Sashe 13
Jami'a Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ramsi ta ƙarashe maganar ta , tana cire rigar ta.
dauke kai mardiyya tayi, ta gumi tayi yau tana ganin ikon Allah, ko kunya bata ji ba , take fadar wannan maganar ita ko huƙa za'a saka mata a maƙogaro ba zata iya fadar wannan maganar ba anya kuwa ramsi bata fara shaye shaye, dan wannan maganar ba tayi kama da ta me hankali ba.
dariya ramsi tayi, ta daki bayan mardiyya tace '' fillo maganar tawa tayi miki nauyi ko?.''
MARDIYYAH tace '' ni ban ma ji ki ba me kika ce?.''
hararar wasa ta , watsa mata , tace '' ban sani ba yar rainin hankali.''
SUHAILA tace '' wallahi ramsi ki kiyayi maza ki ko wannan cututtukan na zamani da ake dauka bakya gudu kin mai da jikin ki jarin ki , kina neman kudi dashi.''
hmmm kanki ake ji fillo yaushe zan zo ki bani fura da nono ?.''
Ramsi ta faɗa tana kallon mardiyya.
Cikin sanyin nan nata kamar ko da yaushe tace '' duk randa kika shirya.''
dariya tayi, ta shiga toilet.
MARDIYYAH kwanciya tayi, tace '' suhaila me zan dafa mana?.''
suhaila tace '' yau ba sai mun yi girki ba ina da cornflake masha.''
shiru mardiyya tayi, domin bata da bakim magana abincin nata ma ya kusan karewa, yanzu tana yiwa baffa magana idan be gadama ba cewa zai yi ta dawo ba zai iya ba.
Ramsi ce ta fito ɗaure da towel zama tayi tace '' na lura da ku kwana biyun nan akwai abin da kuke boye min sai na bar guri ku dinga zance ƙasa ƙasa me yake faruwa ne ?.''
tashi mardiyya ta yi tace '' babu komai kawai tsarguwa kike yi.''
ramsi tace '' zancen bikin naki ne ba kya so ayi dani?.''
dariya tayi sosai tace '' bikina kuma? Ramsi a bikina kece sahun gaba.''
tashi ramsi tayi tana cewa Allah ya saka haka.
suhaila tace '' amin.''
Wannan kenan.
A.E.M BIRMU HOSPITAL
Fitowa yayi daga theatre room cire Hand glove yayi, ya saka a shara kai tsaya office ɗin sa ya wuce wani farin kati da rubutu golding colour a jiki ya saka a jikin kofar , juyi ta dinga yi sannan ta kawo green ɗin danja sannan ta buɗe shiga yayi ta rufe kanta, zama yayi akan kujera yana daukan wayar sa , da take kan table miss Call ya tarar da dama ganin kiran mukhtar yafi na kowa yawa .
danna number yayi bugu ɗaya biyu ya ɗaga sallama mukhtar yayi, mai .
ASIM ya amsa yana cewa mukhtar ina theatre room ne jiya bana faɗa maka ba ina da operation na gaggawa ba.
Mukhtar yace '' eh anyi haka daman na kira ka ne ka jawa afiyaah kunne ta , takurawa wannan yarinyar ɗazu fa har sai da muka tafi police station afiyaah ta faɗa mata bakar magana ta dauki dutsai ta buga a motar ta , glass ɗin motar ya fashe kanta da bakin ta , ya fashe.''
Ran asim ne ya ɓaci yace '' mukhtar wacce yarinya ce tayi wa afiyaah haka ?.''
MARDIYYAH ce.
Mukhtar ya bashi amsa.
asim yace '' dafa tan dai afiyaah ta karya mata kafafuwa?.''
Mukhtar yace '' haba asim me ya saka soyayyah ta rufe maka ido, ina nuna maka hanya kana rintsai ido? baka ga abin da afiyaaaah tayi mata ba?.''
kaga ni bama wannan ba kasan mun gama magana to tace min wai akwai wanda yake son ta dan haka dole sai anyi shaɗi ta dai fadi wasu maganganu kasan bana jin fulatanci to ban gane abin da take faɗa ba.
da sauri mukhtar ya cire wayar sa , daga kan kunnen sa , sai kuma ya mayar yace '' asim shaɗi fa kace ?.''
