Sashe 18
Jinin Sarauta Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Kacemun qaryane mafarki nikeyi abbah kaji?" Shiru yayi mata saboda wani mugun tausayinta dake Neman sakashi kuka,yina tunanin ranar da saudah zataji ta hanyar da uwarta ta mutu
Haquri yayi ta bata,gamida yi mata nasiha mai ratsa zuciya
London
Mutuwar ummah ba komai ya dad'a saniba sai Karin mutuwar jiki,kullum ina cikin tunanin rayuwar zamanmu da ummah,a take na fara firgici bana iya barci ,sai convulsions na fara pre eclampsia ,don haka abbah na can aka kwasheni akayimun urgent cs aka fidda mun yarana en uku ringis biyu maza d'aya mace ,saidai gabadayansu a incubator aka sakasu saboda rashin girmansu
Labarin haihuwar baiyiwa kowa wani armashiba ,saboda nima uwar bana hayyacina ,ga tsinkau tsinkau yaso kamani ,ga yaran bawasu cikakken lafiya,ga rasuwar ummah
Bayan wata biyu Komai ya soma zama stable anty farida ta haifi danta na miji an sa masa sunan Ahmad
Nikuwa zuwa yanzu mun gyagije ,yanzunma ummah Sarah(mahaifiyar Dr.Khalid) ita ta zo ta kwashemu ,zamu dawo gida Nigeria don mu cigaba da wanka dukda ba wani wanka akeyiba ,tsarkine sai shan ruwan magani...
Yarana sun yi kyau dukda basuda girma amma kyawawan gaske ,dukda mazan babansu suka biyo ,macen ne tayoni sak, itace taci sunan ummah,mazan sukaci Yusuf da mai sunan me martaba
Bayan shekara biyu
Inkika ganni na zama cikakkiyar mace,nice first ladyn Nigeria ,ga triplet d'ina sunata gudunsu harma sun fara zuwa kindigatin class ,yanzu haka darun da mukeyi da excellency wani gwarnin na rakito,nikuma alankatafir nace banaso saboda cs akayimun sannan ga yarana basuyi kwariba gashi haihuwar kasada nayi a baya.
Saudah ma ta haifi diyarta mace ansa mata sunan diyanah ,yanzun haka wanka sukeyi
Dr.Khalid yanzun haka ya koma masarautarsu sakamakon tsufa da ya kama babansa ,yayi masa murabus yanzu shine sarki,no more likitanci sarauta ya kankama
Yanzu haka yaransa biyar da anty habiba ,zumunci mukeyi sosai da sosai
Zaman lafiya dajin dad'in ya tabbata a wannan family ,gabad'aya gudajen hud'u mun dunkule ,mai martaba shine tamkar mahaifi a garemu, nanneh ma ta zama garke ,gidan sarauta ya zama sai Sam barka
TAMMAT
*Allah ka yafemana dukkan kurakuran da muka yiyyi a cikin wannan littafin,ka bamu ladan abunda mukayi daidai*
*Nagode sosai duk wacce nayiwa kuskure ,ko aka kirani ko chart ban responding ba, tun daga fara littafin nan zuwa yau,plz Ku yafeni zai zama ajizancine irin na d'an Adam ,amma harga Allah naji dad'in zamana daku*
*Jinjinata da yabawa ta bazan gajiba gareku my real fans na groups d'ina ,ZAFAFA NOVEL PAID GRP,ZAFAFA SPC GRP,V.I.P COMMENTS BOX,JININ SARAUTA COMMENT BOX 1 & 2 Nagode Allah ya bar zumunci,masu comments kuma da masu sharing littafaina a mabanbantan shafukan sada zumunta ,maza da mata kuma ban manta daku ba ,ubangiji allah ya biyaku da dukkan Alkhairansa ,nasan soyayyace gamuwar jini,kunyimun nayi maku allah ya barmu tare*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
8e42f1968b4f4ba8a6bfdcfdc3c151bd