← Book details Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 21

Sashe 6

Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kusan tafiya biyar tayi ta shiga wani gida kaman nasu haka a zaure taci karo da wata da akalla zatai 35yrs itama tana sallaman nata yara mata guda biyu kansu daya tace “to ku koma ciki bye bye” yaran suka mata bye tama Hibba murmushi tace “muje kafin su kara biyomu” suka fito da sauri suka fara tafiya, Matar tace “ya restaurant din Hibba? Ni yau wani yamin kyautan dubu dari wlh a restaurant dinmu ai ingayamiki ina tashi kasuwa nafara tsayawa da buhun shinkafa nadawo 75k sauran kudin kabawa Mama tai cefane” Hibba tace “Alhamdulillah atleast damuwan yadan ragun miki Jamila” Jamila tace “wlh, maza mugaye ne kasakeni kuma kaki bani kudin abincin yara har biyu nace ya karbesu wai sai sunyi girma, akwai Allah, yanzu dai kefa ya jikin Hibban?” Ahankali tace “dasauki Alhamdulillah yau lafiyan sa kalau yatashi har yanzu ko ciwon kai babu, maganin sa yakare kina ganin nama Madam dinmu magana tadan bani albasjina kafin lokaci yayi zata bani nasamu na siyamai magani?” Dan dakatawa da tafiya Jamila tayi tace “uhnnn gaskiya ban saniba amman ki gwada mata maganan ai mara imani ne kawai will not understand condition ma danki tunda magani zaki saya zata iya baki” dan ijiyan zuciya ta sauke tace “toh Allah ya yarda” Jamila tace “ke baki samu tip a restaurant dinku da manyan kasa ke zuwa ba”? Girgiza mata kai Hibba tayi tace “uhmm ba tip dana samu, manager mu baida kirki saikuma wani….” Saitai shiru tareda yin tsaki tace “work was not great at all yau dinnan” dasauri Jamila tace “meya faru? Manager yamiki wani abune? Nasanki da zafi idan ana aiki a irin wajen nan fa sai kakai zuciya nesa inhar kinaso kici riba” ahankali Hibba tace “manager called me Dog saikuma wani mutumi yazo yamin maganan that is worse than abinda ma manager yakirani dashi” Dan tsayawa da tafiya Jamila tayi tarike waist tareda kama haba tace “ke Meya faru haka Hibba”? Janta Hibba tayi tace “mucigaba da tafiya kinga karmuyi latti” tafiya suka cigaba Jamila tace “ina jinki” Hibba tace “Jamcy nadawo cikin resturant dayake naje bama wata customer wayanta data bari ne Manager yatareni da fada, harda kirana Dog daga baya yayi shiru yace muje muyi serving VIPs, damukaje wajen wani magidanci ne haka da body guard nasa da yan china ni kaman bahaushe kaman ba bahaushe ba he looks like yan Chan amman yafini iya hausa ma idan yayi magana, to bayan sun gama komi manager yace naje ana kirana a ViP natafi na takbayesa order nasa kinsan me mutumin nan yacemini”? Hibba tadan dakata itama Jamila haka tana kallonta, Hibba tace “wai cemin yayi yanaso ya kwanta dani nawa zai biyani?” Dasauri Jamila tace “mene? Angaya masa ke Olosho ce?” Cikeda bacinrai Hibba tace “shina gani aiko na daukesa da mari, sai yace shi ba mazinaci bane menene menene, aurena yakeso yayi, and zai biyani ko nawa na chajesa ya aureni” shiru Jamcy tayi tana kallon Hibba harta gama bata labarin, Jamila tace “aurenki zaiyi da gaske yake koko yaudara ce?” Dan shiru Hibba tayi chan tace “no I don’t think yaudara ce da gaske yake ba yaro bane, he seems like irin direct mutanen nan masu fadi duk yanda tafito, so 100 percent da gaske yake” dasauri Jamila tace “to ki auresa!”
Wani kalan kallon Jamila Hibba tayi cus maganan comes as a shock to her takara kallonta irin kallon me kikace Jams? What did you just say? Jamila tace “I am very very serious wlh ki auresa, bari kiji anything dazanyi dazai fitar da yarana da iyayena daga talauci wlh wlh zanyi as long as ba sabon Allah bane maybe karuwanci ko sata noo but indai aure ne na sauna kakeso kayi dani and you are even ready to pay me to marry you wlh zanyi koda secret wedding ne ina ruwana ni? I will collect enough money dakoda zaka sakeni nasan natara im all set, trust me marry him” Mtswwwwww Hibba taja wani tsaki kawai tama cigaba da tafiya abinta Jamila tabiyota da sauri tace “yanzu kiduba kigani Baban Hibban ya mutu yabarki da yaro da yan uwansa suka kasa contributing into his health school da feeding kullum kukan babu suke saima idan kikaje ko kika