← Book details Jami'a Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 13

Sashe 4

Jami'a Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kallon jikin ta tayi a saman breast din ta akwai tattoo na Cross da wasu flowers haka wajen bombom din ta akwai haka cikin ta murmushi tayi tace '' Charity kin manta wace ce ni..? bana sha'awar asim da aure saboda shi musulmi ne kawai na fi so muyi rayuwa babu aure ke kin manta kwangilar dana dauko ta rusa dukkan tarbiyyar musulmai ranar farko da naga asim a University din mu naji ina son nayi amfani dashi gurin kungiyar mu ta samu alkairi saboda Yohanna ya bani tarihin mahaifinsa da kabilar su idan muka rusa gidan sa hakika mun yi babban jahadi..dan haka kasancewa ta da asim ba karamin kudi ake bani da duk watan duniya albashi ake bani..idan muka haifi ɗa zai dawo ƙasar nan ya zama wani kin ga burin mu nason rusa musulunci zai cika daga nan zamu shigo da tsare tsare wanda zai gurbata tarbiyyar musulmai.

zaro ido Charity tayi za tayi magana afiyaah ta saka yatsun ta biyu akan lips din Charity tana jifan ta da wani irin murmushi.
jikin Charity ne yayi sanyi ta matsar da hannun afiya daga bakin ta matsawa gefe tayi tana ci gaba da danna laptop din ta.

afiya kwanciya tayi akan gado tana shan shisha idanuwanta ne suka canza launi daga fari zuwa ja kwayar idon ta. ta furgice.
gashin kan'ta ya bazu akan pillow din da takwantar da kan'ta.

Hy big ladies..?
charity ɗago idon ta , tayi tace '' Joseph..''

dariya yayi ya shigo yana zama a kusa da ita yace '' yau lafiya naji ku shiru gidan babu wani kayan nishadi ne..?.''

ɗora hannun ta , tayi akan hantsar wandon sa tace '' akwai wasu kayan nishadi a gidan nan da suka huce mu..?.''

dariya Joseph yayi yace '' no babu big ladies..''

wani fari tayi da idon ta , tace '' good answer.,,

afiya tasowa tayi ta zauna kusa dashi tace '' Joseph yace min zai zo..,,
Joseph yace '' are you sure..?.''
fuskarta tace ta sauya bata da tabbacin zuwan nasa dan haka tace '' i don't no.''
okay ya faɗa yana kissing din wuyan ta dariya tayi tana daukan pillow case ta buga mai aka tace '' ga budurwar ka tare amma kana kissing dina sai taji kishina a cikin zuciyar ta.''

taɓe baki Charity tayi tace '' indai Joseph ne ai ya saba a gabana yake neman yan matan sa ko kuma ya nemi mazan sa Joseph abin sa babu kunya..''
dariya yayi yana rungume ta , ture shi tayi tace '' ban shirya ba..''
ta ƙarashe maganar ta , tana tashi barin dakin ta tayi ta shiga dakin ta , ta kwanta tana rungume pillow.

BIRMU FEDERAL UNIVERSITY OF SCIENCE.

lokacin tashin su Madam Sophia yan kuma aikin yamma suka karɓa.
daukan laptop din ta , tayi ta rataya ta bar cikin hostel din tayi tafiya me nisa tukunta ta isa nata dakin da yake a cikin makarantar saka key tayi ta buɗe dakin nata, dai-dai zaman mutum ɗaya da yake makarantar ce ta ware musu ɗakunan kwanan su musamman ma wa'yanda ba yan garin ba.
zama tayi akan kujera tana sakin ajiyar zuciya.

wayar tace tayi ringing dauka tayi ganin sunan haleemo tana karawa a kunne cikin ladabi haleemo tace '' good evening mar..''
good evening haleemo ya exams din da fatan komai yana tafiya yadda ake so..?

cewar madam Sophia.

dan shiru haleemo tayi cikin dari dari tace '' mar daman wallahi a jarabawar nan miƙa booklet ɗin na nayi babu komai nasan carry over ce dan Allah ko za ki iya temaka min..?.''
wani ƙasaitaccan murmushi tayi ta limshe idon ta , tana hangi surar haleemo bata da wani jiki duk da kirjinta babu wani abin zo a gani amma haka kurum sai shedan yake kawata mata ita tace '' ba damuwa kizo gida yanzu na dawo ki bani registration number din ki jarabawa da pass A zaki fita.

wani irin farin ciki ne ya kamata tace '' thanks you mar..''
bakomai tace tana kashe wayar ta tashi tayi ta buɗe fridge ta dauko cake da yoghurt ta fara ci bayan ta gama ta shiga toilet ta watsa ruwa, ta fito a gurguje jin ana yi mata knocking tana kyautata zaton haleemo ce.

daura towel ta karasa yi ta buɗe kofar haleemo durkusawa tayi zata gaishe ta da dauri ta rungume tana , tana cewa your welcome haleemo.
ta ƙara she maganar ta , tana sakin ta zama tayi tana gaishe ta madam Sophia amsawa tayi tana karbar takardar da take hannun haleemo har da course code din mutumin ajiyawa tayi akan Centre table din ta , tace '' karki damu jarabawa kamar kin haye ne..''

