Sashe 10
Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yana tsaye gaban motan yabude gaba yasa Hibban aciki, yana jiran su Baba yanuna musu waje yace “bismillah Baba” shiga Umam tayi da Baba Salma ma tashiga saiya juyo yakalli Hibba data fito ta haderai wani blushing yayi yace “go to the back Wife” dasauri takallesa sai kawai tashige chan last roll na baya shima saiya shigo yawuce last roll na baya, Osman yashiga mazaunin driver yaja motan aka fara tafiya gabaki daya Hibba is not comfortable jinta kusa dashi akwai space fa amman yawani zauna dab da ita ga turarensa dake ratsa mata har zuciya rasa yanda zatayi tayi sai kawai tajuyar da kanta tana kallon glass hannunsa taji yadaura saman cinyanta wani irin shocking taji numfashinta na neman daukewa dasauri tajuyo takallesa hada idanu sukayi ya tsareta dawasu mayun idanu murya chan kasa yace “are you uncomfortable My Hibba?” Wani yirrrr taji da batasan sanda ta ture hannunsa ba yafadi daga kan cinyanta tawani matsa chan karshe sai kawai ya barta yana murmushi, chan guzape area sukaje gaban wani da kareren gida Osman yayi horn wani gateman yabude suka shiga akai parking yasauko yabude gaba Hibban yasauko da gudu yayi wajen wani bicycle yace “Mommy see keke” aka bude baya Salma ta sauko Baba ma haka da Umma saiya shigo yawuce shi yasauko kafin Hibba ta sauko, Baban gudane sosai ga motoci sababbi guda biyu kowa sai kallon gidan yake all abinda suke tunani is nan ne Hibba zata zauna yakawo su ya nuna musu, ahankali yace “mu shiga Baba” sai yayi gaba yabude flat din Ya Rabbi is a fully furnished house da babu abinda babu aciki, duk suka tsaitsaya ita kanta Hibba gidan yamata kyau karasawa dinning Binyamin yayi saiya dauki envelope na gidan da keys keciki yataho saiya kama hannun Baba yasa envelop din aciki yace “Baba gashi gidan ka ne halak malak komi naciki nakane kuma!”
Daga Baba har Umma kallonsa suke Salma tayi wani ihu wayyyoooo dadi Allah Alhamdulillah mum dawo yan gayu Hibban this is our house, yanda jikin Baba yafara rawa Umma ne ma ta iya magana tace “Binyamin sabida ka auri yarmu kake mana dawainiya haka” girgiza kai yayi yace “wallahi ba sabida ita bane Mama, kome nakeyi arayuwana dan Allah nakeyi ba dan kowa ba, this is wat I do everyday to mutanen da banma sani ba balle ku dakuke mahaifana, nakune gidan nan kuma wlh bazan yarda kuce a’a ba, anyways yanzu sauri nake settle in appointment na Hibban is 10 bari nida Wife mu kaisa asibiti mudawo sete in, Hibban”
Dasauri Hibban yace “yes Daddy” hannu Binyamin ya mikamasa da gudu yataho yayi jumping yakama hannunsa yace “let’s go” wucewa sukayi yakalli Hibba dake tsaye turus yace “let’s go” yayi gaba Umma tace “jeki mana Hibba” ahankali tajuya tafita, Salma tai wani tsalle ta rungume Umma tace “Umma kalli gidanmu” Allah yasani both Baba da Umma they’re not greedy but at dsame time babu wanda baya fata Allah ya ciresa daga wahala, seeing this house wai nasu ne sun kasa yarda, ahankali Abba ya ijiye envelop din saiya daga hannayensa sama yace “Allah ni Aminu bawanka dake hura ma tayoyin abun hawa iska kabawa tampatsetsen gida haka cikin dare daya? Ya Allah tayaya zan gode maka” hannunsa Umma tarike tace “sujudu shukur” dukawa sukayi sukai sujjada Salma ma tayi suka sake dagowa sai Baba yabude envelope yana ciro papers na gida dana motocin, Salma tace “Baba ka iya mota ko” dasauri yace “sosai ma ni dan gareji, ai nayi kanikanci kafin nadawo hura iska na iya mota” zokaga murna Umma tace “kawo wayana kira sauran yarana suzo nan daman since zasuzo yau dana sanar dasu auren yayansu saisu zo nan” Salma tace “toh Umma muje sama kibani dakina wayyooo dadi”…..