Asim yace '' mukhtar zan faɗa maka karya ne?.''
Mukhtar yace '' a'a amma asim kai ne ya saka ka amince da kayi mata wani wayon mana ni gwara a daura auren daga baya iyayen ta , sai su sani amma kamar kai da fuskarka ba boyayyiya bace za kayi shadi.''
yar dariyar rainin hankali asim yayi yace '' ta dauke nima rago kenan ta raina ni mukhtar ina da fa kudi kuma kasan kudi ba yaren da basa ji, zan bawa saurayin ta ta hakura yabar min ita.''
Uhmm uhmm asim kasan me ake nufi da bararo (bararoji ) ? Wallahi Allah ba jinsin da yakai su taurin kai da kafiya da tsayawa akan ra'ayi ɗaya karka taro abin da zai fi karfin ka ba ko wanne yare, kudi yake ji ba wallahi ko anan akwai wa'yanda kudin ka ba abin da za su yi musu kai duk talaucin su asim baka gogu da jama'a ba , rayuwar da kayi rayuwar jin dad'i ce baka san wannan hali al'umma suke ciki ba ka tashi girman turai ka dawo nan ka buɗe asibiti ka fara aiki a jami'a dan haka , duk a bin da na faɗa maka kayi shiru kawai.
ASIM yace '' kaga kan ka ake ji yanzu gida zan tafi gwara ayi ta da zafi zafi zan fadawa mommy kaga sati na gaba tafiyar ta america ta fadawa su kahu sunusi suje sune mo min auren ta kai shadin ma zan iya tun da afiyaaaah ta faɗa min amfanin auren ta.''
Mukhtar yace '' ashe itama ta gano amfanin auren ta?.''
Yayi hakane domin ya lura asim baya cikin hayyacin sa kai wannan AFIYAH Ubangiji Allah ya kawo silar rabuwar su , ya raya wannan a cikin zuciyar'sa
ASIM yace '' eh wallahi.''
Sallama suka yi ya kashe wayar.
shiga toilet yayi, ya wanke hannun sa ya fito haɗa kayan sa yayi, ya fita daga office ɗin kai tsaye inda ya ajiye motar sa ya nufa, buɗe wa yayi ya shiga.
cikin kwanciyar hankali yake tuki ba wani abin da yake damun da har ya isa gidan su horn yayi me gadi ya buɗe mai.
tura hancin motar sa yayi ciki har ya isa parking space.
parking yayi, ya fito ganin motar aunty jidda yasan boom ta zo baya jin tsoran kowa amma ita da kahu sunusi za su iya cewa basu yarda ba fitowa yayi ya dauki brief case ɗin'sa ya rufe kofar motar 'tasa.
cikin izza da katsai ta haka yake tafiyar sa, komai nasa abin sha'awa ne kofar da zata sada shi da parlour mommy ya nufa.
shiga yayi bakin sa , dauke da sallama aunty jidda ta ture dauri gaban goshi da sauri tace '' yauwa zo idan ita uwar taka , ta zuba maka ido to mu ba zamu zuba maka ido ba wallahi nan ba DUBAI bace da zata barka sangameme dakai babu aure.''
ASIM ransa ne ya ɓaci tun yana yaro ya ƙi su aunty jidda saboda a gaban kowa cin mutuncin mahaifiyar sa, suke ya rasa wannan ɗabi'ar tasu da mahaifinsa ya faɗi ya mutu tamkar an tunzura su, suka ƙara ƙarfin ci mata mutunci musamman ma kahu sani da yace zai auri mommy ta ƙi yarda shikkenan ta ƙara bakin jini a gurin su.
Littafi fa ya kusan karewa free page me kuke jura ku hanzarta biyan kudi kar ayi babu ku.
Amina alhasan Muhammad opay 1k
8141785374
Ku turo da shedar biya ta wannan number
08141785374.