Sashe 9
Jami'a Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
bi bayan ta suka yi zama sukai nesa da ita mardiyya da gaba ki ɗaya tsoron asim ya gama cika mata zuciya.
ASIM sai da ya gama shan kamshi sannan yace '' me ya haɗa ku?.''
AFIYAH tace '' no sweat karka damu basai ka dauki action akan su ba na yafe musu, na lura jahilci ke ɗawainiya dasu musamman ma wannan kidahumar ita ce babbar mara hankali bige ni tayi, nayi mata magana suka fara zagina daman ba su ke mana kidnapping ɗin yan uwan mu ba ba mamaki har da iyayen ta a ciki ko wani nata Saboda tsabar talauci yayi musu yawa da rashin sanin ciwon kai da hakkin dan adam su dinga sace yan uwan su , suna cewa a bada kuɗin fansa tur da halin ku..''
domin kallo ɗaya tayi wa tayi wa mardiyya ta lura ita bafulata ce.
ASIM yace '' okay ku me kuka zo yi?.''
inda inda suhaila ta fara.
tsawa ya daka mata yace '' ku fita waje idan na gama magana da ita kwa shigo idan kuma sauri kuke ku yi yafiyar ku.''
MARDIYYAH tashi tayi ta yi sauri buɗe kofa ta fita suhaila na biye mata baya hawayen da take riƙe wa suka sami nasarar gangarowa daga kurmin idon ta tace '' suhaila anya kuwa zan iya ? kallo wannan shegiyar ta ci mutuncin mu be tambaye mu yaji me ya faru ba yace mu fita.''
suhaila da take jin kamar ta rufe afiya da duka tace '' inshallah kamar yadda ta saka mu bakin ciki mardiyya sai kin saka ta ciwon zuciya wata kilama wannan ce da bayan ya sake ki ta gama gararan barta a gari ta shirya aure za su yi aure ko baki ji sunan da take kiran sa da shi ba ?.''
ciki rawar murya tace '' wallahi wannan be dame ni ba amma suhaila karfa yace ya fasa ko baki ga kallon da yake jifan mu da shi ba? ni wallahi tsoran matsala nake.''
hmmmm kyale shi akwai ranar da zaki rama,
Cewar suhailah.
Mardiyya tace '' suhaila idan anyi aure ana samin ciki ko?.''
SUHAILA tace '' da zai biya sadakim ki ne ya zuba miki ido kina cika mai masa da kashi ko shi waliyi ne yana kallon halak ɗin sa ya kau da ido? da ace yana da wata matar ne da sauki amma wallahi ki cire wannan aran ki.''
da sauri ta girgiza kai tace '' wallahi bazan iya ba idan kuma na koma gida da ciki gaskiya na fasa mece makomar abin da na haifa..?.''
SUHAILA da sauri tace '' ke wasa nake miki inshallahu sai kin zama kwararriyar likitan ƙashi.''
ɓangaren asim kuwa kallon afiya yayi yace '' afiyaah be kamata kina zagin yaren su ba ko ki kalle su kice mara hankali kinji ki ɗena abin da kike yi suma Mutane ne kamar mu idan kin ga mutum a cikin rana bawai hakan yana nufin Ubangiji baya son sa ba ?.'''
okay na fahimta ta faɗa tana dauke kanta daga kallon sa.
Asim yace '' afiyaah bakya zancen auran mu ko bakya sona ne?.''
haɗe rai tayi tace '' sweet ina son ka mana kawai kasan mu ba ma aure da huri , yanzu dai bazan tauye ka ba ka nemi wata ka aura ko dan farin cikin mommy idan lokacin aurena na yayi sai ka sake ta.''
rintsai ido yayi wannan maganar tana ɓata mai rai duk lokacin da ya tambaye ta yaushe za su yi aure sai ta faɗa mai haka amma sai ya danne yace '' zan saka mukhtar, ya nemo min.''
wani murmushin mugunta tayi da , ta tuno da wani abu da sauri tace '' no wannan yarinyar ba me abayar nan ba wacce nace wa iyayen ta yan kidnapping ka aure ta mana kaga yarinya ce ƙarama bata san yancin kan'ta ba , ɓalle idan ka sake ta, tace zata kai ka ƙara ko ta fadawa iyayen ka gaskiya da ita za muyi amfani wajen cikar burin mu , iyayen ta basu da wata waye wa da zasu ce ta cuci yar su idan zaka sallame ta sai ka dan bata na ɓatarwa domin ta dan samu abin kashewa kafin ta samu miji tayi wani auran.''
ta kara sa zancen ta , tana jin ta asararin samaniya saboda jin dad'i tasan halin asim baya son kazamar mace ko yarinya ya fison babba wayayyiya yar gayu wannan idan ya aure ta ko kallon inda take , ba zai ba balle ya haɗa shinfiɗa da ita kuma zata samu damar kaskantar da rayuwar ta , domin wallahi sai ta nuna mata iya kacin ta sai taga uban wa ya tsaya mata , tun da har ta nemi shiga gonar ta sai ta zamar da ita abar tausayi kawar ta , ta jaja mata bala'i.
balle babu wani kayan arziki a tattare da ita domin idan tana da ƙira da diri ba zata ding saka hijabi ba, bisa dukkan alamu yarinya ce ƙarama domin ba lallai takai 18 year ba dan haka bata da hankalin sanin me ya dace da ita.
