← Book details Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 21

Sashe 9

Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wuraren 7:45 tagama komi tafito da kokon aroban penti sai kosan kuma a kula, Umma na fitowa tace “ina kwana Umma” ahankali tace “Alhamdulillah Umma” Hibban yace “Mommy asamin kosaina da koko na” hararansa tayi tace “muje bayi kafara brush da wanka sai kazo kaci nakaimana ruwa” zaiyi magana tarike hannunsa suka shiga bayin, ita kemai wanka tamai brush sannan suka fito suka shiga dakinsu shiryasa tai tsaf kullum yana cikin kayan sanyi jean tasamai da riga dawani dark blue sweater da black sock ta fesamai turare sannan takamasa suka fito ta zaunar dashi a falon tabasa koko a cup da kosai a plate sannan tawuce tafada bayi a gurguje tashiga wanka koda tafito Baba na falo tace “Baba ina kwana” Mamana an tashi lpy, sannu da aiki Allah miki albarka tace Ameen tashiga daki tana kallon Salma dake sharara bacci.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA!
IS 1k CHAT ME UP AND BUY
wa.me/+2347012181461
Mai ta shafa a gurguje sannan tadauki wata atampa mai kyau dinkin riga da skirt ne yabi jikinta ya zauna da kyau tadauki comb ta taje kanta tanada suma sosai tai parking sannan tadaura kallabi tadauki kwalli tasaka tadauki man baki tana shafawa tadauki turare tana fesawa daidai Salma natashi zaune takalleta tace “Anty Hibba kinga yanda kikai kyau kuwa” kallonta Hibba tayi ta harare tace “sannu mara kunya jeki brush kisha kokon ki da kosai” dasauri tace “ke kikayi Anty”? Gyadamata kai tayi dasauri tawani jumping ya tashi tace “I love kosai da kokon ki wlh sosai” tawuce tafita Hibba ta tabe baki abinta tana daukan wani dark blue mayafinta ta warware ta yafa wlh tayi bala’in kyau she look matured fine and also decent tadauki handbag dinta tana kara duba 50k dazata sayom Hibban magani sannan tasaka slippers tafito, Baba dasu Umma dakeshan koko duk suka kalleta tace “natafi wajen aiki Baba, Umma saina dawo” tajuya zata wuce Baba yace “kinga Hibbatu dakata Mamana” tsayawa tayi tajuyo takalli Baba, Baba yadauki wayansa yanuna mata yace “mijinki yakirani da safiyan nan kan karkije aiki kijirasa gasanan zuwa” the only kalman Baba dataji is mijinki kanta harya dauki charge, like is this man for real, baki Hibba tabude zatai magana saiga wayan Baba yafara ringing dasauri Baba ya ijiye cup na kokonsa yamike yace “gashinan yana kirana ma” da Umma da Salma duk suka kallesa suna farin ciki, yakai wayan kunnensa yace “to to to, bari nazo” yakalli Umma yace “gasa nan awaje bari na shigo dashi” dasauri Umma tace “toh bari nasa lullubi Salma kema je sa lullubi akan kayan baccin nan” Umma ta kalli Hibba tace “ke kuma zoki zauna” Baba yace “wuce ki zauna” yafice while Salma na tattare roban koko da koluna da kula banda na Hibban dayakeci abinsa ana tabawa akwai matsala, fita Baba yayi waje agaban kofar gidansu yaga wata arniyan seina car danai taba ganin irinta ba Osman sanye da suit yabude baya Binyamin ya sauko yau wata arniyan gizna ve jikinsa sky blue da malummalum da hula yana wani irin kamshi ganin Baba saiya duka yabasa hannu yace “ina kwana Baba” Baba ya karba yace “tashi tashi kaga bismillah, mushiga ciki” tashi yayi yabi bayan Baba suka shiga ciki yana kallon gidan few mutane dake compound na kallonsa yawuce flat nasu Baba yabude ahankali yace “salama Alaykum” Umma dake zaune sanye da hijabi tace “Wa’alaykumus Salam Bismillah ku” Hibban yadago kansa yana kallon mutumin da kosai a hannunsa dayakai baki Binyamin ma ya kallesa, Umma ne kadai a falon sai Hibban dake zauna akasa abinsa shigowa falon Binyamin yayi falon yadauki kamshi Umma tace “Bismillah zauna ga kujera” instead of yazauna akan kujera saiya zauna kusada Hibban abinsa yana kallon yaron sosai yana murmushi yace “ina kwana ku Mama” kafin Umma ta amsa Hibban yace “are you my Mommy’s Husband?” Atare Umma da Baba sukace “gaisuwan kenan Hibban” dasauri Hibban yace “ina kwana are you my Mommy’s Husband”? Wani murmushi Binyamin yayi yashafa kan yaron yace “yes I’m your Mommy’s Husband and your Daddy too” wani murmushi Hibban yayi na jin dadi cus shi yadade yanaso Mommy sa tamasa Daddy yanason Daddy kawai tsabagen farin ciki kosan daya soma kai baki kawai saiya basa da ragowan kokon yace “take” cikin tsananin farin ciki yace “thank you Son amman ka koshi?” Gyadamai kai yayi yace “yes this is for you” wlh su Baba basu dauka zai amsa ba saiya amsa kosan yakai baki dasauri Umma tace “laaaa chakwalkwalon yaron nan zakaci akwai kosai ai da kamu” cup din kokon Binyamin yadauka yakai baki yanasha Hibban ya washe baki tass ya shanye saiya kalli Hibban yace “kira Mommy takaramin ban koshi ba yayi dadi sosai” dawani irin sauri Hibban yatashi yayi daki yana Mommy Mommy my Daddy wants to take koko and kosai zoki samai.

DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTTAFI BAI BIYABA WLH BAN YAFEBA HAR LAHIRA!
IS 1k CHAT ME UP AND BUY
wa.me/+2347012181461
[8/4, 11:43 AM] null: 💫HARIJIN MIJI💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 6️⃣

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1

Karku bari ayi babu ku,😘😘
Nima M Shakur tuni na antaya🏃

Daga Abba har Umma sai Binyamin yakara burgesu, Umma tasan ba lallai ta tashi ba saita mike tawuce dakin su tashiga ciki ta kalli Hibba data haderai tasa Hibban ya zauna tace “Malama taso kisama mijinki koko da kosai bakiga yanda yaci ragowan na Hibban ba, Salma jeki gaidasa” Salma ta tashi itada Hibban suka wuce, Mama takalli Hibba tace “bakiji menace ba” zuciyanta ba dadi amman ahaka tamike tsaye kawai taja gyalenta tayafa tafito, magana yake da Hibban amman saida yadan dago kansa sabida kawai jikinsa yagayamai tafito yabita da kallo ta shiga kitchen, sunada dan plate masu kyau fa amman da gangan sabida jin haushi tadauki kwanon roba mara kyan gani tasa kosan ciki da cup na roba shima ta zuba kokon ciki, tadauko a hannu taki sawa a tray tafito tana tafiya ahankali tsareta da idanu Binyamin yayi ko kunyan Baba da Umma da yara dake falon baiyiba harta taho gabansa tadan duka ahankali ta ijiye zata tashi calmly yace “Allah miki Albarka My Hibba” dasauri Hibban yace “Ameen” cus yanda yayi maganan kowa yaji, Hibba taji wani kunya ta tashi zata wuce Baba yace “koma kizauna magana za’ayi” Umma takalli robobin data samai abinci wanda ko su basu amfani dashi ta buga tagumi tana kallonta, koma Hibba tayi ta zauna shikuma yashiga cin kosai, to be honest he loves all this kind of foods, one thing about him wanda halin Babansa ne baya taba demanding for food yace amai kaza ko kaza a aladansu takurama mace ne let her cook anything abaka kaci, but duk randa akai abinda yakeso he eats sosai and today happens to be that day, rabon dayasha koko da kosai yafi shekara biyar, tass ya cinye komi yasha komi yace “Alhamdulillah” Salma ta kwashe plates din takai kitchen, yadan sake Satan kallon Hibba dake zaune kan kujera abinta tana kallon tv shida Hibban na kasa abinsu.

Abba yace “Malam Binyaminu this is my little family, yarana hudu duka mata, Hibba ce babba akwai kanninta guda biyu Asiya da Maryam sunyi aure suna gidan mazajensu sai autanmu nan Salma, yaushe kakeson ta tare”? Gaban Hibba faduwa yashigayi dan kallonta yayi kallo daya yamata yagane yanda gabanta ke fadi saiyace “zamuyi magana muka yanke shawara zan sanar dakai Baba, kawai for now banson iyalina nawani aiki, so duka ayyukan nan na dakatar dasu bazata kara zuwa ba” dawani irin sauri ta kallesa shima yajuyo hada idanu sukayi saiya dauke kai yakalli Baba yace “Baba dan Allah inaso dukanku kufito kubini zuwa wani waje ba nisa zamuyi ba, Hibban zomuje mu jirasu a mota ko” Gyadamai kai Hibban yayi yatashi shima yatashi sai suka wuce suka fita, Salma tace “inama ace IPhone 16 zaije ya siyamin pink” dakuwa Baba yamata yace “kaniyan ki” Baba yatashi yace “kumuje toh” dasauri Hibba tace “wai sai kubishi idan dan yankan kai ne fa Baba yaje yasaidamu” dakuwa Baba yamata yace “mai garin ku mijin naki kike kira da dan yankan kai iyye tashi muje” ahankali ta tashi sai duk suka fito ita tasa key ta kulle kofan tana tafiya ahankali su Baba suka wuce abinsu suka barta.
Chapter 9 · 0% Book details