Sashe 3
Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Gabaki dayan meeting din hankalinsa baya tareda shi dan gyaran murya yayi hakan yasa Osama yace “let’s continue this meeting tommorow gentleman, Mr Binyamin need to be on his way” cikeda girmamawa Chinese mutanen suka mika musu hannu aka gaggaisa suka wuce suka tafi, hakan yasa anatse yace “call manager” gyadamai kai yayi yawuce yafita yakira manager suka dawo tare saiya tsaya awaje Manager ya shiga ciki, yace “gani Sir” wani kallo Binyamin yamai yace “get that lady” dasauri Manager yace “which lady Sir”? Wani kallo yamai dayasa dasauri yace “Hibba?” Binyamin baice komiba hakan yasa Manager yajuya yafita dasauri, Hibba na cikin daukan order ma wasu dasukazo yanzun nan yace “come with me Hibba another waiter should come to table 08” faduwa gabanta yashigayi saita biyoshi taga sun tafi dakin VIP ga mutumin dazu tsaye gaban dakin kaman security, Manager yashiga tabisa wayane a kunnensa yana magana ciki ciki a natse tun bataso ta kallesa harta kallesa jin hausa radau abakinsa kaman jakin kamo amman he doesn’t look like hausa amman kuma daga yanda yake hausa asalin bahaushene zai hausa haka, ikon Allah, kusan 2min suna a tsaye waya yake sannan yazare wayan daga kunnensa yakalli manager yace “excuse us” dasauri yace “ohh okay Sir” yajuya yafita ransa ba dadi hope ba tip za’a bama yarinyar nan ba, Hibba tadan kallesa saikuma ya dauke kai, another one minutes yabata yana rubuce rubuce chan yace “sit” kallonsa tayi but ba ita yake kalloba rubutu yake abinsa, kasa daurewa tayi tace “why am I here?” Kaman badashi take magana ba ranta yashiga baci yana tafarfasa, cikin zafin zuciya tace “idan ka shirya placing order ring the bell” tajuya zata wuce tafita cikin harshen hausa dakeda zaki yace “idan kuma yanzu zanyi order fa?!” Chak Hibba ta tsaya saita juyo ta kallesa suka hada idanu yana mata wani kallo kai tsaye yace “how old are you?” Wani kallo tamai tace “babu age a menu namu, can you change your order”? Dan tsareta da idanu Binyamin yayi kaman he’s studying her chan yace “you just turned 30yrs last month June 1st, you have a kid Hibban he’s 8yrs old sickle cell, his Dad is late, you lost him before ki haifi Hibban, you’re currently living with your Parents a cikin Jahi, you studied Home Economics a Federal College of Education” sosai Hibba ke kallonsa hakanan kirjinta sai bugawa yake, restaurant dinnan batama riga takawo musu CV dinta ba alfarma aka mata kawai akace tafara aikin balle tace sune suka bada information nata, so who is this man? How did he know her, maida kujeran dayake kai baya yayi yatashi yace “don’t be suprise cus there’s nothing Binyamin Luhaidan Areef bazai iya sani ba saidai idan baiga damaba” cikin zafin zuciya Hibba tace “okay! What do you want? Why am I here”? Cup na tea dinsa yadauka yashiga takowa yataho yana kallonta kaman yanda take kallonsa yazo gabanta ya tsaya yakai tea baki yana kurba yana kallonta har lokacin itama haka take kallonsa dudda yacika mata idanu da kwarjini ta dake, ahankali ya zare cup din ya ijiye kan table sannan yakalleta cikin dakewa irin hali na cikakkun kasaitattun maza dasuka san kansu yace “inaso na kwanta dake!” Wani kalan dukan kunnuwanta maganan yayi sai taji kaman batajin hausa bata ganeba meyake cewa ba, she just wants to believe cewa ba abinda take tunani yake nufi ba, hakan yasa tamai wani kallon bata gane ma’anan maganan sa ba, ahankali Luhaidan yace “name your price! I want to have sex with you!” Tasasss! Hibba tasaukemai yatsu biyar a kuncinsa idanunta na cicciko da hawaye…..
[7/31, 7:33 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫
✍🏻M SHAKUR
THIS BOOK IS SERIES POSTING DAYS ARE; MONDAYS, WEDNESDAYS, FRIDAYS, SUNDAYS!!
EPISODE 2️⃣
Kirjin Hibba na tafarfasa bana wasa ba cus tunda take arayuwanta she’s 30yrs old yanzu babu namijin daya taba approaching nata yamata banzan magana haka kaman yana magana da karuwa irin wannan mutumin, dasauri takai bayan hannunta ta sharce hawayen dake shirin zubowa takallesa kaman yanda yake kallonta bayako kyaftawa, Hibba tace “I don’t care who you’re sabida nasan you’re not God, kai mutum ne like me, listen and listen good, an gayamaka ni irin matan banzan nanne dazaka gayama irin wannan maganan eh? Kadauka kowa mazinata ne irinku? You think sabida I work here I will be so useless and cheap ready to serve any man dayazo cin abinci? Allah ya kyauta na hada jiki da mutane irinka that behaves like an animal cus sune sukeda wannan dabi’an, I’m not taking your order, find another waiter or call Manager wurin but I refuse to serve you!” Tai maganan tana juyawa azuciye, Binyamin ya tsareta da idanu, tunda yake arayuwansa ba’a taba marinsa ba sai yau. kirjinsa wani kalan burning da sensation yakeyi, sai kawai yaji she’s the one for him, he wants her now more than ever, and ba ja dabaya he must have her, whatever it takes, calmly yace “you have everything danake so, and ni ba mazinaci bane rather ni mabukaci ne! Aurenki zanyi and zaki iya barina aduk sanda kikaga dama, I will pay you to marry me, just think about my offer, idan kika shirya call my PA this is his card” yayi maganan yana wani kalan shan gabanta ganin she’s heading for door, ya tsaya jikin kofan datake kokarin budewa yamika mata card din, Hibba ta tsaya chak tana kallonsa kaman zata rufesa da duka, katin yakara mika mata yana kallonta shima yana kallon bala’in dake tashi a idanunta, hannu tasa ta fizge katin ta yar akasa agabansa tasa sneakers na kafafunta tashiga takewa ta kallesa kaman ta zageshi tadaure cus ba tarbiyanta bane tace “you are a cheap mean man, how dare you disrespect me like this? Lumshe idanu yayi yabude yayi wani calm karamin smile ganin she’s very angry and she feel he disrespected her, shikuma harga Allah he’s just being real and straight cus yasan no woman can love him at all, ahankali yace “bana cikin mazan dake tursasa mata, mata come to me willingly and they have the right to also leave idan sun gaji, I just want to sleep with you that is all! You call it disrespect I call it honesty!” Yayi maganan yajuya yabude kofan haryasa kafa zai fita saiya tsaya ya dakata batare daya juyoba yace “by the way I’m AA” yana maganan yabude kofa yafice.