Asim kallon ta yayi yace '' anya kuwa afiya kina so na ?, ko kishina bakya yi?''
kwantar da muryar tayi tace '' haba asim nafi kowa son ka nafi kowa son na aure ka nayi rayuwa da kai ta har bada mu haifi ya'ya wallahi a yanzu iyaye na baza su yarda ba ita kuwa wannan kowa yasan fulani suna yiwa ya'yan su aure da wuri itama wannan da kaga tazo makaranta rasa mijin aure tayi domin wallahi kamar ta karka raba ta da ya'yan uku wasu fa tun suna shekara goma sha biyu ake musu aure balle wannan da ba lallai takai 18 year ba , ƙasan kowa da irin al'adar su.''
asim yace '' Hakane nan da shekara uku ko?''
eh tace mai tana tashi jin wayar ta na ringing tace '' sai mun yi waya zan tafi.''
okay Allah ya kai mu ya faɗa yana kallon ta.
AFIYAH tace '' na kirawo maka su?.''
barsu zama su shugo idan sun ga kin fito
wani murmushin mugunta tayi tana jin farin ciki a cikin zuciyar ta , tace '' to .''
tana fita daga cikin office ɗin nasa.
da sauri suhaila ta tashi afiyaah wani kallo tayi musu tana dariya musamman da ta tuna irin lalata rayuwar mardiyya da za tayi, domin ba mamaki wannan bakin cikin ya hanata sakat abin takaici ne da hawan jini ace da yarinyar ka kayi aure shekara uku zuwa biyu ace aure ya mutu.
ko kallon inda take ba su yi ba suka shiga bakin su dauke da sallama zama suka yi be ɗago ya kalle su ba hankalin sa yana kan laptop ɗin sa.
SUHAILA ce tayi karfin halin cewa daman mun zo ne akan maganar nan idan zaka biya mata kudin makaranta dana jarabawar nan da ta rasa ta amince ita yar scholarship ce to gwamnatin hajar su da ta dauki nauyin su tace , kowa ya biya na gaba daman na farko zata biya musu.
duk wannan bayanin da take be ɗago ba sai da ta kai ƙarshen zancen ta yace '' oh ba damuwa amma ita tayi bayani da kan'ta bata da baki ne?.''
da sauri ta kalle sa da sauri ta kawar da idon ta kirjinta na dukan uku uku, bata fiye son yin magana ba, ba zata iya wannan bayanin ba ba lallai ya gane hausar taba, domin dole wannan bayanin ta haɗa mai da fulatanci bata iya hausa sosai ba su a cikin fulanin ma a zaune suke a daji, basu da wata wayewar rayuwa wannan karatun ma sai da aka kai ruwa rana sannan baffa ya yarda cewa yayi ita ce ƙarama ba zata rusa mai tsarin gidan sa ba kaf yan uwan ta basu kai kamar ta ba an musu aure tunowa tayi da Maude gaban ta ne ya faɗi domin akwai alkawarin aure a tsakanin su dole asim yayu shaɗi indan har ya amince da auren ta cikin rawar murya tace '' zaka iya shaɗi?.''
bakin ta ne ya subbuce bata san lokacin da , ta fadi haka ba domin ba ƙaramin shiga cikin tashin hankali tayi ba , domin ba lallai maude ya yarda ba dole yace ayi shadi tun da mane ma biyu sun haɗu me juriya ya samu nasarar aurar ta.
Amina alhasan Muhammad opay 1k
8141785374
ku turo da shedar biya ta wannan number 8141785374.
*JAMI'A*
Inaa hajjiyo da yan kwaliya to ku garzayo OUMYASMEEN COLLECTION domin samun kaya na kerewa Sa'a ki zama fitila wajen oga ba abin da bana siyarwa cikin fara shi me sauki
https://chat.whatsapp.com/DSd6g96hO2F41IG6k43rEl?mode=ems_copy_t
*Episode 6*
MARDIYYAH da take jin faduwar gaba, saboda bata san me zai fito a bakin sa ba , tana jin tsoran amsar da zai faɗa mata bakin ta har rawa yake ganin yayi mata shiru ya tsare ta da idanuwansa, alamar yana neman ƙarin bayani.
MARDIYYAH tace '' akwai wanda yake neman aure na ko fii moƴƴi ɗum school am maa waɗiima iyayena suka dakatar dashi sai na gama, idan mutum biyu suna neman auren mace ɗaya dole sai anyi shaɗi, so wonaa, no ndiyam.''
mardiyya ta ƙarashe maganar ta , kan'ta yana ƙasa tana wasa da yan yatsun ta.