← Book details Jami'a Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 13

Sashe 2

Jami'a Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ASIM yace '' bazan iya yi miki biyayyah ba gurin saɓawa mahalicci mu..,
okay no problem daman na shigo ne mu gaisa, zan koma school, makarantar nan taku tana burge ni ko a nan zan yi master degree dina ne..?,
ASIM yace '' duk yadda kika yi...,
Okay sai anjima ta , faɗa tana tashi bye yace mata , ta fita,
tafiya take yi daddai da yake tana da kiba ga Ubangiji yayi mata a litta sai juya kugunta take yi da bom bom din ta , wayar tace tayi ringing da sauri ta buɗe jakar ta , ya ɗaga tare da karawa a kunne tace '' okay gani nan zuwa ina ma cikin makarantar taku..,
tana gama fadar haka ta , kashe wayar ta ta mai da cikin jakar ta , ci gaba tayi da tafiya duk inda ta gifta sai an bita da kallo.

wani office tayi knocking gurin shiru baka jin motsin komai sai na tsuntsaye.
buɗe mata akai yi ta shiga tana shiga ya rufe tare da rungume ta , ta baya tana zuge zip din rigar ta , murmushi tayi ta juyo tana kallon sa cike da so da kauna, tace '' my,,
kiss yayi mata a breast din ta ,
taya shi tayi ta cire rigar ta , tana cewa sam baka da , dama wallahi ko bari bakai ba na huta..
Samuel yace '' wanne hutu bayan gani zan jiyar dake dad'i..,
murmushi tayi, tana ɗora hannun ta , a kan hantsar wandon sa, tayi wani murmushi tana ayyanawa a ranta dama ASIM ne gaban ta yadda take hango abar sa , tasan ba ƙaramin dad'i zai ba lashe bakin ta , tayi kamar wata mayyah, kiss yayi mata a kumatu yana balle hub din bra din ta.
Nan da nan breast din ta suka bayyana damkar ɗaya yayi, yana cewa wallahi nayi kewar ki.
zama tayi tana sakin wani irin nishi tace '' are you sure..?,
zama yayi yana ƙoƙarin zura hannu a cikin pant din ta yace '' yess..,
dariya tayi, tana cewa Samueeel.
dariya shima yayi irin ta arnan nan yace '' na'am Linda.,
murmushi tayi tace '' i love U...,
JAMI'A...

https://www.arewabooks.com/chapter?id=68bc69bbf5fe9ce7a0c2509f

Only arewa book.

Episode 2

Knocking suka ji anyi musu da sauri, AFIYAH ta kalli Samuel tace '' wane..?,

Samuel yace '' ina zan sani dan Allah maza ki mai da kayan ki,
bata ce komai ba , ta , tashi tsaye ta mai da kayan ta zama tayi tana sakin a jiyar zuciya tare da yin Crossing ƙafar ta , daukan wayar ta , tayi tana operating din ta.
Samuel gama gyara kansa yayi, sannan ya buɗe kofar Madam Elisha ce , riƙe da folder a hannun ta.
ƙa ƙalo murmushin dole yayi yace '' welcome..,

Cikin fara'a tace ''Greetings, how is work?"

kujera ya ja mata yace ''We thank the Lord, here’s a seat for you feel free to sit.''
zama tayi tana cewa thanks,,

komawa kujerar sa yayi ya zauna, AFIYAH tashi tayi tana cewa sai mun yi waya.

Okay bye
Cewar Samuel.

AFIYAH tace '' bye,, ta murɗa handle ta fita,

Wannan kenan.

HOTEL.

uban tagumi ta , zuba ta rasa me yake mata dad'i, tun da ta dawo daga gurin wancan dan iskan taji duniyar na juya mata.
salatin da suhaila ta saki ne ya dawo da ita daga cikin tunanin da take, cikin sanyin murya da hausar ta mara fita tace '' SUHAILA me ya faru..?''.

jikin SUHAILA a sanyaye tace '' yanzun nan naga anyi posting a group wanda gwamnati , ta dauke su scholarship kudi ya ƙare, daman iya na shekara biyu zata biya sauran biyun mutum ya biya da kansa.''

gaban mardiyyah ne ya , yanke ya faɗi tace '' innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, SUHAILA ƙarshen karatu na ya zo wallahi baffa bashi da kudin da zai iya bani na ci gaba da karatun nan , duk so na da nayi karatu ya rushe.''

SUHAILA buɗe baki tayi za tayi magana sai ga ramsi ta shigo da sauri SUHAILA tace '' innalillahi ramsi ina kika shiga mu ka ɗinga kiran wayar ki switch up ga exams har an fara.''

taɓe baki tayi ta ƙarasa shigowa tare da rufe kofar ta ajiye jakar ta kan gadon ta , tace '' wallahi ina lafiya qalau mun tafi yawon buɗa ido ne, saboda haka na kashe waya ta , bana son damu yan wahala har sun fara kenan..? guda nawa kukai ne ?.''

ta ƙarashe maganar ta , tana zama akan gado.

MARDIYYAH ido kawai ta zuba mata , tama kasa magana suhaila tace '' gaki babbar yar wahala ke yanzu ko ciwon rasa jarabawa da ba ki yi ba...? .''

wata dariya tayi tana buga cinya tace '' in damu dan na rasa wannan shegiyar jarabawar..? to ku buɗe kunnuwan ku, tun da na lura ku bakwa fahimtar yaren jami'a kun ga wannan uwar wahalar da kuke sha kullum kuna yawo da paper a hannu to wallahi duk shirmen banza ne , ina da DR PATRICK a cikin makarantar nan zan fadi exams never wallahi.''

