← Book details Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 21

Sashe 21

Harijin Miji Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Yau 3month da aurensu tun cikin dare jikinta ke zafi baisan mesa ba saida yabata paracetamol da kansa tasha wuraren, yadan lallabata tabarsa yayi sex da ita har ana kiran asuba yakawo saiya dauketa yakaita bayi yamata wanka da kansa yace “kiyi brush” brush yadauka zatakai baki kawai taji warin toothpaste sai amai fitowa Areef yayi daga wajen wanka da sabulu ajikinsa sabida yanda yaga matarsa na amai Hibba is his life ooo, yanzu yasan yayi aure, yariketa dasauri yana shafa bayanta yace “sorry Baby, sannu, muje lemme call the doctor right now” gama aman tayi tabasa brush rin ahankali tace “I don’t like the toothpaste” dasauri yace “okay we will get another one come” yadauketa yafito da ita har lokacin sabulu jikinsa yadauki waya bayan ya zaunar da ita yace “i need Dr Osman, my wife is sick” ya ijiye wayan Hibba na rawan sanyi rufeta yayi da bargo tace “jekai wanka kai salla” Gyadamata kai yayi yawuce yakoma bayi yayi wankan yafito ya shirya yayi salla daidai De na zuwa aka dudduba Hibba Dr gwajin farkı yanuna ciki saita kalli Areef tai murmushi tace “congratulations Sir, your wife is pregnant” daga Hibba har Areef kallon matan sukayi cus dukansu sunsan Areef baya haihuwa, to Hibba batama kawo ciki ba, kuma daman tun tana budurwa tanada matsalan period namata wasa 2month kaga batayiba haka to dataga batai period ba tadauka Normal abinda tasaba ne, kirjinsa Areef yataba dake bugawa sosai yace “me…..m……me…..ki…..” Yama kasa maganan Dr tace “you wife is 2month pregnant Alhaji Binyamin Areef” hannu yadaura kan fuskansa yawani sankare yana jan dogon numfashi kafin yasauke hannunkasa ahankali hawaye na saukowa saiya duka yayi sujjada yadade ahaka saiya taso yakalli Hibba yasake kallonta cus baimasan mezaimata ba sai yayi hugging nata tsamtsam kawai hawaye na saukowa yana gangara wa wuyanta, wlh yabama tausayi is not easy for good 42yrs baka haihuwa rana daya Allah yabaka Dr tace “bring her to hospital for proper check up a ANC, bari naje” still yakasa magana har doctor tafita, ahankali Hibba tadago kansa takai hannunta ta share mai hawayen murya chan kasa tace “just say Alhamdulillah” ahankali yace “Alhamdulillah, Hibba bansan mezan miki ba, but nabaki rayuwana gabaki daya, I belong to you, komi nawa is yours from today, Hibba I love you so so much, thank you for having my baby I can’t wait to see our baby, I love you, I will organize party and celebrate this lemme call su Osman” Osman na dauka yace “organize party my wife is pregnant! Send brand new car to that Dr, Osman I’m going to be a father!” Osman sai kabbara yake kai Innalillahi that day Hibba taga soyayya it was the happiest day of her life.

Bayan 7months ta haifo twins dukansu maza.

END!!!!

Anan nakawo part 1 na this series HARIJIN MIJI

Part 2 coming soon but inaso cikin abokan sa ku zabi wani gida kukeso namuku next?💃💃💃
GIDAN DAWUD
GIDAN ALOK
GIDAN ISAH
GIDAN JAFAR

GO BACK TO EPISODE 4 KU KARANTA SAIKU ZABI GIDAN WA KUKESO NAMUKU NEXT???
WLH INHAR KIN KARANTA MIN LITTAFIN NAN BAKI BIYABA BAN YAFE MIKI BA HAR ABADA
MATAN AURE I HOPE KUN ILMANTU IN THIS BOOK ALLAH YABANİ LADA, ALLAH YA YAFEMIN KUSKUREN DANAYI CIKI AMEEN.
Chapter 21 · 0% Book details