nemesu for wani abu suhau miki fada cewa akan mene kika haifi sikila da ilimin they’re blaming you, biyar dinsu babu ajikin yaron nan, kece first born agidan ku, sisters dinki biyu na gidan miji da yaransu, Salma ce kawai yanzu gabanku, Baba na fama da cancer hura iskan taya aiki ne? Tunda kika haifi Hibban baki huta ba kina buga buga baki nan baki chan jibeki dukkin kode Hibba keda kikai tashe gaki da kyau ga gashi duka duka you are just 30 why will you waste this opportunity Alhaji yazo gareki ki auresa ki siyama iyayenki gida hadadde da mota ki bama kannenki dake gidan miji jari, kikai Hibban asibiti mai kyau, ki budema Baba da Mama wata sana’an kema kija abinda zakija kihuta zakima kanki bakin ciki dan Allah ki dauki katin ki kirasa kice kin yarda” Hibba tace “Allah ya kyauta, wlh wlh I’m not greedy for money ke kin sani, the way I survived gashi Hibban is 8yrs yanzu I will continue to survive hakan, Allah ke bada kudi ba dan Adam ba, da ace mutumin yayi approaching dina with respect danayi consider dinshi Amman da girmana da yaro yatareni tagayamin maganan banza where is my self respect? No no I’m not those kind of girls dazasu hadiye komi subi namiji sabida kudi” Jamila tace “okay naji yanzu to menene plan naki kan aure, duk wanda yafito d moment kika sanar dasu kinada yaro dan shekara takwas sikla guduwa suke cus kowa manage rayuwansa yake babu mai neman wani sabon nauyi yadaurama kansa” Hibba tace “daman na gayamiki auren zanyi? Su sha zamansu nasha zamana nima” Jamila tace “Hibba sha’awa fa? Koke baki da itane?” Kallonta Hibba tayi da sauri, Jamila tace “magana domin Allah fa muba yara bane, I don’t know about you but kusan kullum cikin dare sainayi kuka, dan shegiyan matsiyacin nan haushinsa nakeji amman wlh duk daren duniya sainayi mafarkin gabansa dayanda yake tumurmusata agado da ina gidansa”wani yammm jikin Hibba yayi jin abinda Jamila ke fadi dasauri takara saurin tafiyanta, Jamila itama takara tace “zawarci da wahala sai yanzu naga abinda yasa wasu zaurawan ke xuwa bin mazan banza sabida sudan samu a tsula musu, mukuma masu tsoron Allah kullu yaumin muna cikin matse kafafu muna tuna moment dinmu da mazajenmu dasuka sakemu yan bura’uba, ke yanzu baki tuna marigayi soja? Gasa karfaffan namiji” tsayawa Hibba tayi tareda runtse idanunta da karfi sabida tuna lovemaking nasu datayi, wani dariya ne ya kufcema Jamila ganin yanda ta tsaya tace “ahhh yanzu naji batu cus na dauka ni kadai keda feelings kema gashinan kinada shi Hibba, tun wuri kisan inda dare yamiki kada kifada ga halaka dazaran mace ta shiga 30yrs tashiga peak na sha’awa da jaraba kenan all you want is kiji lafiyayyen namiji akanki yana zuba miki zarmalulu duk asuban duniya” dan dukawa Hibba tayi dasauri Jamila tace “ke na shiga uku Hibba” ta duka dasauri tana kamata tace “kan titi muke fa” dago kanta Hibba tayi idanunta sunyi ja ahankali tace “dan Allah Jams kidena min irin hiran nan, kwata kwata banson magana ko hira ko labari akan tarayyan ma’aurata sabida ni kadai nasan halin danake shiga saisa I’m always busy da aiki dakuma Hibban hakan na mantar dani komi” tausayi taba Jamila ta kalli hanya ana kallonsu tace “nadena mike to mutafi” ahankali tace “ina zuwa” Sosai da bala’in mamaki Jamila tace “Hibba wai haka kikeda karfin sha’awa Innalillahi tun muna yara muke tare ya akayi ban sani ba” ture hannunta Hibba tayi tace “dalla cikani” tamike tsaye, Jamila tace “fitsari kikayi a abayan”? Chak Hibba ta tsaya ta juyo takalli Jamila dake kallonta wani kunya na damunta, Jamila tace “warware rolling din ki sako gyalen ta baya sabida ya rufe bayan rigan nasan kafin mukai yabushe Allah yabaki miji mai karfin biya miki bukata wlh wlh kuma tun wuri kiyi aure kada kizo kizama karuwa”
Mugun harara Hibba tamata Jamila tace “wai misali nake amman yakuri muje but wlh danine ke dana kirasa dan daga ganin yanda ya iya batsa haka zai iya dandakan gindi”.😜
[8/2, 2:42 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 4️⃣

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-8yWWJj3GGri&_r=1

Karku bari ayi babu ku,😘😘
Nima M Shakur tuni na antaya🏃
Chapter 6 · 0% Book details