MARDIYYAH tace '' daman yana da kirkir..?, ni wallahi kallon da nake mai na mara mutunci ga yadda akan maki kadan yake kada mutane..,

chiwgum din bakin ta , ta cire tace '' gaskiya MARDIYYAH ban ga ranar da zaki waye ba , au ke da sai ya dauki maki guda ya baki, ba tare da kin dauki jiki, kin bashi to wallahi kinga ba iya jarabawar saba idan kika je, kuka gana musamman ma yaji kin mai dadi wayyo Allah wallahi ke da daukan *CARRY OVER a BIRMU FEDERAL UNIVERSITY OF SCIENCE. har abadah.''

SUHAILA tace '' muna neman tsari da wannan rayuwar idan fa mukai aure mu cewa mazajen mu me..?,

Kut to baku da hankali ke zaki bari kanki yayi murfi ne wallahi karya yake yace kin taɓa sanin wani wuyar ta kije a gyara ki tsaf musamman ma dinki gam zai jiki idan ya zo shiga ki ƙara farkewa yaga jini to me kuma yayi saura..?

Ramsi ta faɗa tana kallon suhaila.

MARDIYYAH tace '' ina neman tsari da wannan kazamar rayuwar, wallahi gwara na hakura da karatun da dai na saɓawa mahalicci na, wai dan girman Allah a wannen zamanin me kuka dauki zina anya kuwa kuna tunawa da mutuwa da hisabi da zaman kabari.''

wani kallo ramsi tayi mata tace '' to sannu uwar iya ta Sallah uwar da'awa a'a bamu sani ba sai yanzu da kika sanar mana.''

murmushi mardiyya tayi ta kwanta tana runtsai idon ta , fuskar ASIM ce , ta shiga yi mata gizo a saman idon ta da sauri ta buɗe gaban ta na yanke wa yana faduwa, tashi zaune tayi da sauri SUHAILA tace '' lafiya mardiyya me yake damun ki..? dan Allah karki saka damuwa a ranki duk wani abin da yayi farko zai ƙarshe Ubangiji be manta dake ba yana sane da ke.''
rungume SUHAILA tayi tana sakin ajiyar zuciya.
ramsi tabe baki tayi ta shiga toilet, ba ta tsaya tambayar su ba , tun da tasan su basa rasa, damuwa kamar gidan haya ko wanne sati da irin matsalar da za su shiga tun da sun saka kansu a tukunya sun rufe, ai shikenan.''
cikin kuka mardiyya tace '' fuskar sa na gani a idona wallahi bana kaunar ganin, asim ba mamaki ma shi ne ya saka aka janye Wannan tallafin saboda cikar bakin burin sa.''

a'a MARDIYYAH kar kiyayya ta saka ki, ki aikata ba daidai ba kinsan shi zato zunubi ne.
cewar suhailah.
kwanciya tayi tana share hawaye tace '' Hakane wallahi Ubangiji ya shige mana gaba.''

SUHAILA tace '' amin ya Allah, mardiyya baki da wata mafita, sama da ki amince da kudurin su sir mukhtar mardiyya da wannan banzar rayuwar da su ramsi suke yi, gwara wannan auren kiyi addu'a ki nemi zabin Allah wallahi sai ki ga ya juye ya zama alkairi ko da ace ba da niyar alkairin yazo ba,

Kura mata ido tayi ta girgiza kai tace '' suhaila bazan iya zama da wannan mutumin ba , wallahi wahala zan sha bashi da kirki yana wulakanta talaka baya ganin kowa da gashi, ya kike tunani zama dashi..? musamman ma yan uwan sa ba lallai iyayen sa, su amince dani ba saboda bamu da hali a gidan mu fa a memakon sadaki kayan daki ake mana kin ga talauci ya kai talauci. mahaifina karfin sa ya ƙare ya tsufa bani da wani gata sama dana Ubangiji,

SUHAILA tace '' hmmm, Ubangiji ya dafa mana, amma mardiyya addu'a ba abin da ta bari, ni dai abin da nake so dake ki ce kawai kin amince.''

wani kallo tayi mata , na anya kuwa kina da hankali ta juya mata baya.
Ramsi ce ta fito tana tsane kan'ta da towel tace '' me zata amince dashi..?, naji kuna wani zance tana da matsala ne..?.''

SUHAILA tace '' kuɗin ta, za a kawo take cewa sai ta gama makaranta shi ne nake bata shawara.''
taɓe baki tayi tace '' ɗan ina zata aura ba dai dan kauyen su ba..?,

SUHAILA tace '' eh dan nan..,

tab Allah ya kyauta, shi ya saka Ubangiji yayi gaskiya ba kowa Allah yake ganar da shi gaskiya ba , ke yanzu kina yar jami'a, ki auri dan kauye ya ci dake dame duk da dai a nan din ba maraba saboda naga ba wasu expensive abubuwa kike ci ba.''

Ramsi ta faɗa tana kunce towel din ta tsirara tayi haihuwar uwar ta , ba abin da ya dame ta , ta zauna ta shafe jikin ta da mayuka masu, tsada .
kaf cikin su, ba wanda ya kula ta sai na dauke ido da suka yi da sauri ramsi tace '' to zan ja kunnen ku, ku lura da su Farisa sun shiga kungiyar tsafi gaba ki ɗaya yan dakin nasu.''

da sauri mardiyya ta , tashi zaune tace '' kungiyar tsafi fa, kika ce su a ina suka ganta ..?,
Chapter 2 · 0% Book details