[8/6, 8:35 AM] null: EPISODE 7️⃣
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1
Karku bari ayi babu ku,😘😘😘😘😘 Nima M Shakur tuni na antaya🏃
Suna fita yana rike da Hibban har wajen mota suna zuwa wajen Hibban yace “Daddy agaba zan zauna”?Gyadamai kai Binyamin yayi yabudemai gaba yashiga yazauna yana kokarin kulle kofan Hibba tafito azuciye tana tafiya, sarai ya ganta ta gefen idanu yayi kaman bai gantaba yamaida kofan yarufe tazo wajen ta tsaya gefensa zatai masifa tahada idanu da Hibban dake kallonta ta glass yana murmushi saita kasa Binyamin yamata wani kallo murya kasa kasa yace “our son is here sai ahakura da masifan ko Queen of Temper?” Abu ya tsaya mata awuya yakalli Rolex na hannunsa yace “let’s go munyi latti” dauke kai tayi daga kallonsa tadan kalli Hibban saita shiga cikin motan ahankali yashigo ya zauna Osman yarufe yazaga yashiga gaba yaja motan kin kallonsa tayi shiko har sukakai kallonta yakeyi kaman zai hadiyeta, tasan Abuja akwai hadaddun asibiti but bata taba ganin wannan ba cus is asibiti na yara sikla only and that’s the only thing suke handling awajen parking akayi aka bude musu kofa shiya fara fitowa yamiko mata hannu alamun tazo yabuge hannun tasauko Hibban ya sauko tamikamai hannu zata rikesa sai yarike Binyamin yace “I want to hold my Daddy” sukai ciki tabisu already Dr na jiransu office suka shiga aka fara examining Hibban aka basa chocholate da juice na yara yanasha yanajin dadi ga dakin ga cartoon ga komi kaman bai asibiti ba sai kallonsa take, test aka masa daban daban.
Wuraren 12 lab nasa suka dawo Dr yakalli Hibba yace “you guys are good parents like kuna kula da yaron nan sosai baida wani major issue haka, akwai wani magani dazan baku supplement me dake blocking crisis he will be much healthier saikuma na maganin abinci he’s underweight he needs to gain weight, saikuma zai dinga zuwa for checkup every 2weeks that’s twice a month, he’s gonna be fine, ana surviving sikla yanzu yaro yayi normal rayuwa ya mance ma yana da ciwon inhar iyaye na kula yana kuma shan maganinsa” ijiyan zuciya Hibba ta sauke Dr yayi rubuce rubuce yamikama Binyamin yace “drugs nasa a pharmacy my”karba yayi yace “thank you” sannan suka tashi Hibban yakama hannunsa suka fito har pharmacy ya sai magungunan aka basa POS wani silver card taga yasa a POS din kaman ance ta kalla taga kudin just magani 6.5M kai magani this expensive nawa kenan asibitin nan karba yayi suka taho, yace “kanashan magani kuwa”? Dasauri Hibban yace “yes Daddy” Areef yace “mexan siyamaka yanzu kaga Dr yace kafinga cin abinci” dasauri yace “Daddy I want cake, chicken, chocolate, biscuits and juice” Hibba saitaga yadaukesa chak yace “okay let’s go get it” suka fice sai mota wani bakery yaje yasayamai cake daban daban ita bata bisu ciki ba, yawuce yasayamai rosted chicken yanda Hibban ke Myrna sai wajen kayan sawa yasayamai kaya dayawa da takalma duk tana mota yanda Hibban ke murna kaman zai zare sannan suka tafi mota akasa komi a boot.