Nagode sosai mar.

bakomai wallahi ta faɗa tana kulle kofar ta.
Fridge ta buɗe ta dauko mata drinks da juice tare da snacks ta ajiye mata.
godiya tayi mata , ta fara ci domin ba kamar yunwa take ji ba kunsan dai dan makaranta.
musamman ma wanda yake zaune a hostel kuma me ƙaramin karfi ba zai iya huce tayi ba inhar ba me irin tsantsai nin nan bane tas ta cinye tana gyatsa daman haleemo da son zuciya.
madam Sophia dawowa tayi kusa da ita tana shafa cinyar'ta da mini skirt din da ta saka be gama rufe mata cinya ba.
bata dauki haka a wani abu ba , sai da taga tana kokarin balle mata botiran rigar ta.
Sannan ya riƙe mata hannu tace '' maar mene haka.''
madam Sophia ɗora hannun ta tayi akan cinyar haleemo tace '' kina so ki ci jarabawa ko to sai kin yarda dani..?''

gaban tane ya faɗi tasan halin iyayen ta sarai idan bata kawo musu result me kyau ba sai sun kusa kashe ta musamman ma suga irin kudin da suke kashe mata bata da wani sauran zaɓi tun da yau ne kaɗai dan haka ba tare da ta ci gaba da tunanin ta ba tace '' to..na amince..''

kama hannun ta , tayi suka shiga daki tamkar wata raƙumi da alaka haka haleemo ta bita cikin dakin ta suna shiga madam Sophia ta cire towel din ta.
hawa kan gadon tayi ta haɗa bakin su da haleemo tana shafa mata ko ina a jikin ta.
haleemo da ido kawai take bin madam Sophia, bata taɓa tunanin haka matar nan take ba a shekaru ta kusan haifar ta duk da yar boko ce jikin ta be nuna tsofan ta ba sai yanzu da ta tuɓe ga wani uban tumbi kai kace ciki ne da ita.
yar ƙara haleemo ta saki lokacin da ta saki bakin ta , ta mai da shi kan breast din ta.
wannan shine karon ta na farko, tana son rayuwar jin dad'i sai dai tana tsoron tabka abin kunya musamman ma yadda taga kawayen ta suna shanawa maza na yin parking da motoci suna daukar su.
da yake suna bawa me gadin cin hanci yana barin su daukar yaren da aka basu amana aƙa'idar makarantar ba wanda ya isa ya fita da yan matan inhar ba hutu akai ba ko ranar weekend musamman ma cikin dare.

Kuyi sharing kuyi reacting.
Channel dina da arewa book kaɗai dan haka kuyi following domin samin ci gaba da zarar na ɗora

⁰⁸¹⁴¹⁷⁸⁵³⁷⁴
wannan littafin na kudi ne 1k

*JAMI'A*

*Episode 4*

Runtsai ido tayi sakamakon jin madam Sophia tana ƙoƙarin saka mata , hannu da sauri ta rike hannun ta daidai lokacin madam Sophia ta ankara da buga mata kofa da ake yi jikin ta na rawa ta , tashi ta daura towel ta fita yar ƙaramar tagar da take jikin kofar ta , ta leƙa ganin madam grace tsaki taja, ta buɗe kofar tana haɗe rai Madam grace rungume ta , tayi tana cewa '' iya alia good evening..''
shafa bayan ta tayi tace '' good evening..''
ta fadi haka tana kokarin zama akan kujerar ta ɗora kafa daya kan daya tayi tana jiran taji me ya kawo Madam grace cikin gidan nata.''
Madam grace fito da wasu file tayi ta miƙa
mata tace '' gasu nan dr Patrick yace ki tura mai ta email yana bukatar su da huri..''
amsa tayi tana kau da kan'ta domin ji take kamar ta shake madam grace haka kurum tana cikin jin daɗin ta , ta katsai mata jin daɗin da take yi..''
Madam grace shiru tayi tana bin dakin Madam Sophia abin da idon ta ya gane mata ne da sauri tace '' madam grace me nake gani kema kin fara amsar cin hanci..?.''

gaban tane ya faɗi cikin rashin gaskiya tace
'' me kika gani..?.''

ajiye jakar hannun ta , tayi da shiga dakin madam Sophia da sauri kulle kofa madam Sophia tayi jikin ta na rawa tafi madam grace
ganin haleemo a kwance haihuwar uwar ta da sauri ta saki wani shegen murmushi, haleema tashi, tayi tana janyo blanket ta rufe jikin ta
Cikin ɗaga murya madam grace tace
''Go back and lie down. If you insist on being stubborn with me, then I will expose your secrets."
da sauri madam Sophia ta saka hannu a bakin ta tana cewa '' sorry mar.. wallahi ki faɗa mana za muyi abin da kike so.''
ta faɗa jiƙin ta na rawa haka haleema, ma kuka take yi tana bawa madam grace hakuri,
madam grace tace '' saka kayan ki, mu tafi gobe sao ki dawo gurin ta...''

wani irin takaici ne ya kamata madam Sophia daman tasan za'a rina, kawai baranaza take mata ita zata dauki halima su kwana tare.
halima da take neman mafita da sauri ta , tashi ta saka kayan ta jikin ta na rawa.
madam grace tace '' kuma sauran ki, ƙi yi mata abin da kika ce za kiyi mata.''
Chapter 4 · 0% Book details