← Book details Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 21

Sashe 5

Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

“Umma gas yakare” taji muryan Salma na fadi hakan yasa tamike tsaye ahankali tabude kofa tafito Hibban biye da ita daidai Salma na fitowa daga kitchen din da karamin pot data data indomie ciki daya hadu yayi kyau a idanu tazauna akasa tana goge zufa Hibban na kallon pot din yana hadiye yawu, Umma tace “Hibban jeka zauna kuci tare” wani kallo Salma tama Umma tace “wlh yasamin hannu a abinci kome namai shiyaja” Umma tace “to sai ki tashi ki dauko roba ki zubamai tunda dai gas yakare Hajjaju” abune ya tsaya mata awuya saitadan saci kallo Hibba suka hada idanu tana kallonta dan kunya taji saita tashi saita kara kallon tukunyan ta kalli Hibban tace “kuma wlh nasan yanda nabar abuna ka tabamin kashiga uku” Umma kawai ta buga tagumi tawuce kitchen chan sai gata tafito da plate tazo dasauri Hibban yazo wajen Salma ta zubamai kadan tamikamai yajuyo yakalli Mamansa data dauke kai saiya kalli Umma saiya fashe da kuka runtse idanu Hibba tayi idan Hibban na kuka har cikin bargon kashi ta takeji sabida tana bala’in tausayin yaron nan arayuwanta, Umma tasowa tayi tace “haba Salma kiji tsoron Allah, yau ace mufadi mu mutu kene zaki rike yaron nan, kada ki mance fa maraya ne, Mahaifiyarsa ke aiki day and night ta kawo abincin nan aci Babanki na bakin titi yana hura iska a taya abiyasa hamsin, dari, yaron nan baida lafiya da Wanne zataji? Da abincin da babu agida? Ko da gas da babu? Koko da magungunan marayan nan da babu? Menene indomie da bazaki basa yaci ba haba Salma?” Dan sanyi jikinta yayi saitai kwafa tace “to karamai” karamai Umma tayi da dan yawa tabasa na plate ita a pot Salma tai kwafa tace “kama mutane shiru kona karbi abuna” shiru yayi da sauri yana gyara zama yahauci, yanason indomie da taliya barinma ayisu suyi tsayi har tsotsa yake, ya tsani tuwo with passion, komawa kujera Umma tayi tazauna takalli yanda Hibban tai shiru ta matukar bata tausayi da sauri tace “ba sai an sayi gas ba inada gawayi, nake cewa ba abinci akwai garin dan wake da garin tuwo inada yan chanji sai asayo daddawa da kuka mu kada miya, kudin hannunki ki rike anjima zanje wajen Atine mai adashi kwasata next week ne naga idan zata oya bani aron dubu talatin din inyaso kwasana yazo ta rike saimu hada mu sayamai maganin duk iya yanda yakai” murmushi ta kakalo tama Umma tace “karki damu Umma bari nai salla saina shirya zuwa aiki zan miki transfer sai asai gas din”
Tana maganan tamike tawuce dakinsu Umma tabita da kallo kafin takalli Salma da Hibban dahar sun fara hira suna gasan cin indomie kawai ta girgiza kai agidane Salma ke fada dashi fa Amman a islamiyya ko a unguwa aka tabasa sai inda karfinta yakare Amman agida suna fada sau dari kafin dare yayi.
Bayinsu tashiga tamaida kofa tarufe tadaura hannunta saman bakinta hawaye na saukowa daga idanunta, ga maranta dake ciwo, jingina tayi da bangon bayin tasauke hannunta ahankali kasa saita mika hannun ta kunna tap na wajen takai hannunta kasa ruwa na sauka a hannun, ahankali tadaura zare hannun saita kawai ta dage riganta sama ta daura hannun kan maranta ta wani lumshe idanu ruwa na diddiga kasa zuwa cikin pant nata, yawanci idan maranta namata ciwo shi always do this sai abin yatafi, sometimes kuma damuwan Hibban na sa ta mance abinda ke damunta, hakanan kawai taga flash na fuskan mutumin nan na dazu a idanunta yace “I want sex Hibbatullah!” Dawani irin gudu tabude idanunta tarrrr tana zaro hannunta daga cikin wando da batasan sanda tasa hannun a wando ba gabanta ya jike sharkap tai tsaki sosai tana dukawa wajen ahankali.

DUK WACCE TAKARANTA LITTAFIN BATARE DATA BIYABA WLH BAN YAFE MATA BA! THIS BOOK IS JUST 1k DAN GIRMAN ALLAH PAY!
PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK

Chat me up idan kin biya wa.me/+2347012181461
[8/1, 3:57 PM] null: 💫HARIJIN MIJI💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 3️⃣

DUK WACCE TAKARANTA MINI LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA!
THIS BOOK IS 1k only
PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK

Watsapp me wa.me/+2347012181461
Ahankali tazaro hannunta daya jike ga madara p*ss duk akai ta kalla, takai 1min ahaka sannan ta tashi tawanke hannun sai kawai tama cire kaya tai wanka ta dauro alwala tafito tashiga daki ta shirya tsaf yanzu ma wani abayan takara sawa tai salla tadauki jakanta ta tsaya tama Mama transfer na kudin gas sannan tafito Hibban yatashi da sauri yace “Mommy zan biki” dasauri tace “no Hibban yau akwai sanyi agarin anyi ruwan sama gashi bakasha magani ba ka zauna agida kaji” kaman zaiyi kuka yakoma yazauna, Hibba tace “Umma bari naje gidan aiki, nasa muku kudin gas din sai a saya bari naje” Umma tace “to saikin dawo, Allah bada sa’a” takalli Hibban da duk ya batarai saitai murmushi daya kara mata kyau ta duko tai hugging nasa cikeda lallashi cikin magana kasa kasa tace “tell me mezan kawo maka idan zan dawo”? Kallonta yayi da sauri yace “chocholate Mommy da cake da kaza” Umma tace “ohh Allah yaron nan baka basa lafiya ba amman kabasa iya kwadayi” dariya maganan Umma yabama Hibba tace “shikenan to zan kawo maka” ta mannamai kiss a kumatu tace “karkaje ko’ina banda kuma yima Anty Salma rashin kunya” gyadamata kai yayi yace “bye bye My Mommy naaa” Umma tace “idan baki kawo tsaraban nan ba yau akwai tashin hankali Mommyn Hibban” dariya Hibba tayi tafice tana zura takalmi crocs dayadan sha wuya tafita daga gidan.
Chapter 5 · 0% Book details