basa reassuring talk
A haka sa
on maimartaba ya riskesu kan dukkan gidan a ha
u a fadarsa na cikin gida...
minti ka
an duk suka hallara ,very obvious harda Ahmad shugaban
asa of few days
kowa zuwa yayi ya zazzauna kowanne ka kalla fuskarsa
unshe yikecda zallan tashin hankali da taraddadin makomar soyayyarsa ciki kuwa harda khalid
an karere da ba'a san da zamar sa ba
Bayan bu
e taro da addu'a mai martaba ya bada ha
urin kiran gaggawar da yayima
aukacin jama'ar wajen ,sakamakon kowa barin aikinsa da yayi yazo
daga nan ya
aura da kallon sashen mata yina magana cikin tsananin fushi,bayan ya gama yin nasiha mai ratsa zuciya yina kafo nassi da hujjan ayoyin allah ,duk akan ha
uri,tawakkali da dogaro da
addaran Allah in ta ratso
daga bisani ya
aura da kiran sunana
"MAGAJIYA"
Firgit na
ago kaina ina kallonsa ,kafin in du
ar da kaina da sauri cikin ladabi
"A jiya na yanke hukuncin ba dake ga Ahmadu, gashi a zaune yina jina,ki sani baa san masarauta da magana biyuba,saidai zanyi hakan ne don samun sasanci a tsakanin yusuf da ahmadun ,bawai don ke son zuciyarki ba....A zahiri kowannansu ya fito da niyyar aurenki ,kuma ya cancanta ,saidai ga za
i na baki ki fitarda gwaninki guda
aya bawai don
ayan ya gazaba nikuma a jibi jumu'a inshaallah zaa
aura maki aure dashi....!!"
Wani rugugin tashin hankaline ya riskeni nan take,a zahiri banson dukkansu ,to wa zan kama?
Chapter 5 · 0% Book details